鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
*PAGE 1&2*
MARADI ADS
A hankali ya ke saukowa daga matakala hannun shi ri茩e da hullar kakin soja wadda tayi machin da tenue shi ta sojawa.Fuskar nan a murtu茩e kamar tsohon kunun da aka dama ba'a sha ba,dogo ne fari sol mai 茩irar 茩arfi ya na da saje ba茩i si蓷ik wanda ya 茩awata doguwar fuskar sa.茦aton 茩irjinsa mai manya muscules kawai in ka kalla ya isa ya firgitaka saboda yanayin yadda ya bu蓷e yayi fa蓷i 茩wanjinsa tamkar za su fasa riga su fito.
Gaban mahaifiyar shi ya zo ya tsugunna ya sunne kai ba tare da ya kula 茩annan sa da suke jero mashi gaisuwar Barka da safiya ba.
茒an 蓷agowa yayi kalleta jin tayi shiru ba kamar yadda ta saba mashi ba,ido ya rausaya uwanda suke blue kamar na mage can 茩asan ma茩oshi yace "please"kawar da kai tayi kafin ta 蓷ora hannunta bisa sumar kan shi wacce ba ta dayawa sosai amman gyaran da ta ke sha yasa tayi kyau da she茩i "Allah ya tsare ka a duk inda kake"shine abinda datijuwar matar ta fa蓷a mi茩ewa yayi tsaye ya na sauke ajiyar zuciya kafin ya 蓷ora hullar sa a kai ya na daidaita mata zama.
Kallon 茩annan na sa yayi uwanda duk suka 茩ame waje 蓷aya su na numfashi sama-sama tsabar tsoro,kai ya jinjina masu alamar ya amsa gaisuwar da suka yi masa kafin ya fice.
Da sauri Faruk ya tarbe sa ha蓷i da sara mashi kafin ya bu蓷e masa mota ya shiga,gate man ya bu蓷e porte Faruk ya fita da mota a slow har sai da suka hau titi sannan ya fara sharara gudu kamar zai tashi sama.
Babu jimawa suka kawo compagnie 蓷in wacce ta ke birjit da sojoji ta ko ina,shigowar motar shi ne yasa sojawan 茩ara daidaita tsayuwar su ha蓷i da 茩amewa kamar wasu tsuntsaye.
Cike da 茩asaita ya fito lokacin da Faruk ya bu蓷e masa mota,tafiya ya soma irin ta jaruman maza duk in ya taka sai 茩asa ta amsa saboda yanayin 茩irar sa ta samudawa.
Office 蓷in da aka tanadar dominsa Faruk ya bu蓷e kafin ya bashi gu ya wuce,wani dada蓷an 茩amshi ne ya bugi hancinsa wanda ya sa shi lumshe ido bai shirya ba.Office 蓷in ya fara bi da kallo yadda aka 茩awata sa fiye da kullum yau ma 茩amshin daban ne,faux du fleure馃尮 蓷in da ya gani tsakiyar teburin shi ya bashi mamaki a zuci yace "yaushe kuma aka za wannan?"ta蓳e baki yayi ya samu gu ya zauna takardu ya jawo domin dubawa sai dai tunanin Mami ya fa蓷o masa a rai yadda ta 蓷aure fuska ta canza ma shi sam bai ji da蓷in hakan ba.
Baya yayi da kujera ya na mai lumshe ido tare da sauke wani huci,Faruk ya turo 茩ofa ya shigo hannunsa ri茩e da coffe.Bisa table ya ajiye kafin yace "ya dai?"蓷agowa G茅n茅ral Waleed yayi ya dube shi kafin ya 蓷an harare sa bai tankasa ba ya 蓷auki Coffen ya fara kur蓳a, murmurshi Faruk yayi yace "蓷an gaban goshin Mami yau kuma wa ya ta蓳o ka?"sai da ya gama shan Coffen sannan ya dubi Faruk yace "da farko dai kai ne na biyu kuma Mami"ya 茩are zancen da kwa蓳e fuska kamar wani 茩aramin yaro.
Kujera Faruk ya ja ya zauna yace "to fa蓷a min mi nayi?dan dai ita Mami na san gatanar gizo ba ta wuce ta 茩o茩i"hararar wasa ya kuma yi mashi kafin yace "wace gatana kuma?"Faruk yace "ta aure mana,ka san fah abun na damun Mami dan jiya ma mun yi zancen sannan ya kamata kai ma ka yiwa kan ka 茩iyamul laili ka girma ka 茩osa tun ka na cikin sahun samari yanzu har ka zama *TUZURU* duk sa'anin ka sun yi aure"kai G茅n茅ral Waleed ya dafe yace "aure?aure,aure dai?"Faruk yace "Yes !"tashi yayi tsaye yace "ni fah ba auren ba ne ban so a'a raini ne ban so yarinya 拼ar 茩arama ta rin茩a baka ordre mtsw..."ya ja wani tsuki ya na girgiza kai ya cigaba da cewa "sam ba zan iya 蓷aukar iskanci ba"dariya Faruk yayi yace "ai babu macen da ta isa ta dubi mon g茅n茅ral ta raina sa ina sam hakan ba mai yiyuwa ba ne,ko mu da mu ke Mazan ya mu ka iya balle wata aba wai mace?"murmushi Waleed yayi yace "蓷an iska yau dai ka dawo a matsayin abokina shiyasa har kake gaya min magana son ranka"Faruk yace "eh toh kai 蓷in ne akwai wuyar sha'ani dan wani zubin tsoron ka ma ni ke ji"
Kallon shi Waleed yayi yace "shiyasa tun da aka bani kai a matsayin mai min hidima na so na canza ka wlh sam ban son risinawar nan da kake min"Faruk yace "to ya zan yi ?a bakin aikina fah ne"Waleed yace "no banda in mun na gida please ka bari in mun zo nan"kai kawai Faruk ya jinjina kafin ya 蓷auki kofin da ya shigo da shi ya fita.
Takardun masu son permission ya fara dubawa kusan rabin su duk yayi rejet茅 dan wasu na neman izinin zuwa wani gun ba tare da babban dalili ba wanda kuma haka rauni ne ko kuma shagala cikin aikin soja.
Ya na gamawa ya tattara takardun ya maida gefe,Faruk ya shigo ya 蓷auki takardun ya na cewa "Momy tayi dambun shinkafa tace na fa蓷a maka ko a kawo ma?"mi茩ewa yayi yace "no sai dai mu tai can mu ci tunda babu wani aiki ka ga nayi zumunci"da 拼ar dariya Faruk yace "ai kuwa"kafin su fito.
***Gao
A gajiye ta ke tafiya cikin yashin da ya tuje sakamakon manyan motocin da suke zaryar wucewa,kallo 蓷aya za ka yi mata ka san ta kwaso yunwa da 茩ishi yadda jajayen la蓳anta suka bushe.
Tafiya ta ke duk illahirin jikinta na motsawa kasancewarta 拼ar lukuta mai 茩iba mai manya mazaunai da dukiyar Fulani.茦ofar ta tura ta na mai shiga gidan bakinta 蓷auke da sallama,amsawa Momy tayi ta na duban 拼arta ta tace "Nabeela yau ma 茩asa kika tawo?"a shagwa蓳e tace "Eh Momy ba doli nayi tafiyar 茩asa ba ko na samu wannan 茩ibar ta rage,dube ni fah ki gani yadda na ke kamar wata Hajiya 馃槅"dariya Nabeel yayi wanda ya ke can gefe ya na wanke babur 蓷in shi yace "Allah kuwa gwara haka shiyasa na bar 蓷aukar ki a babur 蓷ina kar ki fashe min taya"cike da jin haushi ta fara bubuga 茩afafu ta ce "wlh sai na hau kuma koya zan yi ta yadda zan rin茩a hawa in ba ka nan"dakatawa yayi da wankin babur 蓷in yace "wai a hakan za ki hau babur?tab ai ina ga ke sai dai mota shiyasa na ke yi maki sha'awar auren mai ku蓷i"Momy ta kar蓳e zancen da cewa "a'a Nabeel kar na kuma jin ka saka mata mummunar a茩ida ta sai mai ku蓷i Allah ya bata mai kyawawan halaye dai tayi aurenta ta huta"Nabeela tace "amen Momy can wadda ya sake gani sai ya ce mata lukuta"ta fa蓷a ta na mai bu蓷e frigo wacce ta ke a waje cikin rumfa,ruwan sanyi ta 蓷auko cikin tasa ta sha ta na mai sauke ajiyar zuciya kafin ta shige ciki.
Wanka tayi ta canza kaya zuwa riga t-shirt da zane, kitchen ta shiga ta zubo abinci ta fara ci.
Cha卯ne ta canza ta kamo Tauraruwa tv inda suke haska wani Film na sojoji,cike da jin da蓷i ta sauka 茩asa ta na mai 茩ara volume.
Nabeel ya shigo ya zauna kan kujera mai zaman mutum 蓷aya yace "albishirin ki?"ba tare da ta juyo ba tace "goro" hararta yayi yace "a hakan zan gaya maki albishir 蓷in kin wani 茩urawa tv ido?"juyowa tayi ta fuskance sa tace "to ina jin ka"
Sai da yayi wani murmushi sannan yace "jiya Faruk ya kira ni zuwa compagnie 蓷in su ai kuwa na ga mutumen ki"da sauri tace "wa?mon g茅n茅ral ?"dariya ya she茩e da ita har da ri茩e ciki ita kuwa taji haushi ta kai masa duka tureta yayi ya ta fa蓷i ai kuwa ta taso ta jibge sa shi ma da yaji haushi ya sharara mata mari plate 蓷in da ta ci abinci ta buga masa ta yo waje a guje ta na ihu ta na kiran sunan Momy idonta duk sun rufe saboda hawayen da suke zuba,gijibbb taji ta gabji wani 茩aton abu tayi tangal-tangal za ta fa蓷i kuma taji an taro ta....
1/4/22, 11:21 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
*PAGE 3&4*
"Ya Salam !Waleed ya furta jin dukiyar Fulaninta bisa fafafa蓷an 茩irjinsa kuma alamu sun nuna ba ta saka bra ba ta yadda har yaji taushin su sun shiga 茩irjinsa sun ratsa 蓳argon sa.
Cikin yanayin ru蓷u da tsoro ta 蓷an bu蓷e idonta sai ta ga kakin soja kawai sai ta 茩ara shigewa jikin sa ta na cewa "Ya Faruk ka cece ni wlh duka na zai yi"ta fashe da kuka saboda zafin marin har yanzu bai sake ta "Innalillahi wa'inna iley raji'un"kawai Waleed ke maimaitawa a zuci duk ta ru茩un茩umesa hakan ya sakar masa kasalar da ya kasa ta蓳uka komi balle yayi 茩o茩arin cireta daga jikinsa.
Nabeel kuwa ya na can 蓷aki dafe da goshi ya na fitar da jini shiyasa ma bai biyota ba,wani irin fincikota Faruk yayi daga jikin Waleed ya na cewa "ke ba ki da hankali g茅n茅ral 蓷in ne kika cakume haka"jin muryar Faruk ya na ambaton g茅n茅ral yasa kukanta tsayawa cak ta na mai waro ido kallo 蓷aya Waleed yayi mata ya 蓷auke kai ya na mai shiga falon dama can Faruk yace ya wuce kafin ya shaidawa Momy zuwan su wacce ta ke 蓷akin Abba ta na gyara.
Tun da ya shigo idon sa ya sauka 蓷igo-蓷igon jinin da ya zuba 茩asa,ya ji ransa ya 蓳ace matu茩a allura soja ta motsa a nan take ya gane da Nabeela ce ta fasa mashi kai.
茦arasawa yayi gun Nabeel wanda ya du茩e ya dafe gun da jinin ke zuba da hannu,wani tissu mai 蓷an tsayi Waleed ya fiddo ya 蓷aure mashi.
"Nabeelaaa"Waleed ya furta da wata irin murya wacce hatta Faruk sai da ya 蓷ago ya kalle sa,jiki na kyarma Nabeela ta koma bayan Faruk ta la蓳e dama shigowar su kenan.
Wani kallo ya yiwa Faruk wanda ya sa shi saurin janyewa Nabeela ta bayyana sai kyarma ta ke dan tsoro,"ki goge wannan jinin sannan ki zo ina neman ki"Waleed ya fa蓷a cikin bada umarni ya na sake taken fuska.
Sumi-sumi Nabeela ta 蓷auko bokiti da 茩aramin towel ta ji茩a shi da ruwa ta goge gun da kyau sannan ta je kusan Waleed wanda ya hakimce bisa kujera su na gaisawa da Momy cike da girmamawa.
"Lafiya ki ka zo kika yi ma mutane tsaye a kai?"cewar Momy ta na kallon Nabeela,da ido ta yiwa Momy nuni da Waleed "minene ke ba ki iya gaisuwa ba ne?"baki ta zun蓳uro sai kuma tayi saurin maida shi ganin irin kallon da ya watso mata "ina wuni?"ta furta baki na rawa kawar da kai yayi gefe ya na mai 蓷aukar spon ya saka cikin dambun da Faruk ya aza mashi bisa hannun salon "koma can ki kama kunnuwan ki ko kuma tsallon kwa蓷o"ya fa蓷a murya a dake ya na kai lomar farko baki.
Kallon Momy Nabeela tayi ta marairaice sai kawai Momy ta mi茩e ta fita ma,Faruk kuwa cikin zuciya ya ke dariya ya na kuma jin salon ogan na sa na kuma burge sa dan shi a ko ina soja ne in ya an yi ba daidai ba doli ya zartar da hukunci.
Nabeela na matsar 茩walla ta kama kunnuwanta ta fara sama da 茩asa,duk in ta tashi ma'ana ta du茩a ha蓷i da tashi sai ta kalli Waleed wanda ke cin dambun shi hankali kwance lokaci zuwa lokaci kuma ya na kallon tv.
Ruwa masu sanyi ya sha yayi gyatsa tare mi茩e 茩afa ya 蓷an kishingi蓷a jikin salon ya na mai lumshe ido kamar bai barci ganin haka yasa Nabeela tsayawa ta na mai sauke ajiyar zuciya ganin kamar zai waigo ta cigaba馃樄
Sai da ta kwashe sama da 30mns sannan yace "stop!"ai da gudu ta ruga 蓷akinta ta na mai fashewa da kukan da ya ke jin sa har cikin tsokar zuciyarsa.
Tashi yayi zaune ya na duba agogon hannun sa kafin ya mi茩e ya fita Faruk na take masa baya,bakin 茩ofa ya tsaya 蓷an guntun murmurshi kan fuskarsa yace "Momy zan wuce,dambu yayi da蓷i sosai na gode sai kuma in mun dawo wani lokaci"ya ida maganar ya na 蓷an sosa bayan 茩eya Momy tace "eh tunda kun 茩i tsayar da matan aure ai doli ku rin茩a santin girkin mu yanzu ina hullar kan ka?"saurin shafa kai yayi yace "laaa Momy kin ga fah na manta sam"Faruk na dariya ya koma ciki ya 蓷auko masa suka yiwa Momy sallama suka fice.
Gida ya aje Waleed yayinda Faruk ya wuce compagnie,ya na shigowa duk suka tsaya daga dariyar da suke sai Jamila ce babbar Yayar su dan ita ke babba sannan Nafissa wacce ke aure Mashi sai Waleed wanda shi ka蓷ai ne namiji , sai A'isha da kuma Auta Amal.
"Ah!ah ka ga Mazan fama soja tuwon 茩aya miyar allura ashe da rabon zan gan ka?"cewar Jamila ta na dariya,a shagwa蓳e ya zauna kusa da ita ya na cewa "anty yaushe kika zo?shine ko ki kira ni ?" "Ai ban jima ba dama Mami ta aika kira na tace akwai maganar da za mu yi"蓷an cije le蓳e yayi ya na kallon 茩annan na shi sumi-sumi suka mi茩e.
Kallonta yayi da kyau yace "maganar mi?"jikin Jamila a sanyaye tace "aure mana,Waleed ka kai matsayin da ba sai an ce ma ka aje iyali ba yanzu fah shekarun ka kusan arba'in amman ba ka da niyyar aure why?koko ba ka lafiya ne?"ta wutsiyar ido ya ke kallon Yayar ta sa tun da ta ambaci kalmar ko bai lafiya yaji wata kunya ta kama shi a nan take kuma moment 蓷in da Nabeela ta fa蓷a jikinsa ya fa蓷o masa a rai da sauri ya kawar da tunanin jin kamar yanayinsa sai canza.
"Tambayar ka fah na ke"Jamila ta sake fa蓷a,yamutsa fuska yayi yace "kawai lokaci ne bai yi ba ku 茩ara ha茩uri ka蓷an"ya na gama fa蓷ar haka ya mi茩e ya nufi step ya haye sama.
Ma蓳alan rigar ya cire sannan ya cire wando tenue ya bar gajeran,toilet ya shiga ya sakarwa kan shi shower.Yanayin surarta,yadda 茩irjinta ke motsawa a duk lokacin da ta du茩a za ta mi茩e,yadda idonta suke nuna alamar tsoro da yadda ta ke shagwa蓳a duk suka fa蓷o masa a rai.
Wuci ya sauke ya na samun wata erection wacce kusan kullum ya na yawan shiga halin sha'awa sai dai na yanzu ya banbanta dan har wani zirrr ya ke ji wani abu na yi mashi yawo a cikin mazantakar sa.
***GHANA
A du茩e ta ke ta na kuka gaban mahaifiyarta wacce ta shaida mata 蓷aurin auren da aka 蓷aura mata a yau ita da cousin na ta wanda aka yi iti茩afi kaf Familynsu shine 茒an da aka fara haihuwa cikin cousins kuma shine bai ta蓳a aurawa ba a 茩alla ya kai shekara arba'in da biyu zuwa da uku.
"Fannah ha茩uri za ki yi ki rungumi 茩addarar auren ki dan wani bai auren matar wani,Ali ya da蓷e bai yi aure ba ne 茩ila saboda dama ke ce Allah ya 茩addara za ki wanke sa"cewar Mama ta na mai 茩ara kwantarwa Fannah da hankali yarinyar da ba za ta wuce 15years ba,ido cike da hawaye ta 蓷ago ta kalli Mama tace "karatuna fah?"Mama tace "za ki 茩arasa a can gidan sa"ba tare da Fannah tace komi ba ta mi茩e ta shige 茩urya 蓷aki ta na kukan takaici na aura mata gabjejejen *TUZURU* wanda da ace yayi auren wuri da tabbas ya isa haihuwar kamar ta.
Sati guda aka 蓷auka ana yiwa Fannah gyare-gyare na amare ha蓷i da kitso da lalle,tsaf ta fito tayi sharrr gwanin kyau sai ba茩ar fatarta ta bada wani kala mai kyau kamar 拼ar Ethiopia.
Ta na kuka ta na 茩ari haka aka kai ta gida Abbas wanda ya ke ciki 蓷aya da falo,ta na nan zaune tsakiyar gado ya shigo da sallama ba ta iya amsawa ba saboda kuka.
Ledar da ya shigo da ita ya ajiye mata kusanta kafin ya fito falo ya kwanta bisa doguwar kujera,ido ya rufe ya na jin wani ra蓷a蓷i na taso masa "ta yaya za'a 蓷aura masa aure ba tare da neman shawara ba?yanzu miye matsayin auren su shi da bai ta蓳a jin wani abu dangane da mace ba?miye mafita ya fito fili ya fa蓷a masu bai da lafiya ne ko gwada sa'ar shi zai yi akan 拼ar 茩wailar matar da aka aura masa?"juyi ya kuma yi ya na mai jan tsaki 茩asa-茩asa "ta yaya zan bu蓷e sirrina gun waccan 茩an茩anuwar yarinyar?"ya fa蓷a a zuci kafin ya mi茩e ya koma 蓷akin ta na nan yadda ya barta.
"Keee!"ya furta cikin whisky voice,Fannah uwar tsoro tuni ta 茩ara sautin kukanta wanda ba 茩aramin fusata Abbas yayi ba kawai sai ya hauro gadon ya na yaye malulu蓳in da aka rufe ta da sauri yayi baya ya furta "ya Allah"sakamakon kyawu da zubin hallitar ta da ya gani cikin kayan da suka matse ta wani abu ne ya fara jin ya na fuzgarsa da sauri ya dafe kai....
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
1/4/22, 11:22 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAGE 5&6*
Jikinsa ne ya fara rawa tamkar mazari wanda hakan ya firgita Fannah ta shiga jikinsa ta na kuka ,cireta yayi dan ji yayi tamkar an jona masa courant wani girrrr.Tunda ya ke a rayuwar sa bai ta蓳a samun kusanci da mace ba haka,banda fuska da tafin hannu ko wuya bai ta蓳a gani na mace ba sai yau da ya ga manyan breast 蓷in Fannah sun fito ta saman riga.
Wani irin dolo,soko ya zama dan sam rasa abun yi yayi kawai sai ya kwanta ya na fitar da numfashi na ba茩on yanayin da ya ji ya saukar masa bai jima ba barci ya 蓷auke da.
Shiru Fannah tayi ta na kallon sa tare da 茩arewa doguwar fuskarsa kallo,fari ne irin mai jan nan ya na da hanci har baka da matsakaicin baki idonsa madaidaita ne ba su da wani girma haka gashin ido.Bai da saje sai gemu wanda ya kewaye bakin sa sai yayi tsawo daga 茩asa a tsakiyar goshin sa ya na 蓷auke 茩aton tambarin sallah wanda yayi ba茩i 茩irin,numfashi ta sauke lokacin da ta gama 茩are mashi kallo tabbas Abbas kyakyawa ne bai da makusa sai dai da蓷ewar auren sa.
Sauka tayi daga bed ta nufi falo,toilet ta shiga ta 蓷auro alwala ta zo tayi sallah kafin ta kwanta a nan bisa tapis amman sam barci ya gagara 蓷aukar ta saboda yunwa.Juyi tayi taji ina cikinta fah bai san babu ba,tashi tayi ta 蓷auko ledar da ta fa蓷i 蓷azu daga bisa gado,ta na bu蓷ewa gasasun kaji suka yi mata lale marhaban ai da sauri ta da蓷a gyara zama ta fara ci sai da taji tayi nar ta hauda madara budo sai barci馃樄
Washegari ko da ta farka ba ta ga Abbas ba,sallah tayi sannan ta fita tsakar gida inda kitchen ta ke.
Dankalin turawa ta 蓳ere ta soya,babu mayonnaise doli ta dawo 蓷aki ta fara cin sa haka nan.
"Assalamu alaikum"cewar Abbas ya na mai shigowa,ta 蓷ago kai ta kalle tare da saurin mayar da su 茩asa saboda wata 茩imar sa da ta gani yau.
"Wa'aleykum Salam ina kwana?"bai amsa ba ya wuce bedroom,tsayawa yayi ya 茩arewa 蓷akin kallo "watau ya na nan yadda na bar sa ko tsinke ba ta gudda ba?mtsw matsalar auren 茩waila kenan"ya fa蓷a a bayyane ya na jin haushin ganin bed a turmuje.
"Kayi ha茩uri yanzu zan gyara"Fannah ta fa蓷a daga bayan sa,fita yayi ta gyara shimfi蓷ar sannan ta 蓷auki tsintsiya ta fara share 蓷akin ledar kaji a hannu har ta gama da 茩urya 蓷akin.
Kan 茩aramin table ta aje ledar hannunta sannan ta 茩ulle rideaux ta kaka蓳e kujeru ta share 蓷akin gami da tsakar gida,turaren tsintsiya ta saka dandanan 蓷akin ya 蓷au 茩amshi.
Rigar jikinta ta cire tayi 蓷aura gaba ta nufi toilet,sam ba ta ji motsin ruwa ba balle na mutum shiyasa kawai ta bu蓷e toilet ta shige "Innalillahi wa'inna iley raji'un!"ta furta a razane ta na fiddo ido waje,tuni jiki ya fara mazari da sauri Abbas ya saki sandar girmansa da ya ke 茩arewa kallo Fannah kuwa doguwar abar ma'abociyar girma da kauri ta 茩urawa ido ta na rawar sanyi.
Wani ba茩in ciki ne ya turni茩e Abbas ,shikenan 茩aramar yarinya ta ga sirrin sa.Baya tayi za ta fita yayi saurin fincikota tare da zare zanen jikinta ya na cewa "wa za ki kalle a kyauta?yarinya nima sai na rama"rataye zanen yayi inda ya rataye kayan sa kafin ta cire pant 蓷in jikinta.
Wani yammm ya ji lokacin da hannunsa ya gogi gabanta,bai san lokacin da ya sake kai hannu ya shafi gun ba.A tare suka sauke numfashi ba kamar Fannah mai sha'awa kusa,jikinsa ta shige ba tare da ta san tayi haka ba jin ya na mai cigaba da shafar ta ya na kuma yin 茩asa da yatsun hannun sa.
Wata 茩an茩ama tayi mashi ta na 蓷an ware 茩afarta wanda ya bashi damar... Ai ba ta san lokacin da ta saki wani wahaltacen numfashi ba,bakinta ta 蓷ora kan 茩irjinsa yawunta da 蓷umin bakin suka saukar masa da wata muguwar kasala kawai sai ya kunna shower ruwa suka fara zuba jikin su.
Brush ya 蓷auko ya zuba maclean ya kai bakin ta babu muso ta bu蓷e bakin ya wanke mata sannan ya wanke na shi duk da brush guda,ruwa na dukan su yayinda suke kallon juna ta 茩asan ido.
Soso ya jawo ya ji茩esa da ruwa ya gogo sabulu ya fara yi masu wanka,Fannah sai sauke numfashi take yadda ya ke cu蓷ar 茩irjin ta sai taji kamar ya na massaging su ne.
Shower ya kashe ya 蓷auke ta cak suka fito ba tare sun 蓷aura towel a jikin su ba dan babu ko 蓷aya a toilet 蓷in,kan bed ya direta ya zura hannu ya kashe hasken 蓷akin ya na mai yi mata rumfa da 茩irjinsa...
***MARADI
Banda juyi babu abinda Waleed ke yi bisa gado,sam idonsa sun kasa 蓳a蓷a zubin surarta da ya rumtse su ita ya ke gani haka ma in ya bu蓷e.
Duk jin sa ya ke a takure ga erection 蓷in sa sam babu sau茩i sai 茩ara gaba ta ke yi,hannunsa ya kai bisa marar sa ya na 蓷an daddanawa wani irin 蓷a蓷i ya fara ji ya na jin taurin da tayi ya fara raguwa ya na yi ya na sauke numfashi har barci ya 蓷aukesa.
Bai farka ba sai wuraren 茩arfe uku da rabi na rana,cikin 茩yan茩yamin abinda ya fita daga jikinsa ya nufi toilet wanka tsarki yayi ya wanke wandon da ya 蓳ata sannan ya 蓷auro alwala.Jallabiya ya saka da gajeren wando ya nufi masjid,ko da ya dawo ya tarar da anty Jamila a falo ta na shirin komawa gida.Kawar da kai Mami tayi daga kallon sa ta na mai mi茩ama Jamila wata leda,Waleed ya kwa蓳e fuska ya kalli Jamila ha蓷i da yi mata nuni da Mami wacce ganin sa ya sa ta canza fuska.
"茒an gaban goshi ni zan wuce ko za ka aje ni a gida?"cewar Jamila "Mami zan kai anty gida in na dawo akwai magana mai da蓷i da zan sanar da ke na san daga yau an bar fushi da ni"ya fa蓷a ya na mai murmurshi mai sauti,da sauri Mami ta kalle sa ya jinjina kai anty Jamila tace "in dai haka ne bari na zauna ayi hirar da ni"da sauri yace "no ai ke tun a hanya zan fa蓷a maki da ke zan neman shawarar yadda za'a yi sai na sanar da Mami hukuncin da mu ka yanke"ya kai 茩arshen maganar ya na mai jin kunya.
Mami ta saki ranta ta yi masu addu'ar Allah tsare hanya,sun yi nisa ka蓷an Waleed yace "anty ni ban san so ba dan ban ta蓳a soyayya ba amman alamu sun nuna kamar na kamu da son ta"anty Jamila tace "wace ce?"
"Wata ce,dama dai na san ta tunda ina 蓷an zuwa gidan su jefi-jefi lokutan baya ina yawan tambayar kaina ko miyasa na ke ganin kamar ta fi ko wace macce kyau?sai kuma yau da na ganta sam hoton fuskar ta ya 茩i fita raina har fah mafarkin t.."sai kuma yayi shiru ya kasa idawa.
Murmushi anty Jamila tayi tace "tabbas ka na mugun sonta kawai ka shaidawa Mami ka ga sai ayi bikin ku cikin cong茅"dariya Waleed yayi yace "haba anty ni fah ko gaya mata ban yi ba ina son ta saboda yarinyar ta cika rawar kai,ba ta jin magana ga tsokana da jan fa蓷a sai kuma tsoro"ya ida maganar ya na murmurshi tuna yadda ta 茩an茩ame sa ta na kukan kar Nabeel ya dake ta.
Anty Jamila na shirin yin magana suka ji gwajab an fa蓷o a gaban motar su da sauri Waleed ya taka burki ya fito,wa zai gani Nabeela ce ta haye gaban motar sai waro ido ta ke kamar wacce ta yiwa sarki 茩arya.
Da mamaki ya ke kallon ta rigar jikinta duk ta 蓷ame ta rabin gashin kanta a waje "keee!"ya furta jin muryarsa ya sa Nabeela saurin direwo daga mota ta rungume sa tare da fashewa da kuka.
茦o茩arin cireta ya ke daga jikinsa saboda mutanen da suka fara tsayawa kallon su, amman ina Nabeela sam ba ta cikin nutsuwa.Bayanta ya shiga bubugawa saboda yadda zuciyarta ke bugawa da 茩arfi ya tabbatar masa ba 茩alau ba,an 蓷auki kusan minti goma sannan a hankali ta 蓷an zare jikinta cikin kuka tace "mon g茅n茅ral wlh kashe ni zai yi in ban yarda ba mun yi,mun yi yiii"cak numfashin ta ya tsaya tayi baya za ta fa蓷i ya ri茩eta sosai.
Anty Jamila wacce ke tsaye tun 蓷azu tace "wai ka san ta ne?"kai kawai ya 蓷aga kafin ya bu蓷e bayan mota ya saka ta doli anty Jamila ta koma baya ta tallabe kan Nabeela.
1/4/22, 11:22 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAGE 7&8*
Ba'a wani 蓷au lokaci ba ta dawo hayyacin ta,茩arasawa yayi a gadon da ta ke kwance idonta na zubar da 茩walla.
Dogayen yatsun sa ya sa ya shiga goge mata hawayen,ido ta sake 蓷an bu蓷ewa ka蓷an a karo na biyu sai kuma ta yun茩ura ta tashi zaune ta na mai rungumesa 茩yam.
Ido ya rumtse ya na jin zuciyar sa na bugawa da 茩arfi,cikin murya kuka tace "Malamin mu ne ..."sai kuma tayi shiru ta na jin wani barci na son 蓷aukar ta,"yayi mi?"Waleed ya tambaya jin shiru ba ta amsa ba ya sa shi cire ta daga jikinsa luuu tayi kamar 拼ar maye.
Kwantar da ita yayi kan bed nan Dr ta zo ya mi茩awa Waleed takarda tare da cewa "Allah yayi sa'a hodar da aka sha茩a mata ba ta shiga kwanyarta da kyau ba,ba dan haka ba 茩ila ta mayar da ita ruwa biyu sai dai yanzu doli tayi ta barci tunda kamar ta ta蓳a hancin ta"tunda Dr ya fara magana Waleed ya tattaro dukan nutsuwar sa ya na sauraron Dr daki-daki,a take kuma ya samu bakin zaren.
"Na gode Dr yanzu za mu iya tafiya gida ko kuwa?"Waleed ya tambaya "eh za ku iya tafiya sai dai gobe ku maido zuwa 茩arfe goma na safe"Dr ya bashi amsa godiya yayi mashi.
"Dubeta dan Allah 茩atuwa da ita ko yaya zan yi na 蓷auke ta ?"Waleed ya tambayi kansa a zuci,fusjarta ya kalla wacce tayi jajur gefe da gefe wajen kumatun ta,hoton ta ya 蓷auka kafin ya mayar da wayar aljihu.
Cak ya 蓷auke ta ya sa蓳a a kafada ya fito da ita harabar asibitin,gidan gaba ya saka ta ya jawo ceinture ya 蓷aura mata ya na mai yin saurin janye hannunsa saboda marar ta da ya shafo.
Direct gidan su ya nufa da ita,ya na gama parking ya zagayo ya 蓷auke ta.Mi茩ewa Mami tayi tsaye ta na kallon ikon Allah ba tare da yayi mata bayanin komi ba ya nufi step 蓷in 蓷akin sa,Mami ta take masa baya.
Bisa lafiyayen bed 蓷in shi ya kwantar da ita kafin ya juyo ya kalli Mami,kallon Nabeela tayi ta kalle sa.茦eya ya sosa ganin kamar kallon tuhuma ne Mami ke bin sa da shi "mi za ka yiwa Nabeela da ka kawota nan?"hannun Mami ya ja suka fita sai da suka zo falon 茩asa yace "Mami wani babban case ya auku amman alhamdullah babu abinda ya sameta,yanzu ina son fara bincike ne "
"Kaji tsoron Allah Waleed kar ka cutar da 拼ar mutane,ka tuna matsayin ka idon duniya na kan ka kar ka sa zukatan da suka yarda da kai suma su yarda da zargin da ake yi ma"ido Waleed ya zubawa Mami ya maimaita kalamar"zargi?"Mami tace "eh sosai ka san mutane da dama su na zargin duk soja malalaci ne to balle kai *TUZURU* wanda ya 茩i aure sam,to mi mutane za su yi tunani in ba na mutum na biyar mata ba ne a waje"
Idon Waleed ne suka riki蓷a suka yi ja cikin raunatatar murya yace "Mami zargina kike da yin zina?ni Waleed ni zan kusanci macen banza?Mami..."sai kuma yayi shiru ya kasa furta komi saboda maganar Mami ta yi masa 蓷aci.
Kan shi Mami ta shafa tace "Waleed 蓷ina da ko mata bai cika kallo ba ta yaya zai yi fasi茩anci?ina baka misali ne saboda mutane suna saurin yanke hukunci ba tare da bincike ba musamman a irin ku uwanda suka jima babu aure shiyasa ni ke matsa ma kayi aure kafin akai da fa蓷ar wata kalma marar kyau a kan ka"
Kai kawai Waleed ya jinjina,dan sam ba zai iya yin magana ba wayar shi ce ta 蓷au ruri ya fiddo ya duba Faruk ne "Mon g茅n茅ral wani tashin hankali ne ya auku yanzu mai kusan shige da case 蓷in da mu ka fara bincike watanni uku na baya,sai kuma yanzu ya sake faruwa duk da ban shaida ba abokiyar Nabeela ce ke gaya min malamin su ya so yiwa Nabeela FYA茒E (Haj Maryam Sakatare) sai dai Allah ya ku蓳utar da ita babban tashin hankalin kuma a gaban 茩awarta ta wani mai mota ya sungumeta ya sakata a ciki duk da dai mu na zaton asibiti ne zai kai ta amman har yanzu bai kira mu ba"ido Waleed ya lumshe kafin ya motsa baki dakyar yace "ni ne ai motar ga kuma Nabeelar gidan mu akwai binciken da zan yi shiyasa ban kaita can ba,am sannan kar ka shaidawa kowa ka dai kwantarwa da Momy hankali zuwa dare ina shigowa"ya na gama fa蓷ar haka ya kashe ba tare da jiran jin abinda Faruk zai ce ba.
A'isha ce ta fito daga kitchen fuskarta duk fulawa ido 蓷aya rufe ta na cewa "Mami duba ki ga abinda autar ki ta yi min ,sai in an buge ta kuma ki yi ta fa蓷a"kallo 蓷aya Waleed yayi mata kafin ya haura sama,Mami kuwa ha茩uri ta baiwa A'ishah ta na hararar Amal wacce fitowarta kenan daga kitchen ta na dariya.
A can sama kuwa fuskarta ya 茩urawa ido ganin jan ya fara ragewa sai wani abu kamar birdi,numfashi ya ja ya kuma 茩are mata kallo yadda ta saka riga 蓷amama kuma ta fito babu hijab ba tare da hakan ya dame ta ba sam.
Shatin nipples 蓷inta da idon sa yayi tozali da su ne ya sa shi saurin kawar da kai ya naji wani yarrr,toilet ya nufa ya yo wanka sannan ya fito ya na tsane jikin sa.
So ya ke ya 茩ara bincikar lafiyarta amman yanayin shigarta na haifar masa da kasa da wani mugun feeling,tsuki ya ja 茩asa-茩asa ha蓷i da hararen ta ya na duban sket 蓷inta na uniforme 蓷in makaranta yadda ya tattare wajejen ciyoyin ta duk ya fitar da halittarta ta 蓷iya mace ga tudun marar ta nan shi ma ya fita daban kasancewar ba ta da tumbi.
Haushi ne ya kama sa da ya tuna Allah ka蓷ai ya san iya adadin Mazan da suka kalleta a yau ka蓷ai banda sauran ranaku dan kuwa Nabeela ma'abociyar kwalliya ce da son gayu shiyasa ba su ha蓷a hanya da hijab tsakaninta da shi sallah ce.
Goshinta ya dungure ya na sake hararta wacce kusan a wofi ne tunda ita barci ta ke "mi zai hana yayi 茩o茩arin kusantar ki kin wani fito tsirara sai kace 拼ar tsana"yayi maganar a fili tare da 蓷aukar ta hoto.
Jin muryar sa yasa Nabeela farka cike da furgici ta na suratai "wayyo dan Allah Mr ka bar ni kar ka cutar da ni"ganin sai nanata LAFAZI (Miss flower)guda ta ke yasa shi fara yi mata video ai bai kai ga idawa ba tayi wani yun茩uri ta tashi zaune ido rufe daidai nan kuwa masu nepa suka 蓷auke huta cikin tsoro ta bu蓷e idonta ta na ganin duhu ta fara lalube ba ta kai hannunta ko ina ba sai kan cinyar G茅n茅ral aka yi rashin sa'a sandar girman da ta fara tashi na kusa,ihu ta runtuma ta na kuma sake dam茩e abun da taji a hannunta wanda ya sa Waleed sakin numfashi tare da 拼ar 茩ara kadan.
Da sauri ya kai hannunsa kan nata yace "Nabee..."sai kuma yayi shiru saboda muryar shi da ta 蓷an sha茩e,Nabeela kuwa jin muryar sa ya sa ta saurin sakin sandar ta na mai fa蓷awa jikin sa ta fashe da kuka ta na cewa "mon g茅n茅ral ?"hannunsa ya kai bayanta ya fara bubugawa ya na sauke numfashi dan sam babu bakin rarrashinta.
Zuwa can kuma barci ya 蓷auke ta,cireta yayi daga jikin sa ya shimfi蓷ar da ita.
Toilet ya kuma shiga ya na mai kunna fitilar wayar shi,gajeren wandon ya cire ya haska sosai yaji tsoron ganin yadda abar tayi ja ga shi kuma duk ya 蓳ata wandon.
Bai fitar da abinda ke wajabta wanka ba,amman kaiwa sai yayi wankan tsarkin.Ko da ya fito har an maido huta,shiryawa yayi cikin riga da wando jeans ya fita zuwa masallaci domin tuni an fara kiraye-kirayen sallah magrib.
Da ido Mami ke kallon sa ya na fita ta nufi part 蓷in sa dan sam zuciyarta ta 茩i nutsuwa ka蓷aitar mace da namiji waje guda namijin ma *TUZURU* .
Kallon tsaf ta yiwa Nabeela ba ta ga alamar abun zargi ba,ajiyar zuciya ta sauke saboda lokacin da ta ji ihunta sam hankalinta bai kwanta ba sai kuma ta ga Waleed ya fito fes alamar yayi wanka馃樄
Fitowa tayi ta koma 蓷akinta tayi sallah ita ma kafin ta fito falo.
Waleed na dawowa daga masjid ya kira Faruk babu jimawa ya zo,cike da tausayi ya ke kallon 茩anwar ta sa kafin ya dubi Waleed yace "yanzu ya ne za'a yi?"sai da ya rufe system yace "ita abokiyar Nabeelar na ke son gani akwai tambayoyin da zan yi mata ,sannan ya kamata a nemo likitan 茩wa茩walwa ya duba min Nabeela kamar abun ya fara zame mata physichique ne"ya ida maganar a raunace wanda hakan yasa Faruk kafe sa da ido karon farko kenan da ya ta蓳a ganin ogan sa cikin yanayin rauni.
Ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "in shaa Allah,yanzu ita Nabeelar nan za'a barin ta?"Waleed yace "a'a h么pital za mu kai yanzu doli a duba kwanyarta ni sam ban samu nutsuwa da wannan yanayin na ta"ya na maganar ne tare da satar kallonta kafin ya mi茩e tsaye ya bu蓷e drower ya fito da wata rigar sanyi,kanta ya tallabo da hannu 蓷aya ya saka mata rigar sannan ya cirata sama ta mi茩e tsaye amman idonta a rufe "Beelaaa,Beelaaa"ya rin茩a fa蓷a ya na bubuga kumatun ta luuu tayi ta ida fa蓷awa jikin sa "ka gani ko?har yanzu ta 茩i tashi"ya fa蓷a ya na mai sa蓳ata da kafa蓷a ya nufi waje Faruk na take masa baya.
Mami da Su Amal duk suka mi茩e su na kallon ikon Allah,cikin motar shi ya sakata ba tare da ya jira Faruk wanda ke yiwa Mami bayani ya fita a guje bai zarce ko ina ba sai babbar asibiti ta Maradi...
***GHANA
Cike da zallar ha蓷ama irin ta *TUZURU* ya ke romance 蓷in ta,Fannah kuwa an yi tsit duk an laushi sai aikin lumshe ido da sake 茩an茩ame Abbas ta ke.
Karon farko a rayuwar sa da ya ta蓳a ganin sandar girman sa a mi茩e,cike da 茩warin gwiwa na jin shi ma ashe namiji ne ya tunkari masarautar ma'aurata sai dai ko kafin ya yi yun茩urin shigarta abar ta kwanta lagaf doli ya ja ya kwanta ya na mai rungume Fannah.....
0 comments:
Post a Comment