Safiyar Lahadi 11 am,
agogon Niger da Nigeria.
1 pm Agogon Saudiyya.
Anguwar
_Federal low-cost_
Ikram zaune a madedecin tsararren falon yayanta Yusufa, tana amsa waya fuskarta babu walwala, ƙananun ƙwalla fal idanunta, tana magana tana shafa cikin jikinta, ya fito sosai wanda aƙalla zai kai wata 7.
"Haba! Momy wane uzurine bamu miki ba nida Yaya Yusuf?
Ki tuna tun yaya Yusuf yanada shekara 10 ni inada shekara 6, aduniya kika saka ƙafa kika tsallake mu, kika tafi kika barmu, baki waiwayemu ba, kika barmu hannun Hajiya Kaka har ALLAH ya mata rasuwa, bakizo ba sai tarin aike da kike mana, bakajin tausayin marecinmu? Sannan ki maidamu wajenki musamu gata da tarbiyyar, uwa kika ƙi, yaya Mahmood ya maidamu hannunsa, shi da yake uba ne ma muka haɗa, ya mana abinda keda kika haifemu baki mana ba.
Ya riƙemu da gaskiya, shine cinmu shanmu sutturamu kula da karatun mu tarbiyyarmu, har muka girma muka mallaki hankalin kanmu, har na samu miji Nazaci zakizo auren shiru, shekara uku gidan mijina ba labarinki,har yanzu aka dawo kan Yaya Yusuf, shima kikayi ta tsaramu bakizo ba kikaci bikinki acan Saudiyya.
Shin Momy akanki aka fara mutuwar miji? Meyasa bakya kyautata mana ta wannan fannin? Ki faɗa min me yafi ƴaƴanki aduniya? Shin meye aka miki wanda ya hanaki zama mahaifarki ƙasarki kika zaɓi rayuwar Saudiyya akan kin zauna da ƴaƴanki biyu kawai da Allah ya baki aduniya? Shekaru 19 kina Saudiya baki taɓa waiwayar gida ba, kin kyauta Momy? Abinda yafi ɓatamin rai shine ƙin sake aure da kikayi Momy, me yasa bazakiyi aure ba dan raya sunnar Ma'aiki, da kuma kare mutuncinki da namu, har yanzu da sauranki baki wuce aureba wanda suka fiki ma aure suke cike da tarin soyayya bare keda ko shekaru hamsin bakiyi baw don Allah meyasa kike haka Momy?"
Ta ƙarashe maganar cikin matsanaicin kuka.
Daga can Saudiyya
Haj Murja hankalinta ya yi matuƙar tashi, jin yadda ran ƴarta yake ɓace tana faɗa mata maganganu masu karyar da zuciya.
Tama rasa me zata ce.
Murja hamshaƙiyar mace mai ji da kanta, da kuɗi dede gwargwado da kuma kyau, farace mai matsagaicin tsayi da jiki, bafulatanan usul ce, ƴar kimanin shekaru 47 aduniya, Amman jin daɗi da kuɗi ya saka bazaka taɓa cewa takai shekaru 47 ahaife ba, sai dai ka mata kallon ƴar 40 years ko 41 years.
_(Makkah hypermarket)_
Take ciki a tsaye tana shopping amman sai taji komai ya fita aranta, cikin kwantar da murya tace.
"Haba! My heart Ikram! Me kike faɗa hakan don ALLAH? Nace muku zan dawo gida baki ɗaya kuyi haƙuri ku yafemin, bari kukan kinsan dai me juna biyu ba'a son yana saka damuwa aransa, na miki alƙawarin zanzo ki haihu agabana hakan ya yi?"
Ikram sanin halin lahaifiyarsu ya saka ta sake fashewa da kuka tace.
"Kinga Momy ba kwana-kwana ki taho cikin satin nan akwai matsala babba."
Haj Murja tace.
"Matsala ta me kuma?"
Ikram ta samu yadda take so ta gyara zamanta.
Jin takun mutum bai saka ta daina maganar da take ba, ta dai waigo tana kallon mai shigowar.
Sa'adatu ce, amarya ƴaƴanta Yusuf wanda yau kwana 7 kaɗai da bikinsu.
Sanye take da doguwar riga ta Shadda, Ash colour, farace irin farin nan mai haske dayawa har wani ɗan yellow take, kallo ɗaya zaka mata kasan buzuwar Niger Agadez ce ta asali, gaba da baya, tanada kyau nasu na buzaye ba laifi duk abinda ake so ga ɗiya mace toh dai-dai gwargwado Sa'adatu tanada, komai sai dai ɗan Adam tara yake bai cika goma ba.
Anutse take takowa tafiyarta bata zuwa dai-dai sbd bata ƙarasa warkewa ba daga jinyar da Oga Yusuf namijin gaske ya sakata aciki ba.
Kusan Ikram ta zauna tana kallonta jin abinda take faɗan wanda ta gama jinsa ta kuma san wayo take wa Momy dan ta dawo gida.
Hakan ya sakata sakar mata murmushi siririya wushiryata ta bayyana.
"Wlh Momy iya gaskiyata nake faɗa miki yaya Yusuf ba lafiya baisan wanda yake kansa ba, naso na rufe miki inajin tsoron abinda zaije yazo kiyi fushi dani, kice naƙi sanar dake, kowa hankalinsa a tashe yake ga ma matarsa nan muna tare hospital."
Ta idar da maganan tana beƙawa Sa'adatu wayan.
Cikin ɗan kame-kame tana ƙwaɓe fuska kamar gaske tana siririn kukan ƙarya tace.
"Momy! Don Allah ki dawo garemu wlh ga shi baisan wanda yake kansa ba duk juyi Momy ce bakinsa ke ɗaya yake anbato."
Hajiya Murja bata taɓa jin tashin hankali ba irin na yau, ta rikice tama rasa me take tsina cikin Makkah hypermarket, kawai ta fice tana gyara niqan ɗin fuskarta tace.
"Ok naji kubani Mahmood ɗin muyi magana."
Sa'adatu ta shiga raba idanunta ta beƙawa Ikram wayan, tana faɗin.
"Yaya Mahmood take son magana da shi."
Ikram cikin kukan munafurci tace.
"Ya tafi ya bada jinin da za'a saka masa sai ya fito."
Momy Murja hankalinta ya kai ƙololuwar tashi tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Abun yakai haka? Na shiga uku! Ok yanzu na fito shopping, bari idan na isa gida zan kira naji in Sha Allah ina tafe."
Tana faɗin haka ta katse kiran ta fito daga cikin Makkah hypermarket ɗin, ta shiga taxi ta nufi gidanta arikice dan fara shirin zuwa Nigeria.
Ikram suka tafa hannayensu ita da Sa'adatu tace.
"ALLAH yasa tarkonmu ya kama kurciya, Momy kafin na koma Maiduguri tazo ai wlh da bazan koma ba sai na haihu ai daman anfi son haihuwar farko kayi agidanku dan ka samu kulawa."
Sa'adatu ta yi murmushi tace.
"Ameen ya ALLAH, ai daman fa naji ƴaƴanki yace zai tambayi Adam yanaso ki zauna wajenmu har ki haihu."
Ikram cikin farin ciki tace.
"Aunty Sa'ah kinban labari me daɗi bari na kira yaya Mahmood na faɗa masa yadda mukayi da Momy kar aje ta kirasa ya kwabsa mana."
Ta faɗa tana kiransa tare da saka speaker.
Tana fara ringing ya ɗaga yana faɗin.
"Ikram! Kina lfy dai koh?"
Cikin tausasa murya tace.
"Yayanmu ina kwana? Don Allah idan Momy ta kiraka akan yaya Yusuf baida lafiya ka amsa kace kai ka basa jini yana matse, kamata duk yadda hankalinta zai tashi, ta taho Gombe bata shirya ba Please."
Mahmood mutum me Dattaku ya yi murmushi, yace.
"Amman naji daɗin hakan da kukayi in sha Allah zan baku goyon baya har sai ta dawo ƙasar nan. Ke yaushe zaki koma Maiduguri yau har kwana 7 da kammala biki? Kinsan bana son shashanci koh?"
Ikram tace.
"Babban Yaya anjima zanzo gidan kayi haƙuri."
Sa'adatu ta miƙe tace.
"Bari naba mon trésor labari."
Ta faɗa tana miƙewa ta nufi sashen Yusuf, tabar Ikram suna waya da yaya Mahmood.
Tsaye yake gaban dressing mirror yana fesa turare, matashine ɗan kimanin shekaru 29.
Fari ne kana kallonsa kasan jinin Fulani ne.
Yanada kyau masha ALLAH dai-dai misali, yanada hanci mai tsayi da manyan idanu farare, dogone baida ingarman jiki, amman jkinsa yanada kyau ba laifi yanada sifar ƙarfafa, ma'ana, yanada sufar maza, jikinsa ya kama ƙasa sbd yana yawan motsa jiki, shiyasa yake murɗe masha ALLAH.
Fuskarshi zagaye take da saje haɗe da ƙasumba da siririn gemu, hakan ya ƙawata farar fuskar shi sosai, Yusuf baida sakin fuska irin dayawa ɗin nan haka baida ɗaurewa yanada kirki da son jama'a daidai misali bai fiye yawan magana ba.
Sanye yake da Shadda Ash colour, ya yi kyau sosai, haƙiƙa Yusuf Yakubu mai shinkafa, yana sahun maza wanda suka amsa sunansu maza, amman fa alahiyarmu ta hausawa.
Gyara tsayuwarsa ya yi,yana ajiye kwalbar turaren, cikin son sakin dariya yake kallonta, ta cikin mirror.
Sosai yake kallonta yana sakin wani irin tsadaddan murmushi, ganin ta buɗe ƙofar ahankali ta shigo tana sanɗa kar ya ji shigowarta.
Duƙu-duƙu take tafiya tana rufe bakinta da tafin hannunta, wanda yasha jan zanen ƙunshi na amarci amman ya fara gogewa.
Sai da ta iso wajensa ta miƙe ta sanya da ƙafafunta, hannayenta ta saka ta rungumesa ta baya tana leƙo fuskarta tana kallonsa ta madubi, tana murmushi tace.
"Wow! Mon trésor kayi kyau dayawa, don Allah karka daɗe idan ka fita."
Ta faɗa ashagwaɓe tana kallonsa ta madubin.
Wani irin sihirtaccen kallo mai tsuma ruhi da gangar jiki yake binta da shi, yana mata murmushin da yake sakawa taji ta ƙara nutsu a kogin ƙaunarsa, ta lumshi idanunta ƙamshinsa me sanyin daɗi na sbiga ƙofofin hancinta.
Ta zura hannunta ta wuyansa tana shafa sajansa, ahankali cikin ƙasa da murya tace.
"Ka daina min wannan kallon, da murmushin, mon trésor ka barni da sauran hankalina karka ƙarasa haukatani, da ƙaunarka Please mijin ƴar buzuwar Niger."
Ta faɗa da ƴar shagwaɓa, ta beƙa hannunta tana wasa da gemunsa.
Ya juyo da ita ta dawo gabansa, ya shigar da ita cikin jikinsa yana ɗago fuskarta, ahankali yake kusanto fuskarshi dab da Tata, yana shaƙa mata ɗumin numfashinsa, yana goga mata gemunsa ƙasan wuyanta, tare da hura mata iskar bakinsa akan fuskarta.
Wani irin yarrrrr takeji ajikinta.
Anutse cikin siririya muryashi mai fitar da lafaz me ma'ana yake mata magana ƙasa-ƙasa, dab da kunnenta cikin nutsuwarsa da wata irin kamewa da Allah ya basa, yace.
"He My Hayatie kinji fa inda zanje ɗin tun safe na faɗa miki, amman kike rikici haka, ina kikeje kika ƙi tsayawa ki shiryani?"
Ya ƙarashe tambayarta yana tsotsar haɓarta, tare da ƙara shigar da ita cikin jikinsa, yana ɗaga mata gira ɗaya, yana mata magana da kyawawan idanunsa, yana sumbatar dukkan fuskarta zuwa wuyanta, cikin kamular muryasa yake faɗin.
"My Hayatie kinyi kyau komai naki na daban ne."
Ya faɗa yana kissing kunnenta tare da shafa hips ɗinta da yake masifar ɗaukan hankalinsa, yana mata magana mai nauyi acikin kunnenta.
Sa'adatu ta dafe ƙirjinsa da tafin hannunta, ta kauda kanta tana ƴar dariya, duk ya saukar mata da kasalabta kalleshi cike da tsantsar ƙaunarsa a ɗan shagwaɓe tace.
"Mon trésor! Tsaya kaji wlh kyakkyawan labari daga Momyn Saudiyya, kabar ɗaukan magana anyi sau ɗaya bazan ƙara yardaba ko na gama warkewa ehen."
Ta faɗa tana gyara masa rigarsa.
Sake rungumeta ya yi, ya rankwafo da kansa ya manna mata kunnensa akan bakinta, still Yana shafa hips ɗinta cikin kamular muryasa ya furta.
"My Hayatie ai nasan Yusuf nakine bazaki hanashi abunsa ba, haba sarauniyar buzayen matan Niger. Ok naji menene Momy tace kike murna haka uhmm? Ina jinki raɗa min akunnena Hayatie."
Yadda yake mata magana cikin kwantar da murya anutse ya saka ta manna fatar bakinta akunne nasa tace.
"Mijina! Albishirinka? Bai ɗago ba yace.
"Matata goro fari ƙal-ƙal, tare sumbatar tsakiyar bakinki na one minute."
Ya fad'a yana sauke hannayensa akan bom-bom ɗinta yana shafawa.
Ajiyar zuciya ta sauke tace.
"Momy yanzu awaya ta gama cewa gatanan zuwa Gombe, in Sha Allah, Ikram ta mata ƙarya bakada lfy, har an saka maka jini ta rikice tace tana tafe. Wlh na matsu naga Momy azahiri mon trésor ina cikin farin ciki kai fah?"
Yusuf ya ɗago fuskarta cikin matsanancin farin ciki yace.
"Da gaske My Hayatie Momy zatazo kwanan nan?"
Fuskarta ɗauke da murmushi tace.
"Wlh haka tace Mon trésor, kana murna koh?"
Bakinsa ya ɗora akan nata ya sumbaci lips ɗinta, ya mata raɗa acikin kunnenta.
"Thank you My Hayatie nasan wannan duk ƙoƙarinku ne keda Ikram, zan baki kyauta ta musamman my Hayatie muahhhh I love you so much."
Ya faɗa yana sumbatar kunnen nata, ya kamo farin tattausan hannunta yana shafa Jan ƙunshin aurenta da bai gama fita ba, anutse yana kallon yace.
"Muje ki rakani mota Hayatie, idan na dawo zamu tsara yadda za'a tarbi Momy Ok? Zan biya wajan yaya Mahmood."
Kai ta jinjina tana murmushi ta sumbaci kumatunsa tana gyara masa wuyan rigarsa, hannunsu riƙe cikin juna suka fito.
Ikram zaune tana waya sai labari take ba Adam mijinta Momynta tana hanya.
Yusuf ya girgiza kansa yana kallonta baice komai ba, ya mata nuna da hannunsa yana dawowa., Yana janye da hannun Sa'adatu har farfajiyar gidan.
Masha Allah gidane mai kyau da tsari ba laifi kana ganinsa kasan Allah ya rufawa masu gidan asiri, akwai shuke-shuke masu kyau da tsari, akwai rumfar hutawa ƴar madedeciya, mai ɗauke da fararen kujeru, sai rumfar ajiye motoci mai ɗan girma.
Motoci gudu biyu aciki ɗaya arufe da riga ɗaya a buɗe fara ƙal mai wuleliya mai shegen kyau sai ƙyalli take.
Anutse ya shiga motar yana sakin hannunta, ta rufe masa ƙofar ta leƙo ta glass tace.
"Allah yasa yadda ka fita lafiya ka dawo lfy mon trésor, Allah kauda idon mata akan mijin ƴar buzuwa."
Ta ƙarashe maganar tana juyawa cike da kunya ta nufi ciki tana waiwayensa, har yanzu tafiyarta bata dai-daita ba, ana gane kwanaki da suka wuce anjin maza.
Yusuf ya girgiza Kansa yanama motar key ya nufi gate yana ma Baba lado megadi horn, ya buɗe masa gate ya sulala hancin motar waje.
Acan Saudi Arabia kuwa Hajiya Murja acikin mutuƙar tashin hankali ta iso gidanta.
Tun daga ƙofar falon ta yi jifa da jakarta, tayi fatali da takalminta, ta cire niqab da mayafin ta jefar, ta zube saman sofa tana dafe kanta tare da faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakil La Haula wala Quwata illah billah..."
Mutum taji ajikinta an zubun mata, tare da riƙe kafaɗunta ana girgizata.
Kyakkyawar matashiyar mata rungume da Hajiya Murja, doguwa baƙa batada jiki, haka bata fiye rama ba, tanada kyau mai ban sha'awa, duk da tana baƙar mace, amman kallon farko zaka gane ita ɗin kyakkyawa ce, sai dai bata fiye kyan diriba sosai kana kallonta gaka goggiyar ƴar duniya, fatar jikinta kawai zaka kalla kasan jin daɗi da huta sun samu mazauni ajikinta, zata kai shekaru 32 a haife.
Koda Momy Murja bata buɗe idanunta ba, tasan wacece rungume da ita, ta hardace kalar riƙon da take mata idan tana cikin damuwa, haka ƙamshinta baya taɓa canzawa.
Wata irin kalar runguma ta sake mata akaro na biyu,
ƙasa-ƙasa taji ta jefo mata tambaya acikin dodon kunnenta, dalilin manna bakinta da ta yi akan kunnenta.
"My love akwai damuwa koh? Suwa kika haɗu dasu a shopping ɗin? Me aka miki? Wace tsinanniyar ce ta shiga rayuwarki? ko tsinanne? Ki faɗa min?"
Ta faɗa tana, girgizata.
Hajiya Murja sanin kanta ne idan ta kuskura ta faɗawa Lubnah gaskiyar abinda yake faruwa, bazata barta kai tsaye ta wuce ƙasarta ba, Wajen ƴaƴanta, taga halin da ɗanta yake ciki wata ƙil ma tace sai sun tafi tare hakan zai iya haddasa haifar mata da matsala babba.
Iskar bakinta me zafi ta furzar, tana kallon Lubnah, cikin son ɓoye damuwarta ta sumbaci laɓɓanta, tana mata wani irin fitinannan kallo tare da zura hannunta cikin rigarta tana shafo Twins ɗinta masu bala'in tafiya da zuciyarta, tana murza nipples ɗin.
Lubnah ta sauke numfashi tana ƙanƙame Murja, tace.
"Wallahi tallahi sai kin faɗa min abinda ya faru da kika fita, shopping shin me ma ya fitar dake da uwar rana? Ai fitar dare muka saba."
Haj Murja ta manna bakinta akunnenta, cikin kwantar da murya tace.
"My love calm down, ba komai bane, kawai haka naji gabana yana wata irin fitinanniyar faɗuwa, jikina ya ɗauki rawa shine dalilin da yasa na dawo, kikaji inata maimaita kalmar innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Da Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakil La Haula wala Quwata illah billah, dan naji sassauci acikin zuciyata kuma naji, ganinki yanzun ya ciremin damuwata baki ɗaya abar ƙaunata ki sani babu wata shegiya ko shege da isa ya ɗagamin hankali ya idan akwai ki aduniya."
Ta ƙarashe maganar tana zura harshenta tsakiyar kunnen Lubnah tana karkaɗawa, tare da tsotsar fatar kunnenta.
Lubnah ta ƙanƙameta tana faɗin.
"Aushhhh My love, toh shi kenan har naji daɗi wlh har na fara tsara yadda zan nakasa wata ko wani akanki, dan babu shegiya ko shege da suka isa nayi takara dasu akanki, ya na me ƙara ja miki kunne ki kiyaye."
Ta faɗa tana ɗagowa da fuskarta, ta tallabo sosai ta haɗe bakinsu tana bata wani irin fitinannan zazzafan kissing, tana cakuɗa mata jikinta.
Haj Murja ta shiga maida mata martani, ta fara bin jikin Lubnah da wata irin shafa tana kissing nata.
Tsawon 5 minutes suna musayar yawun bakunansu, kafin Murja ta zare bakinta ta miƙe tsaye tana rangaji, ta kamo Lubnah ta rungumeta tana mata raɗa cikin kunnenta, hannunta cikin rigarta, tajata suka shige Bedroom inda suka zuba wata irin fitinanniyar soyayyar da iya shege tamkar miji da mata, wanda bakina bazai iya faɗin abubuwan ba...🙄
Bayan sun nutsu sunyi wanka, Haj Murja ta
samu ta lallaɓa Lubnah ta tafi tana mata rikici akan ba inda zata yau anan zata kwana, jikinta na bata akwai wacce take son shigowa rayuwarsu.
Haj Murja fafur taƙi ta fatataketa akan cewa kenan bata yarda da ita ba, sabida tasan halin Lubnah zata ɓata mata shirinta, matuƙar tasan gaskiyar lamarin.
Tana tafiya ta rufe gidan tasamu damar kiran Mahmood sukayi magana ai kuwa ya ƙara tunzurata akan Yusuf baisan wanda yake kansa ba.
Kuka take Sosai hankali atashe, ta katse kira.
Alhaji Yawale ta kira akan tafiyarta yau kamar zata saka shi aljanna yaji, sai washe baki yake Haj Murja na waya da shi.
Cike da kissa da kisisina take masa magana, ta ɓoye damuwata.
"Alhj ya za'ayi ina son zan wuce Nigeria yarona ba lafiya, kuma cikin kwana biyu nakeso, ba fa mamaki idan na isa nace ka fito asha biki ko na huta da nacin ka, ba kace kai ɗan Adamawa bane?"
Alhj Yawale yana washe baki yace.
"Eh ƙwarai kuwa Ni ɗan can ne dangina burjik acan, amman dan Allah da gaske kike zaki aureni Haj Murjanatu? Ba yaudarata zakiyi ba?"
Baki ta taɓa tana miƙe ƙafafuwanta akan Centre table, tace.
"Na taɓa ma maganan banza ne?
Kaga idan sai ka titseni gaba ka cikani da tambaya ka barshi mune Saudiya, bari na shirya naje Jeddah gobe kamar haka na tafi in Sha Sha Allah riƙe taimakon naka."
Ta faɗa tana katse wayar.
Alhj Yawale hankalinsa atashe ya kirata taƙi ɗauka, sai da ya mata kira 3 ta ɗaga tana kukan munafurci tace.
Wallahi shiyasa na fita daga rakiyar maza, sonkai ya muku yawa, shi kenan dan ina neman Abu wajenka sai ka titseni da tambaya da rantse²? Toh nafasa."
Alhj Yawale yace.
"Haba! Mana Haj Murja tawa yi haƙuri an gama ki fara shirin tafiya gobe da kaina zan kaiki Jeddah ki kwantar da hankalin ki na yarda wlh nasan bakya saɓa magana zaki aureni."
Wayar tabi da harara tace.
"Ok shi kenan Ngd Allah ya kaimu."
Alhj Yawale ba ɓata lokaci ya kira Tahir awaya can Jeddah, dan samawa Haj Murja ticket, zuwa ƙasar Nigeria.
★
Acan Nigeria Yusuf bai samu damar dawowa gidaba sai gab da Maghrib ya shigo layin gidansu, sabida daɗewa da ya yi wajan yayansa Mahmood suna tattaunawa, akan zuwan mahaifiyarsa.
Sa'adatu zaune a falo cikin shiri riga da skirt, na material mai shegen kyau, Green colour, ɗinkin ya mata kyau sosai ya fito da shape ɗinta, kanta ba ɗankwali dogon gashinta na asalin buzaye ta kameshi jelar ta sauka har bayanta, daman batayi kitson aure ba (coiffure) ne aka mata a salon.
Ita ɗaya ƙwal, tana kallon Tv, fuskarta da alamun damuwa na kewar rashin kowa akusanta, Ikram ta tafi gidan Yaya Mahmood tun bayan da sukayi lunch, da rana.
Sa'adatu tana jin horn ɗinsa ta miƙe cike da farin ciki, ta nufi window tana leƙawa.
Yana shigowa cikin gidan tun kafin ya gama parking ya kirata awaya.
Da sauri ta dawo ta ɗauki wayan, ta yi picking call ɗinsa a ɗan shagwaɓe ta yi masa sallama, bata jira ya amsa ba tace....
_#RealLadingoMatarɗanAlhj🥰_
Yawwa nace ba! Ya kukaji labarin? duk da ya kasance na gaskiya? sai abinda ba'a rasaba na k'ara, bari muga masoyan labarin ta wannan lambar *+22796515805*_*SHEƊANIYAR*_
```{Suruka}```
True life story
_*Free Nobel🫱🏼🫲🏽*_
16/2/2023
_SADAUKARWA *Tin Daga Farko Har K'arshe Aunty Hajaratu ayar Allah Hajeer Lawal,😘 And lovely Halimat Musa Waziri,Son So domin Allah, Ubangiji Ya Jib'anci Lamuranku ya raya muku zuri'ah Amin.😍*_
🌷TUKUICI gareki Hajiya Fadilah Salisu Hamza, ke ɗin ta hannun damata ce Billahi.💖
بسم الله الرحمن الرحيم
*Chapter 3&4*
"Mon trésor tu m'as manqué beaucoup Wly, yanzu kana ina svp?"
Ta ƙarashe maganan cike da zallar shagwaɓa.
Daga can Yusuf ya fito yana rufe motar, ƙayataccen murmushi akan fuskar shi, cikin wata irin nutsuwa da ALLAH ya basa, murya mai taushi ya furta.
"Ameen wa'alaiki Salam, My Hayatie nima nayi kewar ƴar buzuwata me tsada, inda nake ayanzun nasan Babe ta ganni azo abuɗe min ƙofar falo na shige."
Sa'adatu ta ƙyalƙyale da dariya tana takowa zuwa bakin ƙofar tace.
"Kai Mon trésor kamar aljani ya akayi kasan nasan ka shigo gida?"
Murmushinsa mai ƙayatarwa ya yi yana karkaɗa makullan motar hannunsa, ahankali yace.
"Zuciyata ta faɗa min, matata taji horn ɗin motar mijinta ta laɓe a window tana leƙensa."
Wani irin ɗan tsalle Sa'adatu ta yi tana faɗin.
"Wayyo Aljani Yusuf mijin ƴar buzuwa."
Ta ƙarashe maganan tana murmushi, ta iso bakin ƙofar ta buɗe tana ɗan leƙowa ta ha
0 comments:
Post a Comment