'YAR FULANI Page 26-30
.
Tunda ya dan ci abincin sai ciwon marar da kai din suka dan rinqa damunsa kan ace zuwa wani lkcin ciwo kam ya dawo gadan gadan da qyar ya samu ya dan tattaka zuwa bedroom enshi aiko yana kwanciya zazzabin ma ya dawo zuwa 8:Am mama ta kira Hussain ta sheida masa tare suka shigo da Nazir da Yaya Fawaz ya dubeshi cikin damuwa yace maza mutafi Hospital Hussain ya kalli Fateema dake zaune a gefenshi tana ta gyara masa blanket en da yake ciki yace Yaya Fawaz ba inda zamu kaishi ai ita matarsa tasan matsalarshi da kuma yadda zata magance matsalar in kuma bazata iya bane ni ina da yadda za amishi ba wani Abu mai wuya bane Aure a yau ba sai gobe ba zai samu matar aure Nazir yace ai kam Fateema kin sani bawai baki saniba haqqinshi Na kanki Hussain a cikin fushi ya kalli Hassan dake ta nishi ya damqe mararsa ya kamo hannu Fawaz da Nazir yace mu tafi gata gashi intaga dama ta tuna Allah ta taimaka masa ita da Ubangijinmu inta barshi ya rasa ranta nanma ita da mahaliccinmu yace mama mutafi suka fita sukayi tfyarsu itako dama tunda Hussain yake mgn take ta zubda qolla shi baisan kuka takeba da yake idonsa a rufe sai daji ta fara sheshsheqa a hankili ya bude idonshi cikin sanyin murya yace kiyi haquri kinji ki daina kukan bana son naga kina zubda hawaye a fuskarki Ta miqe cikin sanyin jiki tai part enta tana shiga kai tsaye toilet ta fada ta shiga murzawa jikinta da soso mai taushi da sabulai kala kala da turaren wonka iri daban da ban duk ta murje jikinta har gashin kanta da kayan qamshi tana fitowa ta gyara gashin ta sakeshi kan gadon bayanta ta rinqa bin duk jikinta da Humra mai qamshi da dadin shaqa ta dauko yar qaramar rigar bacci fara tas da dan rasti ratsin Jan mai shara shara da kadan ta wuce mazaunanta ta fito ras kamar balarabiya ta tsaya gaban miro ta qarewa kanta kallo nan take taji qirjinta ya fara bugawa da qarfi sabida tuno azabar da tasha a fs 9t insu jinkita har rawa yake takuma tuno halin da mijinta ke ciki ta kuma tuna kalaman mama da Hussain sannan ta tuno zasu dauketa a Mara tausayi mama da Umma kuma zasuji zafin bata dauki nasiharsuba da wannan ta dauko hijabinta babba har qasa ta zura taja dakin ta nufi part enshi. Tana shiga ta tsaya bakin kofa tana qare masa lallo daga dukkan alamu yanxu ya fito toilet yana zaune ya dafe kanshi da hannu biyu duk jijiyoyin kanshi da Na hannunshi sun taso sama jin mosin ta ya daqo da gyar ganin abinda ke bin fuskarsa yasa ta qarasa gunshi da sauri ta zare hijabin jikinta ta wurgar gefe tasa hannu ta tallabo kanshi tasa tafin hannuta masu laushi da taushi tana goge hawayen dake bin fuskar da sauri ya kamo hannuta gami da rintse idonshi yana girgiza kai ya bude baki a wahale yace kibari bana so Fateema ganinki a haka zai Sa zuciyata ta buga zakisa kaina ya fashe tunanina zaibar jikina karki matsoni tunda kinsan bazaki taimaka minba duk ya rude sai surutai yake ya cigaba dace kiyi haquri ki tafi dakinki ki barni ni kadai Fateema Allah zai kawomin mafita kuka yake kamar yaro qarami itama kukan take sosai harda sheshsheqa cikin sauri yace Fateena kina qaramin zafi a raina tunda bakyasona dole Na haqura bazan cutar da keba gwara Nina cuci kaina kodako zan rasa raina da sauri ta haye kan gadon ta rungumoshi ta baya ta kontar da kanta kan bayanshi tasa hannunta biyu ta rungume qirjinshi cikin kuka tace bazaka mutuba Na yarda Hamma Na kayi duk abinda kakeso Na yarda wlh Na yarda zan daure taci gaba da kuka mai tsuma rai da sauri Hassan ya juyo gunta ya matseta a jikinshi yana ta shashshafa da manna mata kiss tako ina gaba daya jikinshi ya hau bari da tsuma mgn yake Amman bata fita mgnar ya rude ya rudata ita kama gaba daya jikinta din bari yake sabida tsananin tsoro cikin kuka da tsoro ta kamo hannushi duk biyu a lokacin da taji ya haura kan ruwan cikinta tace wayyo Hamma Na wlh inajin tsoro kayi haqiri kamin a hankali ayyah Fateema aikin makara da doctor yayi nisa bazaiji kiranba haka Hassan ya rinqa sarrafa ta da juyata ta inda yakeso tun tana kuka har tayi shiru shima din kukan yake yana sambatu kamar zaucecce nima kaina banji meyake cewa bare Na shafamuku shiyasa Na hakura nafita Na basu guuu ..... Sai Asuban fari tukun ya dawo haiyacinsa haka ya rinqa binta da kiss tako ina yana shafa kanta da fuskarta yanasa hannushi yana gogemata hawayen dake zuba a idanta cikin tsananin farin ciki yace matata Allah ya miki albarka ya kara matseta ajikinshi yace Fatina kin biyani duk maxan duniya saudaya suke samun budurcin amarensu Amman ni budurci biyu kika bani ita dai sai ido ya manna mata kiss a lips enta yace Fatina yauma a budurwa nasameki kinbiyani i love my Fateema zahra I love u so mush duk ya dimauce da kanshi yayi mata wonka ya gyra dakin ya jasu sallah ya kontar da ita ya je gun mama yace mama Fatena ba lfy a hadamata abinda zataci kusan tare sukayi aikin abincin ferfesub da dan soyeyyen dankali sai ruwan zafi da Jan nama da mama taimata gashin tukunya mai romo romo da kanshi ya dauko yakai dakin ya kamota ya zaunar a kan gadon haka ya rinqa bata tanaci tana manne ajikinshi harta qoshi suka koma suka konta ya dorata kan qirjinshi by garkuwan Fulani
Ahankali rayuwa tai musu dadi cikin hikima da salo irin nasa ya rinka tsuma zuciyar da tasa zuciyar da qaunar juna ga tsantsar so da yake gwada mata har gobe dai Hassan mishkiline bai da yawan surutu Amman abin mmki in ka ganshi gaban Fateema sai abin ya bawa mutum mmk ran suna yarinya taci sunan Ummah Nafeesat kenan Amman suna kiranta Afreen haqiqa yarinyar tana shan gata da kulawa tako wanne banqare Fateema kam tamkar ita ta haifeta baccine kadai ke rabasu akwana atashi yau kusan 5 months kenan da samun xaman lfy da kula tskanin Hassan da matarsa a yanxu kam sun zama tamkar hanta da jini
*********************
********************* yau Monday tun da safe da Hassan ya tafi Hospital bai dawoba sai yanxu after 4:30 Am la asar sakaliya ga yana yin gari da ake ciki sanyin hunturu iska mai sanyi keta kadawa ta ko ina tunda ya shigo babban parlonsu yake slm Amman shiru ba Fateema ba mama a parlon kai tsaye dakinshi ya nufa yana shiga ya fada toilet yayi wanka da ya fito yadan shafa mai ya dau turare mai sanyin qamshi yabi jinshi dashi ya dauki kum ya gyara gashin kanshi cikin takun qatsaita da nitsuwa ya nufi dakin ta a hankali ya tura qofar tare da yin slm"""""""""""" tsayuwa yayi ya zuba mata ido ganin yadda take ta faman kokuwa da siket janshi take iya qarfinta amman ko motsi bayayi da kadan ya dan haura kan cinyarta itoko sai jaa takeyi har tana hada zufa daga dukkan alamu yanxu ta fito wonka ta gyara gashin kanta sai sheqi yake ta tubkeshi daga qeyarta ta kitse jelar ta konto har kan gadon bayanta jikinta sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ta juya baya tana kallon miro dan towel ne a kan kafadarta ko bayanta bai gama rufewaba ba komai a jinkita sai ondawuya mai taushi ta dauko siket en atanfa shine take ta kokuwar sawa yaqi wucewa """""""" ita batama jin shigowarsa ba sai yanxu a hankali yayi gyaran murya gami da tattaki ya nufi gunta ta juyo ta danyi murmushi tace laa Hammana yaushe ka dawo banji shigowarka ba ya dan kalleta cikin watsa yace inafa zakiji shigowata yar lukutan Hammanta kina ta fama da kokuwa da saka siket ta dan tura baki cikin shogobarta mai fizfar zuciyarsa da ruda tunanishi tace Allah ko Hamma xan hadaka da Ammina in baka daina cemin yar lukutaba ni dai banaso yai dan murmushi mai dan sauti ya garisa gunta ya juyata jikin madubin shima madubin yake gani ya daura kanshi kan kadafarta ya dan kashe mata ido daya gami da daga mata girarsa daya cikin xoleya yace Allah ko Habibati kinyi qiba sosai kinyi yar duma duma kuma qibar kinsan ta inada take ta girgixa kai yace toh daga hannu sama tako daga tana cewa Hamma ka ganifa duk kayana basa shigana ya kalleta cikin tsantsar so ya wani lonqobar da kai bisa wuyanshi kamar yaro qarami ya daura hannushi kan gugunta ya sabule siket en ya dan dago ya kalleta yace ya za.ayi kayan su cigeki ke bakya ganin yadda kikayi qibane kinga yadda mazaunaki da cinyarki suke ta qara habaka kuwa ya dan jawota zuwa bakin gado yana cewa kinki kiyarda kin qaru ni nasan ba kayan da zai shigeki sai sabbin da nasa aka dinkami da kuma dogayen rigunan kekuma kince sunyi Burma Burma ya dan konta yana rige da hannuta yace ke bakya jin sanyine ta tura dan bakinta tace toh ya zanyi ya dan lumshe ido yace sunkuyo in gayamaki yadda zakiyi a hankali ta dan ronqofo aiko sai jin bakinshi tai kan mamanta hannushi daya ya zaqayo bayanta daya kuma kan daya mamanta ya rinqa sarrafata ta yadda yakeso itakam gaba dayama ta manta ba riga a jikinta sai da taji ta acikin tarkon Hammanta ta dan barshi saida ya gama kidimewa ya gama narkewa duk ya susuce tasa hannuta cikin gashin kanshi tana murxawa cikin salon birkita mai lissafi duk ya tattaro hankalishi gareta ta rinka jan qirjinta baya tana ture kanshi daga qirjinta cikin sauri ta fixke abinta daga bakinshi tace kai Hamma kai baka gajiyane kullum kullum abu daya ni dai ka tashi ka bani kaya Na saka zanje Na dauko Afreen ya dan koma jikin pillow ya kwanta idanshi a lumshe yace naqi din bazan bada kayanba ki zauna haka nakeso dan yau kinfimin kyau a hakan ta dan matso kusa dashi tace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya kalleta ya danyi dry ya koikoyi muryara yace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya dan mannamata kiss a kumatu yace ai kin iya qaramar murya kam in kinason Abu *******bayan ta zira rigar doguwar rigace baka irin yan saudia Amman duk da dan fadinta sai da ta matseta ya dan kalleta yace Albishirinki cikin zumudi tace goro yace fari ko jaa tai dan dry tace fari qal kamar Hammana yai danyi murmushi cikin jin dadi yace a a ni zan xabi gorona yace toh kishirya gobe zamuje gida su Umma sun matsa Na kaimusu ke aiko tai Salle ta maqale wuyanshi ta hada bakinshi da nata ta rinqa bashi wani salon a hankali ta zare hatshenshi cikin nata ta kalleshi sai kuma taga yanayinshi ya sauyaya cikin yanayin damu tace Hamma ko bakosan naje ne ya dan girgiza kai yace um a a ina dai jin tsoro kar su Umma suriqemin mata suce sai kin kwana ta danyi fari da ido tace kai toh daman kai Hamma ba kwana zanyiba yadan Hada fuska yace toh Na fasa bazakijeba yayi hanyar fita da sauri ta rungumoshi ta baya tace ayyah Hammana kayi haquri dan Allah ka barni naje ya dan jata jikinshi yace toh inmunje daman kice ke kem zamu dawo tare badai kina son zuwa gun su Bappa ba tace ehh cikin xumudi yace in kin yarda kin kwana dai to ba zuwa garin yabani kin yarda ko tace ehh wlh Na yarda,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,.
tai shiru tanajin yadda yake ta shafata ta qara mannewa da jikinshi shima ya qara shaqar qamshinta gami da manna mata kiss goshinta a hankali ta dan kalleshi cikin rashin tunanin komai tace Hamma yace na'am ya habibati ta danyi shiru yace manene ki fadamin kinji me kike so ta dan kalleshi tace Hamma meyasa kake kuka jiya da dare? meya sameka ko kaima zafi kaji? Cikin nishadi da jin wani irin yanayi ya tashi ya zauna ya jawota kan cinyarsa yace ni banyi kuka ba ya fada yana kallonta cikin ido ta dan tura bakinta cikin shogoba tace Allah kayi kuka Hamma ya danyi murmushi yace ai ni ba irin naki kukan nayiba ni kukana kukan jin dadi ne. kukan biyan buqatane. kukan samunki.ne cikin jikina.kukan Na ya banbanta da naki ke kika sani kuka ya dan kama kuncinta da hannu bibbiyu ya dan jinjina cikin yanayi godiya da jinjinawa da tsatsar qaunarta yace Habibiti kin biyani Allah biyaki kema ta bude baki zatayi magana yai saurin zira harshensa cikin bakinta ya fara sarrafa cikin yananin qauna mai zurfi ya rufesu da blanket ya rinqa shafa bayanta bacci mai dadi ya fara daukarsu dan basuyi baccin dareba kwana sukayi suna kashemana arnan garin Gombe ................... cikin baccin Hassan yaji wayarsa Na suwa a hankali ya miqa hannushi ya dauka wai duk dan karta tashi ganin sunan Hussain yai saurin dagawa jikinshi kawai Hussain ya tabba sai kuma yace bros Zainab ta aihu yau muma mun zama iyaye da Sauri yace Alhamdulillah kai Allah mun gode da sauri ya dan zame jikinshi daga nata yana riqe da wayar yana cewa kuna ina adibiti ko gida yace ai dama a gida ta aihu ya juya zai tafi yana kokarin zura riga ajinkishi yaji ta riqo hannishi da sauri ya juyo da nufin ya dan maidata bacci sai ya ganta a zaune tana qoqarin tashi sai cije lips enta take alamar zafin da takeji ya rakofo yace sorry Habibati Na tadake ko ta dan yi fari da ido tace ina zakaje cikin farin ciki yace Zainab ta aihu da sauri tace haba mu tafi nima zanje mun samu baby a gida ta yunqura zata miqe da sauri ta koma ta zauna ta riqo hannunshi da dan guntun hawaye tace wayyo Hamma Na zafi nakeji kuma nidai zanje da sauri ya sunkuceta ya fita da ita yana xakije ki ga yarmu ni zan kaiki yau nine car enki tunda ni najimiki ciwon tai sauri ta tsune fuskarta a jikinshi ...*"******* aiko sai da ya kaita har cikin dakin ya direta saida ya ajiyeta yaga Ashe su Ammi da Umma sun zo ya dan sosa qeya ya gaidasu Na,IMA ta miqa Mashi baby ya karba yace Allahu Akbar masha Allah Umma mumafa yanxu mun zama iyaye ya rinqa kallon yarinyar yana subbatarta. Fateema kam tunda ya direta kunya ta hanata motsawa sai da ya dauko yar ya daura mata a cinya yace bros daukemu photo haka ya rinqa daukarsu abin gonin Sha awa ranar anan Fateema ta wuni duk Wanda yaxo sai ta dan bada baby adan gani ta kuma karba.............. Hassan kuma ranar ma aikatan gidan duk saida yaimusu kyautan farinciki shima sai qarfe 10:pm ya samu ya dan watsa ruwa yayi shirin bacci har ya dan kwanta Fateema shiru ba lbrinta ya danyi dry shi daya ya dauki phone enshi ya kira layinta saikuma yaji woyarta din a kan gadon sai kawai ya tashi ya nufi part en Hussain a hankali yake takun har ya isa bakin qofa yayi SLM tare da shiga a parlor ya tadda Nazir da matarsa suna shirin fita ya dan kalli Hussain yace Fateema fa ai dare yayi Hussain yayi dry yace ni dai ba ruwana bani Na hanata komawaba ita tace ba inda zataje da yarta zata kwana Hassan yace aiko Hmmm ya kada kai yayi ciki Nazir yayi dariya cikin tsokana yace wai Hassan ina baka da lfy yaushe ka miqe har miskilancinka ya dawo Hussain yayi dry harda tafa hannu dan tsiya yace ba dole ya miqeba tunda ya yada jinkai ya ruggumi yar Fullo ta cetomanashi dai dai lokacin ya fito Fateema Na bin bayanshi tana tafe tana tirjewa da tura baki Hajia Nenne kanwar mahaifiyar Zainab da tazo daga Yola dan zama da maijego tana binta abaya Nenne irin matanane wayayyu wadanda boko ta ratsasu ga iya zama da jama,a tace karki damu Fateena gobe da sassafe zakizo gun yarki kinjiko yanzu kije kidan samu Hutu Kinjiko kinga baki da lfy dayake dama Hassan en cema Nenne yayi bata da lfy mgni zaibata ya dan kalli su Nazir yace Allah ya shiryeku ya dan haratesu suka saida safe duk suka watse yaja hannuta ya mannata da jikinshi tana dan tureshi har suka isa bedroom enta kai tsaye toilet ya shige da ita ya fara sabule mata kanyata ya sabule nashi ya jawota qarqashin shaya ya sake musu ruwan sanyi da sauri tai zillo ta fada jikinshi tace Hamma sanyifa ya danyi murmushin ya rinqa murza musu sabulu da shashshafata har burosh shi ya mata ya nadeta cikin towel ya dagata kamar baby sabon aihu shi da kanshi ya gamamusu shirin bacci duk tana boye fuska da dan tutture hannushi ta wani turo dan bakinta************ bayan sun kwanta yasa dan yatsrasa yana zagaye bakinta tadan ture hannu cikin jin dadi ya kalleta yace fushi Kike yi dani ta qara tura bakin tace to ba kaibane ka hanani kwana da baby naba ya dani ajiyar zuciya yace sorry my habibati baby kike so ko to karki damu in kinaso zaki samu tace eh wlh inaso ya qara manneta da jikinshi yace to karki dami yanxu kuwa zan baki baby ki ajiye mana xuwa nangaba wata 9&9 zaki fito manada ita.. cikin rashin fahimtarsa tace to bani aiko ya rinqa kidimata da irin NASA salon da yayi shekara da shekaru yana Adanawa sai daya haura kanta ta gane abinda yake funi ta fara tureshi ya rinqa mgn a hankali yace kiyi haquri kinji yau bazakiji xafi kuma yau xan baki baby ko bakya so ta geda kai a hankali tace ina so mana Amman dan Allah Hammana kayi a hakali kajiko shidai bay iya bata amsaba ya rigada yayi nisa sai Sabbatu kawai yake sai daya gama samun gamsuwa tukun ya rinqa suburbudomata godiya da Sanya mata albarka********* mangariba tayi yan uwa sai nayi salla tukun Na ganomana ya suka kaya. .
K'arfa 10 dai dai suka isa fada tafe suke kamar taurari a cikin daren marka marka shaddace wacce ta amsa sunanta kalar yellow ce a jikinsu takalam su farare da hularshi yellow da dan ratsin fari fati itako gyalanta fari da jakarta duk faratene riga da zanine zanin ta daurashi ras ga yar riga ta zauna a jikinta das ta murza daurin dan kwalinta kai abindai ba mgn sunyi ras gonin sha'awa a tare suka shiga babban porlon da slm su cikin sa'a ko suka samu duk suna hade a parlon sai Zubaida ce bata nan Umma kam tamar zata hadiyesu dan farin ciki da murna ta tarbesu Ammin kam sai murmushi take har cikin ranta take jin dadin ganisu Hajja inna tai dry jin dadi tace masha Allah zama yayi kyau lalai ni kam naga ribar zamaku Hassan ya dan kalleta a miskilance yace to waya tabbayeki fadi ba tabbaya ba Ammi ta danyi dry tace kaci gidanku cikin jin dadi Umma tace mai martaba yau dai ga Fateema ta zo cikin Annuri da ka ganta ba sai kayi wani binci ke ba Sarki yayi dan murmushi ya lokacin da suka gaisa yace Fateema baki da wani damuwa ko? tace eh yaci gaba dacewa ki gayamin fa in akwai abinda ke damunki ta dan sunkuyar da kanta tace Abba ba komai duk suka Amsa da Alhamdulillah haka ake sonji Hassan ya dan karya wuya cikin jin dadin iyayenshi sunyi farin cikin ganinsu haka yace Allah sarki Umma Na wato ni kam baku damu da sanin halin da nake cikiba kudai yarku kawa Alhj babba ya dan yi dry yace ato ai duk da ganinku kun samu nitsuwa duk sukai dry Zubaida ta shigo da slm jin ana ta nishadi tana ganin Fateema aiko da sauri ta rungumeta tana dry ta kalleta da kyau tace kai Anty Fati kinga yadda kika zama kuwa gsky kinmin wayo yanzufa in na zauna kusa dake baqa zan zama Kinga wani farin da kikayi gsky ki bani sirrin tai dry tace kai Zubaida har wani fari nai Zubaida tace wlh Anty Fati har mani yellow yellow kika yi haka sukai ta hira cikin jin dadi Hajja inna ta kalli Zubaida tace ke tashi a kanta haka ke bakya ganin yadda takene Zubaida ta tashi tana kedai kin fiye Sa ido """""""""""""""""""""""bayan sunyi sallan azahar Umma da Ammi sai nanna suke da ita a kawo wannan a kawo wancan suna cikin haka Hussain ya shigo suna gaisawa ya kalli Hassan cikin damuwa yace Bros Fateema fa xuwa a asibiti ya kamata wlh yanxu a ka kawo wasu bayin Allah sunyi hatsari duk sun kakkarye munyi ta kiranku Amman bakwa dagawa Hassan ya dan kalleshi yace toh ina Doctor Usman Hussain yace dan Allah Fateema tashi mu tafi Alhj babba yace Hassan kuje Ku hamzarta ai taimako ne Ammi tace ai shi haka yake komai sai yasa ra'ayinshi Abba ma yace maza kuje haka dai suka dunguma harda Zubaida ta bisu*******************suna shiga hospital en kai tsaye inda aka kontar da majinyata Hussain ya nufa dashi da Zubaida shikuma Hassan da Fateema suna tafe a jere suna isa Fateema ta fara aikinta ba gaggautawa ta gama gyaran karayan da yaron yaji yaro fari tas ta kalli Hussain tace yaya ina iyayen yaron yace gashinan a bayanki ta juya abin mmki malaminta ta gani Uncle Sulaiman cikin mmk tace mlm yaronka shima cikin mmk yace yar Fulani kece kece doctor Fateema Hassan Aliyu saraki tace Mlm duk iyalanka ne yace eh ita wannan matatace ai*** Allah sarki duniya indai kai alkhairi to zakaga alkhairi haka Hussain da Fateema da Hassan dama saran doctors en suka yi musu aiki cikin kulawa sune basu gama aikinba har goshin maggariba tsayuwar da Fateema tai mai yawa shi ya fara isarta da gyar dai ta samu ta gama sun gama kenan ta juya zasu fita sai ta fara ganin duhu yana giftawa a idanta kafin wani lokacin sai jiri a hankali tace Hamma duhu ya rufemin ido bana gani jiri nakeji kafin ta rufe bakinta tai luuuuuu zata fadi da sauri cikin gudu Hassan ya ture doctor Usman ya je ya tallabota ta fada jikinshi jikinta sai bari da sauri cikin rudewa ya ciccibeta ya nufi office enshi da ita sauran doctors suka bisu a baya abin kamar wasa sai gashi har dare yayi sai ta bude idanta sai taga gaba daya office en Na juyawa hatta mutanen dake kantan sai taga suna juyawa tsai tai saurin rufe idan da sauri shi kam gaba daya Hassan ya rude yana gefenta Zubaida ko na can gefe a rakube sai hawaye kebin fuskarta Hassan ya kama hannuta ya riqe ya dan sunkuyo kanta cikin muryar damuwa yace Fateema ki bude idanki nine fa Hammanki ne ki bude idanki ki gayamin meke damunki ta dan girgiza kanta tace Hamma ina Zubaida da sauri zubaidan ta matsota tace gani Anty Fati ta kamo hannuta tace Zubaida kiramin Ammi kice su zo mutafi gida,,, Hassan ya qara dimaucewa itako Zubaida tuntuni takira su Umman ta shaida musu a hankali doctor Halima da doctor Sadiq suka dugufa kanta dan gano meke damunta dr Sadiq shike aunata itoko Dr Halima cikin hikima da qorewa take jefamata tabbayoyinta ta kama hannun Fateema tace dr Fati meke damunki idanta a rufe tace duhu nake gani gakuma jiri taci ga tabbayarta kina cin abinci kuwa tace mata eh tace yaushene ganin period enki na qarshe tace sati uku da suka wuce cikin sauri dr Sadiq yace dama kwana nawa kikeyi tace kwana 4 yace toh yanxu kuma kwanawa kikeyi tace 2 days yace OK ya sunkuya ya danyi rubuce rubucensu Na litotici ya miqawa Dr Halima itama ta danyi rubutun Hussain kam da Nazir sai binsu da ido suke cikin muryar dry Dr Sadiq yace Alhamdulillah Dr Hassan matarka Na dauke da ciki har Na tsawon 5 mont Hussain ne yace mekace Sadiq abar batun wasafa Halima tace wlh ai ba wasa Hassan miqewa yayi yana dry cikin tsananin **farin ciki Nazir ya kalli Dr Sadiq da Dr Halima cikin far in ciki yace Goron albishirinku kujerun hajji aikuwa sukai ta murna da godiya Hassan kam sujjada yayi a gun cikin farin ciki da godiyar ubangiji Hussain cewa Dr Halima yayi yau duk majinyatan asibitinnan komai ayi musu kyaita dan yau muma munsamu farincikin samun kyautar Allah ita kam Fateema tunda taji batun cikin duk tajita ta watsake ta rinqa binsu da ido Hassan ya qaraso gun ya rinqa kissing enta yana Fateema kin biyani ngd Allah ya miki albarka Fatima mai zanmiki in saki farin ciki a dai dai lokacin** su Ammi suka iso haqiqa a wannan ranar Fateema taga tsantsar qauna da kulawa a wannan zuriyar sai dataji kunya Na kamata yau hatta Ammi farin cikinta ya kasa boyuwa Ammin tace toh fa gida zamu koma da ita sai ta qara samun qarfin jikinta shi kam Hassan dan dole ya yarda badan ya soba aiko suna shan sintirinsa ko shabiyun dare zuwa yake ba ruwansa baya iya boye Sonta da tattalinta gaban kowama gwada mata qauna yake *""""""""""""***

A hankili dai cikin har ya cika wata 6 yauma kamar kullum garfe 8 dai dai ya isa cikin gidan duk suna porlor suna break fast sai Umma d Fateema sune basa gun Amir ya dauki pilet ya zuba mai abinci ya Dan ya mutsa fuska yace ni fa banjin cin abincin ba yanzuba ya fada yana kallon Ammi itama shi take kallo tace toh Dan tsari ai mu duk bamu iyaba sai kai kaima Amir mgninka mutum da ba amai goninta sai kuita rawar qafa a kanshi ta kalli Hassan tace tunda anxuba kuma ba azumi kakeba Dan haka ci kaban fili ya danyi murmushi ya jawo pilet en ya fara ci yana Dan gyatsina fuska a ranshi kuma cewa yake Ammi sarkin fada duk dai wai Dan nine Dan fari karta goda sona ace tai rashin kunya kai fulaku sai a hankali wani lokacin sun gama karin ya miqe ya nufi dakin da Habibatinshi take
Zaune suke ita da Umma sai Hajja inna ta miqe qafafu daga dukkan alamu ta danci abinci ne ya matsa yana Dan murmushi ya gaida su Umma itako ta gaidashi ya Dan zauna dab da ita ya kalleta yace ya dai madam fatan kina lfy ko? ta Dan karya wuya tace wlh Hamma banda lfy ni qafata tana yawan kamamin ko tafiya sai Na kasa... ya kalli Umma da Hajja inna yace Umma dama ana irin wannan cikin ciki har ya kai wata 5 ba asan da shiba gashi har ya ciki wata 6 Amman kallifa ya Sa hannunshi ya jawo rigar da ke jikinta zuwa Dan sama kadan yace Umma ki ganifa ba wani alamun ciki a jikinta kuma ni da kaina nayi bincike a kan cikin ga ciki yana nan daram baby ma lfyanta qalau kuma har motsi tanayi Amman Umma ciki baya girma nikam gsky abin yana bani tsoro ya fada cikin karaya da Al ajabin abin. cikin qarfafa musu guiwa Umma tace kwantar da hankalinka ana haka mana ko wanne da da inda yake buya a jikin mahaifiyarsa Hajja inna tace Amman dai kai bansan wanne irin likita bane kai dama can baka gane tana da cikinba sai da kukaje asibitin toh in banda abinka ai alamun ciki sun dade da bayyana a jikinta kuma da kake cewa cikin baya girma ka duba yadda gigunta da cinyoyinta suke cika mana ciki dama ko wanne da salonsa wasu kuma haka sai nonunasu ne sui ta habaka su goyi cikin ta qirjinsu haka dai suka rinqa basu qarfin guiwa sannan suka fita suka tafi
Ya Dan jawota jikinshi yana Dan shashshafata da Dan bubbuga bayanta ya Dan dago kanta yace Habibati yaushe zaki koma dakinki kinsan Hammanki Na buqatarki a kusa dashi.. ta danyi rau rau da idanu sai hawaye shar tace Hamma ko Na koma bazan iya komaiba Hammana ka kallifa yadda Na zama qafafuna sunfi qarfina jin jijiyoyin qafar nake kamar zasu tsinke cikin sauri ya toshe bakinta da nashi sai bayan wani Dan lokaci ya zare bakinshi a nata yace cikin kasala bana so bana son jin irin furucinnan zaki aihu lfy ba abin da zai sameki insha Allahu haka ya rinqa bata baki har tai bacci ya dagata ya dora a gado ya rufeta ya mannamata kiss a goshi ya shafa dakalallen cikinta ya fita ya tafi
Haka dai Fateema ta rinqa fama da kamewar qafa kamar dama cikin jira yake a ganosa ya fara bata wuya
Haka dai Fateema ta rinqa fama da kamewar qafa kamar dama cikin jira yake a ganosa ya fara bata wuya
Yau Monday misalin bayan azahar suna zaune a parlor maimartaba da Hajja inna da alh babba da su Ammi sai su Hassan kamar ko da yaushe Al adar gidan in mace nada ciki da zaran cikin ya shiga wata 7 Inna waziri zata fara hada mata magunguna da Addu oi ana bata tana sha Na samun sauqin naquda toh yau shine za,a fara bawa Fateema ta gama hadawa (insha Allahu zan lissafo mana itatuwan koda a qarshen lbrin ne) Umma da kanta taje ta kirawo Fateema tana gaba Fateema Na binta a baya har suka shigo inna waziri tace matso nan yata ta daga qafarta da niyar takawa ta qarisa gun inna waziri qafa kam ta kama gim taki sakewa ba gaba ba baya a take taji tamkar ana Jan jijiyoyin qafafun cikin jin azaba tace wayyo Allah Na gaba daya suka juyo gareta Umma kam harta isa gunta har suna hada baki gun tabbayarta Meke faruwa cikin jin zafi ta riqo hannun Umma tace Umma bazan iya tfy ba qafata ta kama Hassan ya qariso gunta ya kamo hannuta cikin tausa yawa yace zo In taimaka miki taka a hankali ya Dan jata cikin jin azaba ta danyi qara sai hawaye ke bin fuskarta tace tana yarfa hannu bazan iyaba Hamma bazan iyaba qafata zata balle ta qarisa mgn cikin kuka abin gonin tausayi cikin jin tausa yinta ya tsuguna ya ciccibeta gaba daya ya kontar da ita kan kujera duk sukai ta mata sannu cikin kulawa inna waziri ta bata mgunguna da addu,oin shi ya sake daukarta kamar yarinya ya mai data dakinta ya ta runqumoshi ta rinqa rera kuka yai shiru yana saura ronta ya gadai bata da niyar barin kukan sai ya Dan zame jikinshi a nata ya durqusa guiwa bibbiyu yace Fateema Dan Allah kibar kukanna haka ki gayamin meke damunki kinji wlh jin kukanki nake tamkar ana sokamin Mashi. cikin kukan tace Dan Allah Hamma ka kaini asibiti a ciremin cikinnan wlh cikin zai kasheni in baka cireminba ..........
Da sauri cikin razana da jin furucinta yace haba Fateema anya kuwa kina cikin hayyacinki cikin nawa kike cewa muje a cire ai zafin ciwo ba shine mutuwa ba kuma in ba so kike a illatakiba ya za,ayi cikin da ya shiga wata 7 a cireshi haka ya rinka dannarta d bata baki Amman abin yaci tura duk randa qafar ta tada azabarta sai tai ta kuka ita dai a cire cikin har su Umma ta gaya musu kokuma ta zauna tai tamasa kuka ita kam ya maidata gun bappanta gashi cikin ikon Allah da isarsa cikin tunda ya kai wata 7 din sai ya rinqa wani irin girma na ban mmk qafa kuma sai qaruwa take jikinta kuma da fuskarta sai wani kyau da kyan haiba take ga wani annuri da yake wanxu a jikinta..

Yau Alhamis tun da safe da qafar ta kama har yanzu da yamma taqi sakewa ko sallah ta kasayi ga uban ciki a gaba ya girma tamakar Na watan aihuwa ga abinci Amman ta kasa ci doctors kusan 5 suke ta zirga zirga a kanta Amman qafar taki naduwa sai tana miqe zat an murza qafar har ta gaji dama shi kam Hassan tana ganinshi zata kamo hannushi ta rinqa surfan kuka ita dai aje a cire cikin Zainab kam itama kuka sosai take tayata da Zubaida Na,ima ko cewa tai indai haka ciki da aihu yake ase sai ta godewa Allah Hassan har tsoron shiga gunta yake Dan abinda zata cemai shi kuma bazai iya mata yadda take son enba Dan baya qaunar abinda zai taba lfyarta lallai yana son baby Amman sonta kuma da banne a rayuwarsa yakan shiga damuwa da rudu inyaga tana Neman abinda bazai mata ba bayan sunyi la,asar ya shigo dakin ya sameta dasu Ammi ya zauna gefenta ya kalleta cikin tausayawa yace ya qafar ta fara sakewa ko ? ta kalleshi cikin yanayi anya kuwa kana tausayamin ta tura baki ta murxa ido alamar zata fara sabon nata cikin kukun ta kalli Ammi tace Ayyah Ammi Dan Allah ki sashi ya kaini a cire cikin ta kamo hannun Umma tace Umma kuyi mishi mgn ya kaini a cire cikin kar ya kasheni ko ya maidani gurguwa Ammi ta kalleta cikin tausayawa tace kiyi haquri fati ai in an cire cikin kema zaki cutu gashi baiyi qwariba kuma ma ai komai da lokacinsa ta daqo ta kalli Ammin ta fada jikinshi tace toh Ammi kice ya kaini gun bappana ta fada cikin kuka tace Ammi tun da nazo garinanfa sau daya naga bappana randa yazo daurin aurensu Nazir inna takam ban sake ganintaba kusan shekara 5 ban gantaba Hammana ka kaini Dan Allah kar Na mutu ban sake ganintaba
Cikin kulawa Ammi da Umma sukace zakije Fati zai kaiki kinji ko kontar da hankalinki suka fita suka barsu
a parlor Ammi da Umma suka yiwa maimartaba bayanin komai cikin mmk yace Amman dai Hassan halinshi sai Allah ace kana zaune da yarinya ka hanata ganin iyayenta kai kuma kamar Dan yaye kullum sai kazo gun naka iyayen a take ya bada damar su shirya gobe jumma suje da kanshi ya shiga dakin ya samesu tana kwance a gefe shiko ya riqe kai da hannu bibbiyu ya kallesu da kyau yace Fateema ki dina kuku Hassan ka shirya gobe zaka kaita garinsu aiko cikin jin dadi ta rinqa godiya wani farin ciki ya rufeta Abban Na fita ta Dan ja qafar da qarfi ta matso gunsa tace Hamma tashi ka tayani shiri wancan babbar jakar zaka miqomin insa ka yana ya kalleta da kyau ganin yadda lokaci daya ta koma cikin farin ciki shima sai yaji sanyi a ransa ya jawota ya rinqa tsokanarta.

Garin Ardo yabani gari mai dadi gari mai tarin albarkatu d ni,imomi garin Fulani da ma noma garin dake qushe cikin qoramai da itatuwa masu dumbin tarihi a garin buba yero tun da suka iso kwadan ta hanqo tsaunukan dake yiwa garinsu katanga da babban titinnan da zai kaika dadin kowa isakar wurin mai sanyi ta fara ratsa jikinta ta lumshe idanta ta rinqa ajiyar zuciya tana shaqar qamshi. Furannin tsurran wurin ta maida kanta ta jingina da kujarar motar dai dai lokacin Hassan ya Dan karya kona ya dauki yar siririyar hanyarnan da zata sadasu da wuro yabani a daidai lokacin ta bude idanta ta zubawa lambu kam dake zagaye dadu ido cikin mmkin gani wani irin canji da wurin ya samu hanyace lafiyeyyiya ke kwance daga gefe kuma anyi burtali Na zamani gun da dabbbobi zasu bi can Dan gefe kuma qoraman ne aka sarrafasu cikin hikima akai kwami kwami inda dabbobin zasu sha ruwa ga can wani faffadan fili kuma da aka zagayeshi da woya mai raga raga inda dabbobin suke rayuwa ga wasu abubuwa kuma Na tatsar nono cikin sauqi
kai saiwa lissafin yadda garin yabani ya zama babban aikine ita dai ido kawai ta ware har suka isa farfajiyar qofar gidansu abin mmk a nan yake cikin mmk ta kalli Hassan dake ta murmushi ganita cikin farin ciki ga wani ya nayi da yake tunawa Na zamansa a nan gun tsawon wani lokacin da ya shude abin ya rinqa dawomar kamar a film duk ran jumma,a Hassan a garin yabani yake sallan jumma,a anan yake cin abinci Amman duk zuwan da yake bai tabajin shauqiba sai yau da yazo da Habibatinshi tace Yaya ko dai mundanyi batan hanyane ya kalleta cikin ido da shauqi ya shafa cikinta da ya fito ras a jikinta yace Fateema kin taba ganin inda da ya manta gidan ma haifinshi tace a a yace toh ke dai biyoni ya bude qofa ta fito ya zagaya ya bude mata gefenta tana sako qafa bappanta Na fitowa daga wani wuri da yafi kama da asibiti mai kyau Na zamani ganin Hassan ya nufoshi da fara,a yace a a Dan Bappa kana hanya kenan yau baka iso da wuriba duk bai lura da Fateema dake ta dingisowa ba ta samu ta qarisa gunsu Bappa yaci gaba da cewa muje ka karya nasan ba abinda kaci ya juya kenan ya hanqo Fateema cikin yanayin haiba da ribar aure a jikinta gonin Sha,awa da tausayi cikin mmk da tsantsar farin ciki ya iso gareta yace mamana Allah sarki mamana ya Sa hannu ya karbi jakarta cikin qaunar yarsa yace Alhamdulillah mamana yau innarki zata samu farin ciki yau zataji saukin kewarki dake damunta Fateema kam sai hawaye take zubdawa har suka isa cikin gida da farin cikin ya dauko abin zama ya shinfida musu a qarqashin bishiyar manqoro da dabine dake tsakar gidan yana mai kiran inna ta fito daga cikin kitchen tana riqe da aqoshi da sabon faifayi rufe dashi aiko ganin yarta guda daya tilo yau kam inna farin cikinta yaqi boyuwa da sauri ta iso gun ta tallabo Fateema ta zauna ta kalleta cikin tsatsar qauna tace mamana kenake gani ba mafarkiba tai dry ta fada jikinta cikin jin dadi tace inna kema kinyi kewata Amman shine kika qi zuwa ki ganni har tsawon lokacin nan bakijin lbr Na Bappa yai dry yace ai mukam kullum muna jin lbrinki kullum jumma,a sai mai gidanki yazo garin nan anan mike sallan jumma,a tare kinga yadda ya gyara mana rugarmu gashi har asibiti da masallacin jumma,a ya gina mana Hassan yai dry yace Bappa kenan Na gina ko ka gina tunda kaqi barina nai da kudina kawai saida kasa naka inna tace ai ka kyautamin Dan Bappa yau ka kawomin mamana Bappa da kansa ya rinka kawo musu abinci Dan dama sun San Hassan zai zo komai an dafa mai abin da yakeso inna kam Tamkar zata hafiye yarta takeji

Haqiqa Fateema tayi mmkin sabo irin Na Bappa da Hassan sun zama uba da daa sat komai Na duniya sai sun shawarci juna duk yanzu Hassan ba jin kai din sai alkunya da qauna Bappa yace innar Fateema tashi mubasu gu su karya ta miqe suka tf Fateema ta rinqa bubbude kwanukan abinci ba abinda babu a kwashi cike yake da zabbi Inna tamusu irin gashi sunan Na mutan daban Fulani ga daya kwanon kuma tuqeqqiyar shinka fashe da miyar danyar kubewa tasha man shanu ga naman rago mai zaqi da taushi ya daddage a ciki sai qoriyar damemmen nono da fura Dan asali gangariya sai daya koriyar kuma madaran shanunne tafashshe sai daya koryan kuma fruits ne cike sai kwanon Sha da yake cike da run sanyi da yake fitowa ta cikin dutsen lammunsu daga dai kwariyar kuma kunun nonon shanune da garin danyar shinkafa fari tas Hassan da kanshi ya samusu tare sukaci tai mmkin mijinta sosai yadda ya zage yake cin abincin Ya dauki damemmen nonon da ludeyin duma mai kyau yasha zane ya rinqa Sha yana lumshe ido ta kalleshi tace dama kana cin abinci cikin son ran kane yace kamar Yaya tace toh gani nai sai mama tana saka dole ya danyi dry yace ai abinci Ammi Na da ummana da innata bana haufi a kai sukai dry
dama kullum in yazo sai sunje lambu tare da Bappa su kuma yi tatsar nono tare haka yauwa suka shirya tafiya aiko itama tace zata Bappa zai hanata yace ai bazaki iya tafiyarba Hassan yace abarta zasuje da mota haka sukaje yai ta daukarsu pictures cikin lambun sai garfe 1 suka dawo sukai shiri suka tf masallaci itako da innarta sukai ta hirar yaushe gamo biyar dai dai suna ta hiratsu ya kalleta yace Fateema ki shirya mu tafi ko kinga yamma tayi ai a take sai hawaye tace Dan Allah Hammana ka barni ni sai Na huta yai shiru yana kallonta Bappa yace a a mamana tashi kibi mijinki kinji ko kinsan bana son taurin kai kibi umurnin mijinki Hassan ya kalleta yace aima yanxu bazaki kuma dadewa baki zoba inkin aihu dai zan kawoki kuma innama zataje ita dai sai hawaya badon tasoba suka tursasata ta bishi Bappa yasa su gaini suka dauko jarakunan man shanu da qworen qwon zabbi da Na nono sai zabbin aka loda musu a mota ya hada mata mgnin qafar ya bata tana kuka suka tafi haka ta rinqa rusa mai kuka a mota yai ta lallashi taki har suka isa cikin gombe kai tsaye sahara hotel ya wuce da ita daukarta cidak yayi ya shige da ita har kan gado
Ta rinqa tureshi ya yajawota ya Dan matseta tai qara ya shafa cikinta ya lonqobar da kai cikin shogoba kamar yaro yace ayyah Habibati yau kadai a taimakamin tunda yau baby Na ta sakar miki qafa a tai maka a dagawa Abbanta qafa shima ya Dan samu nitsuwa da Sa,ida ya kara jawota jikinshi ya fara kiss inta ta rinqa tureshi cikin shogoba da fushi tace ni dai ka barni Na gaji ya Dan kwanto jikinta yace plzz my Habibati wlh ina cikin matsi ki taimaka min Na tuba tace toh ni da qaton cikinnan ya zanmaka ya danyi dry yace ni dai bani ixini kawai ni zansan yadda zanyi Na samu abina ya jawota ya jinginar da ita jikin gado cikin hikima ya samu gamsu ya rinqa sabbatu sai qarfe 11 suka isa gida aka shigar musu da tsarabarsu su Ammi da Umma sukai ta gdy ya bawa Abba ma saqonsa shima yaita gdy
Yanzu dai ciki ya kai aihuwa ko yau ko gobe kuma qafa ta sake tada tsiyarta ba dama..
```Sai dai Fatan. Allahu rabbi ya sauki dukkan yan uwa musulmai lfy ya bawa kowa gajerar naquda```
0 comments:
Post a Comment