SURBAJO Part 8
.
Surbajo tamaida hankalinta sosai akan karatunta Wanda kokarinta yasa malaman ke kaunarta sosai KO kadan bata wasa
Acikin yan ajinsune tahadu da wata mesuna *fatee benee* ganin fatee nada hankaline yasa surbajo kulla kawance da ita
Fatee akwai tarbiyya sede wayayyace taajin farko shakuwarsu da surbajone yasa tagane surbajo Sam bata wayeba
Sannu ahankali fatee tadunga koyawa surbajo zaman takewar rayuwa kama daga kwalliya iya tafiya iya magana shagwaba kissa ta mata dakuma iya dressing Uwa uba girki Wanda shine mace
surbajo akwai saurin fahimta dan haka cikin kankanin lokaci taiya abinda fatee ke koyamata
.
Surbajo yanzu inkaganta dawuya kaganeta sabida kayan gyaran jiki fatee tahadamata Kuma takoyamata yadda ake amfani dasu
Alameen shikanshi mamakin sauyawar ta surbajo yakeyi dan Yanzu bata yawan Jin kunyarshi ga shiga tajan hankali datake masa acikin gida kuma koya yadan fara wasa da ita zega tana wani nannadewa tana lankwashewa tanade yin sexy abubuwa Wanda dole hankalinshi yatashi amma duk da haka be kusancetaba Wanda hakan bema surbajo dadi dan ita dan su kasance tare take masa haka. Abunna damunta
yau jummaa dawuri surbajo tadawo daga school
Kitchen tashiga tahada musu dinner sauri sauri tashiga wanka dan tasan alameen inyadawo daga masallaci seya biyo ta gida tukuna yawuce office
.
wasu arnan dressing tayi Wanda zaniya cemusu suda babu duk daya barin turare tayiwa jikinta tana cikin fesa turare ne taji shigowarshi dagudu tahaye kan gadonta ta kwanta tayadda yana shigowa zeyi arba da breast dinta dakuma cinyoyinta rufe ido tayi kamar me bacci
Da sallamarsa yashigo dakin suman tsaye yayi lokacin dayaganta besan sanda yaisa garetaba
ji kawai tayi yahau kissinga dinta takoina itaba Bata Bata lokaciba tashiga mayarmasa da martani
Alameen ranar Yakwashi zumar datasa yadinga Jin kansa na yawo a sararin samaniya jiyayi surbajo tasake zama sabuwa gakuma niima
Itama oganniyar ranta fes yau tasamu biyan bukata
wanka suka shiga tare suka wanke juna Wanda rabin wankan love ne
.
suna fitowa shiryawa sukayi suka nufi dinning
Kujera surbajo taja masa yazauna darab itama tahaye cinyarshi
Kallonta yayi yayi murmushi yace baby sokike ki karyani ne Bata fuska tayi tace nibance zaka karyaniba dazu dakagama danneni sekai ne zakace zankaryaka
Kallonta yake cike da mamaki yace baby rufamin asiri ni Aminu ne nadanneki Karya kikemin
hannunta takai kan wandonshi tana kokarin cire Bell din jikinshi tace Tunda Karya nakema bari intambayi silar datasa kadannenin kaji inkarya nake
kyaleta yayi seda yaga dagaske take sotake tamasa tik dasauri yarukota yana dariya yace its OK bazaki karyaniba nayarda base kinciroba
rungumota yayi wato yanzu kindena tsaron macijinki ko
dariya surbajo tayi harda hawaye sannan tace cikin shagwaba ay wlh kagama dani atime din totally kamaida ni yarinya kanata barje guminka ko yanzu kayiminmana
dariya suka dungayi yana tuno mata shirmen data dunga yimasa duka take kaimasa suna dariya abincin sukaci alameen nata yimata santi
renarde alameen bekoma office ba yana manne da surbajo ana shan soyayya
********
Aisha Sam yanzu batada kwanciyar hankali burinta itama tasamu ciki tahaihu bare yanzu dataga alameen arzikinsa sekaruwa yakeyi tsoronta kar surbajo tacika gida da yara karshe alameen yamutu suci gado
shiyasa yanzu takosa àlameen yadawo itama yamata cikin
su zuly magunguna suke ta dirkamata na mata wai itama macece baabinda surbajo zata nuna mata dan haka tadage itama kuma in surbajon tadawo tace itama atafi da ita can garin ayko tayi naam da shawararsu
.
rayuwa taci gaba da garawa yanzu inkaga surbajo da alameen dolene su burgeka dan soyayya sukema junansu Bata wasaba
danko Usman Uban yan tsokana the way dayaga suna son junansu dena cemusu Tom and Jerry yayi yakoma cewa laila majnun
bangaran raya Sunnah kuwa alameen baranar banza kullum seyayi so uku SO hudu wani time dinma har SO biyar kuma tayi saa surbajo bata da rowa tana biyemishi ko yaushe
acikin yan tsakaninne surbajo tafara amayeamaye da zazzabi asibiti sukaje awon farko aka basu albishir dacewa tana dauke da ciki harna wata biyu
tun agaban likitan alameen yasuri surbajo yadagata yana jujjuyawa suna dariya Godiya sukama Allah sannan suka yi sallama da doctor suka dawo gida
koda alameen yaso fadawa iyayensa da nata batun cikin rokonshi tadungayi akan yayi hkr kar yafada ayko haka akayi suka ci Gaba da renon cikin cikin soda kulawa saukar alqurani alameen Yasa akaitayi akan Allah yasauki surbajo Lfy
cikinta nawata biyar suka fara zana ssce a shcool kuma wannan cikin dasauki Bata laulayi sosai sungama exam Lafiya
alameen yasamu pass nazuwa gida dan haka yace surbajo tashirya suke fafur taki tace wallahi dear sede kaje kadawo amma nide bazanjeba Sena haihu
haka yatafi yabarta badan ranshi nasoba Usman yabarwa amanarta
.
Alameen yaisa gida Lafiya ga mamakinsa Aishan senan nan take dashi ga gida yayi fes komai gwanin Shaawa
Dakinshi yawuce yana shirin shiga wanka itama tashigo dakin karasawa gurinshi tayi tafara tayashi cire botir din rigarshi
Toilet yanufa ahankali aisha tace honey nazo natayaka wankanne dasauri alameen yakalleta dan abun bakaramin mamaki yabashi ba
Murmushi yayi yace no nagode carab tace ay dole kace ka godemana da amaryarkace Yar cikinka tace zata tayaka dagudu zaka amince
Nice karaina baka kuma daukeni maceba to Wlh bari kaji infadamaka nima macece babu abinda zaa nunamin daga fari se gashi amma Bade diriba
Abun dariya yaba alameen ganin yadda take cika tana batsewa dawowa yayi yasureta suka shiga wankan tare koda suka fito shiryata yayi tamkar yadda yakewa surbajo sannan shima yashirya
Falo suka dawo sukaci abinci atare abun gwanin Shaawa mikewa yayi zefita aisha cikeda shagwaba tace itama zata bishi bamusu yace tazo suje
dasauri tadauko gyalenta da takalmi suka fice
Baniba hatta masu gadin gidan ganinshi sunjero da aisha seda abun yabasu mamaki se kallonsu mukeyi
.
Key yaamsa ahannun direba yau dakanshi zeyi driving
gaban mota yabude mata tashiga sannan shima yazagaya mazaunin direba yaja suka bar gidan
Guraren shopping yakaita suka yo shopping aisha komai guda uku take dauka Wanda KO baa fadamasaba yasan ita da aminanta take daukarwa
Shiko iyayensa da nata yayiwa shopping
Biyan kudin yayi suka fito kai tsaye gidansu Aishan sukaje
Mamanta kamar zata goyasu dan rabonta da ganin alameen tadade gaisheta sukayi sukadan taba hira sannan yaajiyemata siyayyar dayayomusu suka tafi tanata samishi albarka
Daga gidan su aisha gidansu yanufa
Aisha ganin yabi hanyar gidansune tajuyo tana kallonshi tace honey darefa yayi muwuce gidamana
KO kallonta beyiba yacigaba da driving dinshi
koda suka shiga gidan kowa mamakin ganinta akeyi dan rabonta da gidan tun ranar daaka kaita gaida iyayen miji ranar auransu sama da shekaru masu yawa
Ko afuska bawanda yanunamata sauyi cikin faraa suka amsheta sunjima agidan sannan suma yaajiyemusu tsarabarsu suka musu sallama suka wuce gida
.
Daren ranar alameen da aisha sunsha soyayya wacce rabonsu dashanta tun ranar da aisha tayaudareshi
soyayya akasha batawasaba dan sanadin hakan har surbajo tadunga kiranshi awaya ganin bekirataba amma bedagaba tabashi missed calls yakai ashirin amma bedagaba
Abun yabatawa surbajo rai wato dan yana tare da tinkiyar matarsane yaki daukar wayarta ranta bakaramin baci yayiba dan dama surbajo akwai kishi
koda safiya tayi alameen Yaga missed calls din babynshi hankalinshi bakaramin tashi yayiba yasanta sarai akwai daru
kiranta yashigayi amma taki dauka karshema a black list tasashi
Hankalinshi bakaramin tashi yayiba rasa inda zesa kanshi yayi
ranar yashirya yajibgi tsarava yanufi makarfi da isarsa murna suka dungayi da ganinsa babu kamar ardo hirar yaushe gamo suka dungayi
Har zekira surbajo yabata mahaifinta su gaisa to ba network kuma KO akwaima yasan va dauka zatayiba amma dabarace tafadomasa wayarshi yadauko yafara yima ardo vedio yace yafadi abinda yakeson fadawa surbajo inyaje zekaimata tagani ayko ardo dagewa yayi yadunga yimata nasiha cikin harshen fillanci seda yakwashe 30 minutes yana jawabin sannan yagama
se laasar alameen yamusu sallama yatafi bayan yacikasu da abun arziki albarka suke tasamasa
yana isowa kaduna gida yawuce dan yagaji sosai Kiran surbajo yashigayi amma bata shiga yadamu sosai kuma baze jure rashin Jin muryartaba
adaddafe yayi sati guda mutumin dazeyi wata daya amma dakyar yayi sati sabida surbajo taki daga wayarshi Sam
.
shiryawa yayi zekoma Aishan kuka tasamishi akan itama yatafi daita sosai take kuka dakyar ya rarrasheta akan tayi hakuri in yaje zedawo da surbajo seyatafi da ita dakyar taamince wannan karon su Aisha harda kuka alameen zetafi shi abunma dariya yake bashi dan shagwabar datakeyi KO kyau bata mata dan Bata sababa
haka yatafi yabarta cike da kewarsa
surbajo nakwance afalo tana kallo taji anbude kofa dasauri takai dubanta gurin alameen ne atsaye yana kallonta sunkuyar dakanta tayi tana wani killer smile aranta tace kai mata kissa tayine dama dabiyu taki daga wayar tashi dantasan baze iya jure rashin Jin muryartaba Wanda tasan yun hakan zesa yadawo gareta da gaggawa murna tayi sosai yayin da gefe daya kuma take godewa fatee benee data koyar da ita irin hakan
shine yakatsemata tunani dacewa baby bako oyoyo ko ko baya murna da zuwana
murguda baki tayi tace har kagama soyewar da wannan basamudiyar matar taka ayna dauka seka shekara kamin kadawo
alameen yace alamarin mata se Allah invakayi ahankaliba sesu haukata
.karasawa gurinta yayi yahiga rarrashinta besha wuyaba tasakko dama fushin na karyane yagama goge laifinsa Tunda yadawo gareta
.
Watan haihuwar surbajo yatsaya kuma taje àmmata scaning ance namijine dan haka alameen Baya nisa da ita gudun kar haihuwa tazo bayanan
Wata ranar jummaa dasafe surbajo tafara jin ciwon nakuda amma basosaiba haka tadunga daurewa gudun karta dagawa alameen hankali hardare bata denajiba ciwonma sekaruwa yake
.
Ahaka harsuka kwanta tana ganin yayi bacci tamike tasoma safa da marwa dan ciwon sosai take jinshi sewajen karfe hudu na asuba alameen yafarka yaga bata kan gado dasauri yadiro daga gadon akasa yaganta atsugune se gumi takeyi tana nishi hannunta rike da kwankwasonta
Dasauri yarukota yana tambayar Lafiya
Mararta take nunamasa dasauri yasaka jallabiya itama yasamata hijab yakinkimeta yakai mota sannan yadawo yadauki kayan haihuwa asibiti yakaita mafi kusa dasu dan gani yake gidan Usman yamasa nisa
likitocine suka rufu akanta yayinda alameen addua kawai yakeyi Allah yasauketa Lafiya
Karfe shida nasafe Allah yasauki surbajo Lafiya yayinda tahaifo danta kyakkyawa mekama da alameen komai nasa na alameen ne
nurse ce tazo tama alameen albisheer gamida mikomasa yaron
allahu akbar Allah megirma alameen har hawaye yayi nafarincikin samun dan dayayi yaronko sekallonsa yakeyi idonsa tar akan ubansa
Alameen tambayar surbajo yayi nurse din tace tashiga wankane yanzu zaa fito da ita dakin hutu kosawa yayi yaganta Yaga irin murnar dazatayi
.
Baajimaba aka fito da ita tana zaune akan keken daake tura marasa Lafiya tana ganin alameen tasoma murmushi shima shiyakeyi rikemata hannu yayi da hannu daya dayan hannun kuma yana rungume da dansa
Dakin hutun aka kaita tadan huta amma lafiyarta kalau babu mecewa ita tahaihu ga yaron kato dashi masha Allah
alameen mikamata yaron yayi yace baby kinga kyautar Allah ko karbar yaron tayi tana kallo harda hawayenta lokacin da yaron yasoma dariyar kuda da jarirai sukeyi alameen dasauri yadaukeshi hoto
Nande sukasa yaron atsakiya suna kallo surbajo takaiwa alameen duka tace Wlh dear kayimin wayo duk wahalar nan danasha amma babyn dakai yake kama
Dariya yayi yarungumota yace haba baby daga jikinafa yafito kinga ko ay dole yamin kara yasan nima wahalar nayi nande sukai ta abin dariyarsu karfe takwas likita yasallamesu kai tsaye gida suka nufa
Da isarsu yafara kiraye kirayen waya yana sanarwa surbajo tahaihu yan kaduna har hoton babyn yadunga turamusu
Usman jiyayi kamar shi akayiwa haihuwar dan tausayin alameen yakeji ace ashekarunsa KO haihuwar fari beyiba
kayan barka suka siyo shida Hafsat cikin bayan motarsa harda kayan wasa suka nufo gidan masu jego
nanfa Hafsat tadunga yiwa surbajo tsiya wuni sukayi agidan har Usman yayinda su Fatee benee sune kan gaba kawa tahaihu
daga kaduna daddy yakira alameen yace gobe yadawo da surbajo gida sabida akula daita dakyau amsawa yayi cike dajin dadin irin soyayyar da iyayensa kema surbajo
washe gari dasafe dakanshi yashirya iyalinshi suka daga zuwa kaduna
Sun Isa Lafiya suna shiga falon gidan aisha ce zaune itada aminanta seganinshi sukayi yashigo rungume da jariri surbajo nabiye dashi abaya
.
dasauri aisha tamike bakinta har rawa yakeyi gurin tambayarsa
horney yaron waye wannan tana leka fuskar yaron dasauri taja da baya tanafadin pls alameen karka cemin yaronkane pls murmushi yayi yace why not zan ki fadamiki he is my son danane da babyna tahaifamin jiya
wata gigitacciyar kara tayi tayanke jiki tafadi dasauri aminannata sukayo kanta shima alameen gunta yanufa
surbajo ko amshe danta tayi tawuce part dinta hankalinta kwance
itako aisha Sun yafa mata ruwa amma abanza Bata farkaba dasauri suka sata amota suka nufi asibiti
seda likitoci suka jima akanta tafarko se kuka takeyi tana fadin wlh baze yiwuba dole nima kamin ciki nahaihu taya yarinya zatazo daga bayana amma ace harta haihu so biyu ni ko bari bantaba yiba
wuni Aishan tayi a asibitin sannan suka sallamota shiko alameen dama tun rana yabar asibitin sabida Mommy takirashi tace gidansu zekai surbajo kuma haka yayi zuwa yayi yadauketa yakaita gidan iyayensa
murnar dasukayi daganin jikansu nagurin alameen tanada yawa ga yaron har yafi alameen kyau daddy dakansa yamasa huduba
.
dangin mamanta ma baabarsu abayaba sunzo barka kuma kullum se sunzo wata mata aka dauko tanama surbajo wankan jego
gata bairin Wanda baa nunamata
alameen yakoma gurin ayki se ana gobe suna yaduro
ranar suna yaro yaamsa sunan Yusuf sabida daddy yace kyan yaron yakai asamasa sunan Yusuf sabida aynihin me sunan shima kyakkyawane fatansu Allah yasa yabiyo halin mesunan
fadin irin shagalin daakayi ranar sunan se data 1gb takare bangamaba
su Fatee sune agaba dan itama tazo sunan dan itama har gayya tayo na kawayenta masoya surbajo. su Eshat,maryam Taheer, Juwairiyyatu,zahra,hafsat daheer, lawisa,hameeda,ummu Yusura, Aunty Nafeesat Aliyu,maman Muallim,mrs lukman,ruky Afeshe, Ussaina m lawan kai suna dayawa dan motoci sukayo sukazo taron sunan anci ansha anyi danasha inda taro yawatse cike da farinciki
se fatan Allah yaba mejego Lfy da yusuf
0 comments:
Post a Comment