Sheik Rayadune ya dafa bayan Faruk ya na bubugawa kafin yace "ka tashi kayi ha茩uri yanzun nan za mu 蓷aura auren ko dan samun lafiyar sa,ai kallo 蓷aya za ka yi masa ka gane ba shi ke yin maganar ba wannan sam ba Muryar shi ba ce"da sauri Faruk ya tashi zaune jin abinda Sheikh Rayadune 蓷in ya fa蓷a.
Malam Sa'id shi ya wakilci Waleed yayinda Faruk ya bada auren Nabeela,abun da蓷i abun farin ciki duk yadda auren ya so 蓷auruwa sai da su Sheikh suka 蓷aura sa kasancewar su sun sha tabara sun sha yaseen.
"Alhamdullah"Faruk ya furta ya na murmurshi, Sheikh Rayadune yace "ka dage da yin Azkar shi ma abokin naka ka nusar da shi cikin zikirin Ubangiji saboda sihiri bai tasiri akan mutum"godiya Faruk yayi.
Waleed na tsakar tafiya ya fara jin jijiyoyin jikinsa na wani irin motsi tamkar tsutsa,a sannu ya ke jin ana kwakwance shi tamkar 茩ullin kayan da aka 蓷aure tam.
Bisa wani dakali ya zauna jin kamar ana yi masa tafiya cikin kai, jijiyoyin wuyan sa duk sun fito ra蓷o-ra蓷o.Banda huci babu abinda ya ke yi sai kace wani kumurcin maciji,wayar shi ya lalabo ya kira Faruk dakyar ya kwatanta ma shi inda ya ke.
Babu jimawa Faruk ya 茩araso, Waleed ya taso kenan kawai ya fa蓷i 茩asa wanwar.A ru蓷e Faruk ya fito ya nufo shi,ganin Waleed 蓷in na numfashi ya sa hankalin shi ya 蓷an kwanta.
"Zafi ni ke ji duk jikina ka zuba min ruwan sanyi"Waleed ke fa蓷a cikin azaba,mutanen da suka tsatsaye ne wani ya shiga cikin gida ya kinkimo tulu na ruwa Faruk ya amsa ya bankawa Waleed su a jiki.
Tamkar ana kashe gobara haka jikin Waleed ke fitar da haya茩i wanda hakan ya girgiza mutane da dama,"ina ake saida ruwan sanyi?"Faruk ya fa蓷a wani ya nuna gidan Faruk ya bashi ku蓷i.
Mutum biyu suka 蓷auko tarmus 蓷in ruwan sanyin,haka suka rin茩a cire leda ana yi ma Waleed wanka da su sai ajiyar zuciya ya ke saukewa yayinda ha茩in ke ta fita kafin sannu-sannu ya daina.
Atishawa ya fara jerowa kafin ya tashi zaune jagab duk farar shaddar nan tayi ca蓳o ta kuma ji茩e.
Ikon Allah ya fi gaban mamaki lokacin da Waleed ya fara shan ruwa sai da abun ya baiwa mutane mamaki,tamkar wani ra茩umi haka ya shanye kusan ruwa fiye da 茩ulli goma.
Ido ya lumshe ya na jin zuciyar sa wasai babu wani sauran datti,idon shi da suka fa蓷a lokaci guda ya 蓷an bu蓷e ya kalli Faruk wanda ke tsugunne gaban sa ya ri茩e ha蓳a da hannu biyu.
"Mu tafi gida"cewar Waleed ya na mai tashi tsaye, Faruk 蓷in ma tashi yayi ya na mai yiwa mutane godiya.
Tunda suka fara gudu Waleed ke sauke ajiyar zuciya akai-akai saboda sanyin ac da ke bugun sa,kallon shi Waleed yayi yace "gidan Mami fah nace ka kai ni"Faruk yace "ta ya zan kai ki gida a haka bayan na san idon magauta na kan ka?ka bari mu shiga daga ciki sai na baka sous-v锚tement 蓷ina ka saka ka kuma huta"Waleed bai ce komi ba har suka kawo gidan su Faruk.
Kujerar da Waleed ya zauna duk ta ji茩e,haka suka shiga gidan ruwa na 蓷iga a jikin sa.
Cikin ikon Allah babu kowa a falon hakan ya sa suka shige part 蓷in Faruk,sai da yayi wanka sannan ya canza kaya.
Luf ya kwanta bisa gado ya na tunanin rayuwa rabon da yaji shi haka normal har ya manta.
*Asalin Labarin...*
Sayyid shine babba sannan Tanimu sai 拼ar autar su Zeinab.Tunda suka taso a marayu suka taso saboda rashin uba,mahaifiya kawai gare su ita kuma dangin mijin sun tsaneta saboda Allah ya karanceta da makantar ido 蓷aya wanda kuma tun haihuwar ta haka Allah yayi ta.
Sayyid da Tanimu sun taso tamkar 拼an biyu komi tare su ke yin sa hatta kayan jikin su iri 蓷aya ne saboda haka iyayensu suka saba masu.
Lokacin da mahaifiyar su ta rasu ne Sayyid ya tattara duk illahirin 茩addarorinsu ya sayar tun daga gonaki,shanu,albarkar gona.
茦anen shi ya sako mota daga 茩auyen Zinder suka dawo Maradi saboda shine garin da ya fi kusa da su mai sau茩in rayuwa kuma.
Zuwan su Maradi ya kama 蓷aki mai ciki biyu da falo,Zainab da guda su kuma da 蓷aya.
Tun can zinder Sayyid sana'ar irin gona ya ke yayinda Tanimu ke kiyo ita kuwa Zainab talla ake koya mata wannan ya sa kowa ya fara yin sana'ar sa sai dai ita Zainab gida su ke barinta.
Cikin ikon Allah komi ya fara tafiya daidai ,nan fah Zainab ta fara sayar da awara ita ma alhamdullah ta na samun ciniki.
Kwanaki na shu蓷ewa lokaci na ta tafiya Sayyid ya tara 茩anen sa yace "tun tasowar mu ba muyi wani karatu mai zurfi ba na boko da na mahamadiya mi zai hana ke Zainab ki cigaba da karatu ya fi wannan suyar awarai?"bu蓷ar bakin Zainab sai cewa tayi "a'a yaya ni na fi son nayi aure na haifi yara su sai su yi karatun"kallonta duk su kayi yarinyar da ba ta wuce 13 years ba ta ke maganar aure kawai sai suka bar zancen suka koma na yanayin rayuwa washegari kuma Sayyid ya yi mai yiyuwa ya mayar da Zainab makaranta.
Bayan wasu shekaru kasuwancin su ya bu茩ansa har Sayyid ya saya masu gidan kan su to nan ne fah Tanimu ya nemi a raba gado a cewar sa yanzu duk sun mallaki hankalin kan su kowa zai iya ri茩e dukiyarsa.
Ba tare da wani muso ba aka raba aka baiwa kowa na shi,Zainab tace Sayyid ya ri茩e nata ba ta tashi amsa ba.
A shekarar da Sayyid ya auro matar sa Balkis suka fara samun sa蓳ani da Tanimu kullum da 茩orafin da zai kawo na Balkis tun Sayyid na yarda har ya gane kawai tsiyar gumi ne na Tanimu sai ya bar kula da.
Shekara farko Balki ta haifi 拼a mace mai suna Jamila ,wata shekara na zagayo ta 茩ara haifuwar mace aka saka mata Nafissa,a shekara ta uku ne ta haifi namiji wanda ya ci sunan Waleed to haifuwar shi Sayyid yayi 蓳arin ku蓷i wajen walima sosai ya nuna banbanci da sauran 拼a拼an wanda kuma mafi akasarin maza sun fi so a haifa masu namiji.
Tun haihuwar Waleed Balkis ba ta sake haihuwa ba,a shekarar Sayyid ya je ya sauke farali.
Tsakanin Tanimu da Balkis harara ce kullum cikin masifa ya ke na ba ta da aiki sai haihuwa kawai dan ta ga Allah ya fara yi ma yayan su bu蓷i saboda Sayyid yayi gini irin na zamani duk an yi shubke-shubke ciki.
A ranar da suka koma sabon gida Tanimu kasa barci yayi,duk da bai da wata lafiya ta 蓷a namiji amman tunanin yadda zai yi aure ya tara yara su ma su ci dukiya ya fara.
Washegari ya na zuwa kasuwar Bamo inda ya ke siyar da dabbobi ya gamu da Saude,ba'a wani 蓷auki lokaci ba aka yi auren su wacce ita ma ta shigo gidan ne da kwadayin dukiyar da Tanimu ya ke ta zuzutawa.
A daren farko kawai Saude ta gane wani irin miji ta aura,wato raggon namiji a duk lokacin da suka kasance bai wuce minti biyu zuwa uku ya gama komi wannan dalilin yasa Saude fara bin maza a 蓳oye.
Zainab na gama karatu ta fitar da mijin auren,watan su hu蓷u da aure aka neme shi 茩asa ko bisa ashe 蓷an basaja ne.
Dokli ta tattaro ta dawo gida kullum cikin kuka ta ke Balkis na aikin rarrashi,in ka ga Zainab cikin farin ciki to ta na tare da su Waleed ne ko kuma in yaron cikinta ya motsa.
Munafurci,tuggu da gulma su kawai Saude ta iya shi kuwa Tanimu da ya zo yayi ta masifa iri-iri,babu wanda zai tanka shi su Jamila kuwa sosai suke tsoron Tanimu wanda su ke kira da Kawu.
Watan cikin Zainab na shiga watan haihuwa ta haifo 蓷anta namiji,sai dai an samu matsala saboda borin gishirin da ya haye mata.
Ta na kuka ta ke cewa "Yaya ga abun da na haifa nan ka ri茩e sa amana ka sa yayi karatu mai zurfi na addini ina son ya zama tamkar Abdullahi Matrood duniya ta san shi,ka maye masa gurbin uba uwa kam na san ya na da ita tunda ga Balkis nan na san za ta kula da shi"banda kuka babu abinda Balkis ke yi haka ma Daddy sai hawaye ya ke ya na kallon 茩anwar ta sa.
Rai na yin halin sa suka fito,yaro kuwa sai canyara kuka ya ke.
Kasancewar Saude ba ta ta蓳a haihuwa ba ta amshi jinjirin ,Balkis wacce suke kira da Mami sam ba to sa haka ba amman babu yadda ta iya.Wanka aka yiwa Zainab aka kaita gidan ta na gaskiya.
Madara da bibiron aka sawo aka ka蓷awa yaron nan fah ya kama ya sha ya 茩oshi sai barci.
Sosai Saude ke kula da shi ita da mijinta wannan ya sa hankalin Daddy ya kwanta ganin soyayya Maheer tsantsa a tattare da su.
Maheer da na da wata biyar Mami ta fara laulayi,ana zuwa likita aka tabbatar da ciki ne.
Kowa na murna banda Kawu Tanimu cikin mita yace "kin ji fah wani cikin ne da ita tsabar masifa so ta ke duk dukiyar da Yaya ya tara ta zama ta ta"Saude ta sune sa tace "haba dai Kawun yara ina ce dai mu ma ga na mu yaron kuma kar fah ka manta ku蓷in gadon Zainab su na hannun Sayyid doli in Maheer ya girma a baya su,shi kuma ya bamu"Kawu ya washe baki yace "ke haka ne fah kin fi ni tunani ni sai yanzu na tuna da maganar ku蓷in gado"Saude tayi dariya tace "au ka zata rainon banza ne ni ke yi?"dariya Kawu ya shiga yi su na cigaba da tattaunawa akan yadda rayuwar su za ta kasance in sun yi ku蓷i......
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAID PAGE*
33-34
Ana cewa Mami ta haihu Kawu Tanimu ya tada hankali da son jin mi aka haifa,cike da mamaki Daddy ke kallon 茩anen na sa lokacin da ya sauke ajiyar zuciya 茩arara kuma ya yi murna jin mace aka samu ba namiji ba.
"Ai gwara tayi ta haihuwar matan tunda haihuwar ta ke so"shine abinda Kawu ya fa蓷a,茩iri茩iri Daddy ya hango 茩iyaya cikin idon Kawu amman bai ce komi ba bai ma nuna ya gane wani abu ba.
Ranar biki aka yi ma yarinya hu蓷uba da A'ishah,to tun daga ita Mami ba ta sake haihuwa ba wanda kuma ba komi ya kawo haka ba sai asiri da Kawu Tanimu yayi wanda kuma Saude ce ta bada shawarar.
Gidan Alhaji Sayyid sosai yaran sa ke karatu kowanensu ya na samun kulawa, Maheer da A'ishah sun taso tamkar Twins kullum su na tare su na wasa wadda duk wunin Allah sai ta sa Maheer kuka fiye da goma a rana saboda ta taso cikin fa蓷a sosai ta ke masifafa ba ta da kuma tsoro.
Yawan cutawa Maheer da ta ke shiyasa Kawu da Saude suka 蓷auki tsanar duniya suka 蓷ora mata,tsana irin mai 茩arfi wacce duk wanda ke zuwa gidan ya san da haka.
Kaf yaran gidan na Makarantar boko amman banda Maheer shi ta allo kawai ya ke,kuma sosai ya ke ganewa duk da ya na 蓷an yaro dan ba zai wuce 8years ba.
Cike da tashin hankali Daddy ke tambayar Mami abinda ke damunta amman ta kasa yin magana sai ciki da ta ke dafewa,kafin kace wani abu jini ya 蓳alle mata.
Ana zuwa asibiti aka tabbatar da ciki ne ya zube,sosai Daddy yayi ba茩in ciki da hakan saboda ya na son yara.
Babu yadda suka iya haka suka dawo gida, Daddy zai fita Mami ta ri茩e masa hannu tace "tsoro ni ke ji kar ka bar ni zai sake dawowa"Daddy yace "wa zai sake dawowa?"cikin tsoro ta fara gaya mashi abinda ta gani cikin mafarki "wlh da idona na gan shi ya na min kashedin in na sake samun ciki zai kashe ni ne sai ya luma min yatsu a ciki ya za茩ulo yaron cikina shine fah kaji ihu na"shiru Daddy yayi ya na nazarin maganar,ruwa ya 蓷ebo a kofi ya tofa addu'o'i ya bata sannan ya kira Malam Abdullahi mai maganin she蓷anu ya shaida masa babu 蓳ata lokaci ya ha蓷o magani dayawa ya zo har gida ya kawo.
"Lafiya kike ta saffa da marwa?"cewar Kawu wanda shigowar sa kenan,da sauri Saude ta nufo shi ta na cewa "ina fah lafiya ka na jin Balki wai 蓳ari tayi bayan boka ya tabbatar mamu da cewa har abada ita da haihuwa sai kuma a lahira"Kawu ya zauna kan kujera yace "in dai haka ne ya zama doli mu koma gidan boka"Saude tace "da bu茩atar hakan"kafin ita ma ta zauna su fara kitsa yadda za su yi.
Maheer wanda ya ke la蓳e bakin 茩ofa ya fita sadaf-sadaf ya fice,ya na fitowa daidai nan Daddy ya fito da sauri ya ruga ya kama hannun Daddy.
Bayan shi ya waiwaya cikin 茩asa da murya yace "Daddy minene asiri?"jin haka ya sa Daddy jan hannun sa suka nufi waje,cikin mota suka shiga sannan Daddy ya dube sa yace "ina jin ka"nan ma sai da Maheer ya 蓷an waiga kafin yace "Daddy Kawu ne naji su na hira shi da Saude wai wai boka ya yiwa Mami asiri ba za ta sake haihuwa ba"gaban Daddy ne ya bada rasss ya na jin wani irin tashin hankali ya maimaita kalmar a ran sa.
Ya kamo hannun Maheer yace "ka na jina ko kar ka saki ka fa蓷awa kowa ka kyale su sannan babu kyau yin la蓳e in mutane na magana kaji?"kai Maheer ya 蓷aga, Daddy ya ja mota suka nufi makarantar su Maheer 蓷in.
Kyauta ya yiwa Malamin tare da jaddada godiya akan yadda ya ke kula da Maheer "ai shi 蓷in ne ke da 茩wazo sannan yara irin su Maheer Allah ne ke yin su da baiwar su yanzu wa zai kalli Maheer ace ya kusa saukar al茩ur'ani?"cewar malam Kb, Daddy yace "haka ne burin mahaifiyar sa ne yayi karatu 茩ila addu'ar ta ce Allah ya kar蓳a daga yau zan maido Maheer nan zai rin茩a kwana a koya mashi addu'o'i dayawa na neman tsari"malam Kb yace "in shaa Allah ai tun farko na so ace internat ya ke sai dai dan kace kafin so je ka,ka dawo"kasancewar Maheer na son karatu bai wani damu ba dan zai zauna makaranta na dindin ba.
Washegari tun da safe Daddy ya je ya bubuga 茩ofar sashen su Kawu,Saude ce ta bu蓷e ta gaishe da Daddy bayan ya amsa yace "dan Allah a ha蓷o kayan Maheer a kai mashi makaranta tunda yanzu can zai rin茩a kwana"cike da murna Saude ta shiga ta 蓷auko akwatin sa Daddy ya kar蓳a ya wuce.
Da murna Maheer ya rungumesa, Daddy ya bashi biscuit da chocolat da ya sawo mashi tun jiya.
"Daddy ina A'ishah?"Daddy ya shafi kansa yace "au ita ka蓷ai ka sani duk gidan?"dariya yayi yace "da Mami da anty Jamila da Nafissa"Daddy yace "Waleed fah?"ya turo baki yace "Daddy ai ya cika tsanani ne kullum fuskar shi a murtu茩e kamar soja"Daddy yayi dariya yace "ai kuwa dai ya na nan ya na shiri aikin sojan zai tafi"Maheer yayi tsalle yace "shikenan mu ma mu na da soja gidan mu"Daddy yace "je ka cikin aji ni zan koma"
A can gida kuwa bayan fitar Daddy Saude ta nufi part 蓷in Mami ,da sallama kamar ta 茩warai ta shigo Mami na zaune ta na shan tea 蓷in da Jamila ta ha蓷a mata.
Zama tayi a 茩asa tace "ah ashe Balki wannan karon haka haihuwa ta zo awon arziki kika yi ?to Allah ya tsayar nan"da "amen "kawai Mami ta amsa ta na lumshe ido,dan kuwa Allah ya nuna mata Saude a mafarkin jiya cikin muguwar kama.
Ganin haka yasa Saude ta tashi a kunyace ta bar 蓷akin,da ta fito ta she茩e da dariya tace "ai yadda ban haihu ba haka za kiyi ta zama babu ciki bari na shirya na tafi Bamo na shaidawa Inna Hure matsalata na san za ta magance min ita tunda babu bokan da ba ta sani ba"cewar Saude ta na sauya kaya ka ta fice.
Sai yamma lis Saude ta dawo jaye da hannun wata 蓷iya wacce ta kai sa'ar A'isha ko kuma ta girme mata ma da watanni,direct 蓳angaren su Mami ta wuce wannan karon duk yaran gidan su na falo.
Gaishe da Saude kaf su kayi amman banda A'ishah wacce ta kawar da kai gefe 蓷aya ta cire akaifa da baki,kallonta Saude tayi ta washe baki tace "A'ishah nace ga 茩awa na samo maki 瞥ar magajiyata ce shine na tawo da ita tunda Maheeru ya koma makarantar kwana ga shi kuma Allah bai ban haihuwa ba dama shine nace ta taya ni 蓷an aikace-aikace"Saude ta 茩are zancen da fashewa da kuka duk sai ta baiwa kowa tausayi.
Mami tace "haba Saude minene kuma na kuka ai kowa bai wuce jarabawar Allah kuma 茒a na kowa ne,mi sunan ki?"Mami ta tambaya a hankali tace "Maryam"Saude ta mi茩e tsaye tace "bari na wuce ko girki ban yi ba"Mami tace "a'a bari sai a aika maki ai nan sun yi girki,Jamila zuba sai ki mata"
"Toh Allah saka da alkhairi"cewar Saude ta na mai jan hannun Maryam.
Ba ta jima da shiga ba Jamila ta kai masu abinci,sannan ta dawo ta na gunguni.
Sai da Mami ta sha magani tayi alwala ta kwanta ta na mai yin Azkar na yamma tare da Istigfari da hailala.
Cikin sati 蓷aya kacal Maryam ta koma tamkar 拼ar gida babu inda ba ta shiga sai dai ta na tsoro da shakkar Waleed wanda ya 蓷auki kan sa tamkar shi ne babban gidan saboda yadda Allah ya wadata shi da manyan ga蓳蓳ai.
Zuwan Maryam ya sa Saude fara canzawa ta na faram-faram da yaran gidan musamman A'ishah wacce ke sa'ar Maryam 蓷in duk da kusan kullum sai ta saka Maryam 蓷in kuka.
Dukan ahalin gidan ne suka ha蓷u a falo Daddy yayi gyaran murya yace "dama na tara ku ne a nan dan shaida maku aurar da ku da nayi a yau ga nagartatun maza fatan za ku min biyayya kar ku bijire min"Daddy ya fa蓷a ya na nuna Jamila da Nafissa duk sunne kai suka yi ,"Allah maku albarka sai ku fara shirya-shiryen tarewa sai abu na gaba shine Waleed zai tafi aikin soja yanzu haka tuni an kammala komi cikin satin nan zai tafi"da sauri Mami ta 蓷ago ta na kallon Daddy dan ita sam ba ta son yin nisa da yaran ta.
Waleed kuwa murmurshi ya saki,Kawu Tanimu wanda bai gama warkewa da ba茩in cikin jin an 蓷aura sauren su Jamila ba ya sharce gumin da ya zubo mashi.
Mi茩ewa yayi ya fita,da sauri Saude ta bi bayan shi su kuwa kallon-kallon suke.
"Kin ji fah aure ya 蓷aurawa 拼a拼an sa ba tare da sani na ba"cewar Kawu Saude tace "to miye na ka a ciki?"ya harareta yace "shashasha yanzu suma ba hayayafa za su yi su tara 拼a拼a ba?dukiyar mu ba ta rage ba?sannan wancan banzan zai tafi aikin soja yi tunani ta yaya zai barmu mu ci dukiya yadda ya kamata?"Saude tayi shiru ta na tunani.....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAID PAGE*
35-36
"Abu 蓷aya ne za mu yi shine mu 蓳atar da shi Sayyid 蓷in ka ga shikenan duka akalar dukiyarsa za ta dawo hannun ka"cewar Saude ta na kallon mijinta.
Kumatun ta ya ja yace "shiyasa ni ke son ki my Saudat"murmurshi tayi jin ya kirata da sunan da ta fi so tace "yanzu yaushe za mu aiwatar?"yace "ki bani lokaci doli sai mun bi a hankali kar ayi saurin gano mu"Saude ta jinjina kai tace haka ne kuma.
Cikin 蓷an 茩an茩anen lokaci aka yi walima aka mi茩a kowacensu gidan mijinta,Jamila Maradi aka barta yayinda Nafissa kuma aka kaita Mashi,Waleed kuwa tuni ya tafi aikin soja sai gidan ya zamana daga Mami sai A'ishah wani sa'in kuma Maryam a nan ta ke kwana 蓳angaren su Mami.
Mami ta dage da yin addu'o'in safe da na marice shiyasa mugayen mafarkan da ta ke suka tsaya, Daddy ma ya na yin na shi gwargwado haka rayuwa ta cigaba da tafiya Maheer ya kan zo sau 蓷aya a sati ya ga gida ya koma.
A 蓳angaren su Kawu Tanimu da Saude kullum cikin zangon 茩asa suke amman babu nasara har aka kwashe wasu shekaru kwatsam sai ciki ya 蓳ullo daga jikin Mami ai kuwa Kawu mutuwa kawai a bai yi ba dan sai da ya yi 蓷an 茩aramin hauka.Babban ba茩in cikin sa yadda bai da lafiya tamkar sauran maza amman shi yayan sa lafiyar shi lau tunda har ya ke ciki a haihu.
Haihuwar da Mami ta sake yi ta 蓷iya mace shi ya shagaltar da su wajen yin addu'o'i kamar kullum daga ita har Daddy.
Kawu da Saude gaban boka su na shawara "ayi mashi aikin da zai mutuwa kawai"cewar Saude Kawu yace "蓷an uwan nawa zan kashe?ai gwara ayi masa kurciya ya bar garin"boka ya she茩e da dariya yace "ko ya bar garin akwai matsala domin wannan yaron zai maido shi da 茩arfin addu'o'i sai dai a ha蓷a su dukan biyun a 蓳atar"Saude tayi saurin cewa "ayi hakan kawai"ta na hararen Maheer wanda boka ya hasko masu a cikin kaskon tsafin shi.
"Za ku bada jinin 蓷an Adam na 蓷an 茩aramin yaro wanda bai balaga ba,da zarar dodo ya sha jinin duk illahirin jama'a ba za su sake tunawa da wani Sayyid ko Maheer ba za su rin茩a 蓷aukar su a matsayin matattu sai dai in ku ne kuka tuna masu su ko kuma kuka yi zancen su a gaban wani 蓳angaren Sayyid mata ko 茒a to tabbas sihirin zai samu tangar蓷a"Kawu da tun 蓷azu ya 茩walo ido jin an ambaci zai bada jinin yaro yace "yanzu a ina zan samu shi yaron?"
"Wannan ya rage na ka"cewar boka Saude tace "ga almajirai nan dayawa"nan dai suka biya bo茩a tare da al茩awarin za su kawo sacrifice.
An yi bikin suna na jaririya Amal da kwana goma Alhaji Sayyid ya fara rashin lafiya sakamakon arba da yayi da 拼an ta'adda suka kirta masa kashi bayan sun buge waje mafi muhimmanci a rayuwar namiji sannan sun amshe motar shi.
Sosai hankalin ahalin ya tashi amman ganin ya na samun sau茩i abun yayi dama.
A doli Maheer ya dawo gida ya na jinyar Daddy kasancewar Waleed na aikin soja kuma 茩a'ida ne ba'a zuwa ganin gida.
Cikin dare Kawu da Saude suka fito ri茩e da couple 蓷in tantabaru ko wanen su 蓷aure da laya,sama suka sake su suna ambaton sunan Daddy da na Maheer.
Kamar a mafarki haka Daddy ya ji ana kiran sa,zumbur ya mi茩e sai ya ga Maheer na ha蓷a kaya cikin wani buhu na balaguro,Daddy ma kayan sa ya saka a cikin na Maheer su na gamawa suka bu蓷e 蓷aki suka fice daga gidan kwata-kwata.
Tafiya ce mai kama da gudu cikin iska,su dai ba mota suka shiga ba balle a ce sun yi sauri kawai sun tsinci kansu a Ghana a wani gari da ake kira da KUMASI.
Garin Ghana gari ne da ya tara manyan malumai da kuma arna,rashin Sa'a ya sa su Daddy suka fa蓷a gidan wani malamin tsibo nan yayi amfani da Maheer wajen koyar da shi siddabaru da kuma tsafi da sihiri su na samun ku蓷i.
Zuwan su Maheer ya zamewa Kulbasum alkhairi domin kuwa in Maheer ya yi aiki sosai aikin ke yi shiyasa client kullum su ke tururin zuwa.
Innaro ta kasance matar Kulbasum wacce tun auren su ta ke da na sani saboda auren mashurki da tayi,ta da蓷e ta na neman hanyar da za ta bi mijinta ya bar bokanci amman abu ya cuttura.
Zuwan su Daddy ta za ta za su canza shi saboda yadda ta ga su na da addini,amman sharri irin na Kulbasum ba ta san ya aka yi ya saye Maheer har ya tsunduma cikin muguwar sana'a.
Innaro da Daddy sukan ta蓳a hira jefi-jefi nan ya ke bata labarin Maheer da yadda mahaifiyar sa ke da burin yayi karatu,da zarar Innaro ta tambaye shi dangane da asalin su ko garin su sai Daddy yayi ta hawaye doli a bar hirar.
Sannu-sannu sha茩uwa ta shiga tsakanin Innaro da Daddy har ta kai ta gane da sihiri ne aka yi masu suka baro gida, lokacin da ta samu Kulbasum da zancen ya warkar da su sai ya nuna 蓳acin ran san a 茩arshe ma yayi wani mugun aiki Daddy ya 茩ara gaba sai wayar gari suka yi babu Daddy nan fah hankalin Maheer ya tashi da bincike ya binciko yadda aka yi Daddy ya bar KUMASI.
Aljannun da ke yi ma Maheer aiki su suka kashe Kulbasum wanda ba 茩aramin da蓷i ya yiwa Innaro ba,a 茩arshe ita kuma ta kirawo malamin sunnah aka yiwa Maheer karatu a doli ya rabu da tsibo da duk wani abu da ya shafi shirka sai ta mayar da shi makaranta.
A nan kuwa Maradi ko da gari ya waye babu wanda ya tambayi inda Daddy ya ke haka suka cigaba da rayuwar su,inda dukiya ta dawo 茩ar茩ashin Kawu Tanimu ya fara ca蓳i ciki shi da matar shi.
Dan茩areren gida na ji a gani ya saya masu tare da zuba kayan more rayuwa suka 蓷auke Maryam suka koma can.
Duk wata ya na ajiye ma su Mami kayan abinci ya na kuma basu ku蓷i wannan ya sa suka cigaba da rayuwar su cikin jin da蓷i.
Bayan wasu shekaru Waleed ya zo ganin gida,yayi 茩iba sai ya 蓷an yi duhu hasken shi ya rage.
Sosai Waleed ke son tuna abinda yayi manqu茅 cikin gidan su amman ya kasa tunawa doli ya ha茩ura.
A ranar da ya tafi gidan Kawu Tanimu Maryam tayi tozali da shi ya na cikin kakin soja,ai kuwa a ranar ta aza rigima ita ma ta na son aikin amman Saude ta hana to tun daga ranar Maryam ta fara dakon son Waleed wanda shi kuma sam ba ta gaban sa.
Tambayar da Waleed ya yiwa Kawu ce ta sa cikin sa mur蓷awa,da mugun mamaki ya ke kallon Waleed 蓷in.
"Kayi shiru,ya kamata a raba gado a ba kowa ka son shi kai ka 蓷auki na ka mu ma ka bamu na mu tunda yanzu komi ya daidaita dangane da aikina ina son fara kasuwanci "Waleed ya sake fa蓷a,"toh toh babu matsala kaje zan neme ka"Kawu ya fa蓷a an 蓷an ru蓷e.
Kai Waleed ya girgiza yace "a'a Kawu yau ni ke son ayi komi ba sai gobe ba,in akwai malamin da ka sani da ya iya rabon gado ka kira sa ya zo"ganin kamar Waleed na da 茩urciya Kawu yace "ai nima na iya bari na raba mana kawai"
茦addarori da dukiya Kawu ya raba kaso biyar ya 蓷auki uku ya basu Waleed biyu babu wani bincike ko tada rigima Waleed ya kar蓳a.
Ya na zuwa gida ya shaidawa Mami yadda aka yi,cikin fa蓷a tace "miyasa za ka yi haka?ai da ka bar masa ya rin茩a juyawa tunda dai ya na yin bakin 茩o茩arin sa"Waleed yace "Mami dan ba ki ga gidan da Kawu ke ciki ba ne ya fi wannan kyawu da komi,gwara mu ma mu canza muhalli"
"A'a ko alama sai dai in gyaran gidan za kayi amman ba za mu tashi daga nan ba"cewar Mami waleed yace "babu matsala".
Cikin abinda bai gaza wata biyu ba aka canza gidan ya koma sabo yayinda gefe 蓷aya kuma Waleed ya fara ta蓳a kasuwanci na sayar da filaye da gidaje wannan dalili yasa dukiyar 茩ara ha蓳aka wanda kuma hakan ya tsonewa Kawu Tanimu ido ya je gidan bokan shi aka asirce Walee dan kar yayi aure tare da tura mashi ba茩ar Aljana wacce tuni kuma ta da蓷e cikin soyayyar shi.
Sannu a hankali dukiyar Kawu ta fara yin 茩asa saboda albazaranci da kuma hassada wacce a 茩arshe dai doli Kawu ya fara yin sana'ar da za ta rin茩a kawo mashi ku蓷i ba tare da ya sha wahala ba wato ta'addanci.
Bayan wasu shekaru sun shu蓷e ne Kawu ya kai Maryam makarantar sojoji dan cimma wani buri na shi da babu wanda ya san shi,kasancewar Maryam na sha'awar aikin yasa ba ta damu da aske gashin kanta da kuma nau'ikan azabar da aka gana mata.Tunda aka rantsar da su ta ke bin duk hanyar da za ta ga Waleed sai dai ba a waje guda suke aiki ba,an 蓷auki shekaru kafin a game su aiki daga nan ta fara bibiyar shi.
Kawu Tanimu bai bar Waleed haka nan ba sai da ya sa aka yi masa aikin da Waleed zai rin茩a tsoron shi,sai dai duk tsoron da ya ke yi masa bai sa ya baiwa Kawu Tanimu damar 茩ara jan ragamar dukiyar su ba wannan kenan...
*Cigaba...*
Ajiyar zuciya Waleed ya sauke kafin ya yun茩ura ya tashi zaune,tea 蓷in da Faruk ya kawo masa wanda ya sha ha蓷in zuma ya fara kur蓳awa ai kuwa ya na gama sha jikinsa ya fara zanzana....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAID PAGE*
37-38
Gumi ne ya karye ma Waleed,sai zufa ke tsatsafowa daga kan goshinsa.Tsayawa Faruk yayi ya na kallon sa,kafin bisani ya shiga yin murmushi ganin sau茩i na da蓷a 茩aruwa.
Lumshe ido Waleed yayi ya na jin wani sanyi na ratsa sa,turo 茩ofa aka yi Nabeela ce.Salama kawai tayi sai kuma tayi tsaye ta na kallon Waleed,a hankali ya 蓷ago ya kafeta da lumshashun idonsa ta turo baki gaba ta na magana 茩asa-茩asa.
Saurin fita Faruk yayi ya basu waje "ni ka bar kallona"Nabeela ta fa蓷a a shagwa蓳e ta na jefa masa hararar wasa,tasowa yayi ya tsaya gabanta na kusan minti biyu numfashin su na garwaya cikin na juna.
"Keee!"ya fa蓷a murya a dake,茩in 蓷agowa tayi ta kalle shi Waleed ya sa hannu ya 蓷ago ga蓳ar ta idonta suka shiga cikin na shi da sauri ta rufe ruf tsabar tsoro.
La蓳anta suka shiga rawa so ta ke ta bashi ha茩uri amman ta kasa,wani irin cabka ya kaiwa lips 蓷in ya na masu shan minti tare da ha蓷awa da mugunta.
Banda hawaye babu abinda ke shatata a fuskar Nabeela sai ajiyar zuciya da ta ke saukewa akai-akai,sakinta yayi tare da jan ta suka fa蓷a gado da sauri ta ja wani dogon numfashi jin hannunsa a wurin da babu mahalukin da ya ta蓳a kai hannunsa can.
Yarrr duk suka ji, Waleed na mai cigaba da murza breast 蓷in ta wani irin abu ne ke tawo ma Waleed tun daga tsakiyar kai har gadon bayan shi.
Le蓳enta na 茩asa ya lasa kafin kuma ya cabke shi ya na tsutsa gami da 蓷an cizawa.An 蓷auki tsawon minti biyar sannan ya saketa ya koma gefe,zaune ta tashi ta na turo baki "minene kika zo yi nan?"Waleed ya tambaye ta ya na kallonta da idonsa da suka 蓷an canza kala.
"Komi"ta bashi amsa "ok tashi ki fita"ya fa蓷a cikin sanyin murya ya na mai shafar cikinsa da ya ke jin sa wayam.
茦in tashi tayi sai ma bin sa da kallo da ta ke yi,cikin tsarguwa yace "Malama kallon na miye?nace ki tashi ki fita ko ba ki ji ba?"cike da tsoro Nabeela ta sauka daga gadon ta fita,mi茩ewa yayi ya shiga toilet ya na fitowa ya fesa turare sannan ya fito.
A falo ya tarar da Faruk ya na zuba abincin a plate,"mu je ka kai ni gida"Waleed ya fa蓷a ya na 蓷an kallon shi Faruk yace "wane irin gida kuma kai da ba ci abinci ba?"kai ya girgiza yace "no ban son komi ne"ya na gama fa蓷a ya fita a doli Faruk ya je ya 蓷auko key ya kai Waleed gida.
Wani kallon Kawu Tanimu ya fara bin su da shi kamar mai son tantance wani abu ,gaishe shi suka yi su ka nufi ciki har sun kusa shiga falo Kawu yace "Waleed kaiii"cak ya tsaya ba tare da ya juyo ba,茩arasawa yayi inda suke sai a sannan Waleed 蓷in ya juyo Faruk kuwa cike da mamakin miyasa Kawun ya tsayar da su yace "ya dai Kawu ko da matsala ne?"
"Eh na ga kamar ba da uwannan kayan ya fita ba ne shine nace ko ball ya koma bugawa?sannan na gan shi wani sukuku"
Faruk yace "eh Kawu dama..."sai kuma ya 茩yale ya na kallon gate tare da zaro ido,Waleed ma haka ya zaro na sa ya na nuna bakin 茩ofa da 蓷an yatsa.
Waigawa Kawu yayi wanda abinda ya gani ya haifar masa da bugawa zuciya baki na rawa yace "Sa..sa Sayyid????"sai kuma ya zube a 茩asa a sume wanda fa蓷urwa shi kuma tayi daidai da fitowar Saude daga wajen Mami wani uban ihu ta buga ta nufi gun shi.
Waleed kuwa da 蓷an gudun sa ya nufi bakin 茩ofa inda Daddy ya ja ya tsaya ya na 茩arewa gidan kallo wanda ya 茩aurace ma fiye da shekaru goma.
Ido ya lumshe jin Waleed yayi mashi wata wawuyar runguma,su Mami da suka ji ihun Saude duk suka fito su na tambaya lafiya.
Ganin Waleed ya 茩an茩ame wani dattijo sak mai kama da shi yasa duk suka mayar da hankalinsu can.
Hawaye ne suka shiga zubowa daga idon Mami ta na 茩arewa hasken idaniyar ta kallo wanda ko daga barci ta tashi za ta iya shaida shi,tun daga can nesa Daddy ya aikowa da Mami tatausan murmushi ta mayar mashi da martani fuskarta duk hawaye.
Faruk wanda ke gefe ya ja Waleed baya shi ma ya rungume Daddyn ya na jin wani farin ciki,a hankali suka fara takawa zuwa inda su Mami ke tsaye.
Kallon inda Kawu Tanimu ya fa蓷i yayi sannan yace "a mi茩o min ruwa masu sanyi"ciki A'ishah ta koma ta 蓷auko ruwan sanyi, Daddy ya bu蓷e murfi ya bulbulawa Kawu cikin hargitsi ya farka ya na zarar ido kamar wanda ya yiwa sarki 茩arya.
Ganin ya farfa蓷o ya sa Daddy yin Hamdallah a bayyane kafin ya tada 蓷an uwan nasa tsaye amman ina Kawu ya kasa tsayuwa 茩afafunsa sai karkarwa suke tamkar na kara,茩asa yayi ya zauna Daddy ya dafe kai yace "ya Salam !tun yaushe ne ya fara wannan ciwon?"Daddy ya tambayi Saude wacce ta daskare waje 蓷aya tunda tayi tozali da Daddy.
Kasa magana tayi sai da ido da ta ke bin sa,da taimakon Faruk suka shigar da shi ciki bisa lafiyayen Capet 蓷in da ke shimfi蓷e tsakiyar falo suka aje sa kafin Daddy ya fito da waya ya shiga dadanawa.
****GHANA
Bayan wasu shekaru,abubuwa da dama sun faru ciki kuwa har da rashin jituwa tsakanin Abbas da Fannah wacce yanzu sosai ta girma ta mallaki hankalin kanta.
Yawon 茩orafin da ta ke yiwa Abbas da jifarsa da kalmar raggo yasa shi dagewa wajen neman maganin islamique sosai kuwa ya ke ganin canji,dan magunuka da aka sarrafa ta 拼a拼an itatuwa wasun su kuma har da ayoyin Allah aka karanta ciki.
A ranar da Abbas ya samu lafiya sai da Fannah ta raina kanta,sosai ya gana mata azabar da ta sa ta gagara zama saboda a wuni sai ya nemeta fiye da sau biyar.
Zaune su ke su na kallon tv hannun shi 蓷aya ri茩e da commande 蓷ayan kuma cikin rigarta,Fannah ta turo baki tace "Ya Abbas ya kamata fah a bar ni haka wlh duk ka tara min gajiya kuma wajen sai zugi ya ke min"murmurshi Abbas yayi yace "au haba dagaske?kin manta abinda kike ce min can baya ko?Hummm yarinya ki ma 蓷aura 蓷amara yanzu aka fara buga 茩wallo wanda yace ki tsokano fa蓷a yanzu ma ina hutawa ne"rau-rau Fannah tayi da ido ta na jin wani tsoro na dirar mata tare da shakkar Abbas 蓷in.
"Ni barci na ke ji ka bari har na farka"ta fa蓷a ta na cire hannunsa daga cikin rigarta ta kwanta kan salon,kallon tsaf yayi mata ya fahimci tsoron shi ne ta ke amman ya sha alwashin sai ya shayar da ita zumar wahala saboda isgilin da tayi mashi a baya.
Ruf Fannah ta rufe ido kamar mai barci tsawon minti goma ta na kwance amman barcin ya kasa 蓷aukarta,waigowa yayi ya kalleta jin kamar idonta suna kan shi da sauri ta 茩yafta su tare da sake rufe su.
Dariya ya 茩yal茩yata yace "yarinya da ma tashi kika yi dan wlh babu wani barci da zan bari kiyi"茩afafu ta shiga bubugawa da sauri ya taso ya dawo inda ta ke,rumfa ya yi mata ya na lasar ha蓳arta kafin ya dire bakinsa kan nata.
Romance 蓷in ta yayi sosai kafin ya fara 茩o茩arin shigarta,rumtse ido tayi saboda azaba har yanzu ta kasa sabawa da wannan horon da Abbas ke yi mata.Kasa daurewa tayi ta fashe da kuka ta na mai kai mashi duka da cizo da yagi amman Abbas ko gizau....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAID PAGE*
39-40
Lambar Asama'u ya kira bugu ta 蓷aga "ki shigo ciki"Daddy ya fa蓷a tare da kashe kiran.
Da sallama ta shigo duk suka amsa ta 茩araso ta zauna, Daddy yayi gyaran murya yace "godiya ta tabbata ga Allah wanda ya ke rayawa kuma ya ke kashewa, Ubangijin talikai wanda ke nufar bawa da ko wacce irin 茩addara idan ya ga dama kamar yadda ya nufe ni da barin gidan na tsawon wasu shekaru kuma yanzu ga shi ya sake dawo da ni cikin ahalina "kukan da Kawu Tanimu ne ya fashe ya sa Daddy tsagaitawa.
"Kayi ha茩uri 蓷an uwana ha茩i茩a na cuc..."da sauri Saude ta rufe bakin Kawu ta na girgiza mashi kai alamun kar ya ida amman sai ya ture hannunta ya cigaba da cewa"na cutar da kai Yaya ka yafe min dan Allah da Manzon sa,ka dubi igiyar zumunci da ala茩ar mu ka yafewa 蓷an uwan ka"Kawu na kawowa nan ya fashe da wani irin kuka mai ta蓳a zuciya.
Daddy ya zame daga kan kujera ya dawo 茩asa ya ri茩e 蓷an uwan sosai ya ce "lafiya kake wannan kuka haka ?miye toh ba ga shi na dawo ba?nima nayi kewar ka sosai 蓷an uwana na san kayi kukan rashi na sosai kayi ha茩uri haka Allah ya 茩addarta min"jin furucin Daddy ya sa kukan Kawu Tanimu tsayawa cak a zuci yace "alamu sun nuna bai gane komi"kawai sai ya ji wata nutsuwa da sauri ya rungume Daddy yace "Ya Sayyid 蓷ina doli nayi kuka saboda kai ka蓷ai ni ke da shi duk duniyar nan,nayi kewar ka fiye da tunanin mai hankali na zama wani irin mutum marar gata lokacin da kayi 蓳atar dabo ,tsabar neman ka duk dukiyata ta tafi yanzu haka har gidan da na saye da nu蓷in gadona shi ma sai da na sayar da shi na sayi 蓷an 茩aramiii"ya ida maganar cikin kuka ya na 茩an茩ame Daddy.
"Ya isa haka ai soyayyar jini ta fi gaban komi"cewar Daddy Kawu yace "Allah kuwa haka ne shiyasa da naji abun ya motso min na dawo nan da zama ina kallon yarana ina jin sanyi musamman Waleedu da ke min kama da kai Yaya"
Banda kallon dramer da makirci irin na Kawu Tanimu babu abinda su Waleed ke yi, Faruk wanda ya kasa tafiya shi dariya ma abun ya bashi da ya dara har sai da Kawun ya 蓷ago ya kalle shi ido cikin ido su ka yi.
Mami kuwa tun 蓷azu Asma'u kawai ta ke kallo wacce ta nutsu waje guda ta na sauraron duk abinda ke wakana.
"A'isha je ki ha蓷awa ba茩uwar mu abun motsa baki mun bar ta haka nan babu komi"cewar Mami ta na murmurshi Asma'u ta 蓷ago ta kalli Mami da kyau kafin tace "ai ba ba茩uwa ba ce ni in ina bu茩atar wani abu zan iya shiga na 蓷auko da kaina"da sauri Mami ta kalleta sai kuma ta mayar da dubanta ga Daddy wanda ya koma kan kujera ya zauna kuma sarai yaji abinda Asma'un tace.
Kawar da kai yayi gefe daga kallon da Mami ta ne yi masa na neman 茩arin bayani ya mayar ga Asma'u wacce ta game fuska ta na dadanna waya "oh wannan masifafar kishin za ta fara kenan ji yadda ta ke game fuska,to abinda ba ki sani ba kishi na banza ma Balkis ta fi ki"Daddy ke maganar zuci.
Jikin Mami ne yayi sanyi tace "A'isha je ki mana kika wani tsaya "A'isha ta wuce kitchen dreanks ta 蓷ora kan tray da kofifuka ta kawo ta aje kafin ta koma ta ha蓷o kayan motsa baki.
Bismillah Mami tayi ta zubawa Daddy abun sanyaya ma茩ogwaro kafin ta zubawa Asma'u,dakyar ta kar蓳a ta sha ta na wani yamutsa fuska kamar wacce aka ba kashi.
Waleed part 蓷in shi ya nufa ganin kamar wacce ya fahimci matar Daddyn ce ta na wani jiji da kai kar ta tai ta 蓳ata mashi rai sosai ya 蓷irka mata shegen duka,Faruk ya rufa masa baya.
"Amman fah yau ta kasance farar juma'a a ahalinmu irin wannan farin ciki ga mu angwaye ga Daddyn mu ya dawo so sweet wlh"Faruk ke fa蓷a da zallar murna wacce ta kasa 蓳oyuwa har ta bayyana a fuskar shi.
"Eh haka ne kam amman na ga alama ita wannan matar kanta na haya茩i har da gayawa Mamina magana"Waleed ya fa蓷a ya 茩yaci,Faruk yace "dan Allah bar zancen ta ka yi min na dramar Kawu Tanimu kaiii amman mutumen nan ya 茩ware wajen makirci "Waleed ya murmusa yace "ai fah nan ka蓷an ka gani da za'a bashi dama da zai yi wanda ya fi wannan" Faruk yace "to Allah kyauta ni zan wuce gida naje na shaidawa Momy abun farin ciki,na san ba za'a 蓷aukar lokaci ba da zarar hankalin ya kwanta za'a yi walimar auren mu"
Sororo Waleed yayi ya na kallon Faruk 茩asa da bisa kafin yace "wai kai haka garsamemen 茩ato da kai kake tunanin zan bar 茩anwata ta tare gidan ka?"Faruk ya kai mashi dukan wasa yace "wlh Waleed Allah ya shirye ka to ni wani girma ne da ni ?ai namiji bai yiwa mace yawa komin girman ka za ka ga 拼ar ficiciyar yarinya ta 蓷auke nauyin ka"
"Mtsw ai sai kuje can ku yi shi茩ar ku amman ba a gabana ba"Waleed ya fa蓷a ya na mai fara cire rigar jikin sa,Faruk yayi 拼ar dariya yace "oga ai sau茩in abun ni ba *TUZURU* ba ne da abun sai ya fi haka"Waleed bai tankasa ba ya wuce toilet doli Faruk ya fito ya yiwa su Mami sallama ya na kallon Amal 茩asa-茩asa.
Mami ta yun茩ura ta tashi saboda ta gaji da zaman kuramen da suke,ba ta jima da shiga part 蓷in ta ba Daddy ma ya shigo.
Gaban miror ya tarar da ita ta ba kallon kanta ha蓷i da kwaranyar hawaye a fuskarta,ta baya ya rungumeta ya sumbaci wuyanta yace "tu m'a manqu茅 plus que mots ch茅rie "ta lumshe ido ruwan hawayen na sake 蓳ul蓳ulowa daga idonta tace "miss You too Abih Waleed"juyo da ita yayi jin muryarta na rawa alamun kukan zai fin 茩arfin ta.
茦ugunta ya zagaye da hannuwan shi ya na kallon 茩wayar idon ta da ke jujuyawa cikin nasa,"ya isa haka kukan na miye?"Daddy ya fa蓷a ya na matso fuskar shi gare ta,daidai wuyanta ya dire bakinsa ya sumbata,wani dogon numfashi ta ja abun ka da wacce ta da蓷e rabonta da namiji sai tsohuwar 茩urciyarta ta taso,sumba Daddy ya kai mata mai kyau ya 蓷an ja baya ya na kallonta kamar wata yarinya ta turo baki tace "hum !"murmurshi ya saki hango kishi 茩arara "ayi ha茩uri zan bayani amman nima ba da son raina na aureta ba"da sauri Mami ta razana tace "kenan dai matar ka ce?"kamar wani dolo haka ya 蓷aga mata kai 蓷an ture shi tayi daga gabanta ta nufi bed ta kwanta luf saboda jirin da ta fara gani.
Daddy kuwa banda kallo babu abinda ya ke bin Mami da shi,茩ofa aka bubuga kamar za'a cireta "wane ne?"Daddy ya tambaya,muryar Asma'u ta dira ga kunnen sa "Hubby ka zo mu wuce gida barci ni ke ji"zaune Mami ta yi ta na kallon Daddy sororo tare da jiran ta ga in zai fitar.
"Ki je falo ina zuwa"ya bata amsa "to kayi sauri Please"ta fa蓷a a shagwa蓳e.Bakin bed ya zauna kusa da Mami ya kamo tafukan hannunta yace "dan Allah ki kauda ido da duk wani shirme da Asma'u za ta yi,yanzu ina son ki fa蓷a min ta dawo nan da zama ko kuwa in kai ta wani gida daban"Mami ta danne zuciya tace "kawai ka kawota nan 蓷in zai fi ai"Daddy ya tashi ya sumbaceta a goshi ya fita.
Fuska ya 蓷aure tamau yace "Asma'u miye haka?ba ki gane inda kike ba ne ko yaya?to nan gidan mijin ki ne dan haka nan za ki zaunawa ki za蓳i 蓷akin da yayi maki sai a zuba maki kaya"wani 茩ululun ba茩in ciki ne ya tokare mata wuya,baya ta juya sannan tace "ni 蓳angaren sama ni ke so"Daddy ya dawo gabanta yace "banda nan saboda part 蓷in Waleed ne"Asma'u tace to ni shi na ke so"茩arar saukowa ya sa su dukansu kallon wajen.
Sanye ya ke cikin gajeren wando iya gwiwa na sojoji da riga t-shirt ita ma kaki ce,fuskar nan tamau kamar hadarin sama.
Kallo 蓷aya ya yi masu ya 蓷auke kai kafin ya samu wuri ya zauna "Daddy barka da hutawa"murmurshi Daddy yace "yauwa my Waleed ban zauna ba har yanzu 茩ila sai zuwa dare ma'yi magana,tantin ku ce ke za蓳ar 蓳angaren da za ta zauna"
"Ah ok a bata 蓳angaren su A'ishah mana tunda shi kawai ya rage mai ciki da falo in ya so su sai koma wancan"Waleed ya fa蓷a ya na nuna wani 蓷aki, Asma'u ta yamutsa fuska tace "ka dai dawo nan 蓷in ni sama na za蓳a "ko kallon inda ta ke bai yi ba balle ta sa ran yaji maganarta.
"A'isha?"Waleed ya fa蓷a cikin whisky voice da sauri A'ishah ta fito "ki ha蓷a min Lipton sannan Amal ta taya ki ku kwashe kayanku ku mayar da su cikin 蓷aya daga uwancan part 蓷in"da "toh"A'ishah ta amsa ta nufi kitchen babu jimawa ta kawo masa Lipton sai tururi ya ke ya na 茩amshin Lipton.
Fuuu Asma'u tayi ta fita ganin su A'isha su na share 蓷akin da za su koma, Daddy ya bi ta ya na kiran sunanta.
Waleed kuwa murmurshi yayi dama Mami ce ta kira sa a waya ta shaida masa halin da ake ciki.
Da dadare sai ga Daddy ya dawo,da murna duk suka tarbe sa a tare suka ci abinci.
Da suka ke蓳e sam Mami ba ta kawo masa zancen Asma'u ba,sun dai raya daren cike da bege da 茩aunar juna.
Daddy na kwance bayan Mami ya na shafar gashin kanta wanda ya sha kalba,"Mamin Waleed sai naji tamkar yau ne aka kawo min ke cikin lalle,kin 茩ara test sosai dakyar ma na shige ki sai kuma ni ke jin kamar na kuma yin wani"Mami ta lumshe ido saboda tabbas ko ita taji zafin kuma tayi gyaran kanta sosai tun ranar da ta gano Daddy bai mutu ba.
A shagwa蓳e yace "kin ji ma ch茅rie na sake yi?"kai ta girgiza masa alamun a'a, murmurshi mai sauti ya saki tare da fara romance 蓷in ta.
Washegari tun da safe kowa ya fito cikin shirin sa,Waleed zaune kusan Daddy ya na kur蓳ar tea can ya aje kofin yace "in shaa Allah gobe za mu ha蓷a meeting game da walimar dawowar Daddy,na shaidawa anty Jamila da Nafissa duk sun ce yau za su zo"cike da murna Amal ta saka ihu ta na murnar za ta ga 瞥a拼an magajiyata,kai Waleed ya girgiza ya na mamakin mi ya jawo hankalin Faruk da har ya ke son Amal.
Wayar shi ta 蓷au ringing,sunan Nabeela ne 蓳aro-蓳aro a kan screen 蓷in...
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*馃檴
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 馃挮鉁嶐煆籤``
鈽€锔� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS 鈽€锔�*
_______________________
0 comments:
Post a Comment