.
Futar Muhd dince tasanya al-amin cikin nazari ,aranshi yace lfy ko ,ko a maganganuna na fadi abinda y batamai rai,tunani y shigayi n amsar d ya bashi,yaga babu abin fishi ko zuciya,aranshi yace koma menene anjima naje naji ba asin fushin Tinda Muhd y isa masaukinshi y kasa tabuka komai sai tunanin fuskar wadda ko sunanta bai saniba,aganinshi yazo Inda zai magance matsalarshi Ashe b hakan bane. D yamma al-amin y kawomai ziyara,taddashi yayi a kwance tamkar Mara lfy,yace friend wat is going on,tunda kaje gida k dawo nake ganinka ayanayin damuwa,pls k Sanar dani ko zamu samo mafuta,kalamn aminin nashi suka kara tunxurashi,lallai al-amin y raina mai hankali ,azuciye yace banda wadda n baiyana jiya wacce damuwar kuma kake so n gayama,al-amin yace jiya d yaushe kenan?hmm tare d gyada kai Muhd yayi,yace abar maganar. Al-amin yace mutumina kodai a mafarki kake tunanin munyi maganar ,dannidai inzaka iya tunawa dazu d ka dawo bami wata magana data danganci damuwarkaba,saboda k'ulewar d ya sake baisan lokacin d yace mai,karka rainan hankalimana ,dannacema naga wata hadaddiyar budurwa a gidanku data sace zuciyata shine zaka maidani mahaukaci. Al-aminne y saki baki yana kallanshi har y kai aya,habawa mai zaiyi inbanda dariya,aikuwa koni ayusha dake labe byan labule saidana dara,sannan yace cemin zakai kaga wata budurwa a gidanmu,aini har g Allah nai zatan jaririya kake nufi,Muhd yace aa motsin gado,dariya Al- amin ya karayi sannan y dake. Alamin y kara d cewa kasan yanmatan gidannamu d yawa wacce kake nufi,y sunanta,a fili yace inharnasan sunanta aibazan tanbayekaba,al-amin y tanbayeshi y kamanninta yake?Muhd yace tanada tsayi tare d matsakaicin jiki,b farabace tastas b kuma bakaba,tanada dinple intai mgna yana futowa,sannan akwai ta da .......
.
Saikuma y tuna d yayanta yake mgna saiyayi shiru,nan take alamin y fahinta y bashi amsa d minal Ce, Muhd yaji wani sanyi a zuciyanshi tare d jin dadin sunan nata,y bukaci amininashi y bashi number dinta tare d yimai Karin haske game d ita,alamin yace minal yarinyace mai nutsuwa d Basira g girmama n gaba d ita,tana final semester dinta a kut(kano university of technology ) Inda take karantar applied biology,kamar Wanda aka matsi bakinshi yace friend inzaku bani ita,walhi aurenta nakesanyi,dariya alamin yayi yace kar kasamu dsmuwa indai kun fahinci juna ,abune mai sauki,Allah daiyasa batada Wanda takeso nan jikin Muhd yayi sanyi d jin kalamn yayanta,al-amin cikin zolaya yace daga yau n zama yaya, y gaya mishi number dun tata sannan sukai sallama. Alamin n futa y yi dailing number minal,abangarenta kuwa tana ganin international call a zake t daga duk zatanta yaya al-aminne ,amma sai taji sabanin haka,a daya bangaren taji ance assalamu alaikum,t amsa ,sai jikinta yayi zanyi,danjin wata murya t daban,y kara da kina mgna da Muhd,tace yi hkuri malm b number din da kake nema bace,dakatar d ita yayi d cewa bada minal nake mgnaba?tace nice,tace wane yace am Muhammad yelwa ,abokin alamin yayanki,nan take t ganoshi tace oho yaya Muhammad,nan suka kara gaisawa,tare d tanbyarta mmnsu,tace lfy take,nan y Sanar d ita y kira su gaisane,tayi mishi gdya sukai sallama. lokaci lokaci Muhd yana kiranta su gaisa,hartakai g sun fara shakuwa amma y kasa furta mata Kalmar so,soyayyarta t samu matsuguni n musamman a zuciyar shi,yayinda a bangaren minal takejin wani Abu mai kama d so azuciyanta game d abokin yayannata,shakuwar d suka yi d shi tasata sha re duk wani saurayi datake mu'amala dashi ada,kasancewar Muhd mai barkwanci kan Abu y batamai rai d wuya,insuna waya jitake tamkar she's d most happiest creature in d world,tab kaji wata kasada d ganin hadari sai k zubda ragowar ruwan dakake dashi,tabdijan. .
.
Cikin kankanin lokaci suka shaku, hartakai g mmnta t fahinci halin d diyarta ke ciki aikuwa t turketa nan take sanar d ita abinda ke wakana, mom taji dadin batun, danhaka t kira alamin danjin gaskiyar halayen abokinasa, Alamein yace d mum ni a iya zamana dashi bantaba ganin shi yayi mummunan abun d zai hana abaiwa mutum auren ya, mutumin kirkine mom takarajin dadi don haka,maryam t karasamun goyon baya agun iyayenta. Watarana sunahira sai muhd yace mine Yanzu idan nace zanfito mi aure zaki iya aurena, dariya tayi batace komai b, harsaida y kara maimaitawa Sannan t amsa d y not, yaji fatinciki a ranshi, yace ta sanar agida weekend iyayenshi zasuzo kawo kudin aure d sa rana, murna fal zuciyar maryam, runtumawa aguje tai dakin mom tana I hun dadi, mom tace lfy, saidata gama tsallanta d rawa.
.
Dama t tadda mom n kallon wani film daidai shigarta lookacin d Adam a zango, aysha tsamia ke rawa, hbawa saidatayi t danse, tukunna tace mom, muhd yace weekend parents dinshi zasu zo, murmushi mom tayi d adduar Allah y kawosu lfy, zan sanar d abbannaki,Maryam tace nice zan rigaki kan mom t bude baki, mrym tai dialing number dad nata, yana dauka tace dad, yace naam yar dady, tace ddy lovie na muhd yace weekend zai turo parents nashi, dad yayi Jim yace ynxu daughta bazaki bari ki gama masters dinkiba tunda admission y futo, a shagwabe tayi mgna, tace dady yacefa zan karasa a gidansa ko phd nakesanyi zaibarni, jin haka yasa dad naam d batun, kuma jin abokin dansa ne yasa y kara naam d alamarin, yace Allah y kawosu lfy. Kamar ynda suka alkawarta sunxo d kudin aurensu d sa rana, ankarbesu two, tare d sanya rana wata shida, daidai d lokacin d zaizo hutun shekara, tundaga wannan lokaci y shiga hada lefe dashi d yayanta harsuka kammala akwati shabiyu, akwana atashi b wuya, yaune suka samu hutun shekara, suka nufi gida tare d shirin biki, iyayenshisunkai lefe, antsaida sati biyu masu zuwa zaai biki, ango y hadama amarya, arabian nyt, dinner, luncheon a katafaren wajen gwangwaje bukukuwa mai suna meena, amarya tasha kyau harta gaji, sai kamshi take, yammatan jamia Kuwa gasunan rututu kowacce k kalla b bayaba, idanuwan samari y bude sun tsaya ruwan ido, jirgi zai tashi y barsu, Al amin ne yayita maza y tunkari suhaila, tare d zolayantacikin wasa irinna samari, haryaa samu tadan dara kasancewarshi mai barkwanci,nan suka danyi sabo tare d ex changing nunbers, biki y kare kowace budurwa tayi sallama d amarya, tare d cewa saura atafi Cyprus amanta damu, dariya mrym tayi tace ni na isa, banida tamkarku, cikin farinciki tabasu kayan biki suka Sufi Garuruwansu. Ayau jirginsu y daga zuwa Cyprus, karkaso kaga farinciki d nuna tsantsar soyayyar d babu algus cikinta, tankar su hadiye juna, kowa cikinsu ririta juna suke, ansha soyayya tamkar vazaa dainaba, ashe da ba kaunar juna sukeba, sai yanxu suka tantance tsakin tsaki d tsakuwa, inka gansu kaikanka sai sun burgeka, ahaka y samar mata admission dan cigaba d karatu shima yana aiki, kullum dsafe tare suke futa su dawo, kauna zazzafa suke ji a ransu game dajuna, wataran suna hira sai muhd yace lovie na Allah yasa kada kirigani mutuwa, saboda bansan yanda zanzamoba inbake aduniya, dariya tayi tace kaima kenan valleni, budar bakinta saicewa tayi Allah y sa mu mutu rana daya, aikuwa kanta rufe baki t bashi amsa d cewa inmun mutu tare wazai kular mana d yaranmu biyu d zamu haifa, sai tace hakanefa, y kara dacewa kinga idanna barki sai sufi jin dadin rayuwa dake, kwallace t fara zuba a idanuwanta shar shar, tashi yayi y matso kusa d ita yana share mata kwallar, tare d cewa daga wasa sai kuka, nan y shiga lallashinta, nan suka fada duniyar maaurata.
.
Byn shekara uku d auren suka haifi diya mace kyakkyawa tamkar mahaifiyarta,akasanya mata sunan kakarta t gun uba Maryam kuma sunan mamanta,amma anfi kiranta d neenerh A wannan lokacin Marym t kammala PhD dinta,shikuma Muhd y gama aikin d yake,contract din d yai signing y kare.sai y kara renewing dinta. Neenerh Nada 3yrs ,lokacin akasanyata a schl,Allah yayi mata Basira,intai mgna sai k zaci tayi 5 yrs Akwana atashi b wuya neenerh t gama primary schl cikin yayan turawa d rayuwa irin t Bature,duk d haka baisanya t tashi d rashin tarbiya irin na yayan hausawa tashin turai Intana ma turanci saika zaci itama baturiyar Ce gaba d baya, duka friends dinta turawane,d yake tanada farar fata,in baa cema b baturiyace b,b xaka gane ba Kullum taje schl t dawo tare d mom suke assignment,haka in xasu fara continuous asessmnt ko exams mom kesanyata agaba suyi revising abinda aka mata a schl,shiyasa koyaushe inbatazo first position b to zataxo 2nd,sukansu malamn suna alfahari d ita Hartakai g t shiga secondary,kullum tana tare mmnta tana koya mata abubuwa n mslnci,ita t koyawa diyarta sallah,d sauran ayyukan ibada,ahaka take aikowa nyja ayi mata dinkin atamfofi d lesuka Dan neenerh tadinga sanyawa,aikuwa duk randa tasa zakaji friends dinta n shaawa,harta basu wasuma aciki Cikin nasara neenerh suka kammala karstunsu n secondary tare d samun excellent result, B yanda mom batai su cigaba d zama a Cyprus har neenerh t karasa degree nata, amma Muhd yaki,hankalinsa baki daya yayo gida nyja So yake y dawo y bautawa kasarsa ,tare d kasancewa d yan uwansa ,Dan tayi missing dinsu kullum saidai aike,tare d gaisawa t tarho Yayi daidai d lokacin d y kammala gina tamfatsetsan gidansa dake unguwar nasarawa ,kaikace b a Nigeria b,komai daga kasar waje y aunosu Dan kayata gidan Shirin komawa gida sukafara,tare d Shiga kasuwa danyin siyayyar d zasuyi tsaraba Within two weeks suka gama shiri,suka nufo gida nyja,kowane bari y tarbesu cikin farinciki,kama daga bangaran iyayen Mrym d rabansu d ita,tinda akai auren ko little Mrym basu Sani azahiriba sai a Pict Haka bngaren iyayen Muhd d yan uwansa dadi ne y lullubesu,sai sannu d zuwa ake musu,tare t tayasu murnar samun haihuwar neenerh wadda a ynxu t zama budurwa,kowa so yake taje gidansa tai kwanaki A bangaren neenerh bata nuns kyama ko raini g yan uwantaba,dukda akwai talakawa likis a bangaren dad dinta,sai hba hba take dasu, tare d basu girmansu,duk d tashin turai,koma nace haihuwar turai d karatu a turai baisa t zamto Mara tarviyyaba,b zama ko karatu a turai kesa mutum lalacewaba,gata d sake n iyaye ke jaho hakan Kubiyoni danjin cigaban lbrin
.
Neenerh t zama Yar dangi lokacin daya tai sabo d dangin mum d dad dinta,weekends tana zuwarmusu Hutu, A wannan lokci dad y Samar mata gurbin karatu a jamiar bayero Anan t hadu d kawayenta ummylolo d zuhrah,harsukai sabo mai wuyar rabuwa *BACK 2 D STORY* ----------------------------------- A wanan lokc mom d neenerh suka kammala shirin tafiya kasa mai tsarki Washegari d sassafe dady y iso daga abuja inda y mika ragamar ayyukansa g second in cmnd nashi, Flight din 2 suka hau,tinda suka hau idanun matashin saurayi n kan neenerh,y kasa dauke idanunsa akanta Yanasan yi mata mgna amma kwarjinin yayyanta y hanashi,shi a zatansa b iyayenta bane Dan inka gansu saboda kula d gayu ,d rayuwar turai b xakace sun haifi budurwa kamar neenerh ,duk d itama she's 18 yrs Neenerh n tsakiyar iyayenta t rike hannuwansu sanye take d abaya black tayi rolling veil a kanta T maza yayi y nufesu,yana zuwa y gaida mom d dad,sannan yace d neenerh Dan Allah minti daya in ba damuwa,kanya rufe baki t bashi amsa d damuwa pls kayi hakuri Bai ji dadin jin amsartaba,amma sai y Dan tsaya jim,mom Ce t mata mgna t saurareshi mna,sannan t tsaya su mom sukai gba,
.
Dadi ne y lullubeshi,tare d zumudi yace yammata,saitaji wani banbarakwai ,aranta tace yammata kuma lallai wannan bagidaje ne Kanta gama mmkin kalamansa taji yakara d cewa tinda kuka hayo jirginnan naji gaba daya kinsace min xuciya ,wani takaicine y tsaya mata azuciya Itafa shiyasa batasan samarin kasar Hausa,b wani zuwaa dogon aji sukaiba,ko irin y Dan dinga jefa kalmomin turanci a kalamanshi,amma aa,tsagwaran Hausa yakeyi,aranta race lallai wannan Dan gargajiya ne Itakuwa harga Allah bakowace Kalmar Hausa tasani b ,balle akai g fassara maanar kalmomin, Tabashi amsa d.mlm Dan Allah kayi hakuri ,batajira amsarsaba ,t kara gaba,ta isa gun su mom suka hau mota Dan isa ga masaukinsu Ashe a hotel daya suka sauka,apartment dinsu n kallon n juna Neenerh t futo ,sanye d kayan excersice ,t nufi ground din d aka ware Dan haka,Ashe saurayin dazu yana t sama yana kallanta ,tana kara shiga ranshi,neenerh kuwa batasan wainar d ake toyawaba Kullum d safe zai kwankwasa kofarsu neenerh Dan gaisar d iyayenta duk Dan y samu gindin zama,cikin faraa suke amsa masa Tin neenerh n shareshi hartakai g sun Dan fara hira d futa shopping tare,neenerh t daukeshi amatsayin Dan uwa,kullum a masallcin madina suke sallah , sunyi exchanging numbr d nasmal d zummar insun dawo gida nyja zai kawo musu ziyara har gida Fakewa yayi d zumunci shiyasa neenerh t saki jiki dashi d y sake y furta mata kalmr so dako kallon shi b zatayiba,karshe suka tattara yanasu yanasu suka nufi kasar amurika , akan hanyarsu t roki dad y taimaka su karasa Cyprus danganin childhood friends dinta ,rabanta dasu tinda sukabar kasar,sunje Cyprus sunyi murna d zuwanta,anan wani yayan kawarta yaganta yace yana Santa,amma bata bashi amsaba,kwanansu uku tare d tsaraba mai train yawa d friends dinta suka bata sannan suka isa america sunyi Kwana 30 sannan suka nufo gida nyja cikin dinbin farinciki neenerh tafi kowa farinciki d dawowa ,SBD tayi missing bestynta xuhra n ummylolo d kuma su Marsie cousins dinta Suna dirowa nyja driver y kwashesu sai gida,mtn sim card dinta t Dora awaya take t sanarda su marsie d ummylolo d zuhra cewa sun dawo lfy.kan t ajiye wayan a bed side drawers taji shigowar txt msgs,hka sukai t shigowa kusan guda 30 ,ganin sunan mlm Hnf yafuto akai yasa t da wayan a silence t juya t nufo palour Washegari gidansu y cika d baki yan sannu d zuwa,kowa y karbi rsarabarsa d adduar karo budi g dad *AFTER 3 YEARS* Neenerh an kammala first degree,tsawan four years mlm Hnf baifasa nunawa neenerh kaunaba,haka bangaren nasmal y rike wuta,haka abid yayan kawarta shima y matse lanba Kowanne cikinsu nuns bajinta ,tare d nuns tsantsar kauna g matashiyar budurwa wato neenerh A bangaren neenerh kam ,duk cikinsu b Wanda yai saidai d raayinta,duk d suna d ilimi saidai basu ,amma tafisan Dan uwanta bahaushe Wanda yayi karatu a turai ,kaji wata mgna mai wuyar yiwuwa inbanda abin neenerh karatu a ko INA akayi sunanshi karatun book Samari sai barkowa suke tindaga kan maaikatan gwamnatin jiha kama Dana tarayya had zuwa masuyi a non govmntal organizations,amma neenerh takasa samun wanda taji zata iya rayuwar aure dashi O Ni ayusha nave lalle yan book sai abarsu
.
Alhazawa d mnyan kusoshi a gwamnati kowa y futo bidar neenerh d aure,amma race duk b suyi mataba,tafisan saurayi Dan sawalwali Abinda y sanya iyayennata basu takurataba,sukansu basuda raayin yi mata dole,sunfisan t zabi abokin rayuwarta d kanta Har Dan kanwar dad saida yace yana Santa amma fur tace itabata raayinsa Duk wannan Abu d neenerh take b waivruwan ido takeba ,tafisan taga mijinta saurayi mai karancin shekaru,wannan dabia itace wadda yanmatan yanxu d suka zurfafa karatu zuwa jamia suka dauka Auren yaro shine cinyewa,musammn suga sun pose iri iri an dauki pre wedding pix,haka zalika ranar party su riko hannu ana take musu bays,sunmanta d Neman zabin Allah sudai kawai abinda zuciyarsu take raya musu ,haka zasuyi D zasu nunama saurayin d suka mato akanshi sai kayi mmki,SBD wani lokacin saikaga saannin junane ko y girme mata d shekaru biyu Anacikin wannan rintsi t sayi form Dan samun gurbin karatun PhD,cikin nasara t samu sakamakon t samu result mai kyau T tawo hnya zuwa gida,taji tana shaawar shan ice cream t tsaya a wani katafaren mall Dan t saya Shigarta keda wuya yayi daidai d lokacin d nura y ke shirin futowa daga mall din Ganin hadaddiyar Ben dinda ko a kasar turai kanka samu mai kyanta sai an tona, Bin byanta yayi,yaga t nufo barin ice cream,biye d ita har suka karaso gun payment,kan t bude jaka t biya y biya,gdy t mishi t fuce Biyota yayi yana hi Bby,akagauce t juyo kasancewar t gaji gida kawai takeda burin isa Ganin hadadden guy din d y biya mata,yasa t Dan saki fuska,karasowarsa kusa d ita yace if u don't mind,pls can I have ur no,sai muna gaisawa Batasan y akaiba,kawai taji tana gaya mishi lanbobinnata,yayi mata gdya ,t shiga mota t hau titi Isarsa majalisa y dauki wayarsa y kiranta ,atake t gane muryar ,sbda duk t kagu y kiranta,cox first glnce data mishi tai falling in love wit him🤔🤔 Ashe shima hakan take agareshi,shi arayuwarshi neenerh itace mace t farko d y fara tayawa,saidai ace anasanshi Sungaisa,nan take y baiyana mata sirrin zuciyanshi,b tare d bata lokciba t amsa,hmmm su neenerh kenan Dalilin d yasa tai saurin amincewa tafahinci yanada duk wasu qualities datakesan mijinta y kasance Karshe sun tsaida ranar d sai kawo mata ziyara,kan wannan rana sunyi wata shakuwa t ban mmki,neenerh kuwa jitake bazata iya rayuwa batare d shiba .
.
Zafaffiyar kauna Ce t shiga tsakanin neenerh d nasmal,sanadiyyar haka neenerh t tsinci kanta cikin tsantsar farinciki d bata taba yinsa aduniyaba Yaune asabar ,ranar d nasmal sai kawo mata ziyara,tin sassafe t shiga kitchen Dan had a mai mende mende,wato delicious,d taimakon mom dinta Misalin 4:00pm y iso kofar gidansu ,y kirata Dan sanar d ita zuwansa,gate mn ne y most shi iso zuwa Palin baki Neenerh Ce t futo cikin doguwwr Riga red colour ,rigar t futo d ainahin kyanta e structuren d Allah y mata Nan nasmal y kara rudewa,sun gaisa,sannan yayi introducing kansa gareta, *WANENE NASMAL* _____________________ D farko sunana musa Bashir Wanda akafi Sani d nasmal,nakasance dan fari agurin mahaifana,an haifeni a america,nayi karatuna n primary d secndry hat university a america n karanci engineering,presently Ina aiki a kasar amurica,yanxuma mom dinace b lfy shine nazo dubata,god so kind y hadani dka Inafatan zan samu karbuwa,murmushi neenerh yayi b tare d race komai b,jintayi shuru yasa y dorada,in a damuwa inasan zan turo magbatana Dadine y lillube xuciyanta,Lamar yayi tsalle amma saita dake ,saidaya kara maimaitawa sannan tace y bari t fara sanarwa agida Nan suka Dan taba hira,sukai sallama karshe y bata kayayyakin d y sayo mata,abinka d yan boko turarukane,d cards d flowers kala kala,ayusha dake gefe tana kallan ikon Allah ,akalla an karshe many an kudi wajen sayen wannan tarkacen araina nace dama kudin akabata,lol T shiga gida dakin mom t zarce,tare d ajiye mata kayayyakin d yabata,t wuce dakinta danyin sallah Mom taji dadin kyautar d yaiwa diyartata Dan taga alamar y samu karbuwa,murnar t daya diyarta zatai sure Kullum amakale suke d waya,yan daukar mata alkawarurruka irinsu indai y aureta y rude aure, tsakaninshi d wata mace sai kallo Itadin t isheshi ,cox duk abinda yake bukata game d mace t mallskeshi,d Dai sauran zantuttukan d babu tabbas a cikinsu Mahaifin musa(nasmal)Alhaji Bashir a halin yanxu shine ambasadan Nigeria a kasar amurika,ya rike mukamai n aiki Dana siyasa masu dama Mutum ne mai tsarin rayuwa irinta turawa Dan hargida y mallaka n kashin Kansa akasar Abinka d lamari n masu hnnu d shuni ,cikin kankanin lokci aka kawo kudin auren,neenerh d nasmal tamkar su hadiye juna Ansa wata uku biki,ummylolo,zuhra dasu Mimi sun tayata Myrna,Wanda itama ummylolo saura two weeks bikinta sun fara tsara yanda events din zasu kasance,abin mmki b wanine angonba malam handed ne ,lecturen su a undergraduate,tinda y gane ba zai samu karbuwa gun neenerh ba, Y fara kamun kara d ummylolo,nan Ummi t futo t baiyana mai gsky ,nan y hakura d kawartata,reshe y juye d mujiya,Ashe ummylolo Ce rabanshi ,yanacen yana wahalar d kanshi Zuhra kuwa soyayya t kullu tsakaninta d cousin dinta ,hartakai su ga aure, suna d da guda daya A Kwana a tsahi b wuya a gun Allah saura 2 weeks biking nasmal d neenerh,duk wani shirye shirye y kankama t bangarorin biyu,lefe akwati 24 ,aka kawo daga gidansu nasmal ,abundai sai San barka,araina nace Allah y cida musulmi.amin Musammn aka dauko mai gyara amarya daga Maiduguri,sati daya aka ware Dan gyareta Duk inda t gilma kamshi mai dadi ke tashi daga jikinta,su marsie abu namu ,tin ana sauran two weeks saura suka diro garin,wayaga amarori kirjin biki.
0 comments:
Post a Comment