Abu Ayman na ganinshi yafara miƙa hannu,alamar ya ɗaukeshi,yana ta tsillo nason zuwa gurin Ayman ɗin.
Jiki a sanyaye Ayman yaje ya ɗaukeshi,ya ƙarasa dashi cikin falon inda ya sami iyayansa zaune suna hira.
Sunyi mamakin ganin shi ɗauke da yaron amman se suka kauda hakan a fuskokinsu.
Guri yasamu ya zauna yagaishesu yakuma nemi gafarar su abisa abinda yadunga musu,yafe mishi duka sukayi gamida yimass jajen Allah ya kyauta gaba.
Hira ake amman shi hankalinshi nakan Abu Ayman dake ta wasansa a jikinsa hankali kwance.yaron ya shiga ranshi,sosoi,shi inba idonshi ne yake masa ƙarya ba gani yakw ma kamar shida yaron suna kama,kode yaron ɗaya daga cikin yayyan shine.
"Hajiya wannan yaron waye kyakkyawa dashi haka?kuma gashi bashi da kuiya"Ayman ya tambaya.
"Ayya yaron amaryar kane"hajiya babba tabashi amsa.
Shuru Ayman yayi yana nazari zuwa can yace.
"to amman hajiya fisabilillahi,taya Abba ze auramin bazawara me ɗanyan goyo kamar wannan?ay koda dolene se an auramin ita yakamata ajira ta yaye yaron ko ba hakaba?"ya faɗi cikin damuwa.
Dariya dukansu sukayi kana daga bisani mahaifiyarshi tace.
"Raayin hakan Abban naka yayi sede in ka isa da kanka se kasaketa,tunda baa kyauta makaba".
"Allah ya baku haƙuri ni ba haka nake nufiba"Ayman ya faɗi gamida miƙewa ya ajiye Abu Ayman ya juya ze fuce.
Ayko Abu Ayman kuka yasa yana miƙa hannu alamar ze bishi,mamaki ne yakama su hajiya,Ayman shima yayi mamakin hakan haka ya juyo ya ɗaukeshi ya fice dashi zuwa fada.
koda suka isa fada nan fadawa sukai ta kwasar gaisuwa,sarki dubansu yake cikin matsanancin farin ciki,nanma Ayman yafiyar sarkin ya nema sannan ya shaida masa yanason gobe ze wuce Abuja da sassafe.
fatan Alkhairi sarki ya masa,yakuma gargaɗeshi akan yayi adalci tsakanin matan shi yaji tsoron Allah,kuma inze yankewa ƴarfillo hukunci shima ya tuno Allah,sannan yasa wani bafade ya nuna masa ɓangaran da matan nasa suke,godiya Ayman yayi sosai.
miƙewa yayi yabi bafadan abaya zuwa part ɗin matan nasa,suna zuwa bafadan ya juya shi kuma yashiga ɗauke da Abu Ayman a kafaɗarsa wanda yayi bacci.
Bin gurin yayi da kallo ba laifi yanayin gurin ya burgeshi,falon ya shiga da sallamarshi ba kowa a falon dan haka guri yasamu ya zauna yana daddanna wayarshi.
saƙwannin ƴarfillo yake dubawa sabida ta kirashi be ɗaukaba,shine ta turo mishi saƙon ze dawone ya haɗu da ita.ranshi ne ya ɓaci da ganin saƙon.
yana nan zaune har yagaji da zama ba wacce ta fito se maaikata keta faman zuwa suna kwasar gaisuwa.
miƙewa yayi yabi wata hanya wacce yake tunanin hanyar ɗakice dan baze iya cewa ƴan aikin su nuna masa ba.
tafe yake har ya ƙaraso ƙofar ɗakin turawa yayi ya shiga,fiddah ya samu zaune kuyanginta na matsa mata ƙafa.
Da sauri kuyangin suka fice guri yasamu yazauna yana kallonta ita ko,se harara take jefo masa dan fushi take dashi akan abinda ya faɗa mata ɗazu.
ya gano hakan dan haka murmushi yayi yace.
"gimbiyata fushi ake da yariman ne?to ayi haƙuri tuba nake a ɗan saki fuskar Kar ruwan sama ya sauko".
Dariyace ta ƙwacewa fiddah wacce bata shiryaba sannan tace.
"shine kamin kazo gurina kafara zuwa gurin bazawarar ka ko?,bayan nice yadace kafara zuwa gurina"
Hancinta yaja yana murmushi yace.
"Wayace miki naje gurinta?"
"se an faɗamin bayan ga yaron tanan a hannunka"ta bashi amsa tana turo baki gaba.
Dariya yayi sannan yace.
"toni banjeba acikin gida naganshi yasa kuka sena ɗaukeshi to na ɗaukeshi shine kuma yayi bacci,ni amshe shi ma ki kaimata shi naga garin a hadari tasa mishi rigar sanyi".yafaɗi yana miƙa mata shi
Wata uwar harara ta wurga masa sannan tace.
"tabɗijan dan raini kawai ita bata taɓa zuwa gurina ba bayan nice babba dan yada kai se inkama infara zuwa gurinta wlh bazan jeba".
"To ba se kinmin rashin kunyaba niba matsalatabace Wannan tsakaninku,yanzu de haɗamin ruwan wanka bari nakaishi na dawo kimin wankan"ya faɗi yana shafo fuskarta.
Murmushi tayi gami da miƙewa ta nufi toilet domin haɗa masa ruwan.
ficewa yayi Yana duban inda zebi daze sada shi da ɗakin amaryar tasa.
Sannu a hankali har ya iso bakin ƙofar dayake tunanin nanne ɗakin.
Tura ƙofar yayi ya shiga da sallamarsa.
A firgice ummu tamiƙe daga gaban mirror tana binshi da kallo tana ja da baya.
Shima binta yayi da ido na mamakin abinda yasa ta miƙe a firgice haka,kamar mara gaskiya.
Batare da damuwar komaiba yaje ya kwantar da Abu ayman akan gadon shi,sannan ya juyo gareta.
Guri ya samu ya zauna yana binta da ido itako se zaro ido take kamar mara gaskiya jikinta se rawa yakeyi.
"wannan rawar da jikinki yakeyi na lafiyane kuwa kode bakida gaskiyane?"ayman yatambaya yana bin ɗakin da kallo.
Kai ta girgiza jikin nata na cigaba da rawa.
Murmushi yayi yace.
"kode dan angon naki,beyi miki shigowar da kowanne ango yakeyi bane?".
Namma girgiza kai tayi,miƙewa yayi yace.
"Any way dama ba wani abune ya kawoniba yaro na kawo miki,pls kisa masa kayan sanyi garin akwai hadari kar sanyi ya shigeshi,kum ki kashe Ac dake ɗakinnan,dan mura take sasu,nabarki lafiya"yana kaiwa nan yafice daga ɗakin.
Da gudu ummu tabi bayanshi takulle ƙofar da mukulli ta jingina bayanta a jikin ƙofar tana haki,cike da mamakin ganin Ayman,ba abinda yafi bata mamaki kamar yadda ya nuna be santa ba,hannu takai kan fuskarta,dan share gumin daya karyo mata,jin abinda ke fuskrta ne yasa ta nufi gaban mirror da gudu tana ƙarewa kanta kallo.
marks ɗinnanne baƙi da ake shafawa afuska domin cire gashin fuska da duk wani dattin,fuska shine a fuskar tata hasalima ta gama shafashi kenan Ayman ɗin ya shigo,shiyasa be gane taba.
Godiya tayiwa Allah daya rufa mata Asiri,wato Ayman shine mijin data aura kenan,danƙari lalle dole ya saketa dan bazata zauna da mayaudariba,kuma mugu,lalle da sake.
kwanciya tayi akan gado tana ta tunanin ta inda zata ɓullowa lamarin,inda ta tsayar da shawarar cigaba da rufe fuskarta gareshi da wannan marks ɗin har zuwa sanda ta shirya barin gidan,dan ba abinda zes ta zauna dashi,se yanzu tagano abinda yasa sarki kuka sanda take bashi labarinta,da dalilin dayasa kowa na gidan yakeson Ɗanta,ashe dan sun san ɗan jininsu ne shiyasa.
Shiko Ayman yana fita ɗakin fiddah ya koma,wankan suka shiga tare kamar yadda ya buƙata ita ta taimaka masa yayi wankan suka fito suka shirya,sannan suka fito domin cin Abinci.
Ummu ma ta fito sede still fuskarta shafe da marks haka suka ci abincin Ayman da fiddah se soyewarsu sukeyi agabanta basu damu da ita ba,dan ko kallon inda take Ayman beyiba,amman ya rasa dalili ɗazu daya shiga ɗakinta bugun zuciyarshi ya ƙaru haka yanzu ma da take zaune a gurin,wanda bayajin hakan sede idan hayatinsa ce a gurin.
Haka suka gama cin abincin kowa yamiƙe yabar gurin,ummu ce tafara miƙewa,A firgice Ayman yake kallon tafiyarta,wanda inde ba gizo idonsa yake masa ba irin tafiyar hatinsa kenan.
fiddah ce tajanye hankalinshi ta hanyar tsayawa agabanshi,miƙewa yayi suka wuce ɗakinta.
*Zuciyarshi ta gaza natsuwa game da Amaryar tashi,meyasa ta shafa abu a fuskarta,?meyasa ta ruɗe da ta ganni? meyasa taƙi yimin magana? meyasa tafiyarta ke iri ɗaya data hayati?meyasa ɗanta yake kama dani?meyasa mahaifina ya zaɓamin ita amatsayin mata,?wacece ita?meye sunanta?ƴar waye ita?daga wanne gari take?in bazawarace meya rabota da gidan mijinta shi aka ƙaƙaba masa?*.
Wainnan sune tarin tambayoyin da Ayman yakewa zuciyarshi wanda amsarsu sede ita amaryar ce kawai take da amsarsu,sawa yayi aranshi in yadawo daga Abuja ze titsiyeta akan dole ta amsa masa su.
Ranar shida fiddah ankwashi soyayya fiddah jinta take awata nahiya ta daban,sosai taji daɗin lamarin.
Washe gari da sassafe yakama hanyar Abuja,ysna isa gida ƴarfillo yasamu tana shaƙatawa da wani ƙato acikin gidan dan batayi tsammanin dawowarsa ranar ba dan ds taji shuru ta ɗsuka a kurkuku sarki yasake sashi.
Gora ya ɗauka ya shiga yimusu rotse,da gudu kwarton yafice da wandonsa a hannu,inda Ayman yaci gaba da shirgar ƴarfillo,dsga ƙarshe,tarugu yaɗauko a kitchen ya fasashi ya tura mata a gabanta can ciki,sannan yaci gaba da dukanta yana laantar ta gamida furta kalmar saki wanda basu da iyaka.
Tuni ƴarfillo tajima da sumewa,sojoji yakira yace sukaita gard room se ya nemeta.
koda aka fice da ƴarfillon kuka ya rushe dashi asakamakon shiga ɗakin da ummu take ada dayayi,wanda tunda suka dawo dags germany be shigaba,hotonta yagani,maƙale a bango tana dariya,ciroshi yayi ya rungume yana ci gaba da kuka,zaninta yagani na atamfa shima akan gado wanda yayi imani mancewa tayi dashi,ɗaukarshi yayi yarungume yana kuka.
Ranar har cikin dare yana yawatawa agarin Abuja neman ummu amman ba ita ba alamarta haka ya haƙura yakoma gida.
.
.
Wasa wasa seda ya kwashe tsawon watanni uku a Abuja yana neman ummu amman bata ba alamarta gaba ɗaya ya susuce yafice hayyacinshi,kuka yayishi ba iyaka,kullum cikin tubarwa Allah yake abisa abubuwan daya aykata tare da neman taimakon Allah Akan ya bayyana masa ummu a duk inda take.
Ƴarfillo kuwa,ashe dukan da Ayman yamata da wanda yasa ska mata a gard room yayi sanadin,karyewar ƙafafunta duka biyu,kuma gashi baa gyaraba har seda suka ruɓe dan,Ayman ya mance da ita koda sojojin suka kirashi suka masa bayanin abinda ke faruwa cewa yayi su fitar daita su yardar,Ayko haka sukayi bakin titi sukaje suka yarda ita
,anan tasamu wani yataimaketa yakaita asibiti aka yanke ƙafafuwan dan sunriga dasun ruɓe,duk abinda ta mallaks seda ys ƙare akan ƙafar,daga ƙarshe dole ta haƙura ta amshi keken guragu tafara bara abakin titi.
Yau Ayman ya yi niyyar zuwa kano dan haka da wuri yatafi.ta jirgi wanda befi 40 minutes ba ya isa kano.
Da safe ya iso dan ko ƴan gidan basu farkaba,kuma aƙaida a ɗakin ummu ze sauka,dan haka can yanufa,cikin saa ya tura ƙofar a buɗe take,gs mamakinsa bacci take amman still fuskarta shafe da wannan baƙin abun.
be damuba,tashinta yayi abaccin miƙewa tayi tana kallonshi,gaba ɗaya yayi baƙi ya rame,tausayinshi ne ya kamata,cigabs tayi da binshi da ido shima ƙureta yayi da ido cike da mamakin yadda kwayar idonta ke iri ɗaya da hayatinsa.
dakyar suka ɗauke ido akan juna,kayan hannun shi ya ajiye akan gadon sannan yanufi gadon Abu ayman wanda farkawarshi kenan yana so yayi kuka.
Ummu bin kayan daya ajiye tayi da ido,hotontane da zaninta,seɗan wani pream daya rubuta.
*Hayati where are you please,?don Allah kizo gareni dake da abinda kika haifa,ina sonku da zuciyata da ruhina,gab nake da haukacewa akan rashinki,na nemeki har yanzu akan nemanki nake bangankiba,nasan kina fushi dani, bayin kaina bane aljanune suka shiga tsakanina dake kigafarceni*
abinda taga ya rubuta kenan se ɗan ƙaramin hotonta da yasa atsakiyar rubutun.
So da ƙaunarshi da tausayinshine suka dawo sababbi acikin zuciyarta,zama tayi ragwab riƙe da pream ɗin tana kuka.
Sautin kukan tane yadawo da hankalin Ayman kanta,ƙarasowa yayi gurinta ganin pream ɗin a hannunta ne yasa ya ɗauka haushin abinda taganine yake sata kuka.ji yayi shims yana kukan cikin kuka yace.
"inhar wannan kukan naki na kishi nane to hakan ya gwada kina sona ,to inde da gaske kina sona dole kiso abinda nakeso wato wannan ta jikin hotonnan,ina sonta bazan ɓoye miki ba itace rayuwa da zuciyata,ina rayuwane da soyayyarta,duka mata mazane idan ina tare da ita,inamata son dani kaina bansan yawan shiba,da sonta nake ji nake gani nake magana,nake tafiya,gab nake da rasa rayuwata asakamakon rasata da nayi,bazan iya rayuwa babu ita ba,pls kitayani da addua Allah yaba hayati haƙuri ta dawo gareni dan wlh inba hayati a rayuwata ku kanku bazakuji daɗin zama dani ba sabida alfarmarta kuke ci"yaƙarasa maganar yana kuka sosai kamar wani yaro,
kuka sosai ummu takeyi,Ajiye Abu ayman yayi ya juya ze fice,da sauri ummu ta ruƙo rigarshi,waigowa yayi yana kallonta da gudu ta ƙarasa jikinshi ta rungumeshi tana faɗin.
"am here qurratu ayni,am realy sorry,i dont mean to hot you".
A tsorace yake kallonta,tabbas muryar ta hayatinsa ce to amman fuskar fa?
Hannunshi na rawa ya ɗago da kanta daga ƙirjinshi yafara bare abun da ta shafan har ya cire shi duka fuskarta ta bayyana.
"YA ALLAH!!KAINE SARKIN DAKE MULKI BATARE DA FADAWA KO ƳAN MAJALISUBA,KAINE KAKEYIN ABINDA KASO ASANDA KASO AKAN WANDA KASO BATARE DA SHAYIBA,SARKIN SARAKUNA ME DUNIYA DA LAHIRA DA ABINDA KE CIKINSU,TSARKI YA TABBATA AGAREKA,TSIRA DA AMINCI KA ƘARASU GA SHUGABAN HALITTA ANNABI MUHAMMAD S,A,W"wannan shine kalaman dake fita abaki Ayman runguma yayiwa ummu kamar ze maida ita ciki dan ji yake kamar zaa kwace masa ita.
Kuka suke dukansu rungume da juna sun kasa magana,da kyar ummu tasamu ta tsaida nata kukan sannan tafara share hawayenshi,shiko beda shirin denawa.
Janshi tayi zuwa bakin gado suka zauna,sannu a hankali yafara tsagaita kukan amman har yanzu riƙe yake daita yaƙi saki.
"Hayati ina kika shiga tsawon wannan lokacin?inni ban neme kiba hayati me ya hanaki nemana? ko kina fushi danine?hayati ina cikin jikin ki Allah de yasa ba zubar min kikayiba,ya akayi kika zama mata agareni bayan ni inacan inata nemanki,?".
Kwashe duk abinda yafaru tayi tasanar dashi sannn ta ƙara da cewa.
"dan haka ga ɗanka can yana kallonka"ta nuna Abu Ayman
Da sauri Ayman yaje yaɗauke shi yana kuka yana shafa kan yaron cikin kuka yace.
"ina sonka ɗana,ko duka duniya zasu ƙika ni ina sonka,Allah ne yabani kai lokacin da banyi zato ba,nagodema Allah daya bani kai nagode"ya ƙarasa maganar cikin kuka.
yafiyae ummu ya nema itama ta nemi nashi duka suka yafewa juna.
Labarin hukuncin da yayiwa ƴarfillo yabata cikin kuka tace.
"is wrong,qurratu ayni,bata cancanci hakaba,bata cancantaba,duk abinda tamaka dan tana sonka ne wanda kasani so aminin shaiɗanne,yakamata kafi kowa sanin haka,duba da abinda mu muka aykata,mu waye ya hukuntamu,Allah ne ya hukuntamu dakanshi meyasa ita baka bari Allah yamata hukuncin ba,in baka saniba zan faɗa maka har gobe ƴarfillo uwatace,babu wani yanayi ko halinta daze canja hakan,inasonta fiye da tunaninka sabida tamin rana,wanda da badan ita da ikon Allah ba da Allah kaɗai yasan halin dazan faɗa,dan haka baka kyauta minba"ta ƙarasa cikin kuka.
Rarrashinta yashiga yi yana bata haƙuri,dakyar ta haƙura,suka shiga tsokanar juna shida ita.
kamota yayi ya ɗorata akan cinyarshi,yana shinshina wuyanta,miƙewa tayi zata gudu kamota yasake yi,yana shafa marar ta,yace cikin kunnenta.
"Hayati me kika tanadarmin anan ne"ya ƙara mats marar tata.
kunyace takama ummu da sauri ta miƙe zata gudu sake ruƙota yayi,ita kuma ta cusa kanta a ƙirjinshi,dariya yayi yace.
"ok to nagane wato sede inna shigane zan ji komai ko?"ya ɗaga mata gira duka takaimishi a ƙirji ta kwace kanta ta shige toilet domin tayi wanka.
miƙewa yayi ya rage kayan jikinshi shima ya shige toilet ɗin.
lokacin ummu ta gama tuɓe kayanta,ganinshine yasa ta faɗa cikin kwamin wankan ta rufe fuskarta faɗi take.
"Don Allah kafita haba qurratu ayni,wannan ay rashin kunyane"taƙarasa maganar kamar zatayi kuka.
Dariya zancan nata ya bashi,me makon yabata amsa ƙarasa cire kayan shi yayi ya shige cikin kwamin.
Ummu sejin hannunshi tayi yana shafo ƙirjinta cikin salon da bazata iya kwatantawaba.
Ture hannun nashi tashiga yi tana ƙoƙarin gudu amman ina Ayman be bata dama ba memakon ma ya ɗauke hannun nashi sema bakinshi dayake ƙoƙarin kaiwa kan na shanunta.kuka ummu tasa mishi tana faɗin.
"Don Allah kadena wlh bana so ni kadena".
Kashe mata ido yayi yana binta da kallo,kai da ganin yanayin idonshi kasan ya kamu,da kyar yafurta.
"Hayati in ni kuma ina sofa,bazaki iya yimin abinda nake soba kenan?"
Shuru tayi ta kasa magana,runtse ido tayi tanajinshi yana gama jagwalgwalata.
Da ƙyar Ayman ya barta sukayi wankan sannan ya naɗota a tawul ya ɗauko ta ya fito da ita.
da kanshi ya shiryata sannan shima ya shirya,tare suka yiwa Abu Ayman wanka cikin so da ƙaunar juna,suka shirya shi sannan suka fito zuwa dinning domin karyawa.
Ayman ɗauke da Abu Ayman,yayinda ya saƙalo hannunshi ya riƙo ƙugun ummu,ahaka suka nufi dinning inda fiddah ke zaune tana zaman jiran fitowar ummu domin batasan Ayman yadawoba.
A gigice tamiƙe tana kallonsu,jikinta na rawa suko basu san tana kallon suba,dan ko gabansu basa kallo junansu kawai suke kallo cikin yanayi naso da ƙaunar juna suna musayar kalamai.
Sabida rawar da jikin fiddah yakeyi har ture flaks ɗin ruwan tea tayi bata saniba.
Ƙarar faɗuwar flaƙs ɗinne yasa su Ayman maida hankalinsu gurin.
Har suka ƙaraso gurinta kallonsu take cike da mamaki.
Bakinta na rawa tace.
"yaushe ka dawo ni ban saniba?kuma wanne irin sabon wulaƙancine wannan,dahar kake rawar ƙafa akan wannan bazawarar me ɗanyan goyon?".
Murmushi Ayman yayi yasake gyarawa Abu ayman kwanciya,ya shafo gefen fuskar ummu ya kashe mata ido sannan yace.
"Ɗazu da sassafe na shigo,sanin a ƙaidance itace da girki ne yasa nashiga ɗakinta,ko kaɗan ba wulaƙancibane,sede yanzu ne kike so na gwada miki wulaƙancin idan bakinki ya sake kiran hayati da bazawara,koda yake ba laifinki bane rashin sanin wacece ita agareni shi ya janyo kike cemata hakan,to ki saurara dakyau kiji,Hayati itace,my first and last love,akanta aurena dake na farko ya lalace, taƙaice de kamar yadda kunnenki yaji sunan dana kirata dashi Hayati itace rayuwata inba ita ni ba komai bane,wannan ɗa kuma da kike gani ɗana ne nida ita wanda ƙaddara ta faɗa mana muka samar dashi bata hanyar aureba,ina fatan kingane matsyinta a gurina".
Wata uwar shewa fiddah tayi sannan tace.
"Allah nawa,wato yanzu har Allah yakaimu lokacin da zaayi zina a haihu amaida hakan kaddara?matsayinta kuma nagane sosai,dama ay ko ba akanka ba duk inda mazinaci yake karuwarsa tafi matarsa ta sunnah matsayi agurinsa,ba se ka wahal da kanka gurin yimin dogon turanci ba simple kawai kace dadiro tace ada zanfi ganewa".
Kamin ta rufe bakinta ya ɗauketa da mari,wanda ya haddasa mata kifewa agurin,sannan yace cikin matsanancin fushin da be taɓa yiba.
"Lalle ke jahilace, ace miki ƙaddara har kina da ja game da hakan?any way kin faɗi gaskiya,tabbas ummu koda hakan tashiga tsakanina daita,tafiki daraja agurina nesa ba kusaba,kuma dadiro da kika kirata,ay baa ajiye dadiro se ka gamsu da test,da ƙirar halittarta,wanda akasarai seka duba kaga abinda tafi matar taka dashi sannan kake ajiyewa,ki dubeta da kyau ba abinda bata fiki dashi ba nafili dana baɗini,duk da bata hanyar aure nafara saninta ba,wanda nasan kaddara tace to ina me shaida miki,babu mace kamarta,ina alfahari dakasancewarta matata,kisa aranki har abada darajarki bazata kamo darajar takalminta agurina ba tunda baki da mutunci".
Daga ummu har fiddah kuka suke,ummu taji zafin maganganun fiddah ita kuma fiddah maganganun Ayman ne ke tafasa zuciyarta,tayi danasanin furucin da tayi,dama hausaw sunce in baki yasan abinda ze faɗa besan abinda zaa mayar masa ba.
Ayman jan ummunsa yayi kan dinning ɗin yazuba abincin yadunga bata abaki hartaci ta ƙoshi,sannan shima yaci suka tashi sukabar gurin inda fiddah ke zube tan ta risgar kuka.
Alkyabba ummu tasa suka nufi gurin me martaba ita da Ayman,d ɗansu.
me martaba tunda ya hangosu bakinshi yaƙi rufuwa dan yasan ko baa faɗa masa ba sun gano junansu.
waazi yamusu sosai gamida neman yafiyarsu abisa abinda yamusu,yafemishi sukayi,daganan suka wuce cikin gida gurin iyaye mata,anan suka jima anata hira,se azahar suka koma ɓangaran su.
basuga fiddah ba kum basu nemin sanin inda takeba suka ci gaba da alamuransu.
Ummu se gudun zama kusa da Ayman takeyi dan taga take takensa,koda dare yayi duk a tsorace take dashi,sata yayi tayo alwala sukayi sallah rakaa biyu domin nuna godiyarsu ga Allah,bayan sun idarne,taga yafita ba jimawa yadawo ɗauke da ledoji guda biyu.
Kajine lafiyayyu,da madara sassanya,haka yadnga bata a baki har seda ta ƙoshi shima yaci,wanka tashiga binta yayi kamar ɗazu seda yagama jagwalgwalata yabarta suka fito koda suka fito ummu naƙoƙarin zuwa gaban mudubi domin tashafa mai amman ina se jinta tayi anɗauketa cak baa ajiyeta akoina ba se akan gado.
"jan ajin ya isa haka,hayati,tunda safe miyauna yagama tsinkewa,amman naga ke ko ajikinki"ya raɗa mata akunne sanda yake ƙoƙarin jan bargo ya rufesu.
"Don Allah kabarni insa kaya ko fant fa babu ajikina,ni wlh ban iya bacci da tawul ba pls kabarni nasa kaya"tayi maganar tana shirin yimasa kuka.
Hannu yasa ya shafo ƙasan nata cikin wani salo wanda seda numfashinta ya tsaya na wucin gadi,sannan ya ƙara yin ƙasa da murya yace.
"Hayati wanne irin fant kuma kina tare dani,toni bari kiji wlh sa fant ɗin danma yazama dolene da wallahi sena haramta miki sashi,danni bani da wanda nake kishi dashi kamar ganin fant a manne da alƙaryata,sam banason ganinki dashi matuƙar kina tare dani".
Turo baki tayi gaba cikin shagwaɓa tace.
"wlh baze yiwu in zauna ba fant ba salon inje watarana inyi wawan zama a gabanka kamin dariya ko?".
ƙara matsarta yayi yana ƙoƙarin kwance tawul ɗin yace.
"waya faɗa miki mace na wawan zama agaban mijinta?in baki sani ba bari infaɗa miki ayshi wawan zaman mace a gaban mijinta sunan shi,come inside am ready so kinga,ay rage hanyane,dan haka nide na faɗa miki duk randa naga fant ajikin ki kina tare dani nida kene"ya faɗi yana ƙarasa kwance tawul ɗin.
Tun daga kan tafin ƙafarta yafara kissing ɗinta har zuwa sanda yazo headquater,tunda ya kafa bakinshi agurin be cireba seda yaga ummu daɗi nashirin sata suma sannan ya dena ya haura sama zuwa branch office,wasa yashigayi dasu cikin salon da ummu bazata iya jurewa ba,ganin yadda take kamoshi,ga kuma uban ruwa datake zubarwa ne yasa yagane ta ƙosa yayi signing,dan haya be ɓata lokaci ba gurin cika mata quantainer da kaya,wanda dama already tana bakin tekun dan haka acikin jirgi aka auno ta zuwa ƙasar da gwauro ko gwauruwa masu tsoron Allah basa zuwa.
*UMMU AYMANA PART8*
Kai jamaa abunfa bana wasa bane,ina daga waje nace wato ba iya Anwar ɗin ilham ne yake kukaba,dan ga Ayman ɗin ummu nan ma shima ya taƙarƙare yana zunduma ihunshi son ranshi.
Basu gama signing papers ɗinba se gefin asuba,ummu duk ta gaji,se kukan shagwaɓa take masa.
Jawota yayi ya rungume ya tsuramata ido,cike da mamaki akan fuskarshi,da ace bashi da kanshi yafara kusantar ummu ba labari aka bashi, dase yace ƙarya ake mata,dan shide jinta yayi ya ɓare sabuwa a leda,ga wata niima wacce shi be taɓa sanin ana samun irinta a duniya ba.
Abunda Ayman be saniba shine,ummu tana cikin jinsin matannan da ake ce musu mace me mukulli,wainda su nauin halittarsu duk lokacin da namiji yazo kusantarsu,a sababbi ze jisu,dan bayan angama saduwa dasu gurin na komawa ya haɗe,shiyasa ake cemusu me mukulli,basu da yawa acikin al umma,se wacce Allah ya zaɓa yake yinta a haka.
Ayman rarrashinta yashiga yi yana samata albarka,itako se ƙara narke masa takeyi.
Ruwan wanka yaje ya haɗa musu sannan ya dawo ya ɗauketa suka shiga wankan,ya rigata fitowa dan haka canja musu zanin gado yayi,dan wancan inmutu be lura da abinda yake kaiba,ze ɗauka fitsarin kwance ɗaya daga cikinsu ya shimfiɗa akan gadon.
Ruwan wanka yaje ya haɗa musu sannan ya dawo ya ɗauketa suka shiga wankan,ya rigata fitowa dan haka canja musu zanin gado yayi,dan wancan inmutu be lura da abinda yake kaiba,ze ɗauka fitsarin kwance ɗaya daga cikinsu ya shimfiɗa akan gadon.
Komawa toilet ɗin yayi ya ɗaukota suka kwanta,rungume da juna,Ayman son ummu ne ya ƙaru azuciyar shi,sonta na ƙaruwa a ranshi ne aduk wani lokaci da zuciyarshi ya buga,yabata wani matsayi na musamman a zuciyarshi.
Washe gari tare sukai wanka,sukayiwa Abu Ayman,suka shirya,suka nufi dining,yau ba fiddah,bata fitoba dan haka cin abincinsu sukayi sannan ummu tawuce ɗakinta shi kuma Ayman yanufi ɗakin fiddah domin duba lafiyarta.
Koda ya shiga ɗakin a kwance yasameta tana chatting hankalinta kwance,kamar ba abinda yake damunta.
Gaisheshi tayi wanda yayi mamaki matuƙa da tayi hakan dan yasanta sarai,in sarautar ta motsa ko kallo be isheta ba.
"pricess me ya hanaki fitowa cin abinci jiya da yanzu?"Ayman ya tambaya.
Murmushi tayi sannan tace.
"Ay ba,se ka tambayeniba ya kamata ka nemo amsar da kanka,amman tunda ka tambaya zan baka amsa,abinda yasa kaga ban fitoba ba komai bane illah kawai banaso ina zuwa inda bani da darajar da takai ta takalmi,inda aka ɗaukeni ɗaya da ɗa namiji sabida rashin amfanina,shine kawai yasa banjeba"ta ƙarasa maganar cikin murmushi.
Se yanzu Ayman yaji kunyar kalaman daya faɗa mata,wanda yasan de itace bata da gaskiya,amman kalaman sunyi tsauri da yawa ga duk wani adalin miji,be kamata yayi suba.
ƙarasawa yayi kan gadon da take,jawota yayi ya rungume yana shinshina wuyanta,har ya iso bakinta inta ya zira harshenshi aciki,yana jujjuyawa,cafkewa fiddah tayi suka shiga kissing ɗin juna,yayinda hannun Ayman kuma ke murza na shanunta,cikin salo da kwarewa.
Seda yaga suna shirin yankar visa ne yasa ya kyaleta,ya rungumota jikinshi ya raɗa mata a kunne.
"Baby am really sorry for everything".
Murmushi fiddah tayi ta ƙara cusa kanta a ƙirjinshi,sun ɗauki lokaci mw tsayi sannan yamata sallama ya fice daga ɗakin,ɗakin ummu ya koma koda ya shiga isketa yayi kwance tana bacci sabida jiya bata samu bacciba,se Abu ayman dake gefenta idonshi biyu yanata wasa da ƙafarshi.
Lulluɓeta yayi da bargo ya kunna mata Ac,sannan ya ɗauki Abu ayman suka fice zuwa fada,domin gaida me martaba.
itako fiddah ba komai ne yasa bata nuna ɓacin ranta ba,illah wayar da sukayi da aminiyarta salmab,wacce itace tabata shawara akan karta sake ta nuna taji haushi,inda tamata albishir akan jibi zatazo kanon,dan yanzu haka tana Abuja gidan kawunta.
Sosai fiddah taji daɗin ziyarar da ƙawar tata zata kawo mata,wannan shine dalilin daya hana fiddah nuna ɓacin ranta.
Ayman tarasu yayi yamusu nasiha kan su zauna lafiya,inda ya raba musu kwanan girki inde yazo kano wato kwana ɗaɗɗaya,sannan ya ƙara da cewa inze tafi Abuja ze dunga tafiya da ɗaya acikinsu,in yadawo ze dawo da ita ya ɗauki ɗayar,dukansu sunyi amanna da hakan.
me martaba dakanshi yayiwa ciroma da umman ummu bayani akan abunda yafaru tsakanin ummu da Ayman,dukansu sunyi mamaki,inda ciroma yaɗau zafi akan dole se an hukunta Ayman,dakyar umma tashawo kanshi ya haƙura suka ɗauki hakan a mazaunin ƙaddara.
Yau take Sallah.
amman a gurin fiddah domin kuw yau ƙawarta Aminiyarta salmab jb lagos ta dira acikin gidanta tsakiyar ɗakinta.
Ihu fiddah take na murnar ganin salmab,nan tashiga hidima da ita,seda salmab taci tayi kat sannan suka fara tattaunawa game da matsalarsu.
Shi kuma Ayman yau da daddare ze koma Abuja kuma da fiddah ze tafi hakanne yasa yanufi ɗakinta domin shaida mata ta shirya kayanta,zasu tafi Abuja anjima,zuwanshi ƙofar ɗakin yayi daidai da sanda fiddah take cewa.
"Salmab nafa tsorata da sake yiwa Ayman Asiri,kina ganin wancanma damuka masa na ƙarin ƙarfin shaawa,ƙarshefa ɓigewa yayi da neman mata,ni bansamu biyan buƙata ba,dan haka nide kibar wannan zancan,damade na mallaka kikace to da sena amince".
Salmab shewa tayi sannan tace.
"Shifa matsoraci ako ina yake baya suna,kicire tsoron Ayman aranki,ki fuskanci hanyar da zaki bi kiyi maganin matsalarki,shine kawai,amman bawai ki tsaya namiji yana gasa miki magana ba".
Ayman dake waje jikinshine yakama rawa hawaye na fita akan idonshi,ashe duk wannan zinar dayay ta aykatawa fiddah da ƙawartane sila,sune suka masa asirin da be ita haƙuri se ya kusanci mace,zuciyarshi ke tafasa sabida ɓacin rai,juyawa yayi yaje ɗakinshi ya ɗauko belt ya koma ɗakin.
Da ƙarfi ya tokari ƙofar ta buɗe,a razane salmab da fiddah suka miƙe suna kallonsa.
"Kun cuceni amman kanku kuka cuta baniba,kunsa na samar da ɗa ta hanyar zina adalilin mugun asirinku to wlh ban yafe muku ba har abada,ke kuma fiddah kije nasake ki saki ɗaya".
Ihu fiddah ta kwalla tana bashi haƙuri amman ina ko sauraronta beyiba,ya ware iya ƙarfinsa yashiga dukansu da belt ɗin,babu ma kamar salmab dan kamin wani lokaci tuni halittar,bakinta ta sauya,ihu suke suna neman,agaji amman ina ya kulle ƙofar,cigaba yayi da dukansu,tuni saƙmab ta jima ta sakin fitsari ajikinta.
Zuwacan Allah yabasu ikon buɗe ƙofar suka fice da gudu,shimako yabisu da gudun yana dukansu,ganin sun rasa me taimakonsu ne yasa suka ruga zuwa fada,shima ko be tsayaba binsu yayi..
Da ƙyar me martaba ya rarrashi Ayman yadena dukansu,sannan ya tambayi abinda yafaru,Ayman duk abinda kunnensa yaji,shi ya faɗawa sarki.
Ran sarki in yayi dubu ya ɓaci najin cewa,sune silar gurɓacewar tarbiyyar Ayman,amman se yabar ɓacin ran aransa,inda yaci gaba da ba Ayman haƙuri.
Ayman shaida mishi yayi shifa ya saketa kuma be yafe mata ba.
Sarki beso sakinba amman tunda anriga anyu beda yadda zeyi.
Fiddah tsinewa salmab tashiga yi gamida da nasanin saninta da tayi a rayuwa,gashi tajawo an saketa,ta cuceta,haka suka rabu baram baram Salmab tajuya lagos da kumburar baki,da Allah ya isan Ayman.
Tunkamin fiddah ta isa sokoto me martaba yakira mahaifinta yamishi bayanin abinda tayi be ɓoye masa komaiba,mahaifin fiddah mutumne me hankali da fahimta dan haka shima ya goyi bayan hukuncin da Ayman ya yankewa fiddah.
koda ta isa gida ta tarar da hukunci agurin mahaifita me tsanani,inda taci gaba da danasanin ƙin bin shawarar ƙawarta jidda,tabiyewa salmab gashi takaita ta baro.
Ayman da ummu ya tafi Abuja inda taji daɗin hakan,dan tazo kusa da ummanta.
Ummu ko kaɗan bataji daɗin sakin fiddah da Ayman yayiba amman bata da ikon warware sakin,dole ta haƙura ta rungumi mijinta da ɗanta.
Yau da wuri Ayman yadawo daga office,kallo ɗaya ummu tamishi tasan da magana,a kitchen yasameta tana girki,hannu yasa yakashe gas ɗin,ya sureta se ɗaki.
Wasa yashigayi da ita na fitar hayyaci,seda yagama jagulata sannan yace cikin muryar dake nuna akame yake.
"nifa naƙi wayon kullum ni nake tsotse ki amman ke koda wasa baki taɓa gwadawaba da. Haka yau kema inason inga taki ƙwarewar".
murmushi ummu tayi,sannan tace aranta,"ashe ko zan baka mamaki".
Hannu tasa ta turashi baya ya kwanta,sannan itama,tabishi,hannu tasa acikin.....taciro sandar girma,tafara yimasa tafiyar tsutsa ajikinta da hannunta,tana ɗan sa ɗan yatsa tana ɗan danne bakin famfon,tana matsawa,zuwacan tasa harshe tafara lasowa tundaga kan tagwaye,zuwa sama,kamin daga bisani ta kafa bakinta akai tafara tsotsa.
Ayman rasa inda zesa kanshi yayi,dan dadi,gaba ɗaya yafice daga hayyacinshi,ummu miƙewa tayi tahaye ruwan cikinshi,kunsan abun turn by turn ne to yau ummuce da duty,dan haka ita tafara yin signing ɗin yau da kanta,ayman hannu ya miƙa yana wasa da na shanunta,yayi da ita kuma take musu signing,daga ƙarshe kifewa tayi akanshi tasa mishi su abaki yashiga tsotsa.
bidiri bireɗe, in ana sallah baa magana,
Ummu seda tasa Ayman yayi releasing har so huɗu alokaci guda,wanda koshi dakanshi bayayin hakan,dakyar suka haƙura da juna badan sun gajiba,wanka suka shiga suka fito,Ayman se mamakin ummu yakeyi,wato dama bahaushe yace bar ganin mutum shiru shiru.
Tana shirin ficewa daga ɗakin ya jawota ta faɗo jikinshi,ɗan kukan shagwaɓa tasa.
"Hayati ya akayi kikasan hanya haka,kinsa Allah na ɗauka befi kijamu daganan zuwa zuba ba kice kin gaji,segashi kinjamu har china,pls meye sirrin?".
Dariya tayi ta ɓoye fuskarta ajikinshi sannan tace.
"A gurinka na koya,kasan ance magaji mafiyi"tana gama faɗin haka ta ƙwace jikinta ta ruga da gudu zuwa kitchen.
Shiko Ayman kan gado yakoma ya kwanta,dan bayajin yau ze iya moruwa dan ummu ta zuƙeshi da yawa藍藍藍藍藍藍藍Ashe ba daɗi kenan ita kullum se ya zuƙeta.
(gareku matan aure ba koyaushe ne zaki bari mijinki yamiki signing ba yakamata kema kidunga yi masa,ta hakane zamu ƙwato mazanmu daga halaka ta neman matan banza,dan da irin wainnan abubuwan matan suke siye zukatan mazajenmu,wanda munsani mazajenmu cokaline su basu da burin daya wuce sujisu a daɗi,dan haka mu kiyaye,inasaka wainnan abubuwanne dan mu ƙaru,agidajan auranmu)
Rayuwa suka ci gaba dayi me kyau da tsabta da nagarta,kowa burgeshi sukeyi.
watan Abu ayman Shida,ummu tasamu ciki,hankalinta in yayi dubu yatashi,shiko Ayman munarsa ta gaza ɓoyuwa,ita ko sam hankalinta be kwantaba.
Cikin kwanakin Abu ayman yafara rashin lafiya,dan haka suka kaishi Asibiti aka dubashi aka bashi magani,ummu gaba ɗaya hankalinta ba a kwance yakeba game da ciwon na ɗan nata.
Kwanan shi biyar da fara ciwon Allah ya amshi abunsa,daga ummu har Ayman,a sume aka kaisu asibiti asakamakon rasuwar ɗan nasu.
me martaba kanshi seda hawan jinin shi yatashi asakamakon rasuwar jikan nashi.
Da kyar da rarrashi kowa ya dauwama yabarwa Allah ikon sa,amman ummu duk sanda taga wani abu nashi se tayi kuka haka shima Ayman.
Ayman ne tatambayi ummu aynihin labarinta,bata ɓoyw mishi komaiba ta faɗa mishi,ranshi iya ɓaci dan haka shiryawa yayi shida ummun da jamian tsaro da umma da ƙanin ummun suka nufi garin gongola domin kamo su jameelu.
koda suka isa garin sunyi mamakin ganin gidan a ƙone amman a haka mutanan gidan suke rayuwa acikin shi.
Tuni iyayen malam mudi sun jima da rasuwa,se saude wacce suka tarar da ita ta gurgunce asakamakon ciwon suger daya ruɓar da ƙafafun aka yanke,shiko jameelu ƙanjamau ta mishi mummunan kamu,baba shuaibu kuma makancewa yayi,yayinda ko abinda zasuci yafi ƙarfinsu tunda sukayi gobara a gidan.
Haka aka tarkato su a motar jamian tsaro suna ta kuka suna neman gafarar su ummu.
ummu,da umma seda sukayi kuka na tausayin su sauden,daga gongola,ummu da umma Adamawa suka wuce dangin umman.
kowa yayi murna da ganinsu ba kaɗanba,satinsu ɗaya suka wuce Abuja domin sauraran ƙarar da Ayman ya shigar kotu tasu jameelu.
Sun halarci kotun inda aka yankewa jameelu hukunci kisa ta hanyar sare kanshi da takobi,ita kuma saude ɗaurin rai da rai,yayinda su baba Hamisu,da shuaibu da furera aka yanke musu zaman gidan kaso na shekara guda ko zaɓin tara dayake basu da komai haka aka tarkatasu prison.
namma su ummu se kuka suke.
Washe gari aka,zartarwa da jameelu hukuncinsa.
Rayuwa taci gaba da tafiya yadda akeso cikin ummu se ƙara girma yake,ummu taga tattali a gurin Ayman ba ɗan kaɗanba,komai shi yske mata,siyayyar haihuwa kuwa dubai yaje ya siyo duk abinda akeso.
Cikin ikon Allah watan haihuwarta ya tsaya,tana fara nakuda bata jimaba ta haifo ɗanta namiji kyakkyawa tamkar ubansa,faɗin murnar da Ayman yayi bazata misaltuba,haka kowa na dangin yadunga rubibin zuwa dubata.
Ranar suna aka sawa yaron sunan sarki suna kiranshi Abu Ayman.
Duk wata kulawa ta duniya babu irin wacce Ayman beyiwa ummu ita da ɗanta,bashida burin daya wuce ganin farin cikinsu,haka itama batason abinda ze ɓata ran mijin nats.
yau Asabar ɗin ƙarshen wata,a irin wannan ranar ne ummu da Ayman suke zuwa shopping ɗin abinda basu dashi.
Kamar kullum sunyi shiga ta ƙasaita suda ɗansu,suka nufi,shoprite dake Abuja.
.Sunyi siyayyarsu kaf ansa musu amota suna shirin shiga mota wata mata gurguwa ta ƙaraso gurinsu tana bara.
.Sunyi siyayyarsu kaf ansa musu amota suna shirin shiga mota wata mata gurguwa ta ƙaraso gurinsu tana bara.
duk canjawar da ƴarfillo zatayi ummu bazata mance taba,dan haka ummu na kallonra ta shida ta da sauri tanufeta ta rungumeta tana faɗin.
"mummy kece kika dawo haka?"
Aruɗe ƴarfilli tabi ummu da kallo se alokacin ta ganeta,kuka tasa tana neman gafarar ta,itama ummun kuka take tana faɗa mata ta yafe mata.
koda Ayman ya ƙaraso yagansu a haka beyi mamaki ba dan yasan akwai tsaftatacciyar soyayya a tsakaninsu,sharrin fiddah da na shaiɗanne kawai yashiga tsakaninsu,dan haka jan ummu yayi zuwa mota sannan yadawo ya tura ƴarfillo zuwa bayan motar ta shiga yasa keken nata a boot yaja motar suka dawo gida.
koda ƴarfillo tagane sunyi aure harda ɗa ba ƙaramin daɗi tajiba,cigaba tayi da neman gafararsu su kuma suka yafe mata.
wata biyu tsakani,suka ɗaga zuwa ƙasar egypt inda zaayiw ƴarfillo ƙafar roba,anyi mata cikin nasara inda Ayman yanarkar da dukiya me yawa dan amata me kyau dan ya faranta ran ummu,ayko anyi matan,sarai take tafiya akanta.
Tun tana iya godiya har tazo ta kasa sede kuka,tsoron Allah ne yakamata sosai,tashiga tubarwa Allah akan abinda ta aykata abaya.
Daga egypt saudiyya suka wuce da ita,acan ta duƙufa neman gafarar Allah tana kuka .
koda suka dawo nigeria,har yola suka kaita gurin ƴan uwanta suka basu haƙuri,irama ta nemi yafiyarsu suka yafe mata,taci gaba da zama a yola tana roƙon yafiyar Agurin Allah.
Itama fiddaj tasamu dakyar da taimakon ummu Ayman ya yafe mata,inda ahalin yanzu tayi aure,agidan gomnan sokoton,inda take auren gomnan.
Salmab itama,tayi danasanin shawarwarin data ba ƙawarta,har sokoto taje ta nemi gafarar fiddah ta yafe mata.
ummu ce kwance akan gado Ayman namata tausa ita kuma tana masa shagwaɓa.
cikin wasa tace masa.
"se wani matsamin kake da ƙarfi salon na tsufa da wuri ka auro wata ko?"
Dariya Ayman yayi yajawota jikinshi ya rungume,ya raɗa mata a kunne.
"Hayati inda ke arayuwata,duk sauran mata mazane,ke kaɗaice macen danake kallo a matsayin mace,ba tsufaba ko mutuwa kikayi zanci gaba da sonki har ƙarshen numfashina,akanki nasan so akanki narufe"
Mirginowa tayi sosai itama ta rungumeshi tana dariya,shima dariyar yakeyi ya ƙara da cewa.
"Ummu Aymana ta Ayman,mummyn Abu ayman,sirikar Abu Ayman,fara me farar aniya,anbuga dake anbarki kainuwa dashen lillahi"
"Kai qurratu ayni wannan kirari haka kode fadanci kakeyine"taƙarasa maganar tana dariya.
"Hhhhh ashe kingane,gaisuwace da roƙon iri"yafaɗi sanda yakamota yafara ayka mata sakonni na maaurata.
*ALHAMDULILLAHI*
*GODIYA TA TABBATA GA ALLAH ME KOWA ME KOMAI,TSIRA DA AMINCI GA ANNABIN MU MUHAMMAD S,A,W*
*ANAN NAKAWO ƘARSHEN WANNAN LITTAFI NA UMMU AYMANA KUSKUREN DANAYI ACIKI ALLAH YA GAFARTAMIN,ABINDA NAYI DAIDAI ALLAH YABANI LADAN,ALLAH YASA SAƘON DANA TURA YA ISA GURIN WAINDA YADACE,ALLAH KUMA YASA MUDACE AMEEN*
*KU BIYONI CIKIN ƳAR BAUTAR ƘASA*
*TAKU HAR KULLUM,ZAHRA SURBAJO*.
Masha'Allah, Allah yaƙara basira da hikima
Mun yaba sosai bisa wannan namijin ƙoƙarinki a cikin wannan littafin naki ummu aymana,
Allah yasa mu amfana da fadakarwa da kikayi a ciki,
Sai ni kuma Abdullahi yahaya saad da na kawo muku na kecewa sai mun sake haduwa a wani littafin
Masha'Allah, Allah yaƙara basira da hikima
Mun yaba sosai bisa wannan namijin ƙoƙarinki a cikin wannan littafin naki ummu aymana,
Allah yasa mu amfana da fadakarwa da kikayi a ciki,
Sai ni kuma Abdullahi yahaya saad da na kawo muku na kecewa sai mun sake haduwa a wani littafin
CALL or SMS
07066508080
.
Whatsapp
07066656752
07066508080
.
07066656752
0 comments:
Post a Comment