To Idan har kinaso mu shirya dake ki maida hankali a karatu,
idan ba hakanba jikinkin ne zai fad'a mki snn dga k'arshe na d'aura maki mari a k'afa, kamar yanda kikaga nayiwa wad'an can yaran."
Ya nuna mata wasu yara 'yan maza da ya d'aurawa mari a k'afa har da kwad'o yasanya masu."
Zaro ido tayi waje cike da tsoro da tashin hankali tace "Dan Allah malam kayi hak'uri zanyi karatun basai kasanya mun mari a k'afaba."
Murmushi malam yayi yace "kinyi Alk'awari?"
Ta d'aga kai alamar "Eh."
Sann yayi mata tambayoyi game da karatunta anan ya fahimci cewa tana da k'ok'ari sosai rashinjin magana ne kawai yayi mata yawa."
Aji uku ya ajiyeta suka shiga karatu gadan gadan, dijama ta maida hankali sai karatu takeyi."
Khalil yashiga motarsa da Sauri ya tayar da ita, amma abun mmki tak'i yin tafiya."
Dogon tsaki yaja ya kuma kunnata amma taki tayi tafiya, da Sauri ya fito yanufi bayan motar wurin tayoyin motar domin ya fahimci matsalar a nan take."
Abun mamaki mai zai gani gaba d'aya tayoyinshi na baya guda biyu asokesu har sun fara soncewa."
Wani gumi yaji ya fara zubo mashi. Cike da ta kaici, ya rasa ynda zaiyi, gashi babu abunda ya tsana irin ya hau motar haya,
Ganinshi Ajinsa zubewa zaiyi idan a ka Ganshi a cikin motar haya."
Wani dogon tsaki ya kumaja ya sanya hankicif ya shiga goge zufar dake zubo mashi a kan fuskarshi
Ya zagaya ya shiga cikin motar ya zauna ya had'a kanshi da sitiyarin motar yana tunanin mafita,
Yana kuma tunanin Wanda yayi mashi wnn aika aika."
Mahmud tare da abokinshi Auwal sunfito daga wurin yiwa dijama siyayyar kayan makaranta domin ya shirya mata komai har uniform ya d'unka mata batare da Abba ya saniba."
Labarin dijama mahmud yakebawa Auwal, Auwal sai dariya yakeyi,
Mahmud yace "wnn ai ba abun dariya bane illah kawai ataimaka mana da Addu'a domin ina ganin kamar Aljanune suka shigeta,
Auwal ya kuma shek'ewa da dariya yace "Mahmud nida kabani dijamar nan na aureta inasonta a hakan."
Mahmud yanajin hakan yaja bakinshi yyi shuru bai kuma yin mgna."
Karya kwanar da zasuyi Mahmud ya hango motar khalil a bakin makarantarsu fateema ya kuma kallon motar da kyau,
ya hango shi cikin motar ya had'a kai da sitiyari ko motsi bayayi da alamar akwai abunda ke damunshi."
Muhmud yayi saurin nufa wurinshi yayi parking a gefen hanya ya fito ya nufi wurinshi tare da abokin nashi."
Khalil da bai lura dashiba sai ji yayi ana kwankwasa mashi glass din mota,
Idonshi ya d'aga da suka soma komawa launin ja saboda b'acin rai da takaici, ido biyu yyi da Mahmud murmushi ya sakar mashi had'ida sauke ajiyar zuciya ya
Bud'e motar ya yafito
, mahmud ya tsura mashi ido yana kallonshi had'ida tambayarshi meke faruwa?"
Meyasa yayi parking wuri d'aya kuma ya had'a kanshi da sitiyarin mota yana tunani meke damunshi?"
Khalil ya nisa yace "tayar motata CE narasa Wanda yayi mun hakan kuma lfy k'alau na d'auko FATEEMA da wnn yarinyar Wanda tazo daga k'auye na kawosu makaranta, abunda mmki daga shigata mkrantar na fito, na tarar gaba d'aya an farfasa mun tayar mota ta baya,
Ni Abun yana bani mmki."
Murmushi Mahmud yayi ya dubi khalil yace " muguntar me kayiwa dijama kafin kuzo nan?"
Khalil ya ya mutsa fuska yace "Niko meye had'ina da ita da har zanyi mta wani abun?
Kawai dai muna cikin tafiya tasaki baki tana barci na tayar da ita, had'ida zubawa mota ta turare saka makon jin da nayi motata ta canza wani wari naji yana fitowa a ciki kamar tayi mun tusa a ciki, kasan mutumin k'auye yanda yake da k'azanta, kawai shine."
Mahmud yasan za'ayi hakan domin yasan dijama bata barin bashi."
Ya dubi khalil ya yace "mundun baka daina shiga harkar dijama ba saita daza maka fitinar da bazaka mnta da itaba a rayuwarka,
domin kuwa dijama bata barin bashi kuma bata yafiya da zarar kayi mata abu komai girmanka saitabi ta wata hanya ta rama abunda kayi mata,
Dan haka KA daina tunanin Wanda ya aikata maka hakan bakowa bane face dijama ce."
Khalil ya zaro ido waje yana mmki a fusace ya juya zai shiga cikin mkrantar Dan yaci ubanta."
Mahmud yayi saurin rik'oshi ya dawo dashi yace "yi hkri KA kyaleta ai nasamo maganinta gobe gobe nan makarantar barci zan turata kowama ya huta."
Khalil ya kuma har zuk'a yace brother Dan Allah KA barni natafi naci ubnta Dan wlh nafita iya rashin kunya da tujara."
Nafita iya k'auyanci wlh zan kakkarya mata hannu idan na rik'ata."
Mahmud ya kuma rik'eshi yana fad'in " KA natso mana kayi hak'uri dibeka 'yar k'auye duk ta da kula maka lissafi."
Auwal shima ya shiga bashi hak'uri snn ya hk'ura ya bisu suka shiga motar Mahmud suka nufi gida da cewar zasu turo mai gyaran mota tare da direba idan ya gyara sai a dawo mashi da motarshi gida."
Sai da suka fara ajiye Auwal gida snn Mahmud yaja motar suka nufi gida."
Kai tsaye wurin ajiye motocin gida mahmud yayi parking da sauri khalil ya bud"e murfin mota ya fito ranshi a dagule, kai tsaye d'akinshi ya nufa batare da ya bi takan kowa ba."
Ido Mahmud yabishi dashi snn yyi murmushi a ransa yace "indai dijama ce kad'an ma kagani."
Ya duk'a ya d'auki takardun makarantarta da siyayyar da yayi mata ta makaranta yanufi ciki da ita."
Da sallama ya shiga palon gidan ya tarar da Abba da mmy zaune akan kujera suna kallon film d'in marigayi d'an ibro mai suna hajiya babba, suna dariya."
Gefen Abba ya nufa ya gaida shi tare da momy suka amsa mashi cike da kulawa."
Jim kad'an yayi shuru Dan baisan yanda Abba zai d'auki maganar da yazo da ita ba,
ta mayar da dijama boarding school."
Ya nisa ya sunkuyar da kai yace "bansan ynda zka d'auki maganataba, Abba
Kayi hakuri Abba, rashin jin magnar dijama yana d'aga mun hnkali, musamman rashin karatun da batason yi"
Abba idan muka nuna muna tausayawa dijama muk'ak'i tilassa mata akan tayi karatu to anan gaba abun saiyafi damun rayuwarmu akan yanzun."
Abba wnn dalilin yasa na yanke shawarar gobe idan Allah ya kaimu zan mayarda dijama makarantar barci. Domin nagama shirya ko mai har uniform na d'unko mata da siyayyarta da komai yanuna wa Abba."
Abba yayi shuru nawani d'an lokaci yana tunani sann ya d'an nisa, yace "Allah yayi maka Albarka Mahmud hakan dakayi dai daine domin kuwa dijama takace duk hukuncin da kayanke a kanta dai daine."
Mahmud yayi saurin d'aga kanshi da sauri ya kalli Abba da yaji yace dijama tashishi, to meyake nufi da cewa hakan?"
Hakan dai ya barwa cikinsa maganar ya tashi yayiwa Abba sallama ya nufi d'akinshi."
Lokacin tashinsu dijama nayi, Abba ya kira wayar khalil yajita a kashe, bai kuma bi takanshiba yayi wa direba waya cewa yaje ya d'aukosu makaranta."
Dijama anci karatu muryar harta dusashe a kan d'aga murya wurin karatu."
Direba na ajiyesu ta fito da karatun da akayi masu a bakinta tanayi tundaga waje take karatun har tashigo gida."
Sautin karatunta ya tayar da mahmud daga barci, yaja dogon tsaki ya tashi zaune a kan gadonshi ya rik'e kanshi da yaji yana Sara mashi."
Wato ita wnn yarinyar rashin karatunta baka hutaba yin karatun ma baka hutaba."
Yaja dogon tsaki ya Tashi ya fad'a toilet domin yayi wanka ya fita."
Da karatu tashiga babban falon gidan, karatun shine sallamarta Abba da momy sukayi dariya, Abba yace Alhmdulillah Ashe ummie na mahaddaciya ce๐ kai Allah na gode maka
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: ๐น *DEEJAMAH*๐น
( _'Yar gidan tsohuwa_ )๐
Written
By
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Bashir_)
*17*
_pls dan Allah readers na rok'eku da Allah duk Wanda ke karatun littafin nan idan yazo indabayaso ya k'etare kawai๐
♀__
Dariya tasaki ta kai zaune kusa da mmy had'ida fad'in wash mmy nagaji yau munsha karatu."
Momy tayi dariya tace "ai naga alama Ummie nah Allah yasa ki d'ore da hakan, da munfi kowa jin dad'i."
Murmushi kawai Abba keyi ya mik'e yanufi massalaci domin yin sallar magariba,
Momy ta kallesu tace "to 'yan matana kutashi kuje kuyi sallah kuyimun addu'a snn kufito muci abinci."
Da gudu suka tashi suka nufi d'akinsu domin yin sallah."
Khalil yana kwance rufda ciki sai juyi yakeyi saboda matsananciyar sha'awa dake damunsa, gashi yanxun budurwanshi d'aya ce Yasmin kuma ya d'auki Alk'awari yabarta, ba zai kuma wai waiyartaba."
Juyi kawai yakeyi yana sauke nishi sama sama,
Khalil mutum ne mai yawan sha'awa wnn dalilin yasa da momy taga take takensa, tasha kamashi yana kallon fina finan BF, ta fad'awa Abba duk abunda tagani, don hka shawararta d'ayace,
ya fitar da wacce yakeso ayi mashi aure gudun karya fad'a ga aikata zina."
Anan take ran Abba ya b'aci yashiga yin fad'a yana fad'in
khalil mai zaiyi da macce kwata kwata shekararsa Ashirin da biyar a duniya, ko Dan ta ganshi da jikin girma za'a kira mashi zancen aure yanxun."
Mahmud ma yayansa ba yanzun zaiyi aureba bare khalil jariri, da yanxun yake karatu mataki na uku, Dan haka kar a kuma yimun irin wnn zancen a kiyaye."
Momy tabashi hak'uri taja bakinta tayi shuru, amma sai dai tana sanya ido game da shiga da ficenshi."
ko da dai khalil d'in yana kiyaye duk wata hanya da zata sanya a fahimci yana neman wasu matan a waje."
Juyi kawai yakeyi a kan gado, Jiyayi baya iya hak'ura, kuma gashi ba mota a hannunshi, tashi yayi ya fad'a toilet ya sakarwa kanshi ruwan sanyi,
Sanyin ruwan na ratsashi ta ko ina ajikinsa yana sauke ajiyar xuciya sannu a hankali."
Bayan ya k'are wankan ne yayi arwala yafito ya shinfid'a abar sallah yayi sallarshi a d'aki,
wasu k'ananan kaya ya d'auko ya sanya wad'anda suka amshi jikinshi suka fito mashi da mazantakar shi, idan ka ganshi sai kace ya shekara talatin a duniya.'
Fitowa yayi daga d'akinshi kai tsaye d'akin mahmud yanufa domin ya ara mashi key d'in motarshi, yana murd'a k'ofar d'akin yajita a rufe ya tabbatarwa kanshi da baya nan."
Palon cikin gidan ya nufa da sallamarshi, a can ya hangosu gaba d'ayansu harda mahmud zaune a tsakar falo suna cin abinci."
A hankali yake tafiya ya nufi wurinsu,
Abba ya kalleshi cike da kulawa yace "dama kana ciki ne baka fito mukaci abinciba, ko ciwon kanne ke damunka?"
Runsunawa yayi ya rage tsawonshi yace "eh Abba Amma naji sauki sosai."
Ya Kalli mahmud yace brother aro mun key d'in motarka zanje gidan abokina zan amso littafaina ynzun zan dawo."
Momy tace "amma ya kamata ka tsaya kaci abinci ko kad'an ne."
Ya ya mutsa fuska domin matsanan ciyar sha'awar da yakeji komai na iya faruwa dashi."
Ya danne ya k'ak'aro murmushi yace "yanxun zandawo mmy ba dad'ewa zanyiba."
Bai rufe bakin saba dijama dake zaune gefe d'aya kusa da momy tayi ale ale tana cin tuwon shinkafa,da miyar agushi
ta d'auko lemon kwakwa Wanda momy ta had'a ta d'aga kofin sama ta kai bakinta, saida tasha ta k'oshi sann ta ajiye k'ofin k'asa,
Snn tasaki baki tasaki wani irin kyatsa jikakeyi kyrrrrrr."
Da sauri khalil ya waigo cike da jin haushi
da takaici, dama yanada haushinta,
Yanufeta gadan gadan ya kwad'a mata mari, yace "banza 'yar k'auye kinzo kinsaki baki kina yiwa mutane k'auyanci."
Rik'e baki tayi ta kurma ihu tana fad'in "wayyo Allah Abba bakina, ya fasamun baki."
Mahmud ya doka mata tsawa yace "Dan Allah malama ki rufe mana baki duk kin rud'a mana kunne."
Kafin Abba da momy suyi magana tuni khalil ya bar falon domin yasan za'ayi hakan."
Abba ya juya wurin mahmud yace "wai meyasa kukeyiwa yarinyar nan hkn ne? To tashi kafita, karna sab'a mka."
Mahmud yana murmushi ya tashi,ya fita."
Khalil yana shiga mota ya figeta da gudu bai zame ko inaba sai ciki makarantarsu a lokacin ana kiran sallar isha'i."
Inda yasaba ajiye motarsa a nan yayi parking
yafito, ya haye kan matar yana kallon 'yan mata wayayu masu aji suna wucewa, duk Wanda tayi tozali dashi saita canxa tafiya domin kawai ya ganta yaji ta burgeshi."
Kowace macce mai wucewa k'ok'arin takeyi taga ta burgeshi ya tayata, kasancewar khalil kyskkyawane bafulatani d'an gaye mai ji da kansa."
Wasu 'yan mata ne su biyu 'yan gaye suna sanye da riga da wando wad'anda suka kama jikinsu idan kika gansu saiki rantse da Allah kice ba 'ya'yan musulmaiba ne."
K'irjinsu ya cika da Brest har rawa yakeyi haka bayansu mazaune sun zauna masu Masha Allah,
Tun daga nesa da khalil ya hangosu sai da yaji tsikar jikinshi ta tashi. Wata matsananciyar sha'awa ta tasoma shi."
Kafesu da ido yayi yana kallonsu, saida sukazo daf dashi wani k'amshin turarensu yaji ya daki hncinsa, da hannu yayi masu nuni da alamar yanason mgna dasu."
Dama abunda suke nema kenan khalil ya tayasu,
Batare da b'ata lokaciba suka nufi wurinsa."
Durowa yayi daga kan motar ya bud'e murfin motarshi ya shiga yayi masu nuni da su shigo."
D'aya ta shiga gidan gaba d'aya tashiga gidan baya."
Yaja motar sukabar makarantar, kai tsaye gidan abokinshi Ahmad ya nufa inda suke shek'e ayarsu."
Babu abunda kakeji yana tashi a gidan sai kid'e kid'e 'yan matan Ahmad ne cike a gidan ko wacce tana nuna mashi tata bajinta."
Kasan cewar Ahmad d'an wani hamshak'in mai kud'ine a nan cikin garin kano yana taka Wanda yaga dama kuma a zauna lafiya, a
Tare suke karatu da khalil halinsu ya zo d'aya, dan haka suke shek'e a yarsu a gidan hutawar Ahmad Wanda Abbanshi ya Gina mashi."
Khalil yana shiga da 'yan matanshi kai tsaye d'akin Ahmad yashiga ya tarar dashi kwance tsirara, 'yan mata uku a kusa dashi ko wacce da abunda take yimashi najin dad'i.""
Hannu khalil ya d'aga mashi alamar jinjinawa, snn yayi mashi nuni akan yabashi key d'in d'aya d'akin."
Ahmad da baya iya magana saboda jin dad'i sai dai yayiwa khalil nuni da hannu a Inda yake."
Da sauri khalil yanufi wurin,
ya d'auki key d'in ya fita,
domin jinshi yakeyi ya tsuma, wata matsananciyar sha'awa yakeji tana fisgarshi,
๐ tamik'e mashi kamar ta fito cikin wandonshi,
So yakai kawai yajishi ya fara aiki."
Da sauri ya fita ya bud'e d'akin suka shiga Wanda d'akin yasha kayan more rayuwa."
Suna shiga ya mayar da k'ofa yarufe ya sanya key,
Bai tsaya b'ata lokaciba yashiga wasa dasu,
Anan take ya fahimci cewa suma 'yan hannu ne, domin wani sabon salo da yaji sunayi mashi kasa d'auka yayi sai nishi yakeyi yana wani irin sabbatu."
Gaba d'ayansu suna kanshi kowa ce da irin nata salon Jan hankali."
Duk yanda khalil yake buk'ace da macce sai ya fara sanya hannunshi a gabanta da zarar yajita a bud'e to ba zai kusance taba."
Hakan yaci gaba da wasa da 'yan matan nan yana kashesu da zazzafar soyayyarshi, sannu a hankali cikin wani salo,
yafara sanya hannu a gaban d'ayan mai suna billy,
Jinshi yayi kamar yajefa hannunshi a rame, saboda zurfi da fad'i,da take dashi."
cikin wani salo yashiga wasa da hannunshi cikin HQ d'inta snn daga k'arshe ya fitar dashi ynda bzata fahimci komai ba."
Wurin d'ayan ya nufa mai sona sa'ade, hakan itama yasanya hannunshi ya shiga wasa dashi a gabanta, amma har k'ara Billy a kan sa'ade."๐
Cikin dubara ya kai kwance suka haye kanshi suna faranta mashi har sai da yabiya buk'atarshi batare da ya kusancesuba."
Safiyar Monday dijama shiri akeyi domin zuwa karanta, murna kawai takeyi za'a kaita makarantar kwana,
Duk wata siyayyar kayan makaranta Mahmud yayi mata."
Momy da Abba nasiha suke mata akan ta tsaya tayi karatu,
Abba yyi mta Alk'awarin cewa da zarar ta d'auko na d'aya zai saya mata handset wanda take mutuwar so ta ganta tana dannawa."
Ihu ta kurma tana tsalle tana fad'in "nagode Abba indai zaka sayamun waya to ni kuma nayi mka Alk'awarin nice xanyi ta d'aya."
Mahmud ya fito cikin dakakkiyar shadda mai kyau mai tsada fara fes๐๐ป wanda ta amshi shi yyi kyau sosai, da key d'in mota a hannunshi."
Ya tsugunna ya gaida momy da Abba, snn ya juya ya kalli dijama Wanda ta tsura mashi ido tana kallonshi, ganin tayi yayi mata kyau."
Tsawa ya daka mata had'ida zare mata ido yace "baki iya gaisuwa bane, kika kafeni da ido kamar baki sanniba."
Turo maki tayi tace "dan kasamu na kalleka,
gani nayi kayi kyau shiyasa nke kallonka."
Kuma zaro ido yayi waje ya yunkura zai kaimata duka, tayi saurin zuwa wurin momy ta b'uya.
"Rashin kunya zakimun, to k'ulelanki karki cinyemun kyau da wnn bakin naki na rashin kunya."
Ya mik'e tsaye yace idan kingadama kifito mutafi kayanki na mota."
Momy ta rik'a hannunta tareda Abba suka yimata rakiya har mota, zata shiga gidan baya mahmud ya Daka mata tsawa yace "keni direbanki ne."
Ta marairaice fuska tace momy Abba Dan Allah kuyi mashi magana karya dakeni."
Abba yace "Mahmud karka kuskura ka dakarmun ummie kaji na fad'a mka."
Murmushi mahmud yyi yace "to Abba."
Snn tadawo gidan gaba ta zauna, ya tayar da mota suka tafi. Tana d'agawa Abba da momy hannu."
Sai da sukaga fitarsu gidan snn Abba yyi murmushi yace ummie na case ce, narasa a inda tagado rashin jin nan."
Momy itama dariya tayi tace "ai mahmud yafita zama case
meye a ciki Dan mata ta kalli mijinta tace yyi kyau."
Abba ya kuma yin dariya yace "ai basu San da wnn mgnarba."
Tafiya sukeyi ba Wanda ya kula d'an uwansa sautin karatun qur'ani kawai yake tashi a mota k'ira'ar sudes,
Tafiya mai nisa sukayi snn suka kawo makarantar mahmud yayi parking a harabar mkrantar yafito dijama na biye dashi a bayanshi."
ofishin shugaban makaranta ya nufa ya gabatar da komai."
Shugaban makaranta ya kira wata prefet ya had'ata da dijama, ta kaita class snn idan aka tashi ta nuna mata d'akin barcinsu."
Mahmud yace "kayanta na mota, suka d'unguma har prefet d'in suka nufi motar mahmud ya shiga fitowa da dijama kayanta harda 'yar katifarta ta kwana."
Bayan ya gama fito mata da kayan ne ya dubeta yace "to dijama nakawoki inda dole ki tsaya kiyi karatu
arabic da boko ko jikinki ya fad'a maki. Bakida wnda zai ceceki ba tsohuwa ba Abba ba momy dagake sai halinki."
Ya juya zai shiga mota tayi saurin binshi da gudu ta rik'e mashi riga, idonta ya cika da hawaye tace "tafiya zakayi kabarni yaya?"
Dan Allah kayi hak'uri karka tafi kabarni bnsan kowaba a nan, nayi maka Alk'awarin duk halina Wanda bakaso zan daina."
Tabashi tausayi sosai domin dijama jininshi ce k'anwarshice Wanda yakeji da ita a cikin k'annanshi rashin jin maganarta ne yake had'ashi da ita."
Yyi k'ok'arin saita kanshi, ya ciro hankacif a Aljihunshi mai cike da k'amshin turare ya mik'a mata yace "goge hawayenki, ta amsa ta goge."
Yace "idan kika tsaya kikayi karatu da zarar nazo yimaki visting k'arshen watan nan zancire ki natafi dake gida,
Idan kuma baki tsaya kikayi karatuba kikaci gaba da rashin kunyar da kika saba, to anan zaki tabbata har sai ranar da kika fara ganewa."
Yaciro kud'i ya mik'a mata bai kuma bi ta kantaba domin tana iya karya mashi zuciya."
Yayi shigewarshi motarshi yayi tafiyarshi yana kallonta a madubi tana kuka tana share hawaye da hankacif d'inda ya bata."
Prefet d'in ta taimaka mata ta kaimata kayanta d'akinsu snn ta nuna mata class d'insu jss1A dijama tashiga jikinta duk a mace sai sharar hawaye kawai takeyi."
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: ๐น *DEEJAMAH*๐น
( _'Yar gidan tsohuwa_ )๐
Written
By
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Bashir_)
*19*
"Inason yusra tare danida mahaifiyarta saboda batada k'ane ko k'anna, burin a kullum shine muga Yusra cikin farin ciki da walwala."
Babba burinmu a rayuwa shine muga ranar auren yusra."
Manyan mutane shuwa gabanni da Alhazai,
samari da magidanta, sunta fitowa Neman auren yusra amma sai dai tanuna gaba d'ayansu bbu wnda takeso."
Munshiga damuwa mai tsanani da nida mahaifiyarta,
Amma ba yarda zamuyi sai dai muka tashi tsaye da yimata addu'a, Allah ya fito mata da Wanda takeso ya aureta,
Abun mmki sai gashi abun yazo gidan sauk'i kaine Wanda yusra tagani taji tana so.
Alhaji Atiku ya taso daga Inda yake zaune yaxo daf da mahmud ya zauna,
Wanda yayi mutuwar tsaye, saboda mmki, da Al'ajabi,
ko a shirin film bai tab'a ganin rayuwa irin ta wnn gidan ba mai shinfid"e da rashin tarbiya.
Ya dafa kafad'arshi yce "mahmud bazan yi maka doleba, amma nasan bazakak'i 'yataba domin nasan 'yata Yusra ta tara duk wani Abu da d'a namiji yakeso ya samu a jikin macce,
Yusra cikakkiyar macce lafiyayya Wanda bata illah ko ta ina."
Kaje kayi shawara kuma Ku fahimci junanku Allah yayi maka Albarka, tashi kaje ka huta ka kwana da shirin gobe fitar asuba zakuyi."
Mahmud bai samu bakin yin maganaba saboda gaskiyar tayi mashi yawa, hakan ya tashi jiki ba kwari ya fito, ya nufi masaukinshi."
Jiki ba kwari ya shiga d'akinsa Wanda aka ware mashi,
shi kad'ai Wanda yake d'auke da katafaren gado da duk wani abun more rayuwa."
Ajiyar zuciya yasaki ya'ajiye akwatin kayanshi gefe d'aya, ya fad'i zaune a kan gadon yana tunanin, "Alhaji Atiku dake fad'a mashi wai 'yarshi a duniya babu abunda ta rasa."
Kuma ta cika macce ta ko ina, to ya akayi yasan da hakan?"
Babu abunda ta nema ta rasa Wato harda shi kenan yana nufin harta sameshi,
Hmmm lallai kuwa zai nunawa Alhaji Atiku ba komai ake nema a gidan duniyar nan a sameshi ba."
Zai nunawa yusra cewa ba komai take iya samuba a duniya, musamman ni kaina da kwatata bata cikin tsarin matan da nakeso, Asalima koda nayi ido biyu da ita bntab'ajin na tsani wani mutum ba kamar yanda naji na tsaneta."
Mik'ewa yayi jiki ba kwari ya cire kayan jikinshi yafad'a toilet domin yayi wanka yayi sallah la'asar ko zaiji dad'in jikinshi."
Fitowa yayi sanye da jallabiya ya shinfid'a abar sallah ya yatayar sallah."
Bayan ya kammala sallar ne yaji yana da buk'atar Hutu, yatashi daga kan abar sallar ya haye kan gado ya kwanta.
Yashiga tunani Dijama ta fad'o mashi a rai, murmushi yayi ya kuma mirginawa da ya tuna da rashin jin da takeyi a gida."
Koya zata kasance a boarding school?
yasan dai muddun tayi ba dai dai ba a can dukan tsiya zata sha domin bakarantar kwana ba uwa ba uba dole kayi biyayya ga senior dinka."
Yana kwance ruf da ciki. Sai mutum yaji a gefenshi a kwance yana shafa kyawawan k'afafuwanshi da suka lullub'e da gashin jikinshi,
a kan farar fatarshi mai cike da santsi da laushi."
A razane ya mik'e zaune cike da fargaba da b'acin rai ya kai dubonshi wurin wazai gani *Yusra* ce cikin shiga ta wasu k'ana nun kaya riga da siket Wanda iya kacinsu a kan cinyarta rigar kuma mai kamar best duk gaba d'aya Rabin k'irjinta a waje yake." Kanta ba d'an kwali ta zubo gashinta a kafad'a
Kallo d'aya yayi mata ya runtse idonshi had'ida kauda kanshi gefe d'aya,
yayi saurin durowa daga kan gadon cike da b'acin rai."
Ya doka mata tsawa yanuna mata hanyar waje yace "xoki fita d'akin nan shed'aniya kawai."
Zaro ido tayi waje tana mmkin kalamanshi gashi kyakkyawa ajin farko
tana tunanin ya waye Ashe kansa a cikin kwali yake." To meye a ciki Dan tazo d'akinshi ta tab'a jikinshi?"
Cikin rausaya da jan hankali ta nufeshi da nufin kai mashi runguma, yayi saurin zaro ido waje had'ida ja da baya, da sauri
Ya d'aga hannu ya kai mata mata mari a fuska har sau biyu,
Yana huci yana fad'in karki kuskura kice zaki had'a jiki na da naki
Domin ni ko a mafarki bana Fatan Allah ya nuna mun wnn nakasanshin jikin naki mai d'auke da najasa."
Kifita a d'akin nan nace karna tattakaki."
Murmushi tasaki mai cike da takaici tana shafar gefen fuskarta a inda ya mareta duk ga shatin ya tsun hannunshi Nan ya kwanta a gefen fuskarta
Tunda Allah yasa a ka haifeta har ta girma babu wnda ya tab'a yimata fad'a bare tsawa bare har a xo ga dukanta,
Amma gashi abun mmki yau itace wani d'a namiji ke d'aga hannu ya mareta har sau biyu."
A maimakon taji zafin Marin, saima jitayi sonshi da k'aunarshi ya kuma lumkuwa a cikin zuciyarta."
Still idonta a kanshi tana mashi kallon sha'awa.
Tana shafar kunci, murmushi tasaki tace "ina sonka Mahmud,
kuma kasani zan iya jure komai akanka."
Ya kuma kallonta a hasale yace " ni kuma banasonki, ke barima kiji bantab'a jin na tsane wani Abu a rayuwata ba kamar yanda nakiji natsaneki."
Kalamanshi sunyi mata zafi sosai, tasaki dariya mai Sauti tace "kasanyawa zuciyarka sai na aureka domin bantab'a Neman Abu na rasaba a rayuwata, dan haka dole ka soni kuma ka aureni tunda kana k'ark'ashin mahaifina,
Kama d'auka daga yau na zama matarka."
Tana kaiwa nan ta fito idonta yana xubar da hawaye."
Kai tsaye palon daddynta ta nufa, tana zuwa kai tsaye ta fad'a kan jikinshi ta fashe da kuka mai sauti,
Abunda daddy bai tab'a ganiba a idon 'yatshi,
tace daddy ina sonshi, katai makamun ka aura munshi."
Wlh Mundun narasa Mahmud xan iya rasa rayuwata."
Cikin razana ya janyota ya rungumeta yace daina kuka shalele bazaki mutuba a kan wani,
"indai INA da rai da lafiya INA numfinshi a doron k'asa baxaki tab'a Neman wani abun kirasaba, shalele daina kuka ki d'auka har kin aure mahmud,
Har Mahmud ya zama mallakinki."
Dariya tasaki tace "Ngd daddy nah."
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: ๐น *DEEJAMAH*๐น
( _'Yar gidan tsohuwa_ )๐
Written
By
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Bashir_)
*18*
Mahmud yana komawa gida dama ya shirya kayanshi yau zai wuce Abuja zasu fara trening."
A kwati kayanshi ya d'auka tare da duk wani Abun da yake buk'ata yafito,
Abba yayi mashi rakiya tareda Sanya mashi Albarka yana kuma jaddamashi akan yayiwa Alhaji Atiku biyayya ya d'aukeshi tambakar mahaifinshi."
Mahmud yayi murmushi yace "insha Allah Abba bazaka samu wata Matsala daga gareniba."
Suka had'a baki tare da momy sukace Allah yayi maka Albarka yabaka sa'a aduk abunda kasanyawa gaba."
Yaji dad'in Addu'ar tasu,
ya runsuna k'asa yace "Amin Abba da Momy ngd, Allah ya barmun ku, naci gaba da kyautata maku har k'arshen rayuwata,
idan
khalil ya dawo mmy kice masa na wuce."
Yana fad'in haka yabud'e mota yashiga yatayar suna d'aga mashi hannu har ya yafita get d'in gidan ya d'auki hanyar Abuja."
****************
Bayan antashi break fast Kowa ya fito daga aji yanufi wurin cin abinci dijama kuma taja wuri d'aya gefe d'aya ta rakub'e babu abunda takeyi sai ruwan hawaye."
Tana tunanin tsohuwa, tana nan zaune tana tunani tana hawaye batasan kowa ya watseba ya ba kowa a wajen duk ankoma class."
Bata ankaraba sai saukar bulala taji a bayanta a firgice ta zabura ta mik'e tsaye cike da tashin hankali da tsoro tana kallon wanda ya daketa."
prefet ce tsaye a gabanta tana fad'in ubanme kikeyi a nan kowa ya koma aji ya barki, sai magana ake maki kin kyale mutane."
Zuciyar dijama takawo mata a wuya, dame zataji da kad'aici ko da mugunta,
Prefet taga dijama bata da niyar motsawa daga inda take ta kuma d'aga bulala cike da jin haushi ta kuma doka mata a tsakiyar baya." Sai da dijama ta gantsare saboda axabar zafi, tunda Allah yasa aka haifeta ba'a tab'a yimata irin wnn dukanba."
Tana zaune a inda take bata da alamar motsawa bare ta tashi daga wurin."
Prefet d'in ta kuma harzuk'a cike da takaici ta d'aga balala zata kuma kai mata a karo na uku, tana wani huci."
Dijama tayi saurin mik'ewa tsaye cikin zafin nama ta rik'e bulalar,
ta duk'a ta d'auki prefet d'in saida ta d'agata sama snn tabugata a k'asa, ta karb'e bulalar hannunta tashiga zuga mata ita."
Ganin duka da bulala b'ata lokacine tayi jifa da bulalar ta haye ruwan cikinta tashiga nusarta."
Ihunda prefet d'in keyi shi yaja hankalin sauran d'alibai da malamai suka firfito. Cikin hanzari suna kallon ikon Allah,
D'alibai sun zagayesu suna kallo,
Duk a tunaninsu Aljanun dijama ne suka tashi, dibo da yanda suka dijama ta haye kanta, nesa ba kusaba prefet tafi dijama girma tsawo da k'iba da komai, duk cikin makarantar bbu wanda d'alibai ke tsoro sai ita saboda girman jikinta gashi kuma muguwa ce bata ragawa nak'asa da ita, malamai su kansu sunsan da hakan,
Amma yanzun abun mmki
gata a k'asa k'aramar yarinya 'yar shekara 14
'yar jss1 ta d'agata Sama ta kayar k'asa ta danne tana duka sai ihu takeyi."
Wnn yarinyar Aljanune suka hau kanta bayin kanta bane, inji malaman dake tsaitsaye sunkasa isa wurin su taimaki prefet. D'in."
Dijama tanajin malamai na fad'in Aljanune ai kuwa ta kuma birkicewa taci gaba da jifgarta, ta mak'e murya kamar ba muryar taba tana fad'in "Dan kinga mun kyaleki, kina dukanta,
bakisan ko mu suwaye bane?"
Can wata malama tayi k'arfin halin tunkararsu da kyar tasamu ta fincike dijama a kan prefet d'in."
Dijama na huci tana harararta tana fad'in "idan kika kuskura kika kuma kulamu sai munyi maki illah a makarantar nan."
Ai kuwa malamai sukayo kan dijama aka shiga bata hak'uri had'ida yi mata Addu'oi."
Shugaban makaranta yana office yana aiki labari ya sameshi, cikin hanzari a ka had'a Assambully kowa ya hallara, A ka d'ora dijama a kan Assambully, sai zarar ido takeyi tana turo bki."
shugaban makaranta yashiga bayani a kanta, yashiga nunata yana fad'in "kuyi taka tsantsan da ita kadda Wanda ya kuma kulata a cikinku, idan tayiwa wani daga cikinku wani abun ya hanzarta zuwa wurina ya kawo mun k'ararta ninasan yanda zanyi mata."
Idan kuka lura da abunda tayiwa 'yar uwarku, ya nuna prefet d'in dake rakub'e wuri d'aya sai zare ido takeyi tana sauke numfashi da sauri, alamar ta daku."
Ya isa kubawa kanku amsar cewa Nana khadija Hassan ba ita kad'ai takeba tana tare da Aljanu,
ko Aljanun manyan Aljanu."
Dan haka abunda nkeso daku shine ku kiyaye abunda na fad'a maku a kanta,
Suka amsa da "to malam."
Snn ya umurci kowa ya watse ya koma aji,
Dijama na shiga aji kowa ya kama kanshi da ita,
Hakan malamin English yashigo suka fara karatu gadan gadan."
Bayan antashi daga makaranta kowa yanufi d'akin barci domin cin abinci suyi wanka ayi sallah, snn akoma karatun marece wasu kuma sutafi islamiya."
Dijama taja tayi tsaye a wuri d'aya domin batasan inda zatajeba."
Anan idonta ya fara cika da hawaye."
Prefet d'in da tafara gani farkon zuwanta Senior Rukayyah ita tagani a gabanta tana mata murmushi ta rik'a hannunta suka nufi d'akinsu inda ta ajiye mata kayanta."
Senior Rukayyah tun lokacinda taga dijama taji tashiga ranta,
Hakan kuma a nan take taji ta kamu da son Mahmud lokaci d'aya, wnn dalilin yasa tad'auki d'amarar taimakawa dijama. A kan karatunta domin ta fahimci burin yayanta kenan tayi karatu."
*****************
Mahmud ya sauka Abuja lfy, Inda yaga karramawa wurin Alhaji Atiku.
Yana zaune cikin katafaren palon gidan Alhaji Atiku commondent anzagayeshi da kayan ciye ciye da abinci kala kala."
Alhaji Atiku a gefenshi nesa dashi yana mashi bayanin yanda zasu fara trening d'in gobe."
Sai jiyaniya sukeji tana tashi a harabar gidan, mahmud baiyi mmkiba dibon da yayi tundaga farkon layin gidan har zuwa cikin gidan
sojojine birjik aka Zuba a wurin."
Yashiga tunanin wata k'ila bak'ine Alhaji Atiku, yayi
Bai gama tunaninsaba aka bud'o k'ofa aka shigo batareda anyi sallama ba."
Ganin murmushi yayi d'auke a kan fuskar Alhaji Atiku, waigawa yayi domin ganin mai yake kallo yake yiwa murmushi."
Wata tsaleliyar budurwa yagani fara fes da ita wanda bazata wuce shekara 23 ba a duniya.
tana da kyaunta ba laifi, ta sanya riga da wando wad'anda suka bayyanar mata da duk ilahirin surar jikinta, ta d'ora wani figigin gyale a kanta Wanda dashi da babu duk d'aya. Fuksarta sanye da bak'in glass hannunta d'aya d'auke da katuwar waya. D'ayan kuma d'auke da jaka.
Gefen hannunta dama da hagu, sojojine ke take mata baya."
Hannu ta d'aga masu tare da ya tsine fuska a kan suyi tafiyarsu,
Saida suka Sare mata snn suka juya suka tafi."
ganinta yayi taje cikin shagwab'a ta haye a kan cinyar Alhaji Atiku."
Mutuwar tsaye Mahmud yayi ya tsura masu ido yana kallon ikon Allah."
Cikin shagwab'a take cewa daddy na gaji dayawa."
Hannu ya sa yana shafa bayanta yana "fad'in Ayyah sannu shalele kitashi kitafi kiyi wanka ki huta momynki na ciki, tayi maki tausa."
Turo bki tayi tace "ni kai nakeso kayimun."
Dariya yasaki mai sauti yace "nida kaina shalele?" To tashi kitafi gani nan zuwa yanzun nan
Yace baki gaida yayankiba gashi nan zaune, ya Nuna mata Mahmud da yasaki baki yana kallonsu."
Taya tsine fuska ta kai dubanta ga mahmud, dan bata lura da akwai wata halitta a wurinba,
Ido biyu sukayi da Mahmud ta tsayar da idonta gareshi ta kasa d'auke idonta a kanshi gaba d'aya kyanshi da haibarshi ya tafi da imaninta."
Mahmud kuma lokaci d'aya yaji ya tsaneta, saboda daga ganinta bata da tarbiya da kamun kai a tare da ita."
Wow ta furta had'ida mik'ewa tsaye tanufi wurin mahmud tasanya hannu zata shafi gefen fuskarshi yayi saurin rik'e mata hannu had'ida had'e fuska yayi jifa da hannunta gefe d'aya saura kad'an ta fad'i k'asa"
Bata damu da abunda yyi mataba, illah tazo gabanshi daf da shi ta zauna yanda suna iya jin saukar numfashin junansu tace "kana da kyau wanda baya misaltuwa, ina sonka."
Ta juya ta dubi Alhaji Atiku tace "daddy wnn yana da kyau ina son shi zan aureshi."
Alhaji Atiku yasaki dariya, yace shalele ai yayankine Abu yazo gida kenan, ki sanyawa rayuwarki kinsameshi, harma kin aureshi."
Mahmud yayi saurin d'aga kai sama ya dube Alhaji Atiku cike da mmki."
Shalele tasaki dariyar jin dad'i, tace "nagode daddy na dan haka nake sonka fiye da momy, tana kaiwa nan tafita cike da jin ddi
Tana fita Alhaji Atiku ya maida kallonshi a kan mahmud da murmushi a kan fuskarshi yakira sunanshi.
"Mahmud wnn itace 'yata kwaya d'aya tilo a duniya sunanta *YUSRA*
A duniya babu abunda yusra ta nema ta rasa."
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: ๐น *DEEJAMAH*๐น
( _'Yar gidan tsohuwa_)๐
Writing
By
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Bashir_)
*20*
Tafe take d'auke da robar abnci, a hannunta,
tuwon masara da miyar karkashi, tafito daga danie tafe take tana 'yar wak'arta wadda taji d'alibai nayi."
.
A gefen wasu manyan 'yan mata ta wuce da alama prefet ne
Taji suna fad'in "sai munyi mgnin wann shigiyar yarinyar badai ance Aljanu garetaba,
Idan dare yayi musameta a. D'akin da take,
ai a d'akin senior Rukayyah take, musameta a can idan tayi barci muci ubnta."
Suka sanya dariya harda tab'awa."
Dijama na gefensu basu lura da itaba, amma ta fahimci da ita suke,
Ta girgiza kai, ta kuma shan jinin jikinta saida taga wuce warsu tabisu a baya
Sai da taga inda suka shiga snn ta juya ta nufi d'akinsu."
Duk d'alibai kowa yanacin abincinsa amma bnda dijama, senior rukayya ta tambayeta meyasa batacin abinci?"
Murmushi ta kakaro tace batajin yunwa ba ynzun zataciba."
Misalin k'arfe 9pm kowanne d'alibi ya kwanta indai Junior ne."
Itama dijama ta kwanta barci yak'i d'aukarta gudun kartayi barci prefet d'in d'azun sushigo suyi mata illah duk a tsorace take."
Ai kuwa a can bayan d'akinsu taji tahowarsu suna fad'in ga d'akinsu nan mushiga muci uwarta."
Ai kuwa tanajinsu tayi saurin durowa daga kan gadon ta d'auki robar miyar tuwonta tanufi bakin k'ofar d'akin,
Kasan cewa k'ofar d'akin shafe yake da siminti,
Robar miyar ta d'aga gaba d'aya ta wanke k'ofar d'akin da miyar karkashi, ta juya takoma kan gadonta ta kwanta."
Su biyar ne ko wannesu da zangareriyar bulalarshi, a hannunshi suka tunkaro d'akin gadan gad'an suna zage zage,
Suna kawo wa kan dangaramar bakin k'ofar d'akin,
dukansu suka darje k'afa suka fad'i,
had'a baki sukayi gaba d'ayansu suka saki ihu suna fad'in "wayyo Allah jama'a kukawo mana d'auki,
Wnn tace k'afarta wnn tace wyyo hannunta wata kuma tace k'ugunta."
Dijama na kan gado ta lafe kamar barci, takeyi
Dariya ce kunshe a cikinta."
Anan d'alibai suka kawo masu taimako aka tallabesu aka d'aukesu daga wurin zuwa d'akinsu."
Kowa sai mmki yakeyi meyasa suka fad'i kuma a lokaci d'aya?"
Washe gari ko waccensu tayi targad'e a hannu wasu kuma a k'afa, suka jera suna tafiya zasu nufi class d'insu."
Dijama itama cikin shirinta na makaranta, sanye take da uniform, ta gabansu ta gifta ta wuce suka bita da kallo basuyi mata maganaba, d'aya daga ciknsu ta wurga mata harara,"
Suna ganin hakan suka had'a baki sukace daina harararta karki kuma janyo mana wani sabon bala'i,
Ina ganin Aljanun wancan yarinyar manyan Aljanune ko furtawa kayi zaka daketa, sunajinka zasu rama mata."
D'aya daga cikinsu tace nidai daga yau ko kallon inda take bazan kuma yiba wlh ba yarda za'ayi akasheni a banza ni kad'ai ce iyaye na suka Haifa."
Dukansu suka had'a baki sukace muma ai mun kyaleta, ,wurin da takema baxamu kuma bi ta wurinba."
Duk abunda suke fad'i shugaban makaranta yana bayansu basu saniba, ya kuma fahimci ko a kan waye suke magana."
Mmki ya shigayi da tunanin kalaman yayanta Mahmud a lokacin da ya kawota, saida yayi ta bashi hak'uri akan duk abunda dijama zata aikata na rashin jin magana yayi hak'uri dan Allah karya kureta, amma kuma ya hukuntata,
Daga k'arshe Yayi mashi kyautar kud'i mai tsoka yatafi."
Dama yasan batajin magana kenan."
Kai tsaye class d'insu dijama ya nufa, tana zaune a kan kujera ta d'auko littafinta tana dubawa ko da dai ba komai tasani a cikin littafinba tana karanta wqni wuri wani wurin kuma bata ganewa."
Kiran sunanta shugaban karanta yayi yace tabiyoshi."
Yana tafe tana bayanshi saida ya shiga office dinshi ya zauna snn ita kuma ta duk'a
Ya dubeta da kyau yace khadija bakyajin magana, dama yayanki ya fad'a mun halinki,
Ynzun muka k'are waya dashi yace zaizo ya d'aukeki ya bar garin nan dake yakaiki wata k'asa kiyi karatu a inda bakisan kowaba, kuma ba wnda zaije wurinki."
Ido ta zaro waje ta turo baki idonta ya fara zubar da hawaye. Tana fad'in "Dan Allah malam kayi hak'uri kakirashi a waya kabashi hak'uri na tuba bazan sakeba."
Kuka takeyi Sosai snn malam yace tayi shuru,
Zai kirashi yabashi hak'uri. Amma da sharad'in bazata kuma rashin jiba,
Da Sauri ta d'aga kai tace "eh tayi mashi Alk'awari."
Anan shiga yimata nasihohi a kan ta tsaya tayi karatu da amfanin ilimi ga rayuwar d'an Adam.
Jikinta duk ya mutu Tayi mashi Alk'awarin daga yau zatayi karatu, amma kuma ya kuma jawa prefet kunne karsu daketa."
Murmurshi kawai ya d'aga kai yace xanfad'a masu, snn yabata umurnin ta tashi tawuce aji."
Tun daga ranar Dijamah tashiga karatu baji ba gani tare da taimakon senior rukayyah."
Hankinta ya kwanta karatunta kawai takeyi sai dai wani lokacin idan ta tuna da gida,
Taji kewar tsohuwa, zataja wuri d'iya inda ba mai ganinta taci kukanta har tagaji snn ta share hawayenta ta koma cikin mutane ta zauna."
Duk wani rashin jin magana ko tsiwa duk ta zubar dasu babu abunda ta Sanya agaba sai karatu,
Musamman idan ta tuna da kalaman da yaya Mahmud yake furta mata " takwala mai kwanyar kifi, bata gane karatu,
A kullum idan ta tuna da wad'an nan kalaman nashi sai ta kuma maida hankali a kan karatu domin so takeyi ta nuna mashi ba kwanyar kifin ke garetaba."
Burin ta d'aya ne a yanxun ta ganta tafarajin turanci domin wani lokacin yaya mahmud harda turanci yake zaginta amma bata sanin abunda yake cewa."
Yanzun ba laifi ta fara ganewa,
Dama dijama tana da k'ok'ari da saurin gane karatu, rashin jine yayi mata yawa, bata Samun lokacin zama tayi karatun."
D'aliban makarantar kuma tun daga lokacin da suka ganta tayiwa prefet dukan tsiya kamar mai Aljanu kowannensu ya shiga tsoronta, yana taka tsantsan da ita, ko aikin house akeyi bnda dijama domin kuwa gaba d'aya makarantar shakkarta sukeyi."
A cewarsu Aljanu ke gareta masuyiwa mutum shegen duka."
Wnn dalilin yasa tasamu sauki takeyin abunda takeso ba wanda zai hanata."
Hatta da shugaban makaranta lallab'ata yakeyi baya son ganin b'acin ranta. duk abunda take buk'ata zaiyi mata, domin kawai a zauna lafiya."
***************
5:30 Mahmud ya tashi yyi sallah yayi wanka snn ya sanya k'ananun kayanshi wad'anda suka kuma fito mashi da mazan takarshi ta d'a namiji."
Yana cikin shirinsa saiga wayar Alhaji Atiku yakirashi a kan yayi sauri yafito shi kad'ai ake jira, zasu wuce ibadan wurin trening,
yana kashe wayar mahmud ya kira number Abba ya shaida mashi yanzun zasu wuce, Abba da momy suka yimashi Addu'a sosai snn ya kashe wayar cike da jin dad'i yafito janye da akwatin kayanshi ya nufi harabar gidan inda yakejin hayaniyar mutane da alamar abokanan tafiyarsu ne."
Koda yafito an kammala shirya komai shi kad'ai ake jira, ya bud'e murfin mota ya shiga tareda addu'a a bakinshi."
Anan suka tayar da mota suka d'auki hanyar Ibadan."
Cikin Amincin Allah da yardarsa suka isa garin Ibadan lafiya, a barikin sojoji suka sauka
aka basu masauki cike da girmamawa da karamci."
Shalele na farkawa daga barci misalin k'arfe 10:30am hankalinta na wurin Mahmud domin a daren jiya tayi mafarkinshi suna cikin wani lambu suna shanawa cike da so da k'aunan junansu."
Toilet ta fad'a tayi wanka tafito ta tsantsara kwanliya ta Jan hankali, batare da tayi sallah ba, domin yusra sallah bata dametaba saitaga dama takeyi."
Tana fitowa kai tsaye d'akin Mahmud ta nufa, tana tura k'ofa, taga baya nan babu alamun kayanshi."
Cike da tashin hankali da firgici tashiga diba ko INA a d'akin amma bbu alamarshi,
Ta koma da baya da baya idonta yana zubar da hawaye kai tsaye ta nufi d'akin daddy a lokacin yana tare da mmy mahaifiyarta suna hutawa."
Kai tsaye tashiga d'akin batare da tayi tunanin wani abuba, ko sallama babu,kai tsaye ta fad'a d'akin, ta Tarar da momy kwance a kan jikin daddy tana shafarshi."
Ganinsu hakan bai dametaba, kai tsaye ta fad'a kan gadon tayi wurin Daddy da yana ganin shugowarta yayi saurin janye momy daga kan jikinshi, Ya janyo rigarsa ya sanya yana kallonta yayi mata nuni taxo gareshi."
Tana hawa kan gadon momy ta dubeta cike da takaici da jin haushi domin ita kanta rashin tarbiyar yusra yana damunta, gaba d'aya Alhaji Atiku ya sakantata,
bata da tarbiya ko kad'an,
Mik'ewa tayi tsaye ta kai masu harara snn ta fita ta bar masu d'akin."
Tana ganin fitar momy ta fad'a kan jikinshi ta fashe da kuka mai sauti. Tana fad'in "daddy yayi tafiyarshi dama yana fad'amun baya sona wai ni nakasasshiyace, daddy meye aibuna wanda Mahmud baya sona?
, mena rasa Wanda bn caccaci so a wurin Mahmud ba?""
Pls daddy Dan Allah ka taimakamun Mahmud ya zama nawa mallakina ni kad'ai."
Bubbuga bayanta daddy yakeyi cikin sigar lallashi da kwantar da hankali, yace "daina kuka shalele,
"Mahmud ba tafiyarshi yayiba suntafi wurin trening,
So nawa kikeso na fad'a maki cewa mahmud ya zama naki."
Ki daina d'aga hankalinki kina zubarda hawayenki a kan wani Mahmud can,
waye mahmud? Waye mahaifin mahmud?"
Alhaji Hassan, duk a k'ark'ashin ikona suke."
Ko Alhaji Hassan kikace kinaso, wlh sai kin aureshi bare d'ansa."
Kud'i mulki k'asaaita basu sanyaki zubar da hawayeba, k'aryane wani d'a namiji yasanyaki kina zubar da hawayenki a banxa."
Tashi kitafi d'akinki, kibani nan da wata biyar a lokacin sun kammala trening sunfito da sakamako mai kyau kinga a lokacin sai ayi maganar aurenku da shi."
Sai a lokacin ranta yyi sanyi, tad'aga daga kan jikinshi sukayi ido biyu suka sakarwa junansu murmushi, tace "daddy kabani number shi."
Wayarshi daddy ya lalabo ya shiga contact dinsa ya lalabo number mahmud ya bata,
Ta karba ta Sanya a wayarta tana dariya tana jin dad'i snn tafita."
*****************
Mahmud sunfara trening cikin nasara, da taimakon Allah,
Mahmud mutum ne mai son Addini. Domin duk abunda sukeyi da zarar lokacin sallah yayi zai ajiye yayi sallah, wnn dalilin yasa a cikin barikin na sojoji suka nad'ashi a matsayin limamin masallacinsu"
Baidamu ba illah yaji dad'i hakan da akayi mashi,
Zamanshi a bariki yana fahimta mutane da dama wad'anda 'ya'yan musulmai ne, amma basa son ibada sunfi maida hankali wurin aikata Sab'o kamar xina da shaye2."
Dan haka baidamu da ya zauna a cikinsuba,
Abokinshi d'aya ne sulaiman,
Sulaiman mutum ne mai son Addini, Dan haka abotansu tazo dai2 da mahmud."
Da zarar sundawo daga wurin trening idan sukayi wanka sukaci abinci sukayi sallah,
Basuda wurin zama sai a bakin massaci tareda sulaiman zasu fara fira."
Sulaiman zaifara bashi lbrin matarshi fareeda da d'ansu d'aya Ammar irin ynda yayi kewarsu, mahmud yana tausaya mashi domin ya fahinci yana matuk'ar son iyalinshi."
Shi kuma Mahmud ba wanda yake tunani tana sanyashi dariya sai dijama,
Hakan zai zauna yayita bawa sulaiman labarin dijama,
Sulaiman yana dariya wani lokacin harda rik'e ciki."
Saboda yawan labarin dijama da yake yawanyi ko a d'akin barcinsu gaba d'aya d'akin ba wanda baisan dijamah ba, a bakin Mahmud."
Wani lokacin yana bawa sulaiman labarinta yana dariya,
Sulaiman ya dubeshi yace "Ayyah k'anwar nan taka ba 'yar gida za'ayiba kuwa?"
Mahmud yyi murmushi yace "karufamun asiri duk Wanda ya aure dijama dare d'aya zata kasheshi da fitinarta."
Sulaiman ya kuma sakin dariya yace "ni kuwa sai naga tsantsar soyayyarta da k'aunarta a tare dakai,"
Wata kalar dariya mahmud yasaki Wanda baisan yanayintaba,
yarasa dalili duk lokacin da ake mashi hirar dijama saiya tsinci kansa cikin farin ciki."
"Dole naso dijama saboda 'yar uwatace jininace, duk a cikin k'annena babu Wanda nkeso sama da dijama saboda tunda aka haifeta Allah ya d'oramun sonta, amma soyayya irin ta 'yan uwantaka ba Irin taka da fareeda ba."
Ni har yanzun ba'a haifamun matar da zan aura ba,
Ya k'are maganar yana dariya."
Sulaiman zaiyi magana kenan, wayar Mahmud ta d'auki k'ara, yacirota a Aljihunsa yana dibawa yaga bak'uwar number ce d'agawa yayi had'ida yin sallama."
Yusra dake gefe d'aya kwance akan lallausar gadonta,
tanajin tattausar muryanshi ta lumshe ido ta janyo pillo ta rungume tasaki ajiyar zuciya snn takashe murya tace "hello honey nasan zakayi mmkin ganin kirana a dai dai wnn lokacin
Ba abun mmki bne dan masoyiya ta kira masoyinta kasani " *ina sonka*."
Dogon tsaki yasaki had'ida fad'in shed'aniya kawai Allah ya shiryeki,
Yayi saurin kashe wayar shi"
Ya maida kallonshi a kan sulaiman dayaga tarin tambayoyi a fuskarshi."
Anan yashiga bawa sulaiman labarin duk abunda ke faruwa,
Sulaiman ya girgiza sosai snn yace "kadage da Addu'a muma zamu tayaka, domin irin wad'an nan matan shed'anune."
Mahmud yace "Allah yafita."
*****************
Yau ake zuwa visting makarantar su dijama,
Mahmud yana lissafe, da kwanakin
Ya d'aga waya yakira Abba yake shaida mashi,
Abba yayi dariya yace kwantar da hankalinka mahmud ga momynka can a kicin tana shirywa dijama lafiyayyen abinci yanZun tamutafi."
Dariya Mahmud yayi yace "to Abba Allah ya k'ara girma, dama na d'auka Momy ta mntane, kar a k'i jemata safiyar gobe kuganta ta dawo d'auke da a kwatin kayanta."
Abba yayi dariya yace " shikenan kun renamun ummie na baZatayi hnkaliba kuke nufi."
Suka saki dariya gaba d'auqnsu, snn mahmud yayi mashi sallama yakashe wayar."
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: ๐น *DEEJAMAH*๐น
( _'Yar gidan tsohuwa_)๐
0 comments:
Post a Comment