DAGA TAIMAKO Page 11-15
.
Wuf Muhibba ta shige itama,Surayya kuwa ta kulle k'ofar sabida tsananin tsorata da tayi wardrobe d'inta ta nufa da gudu ta bud'e tana k'ok'arin shigewa dan ta d'auka Aljanar ce ta biyo muhibba,,Mubibba da a gigice take,binta tayi itama a gujen ta rik'eta tana "bani Hijabi gidanmu zan tafi bazan iya ba"Surayya zare ido kawai take tana kallonta tace" Aljanar ce ta biyoki?" "Nidai kawai ki bani Hijabi inkina da d'ari biyar ki bani aro in yi kud'in mota" Muhibba tace tana share hawayen da suka zubo mata,Surayya dafata tayi tace "haba Muhibba ki fad'a min abinda ya faru mana kike so ki tafi gida" muhibba kuka ta fashe dashi tana "Surayya gida zan tafi tun jiya banida kwanciyar hankali matan nan dana taimakawa in banda tsorata ni babu abinda take yi,jiya ban runtsa ba,nayi wa Abdul bayani bai yarda dani ba,dan haka gidanmu zan tafi bazan iya zama a gidanan ba" tunda Muhibba ta fara magana jikin Surayya ya hau rawa,cikin tsanin tsoro tace " yanzu Muhibba idan kika tafi ta shigo min fa,dan Allah karki tafi ko ina ki zauna anan inya so idan Ayuba ya dawo zan sa ya kira Abdulmajeed ya mishi bayani in bai yarda. ba ma da kaina zan mishi bayani kinga bai kamata ace kin tafi gidanku ba da izininsa ba kin kuma San halin mijinki" Muhibba kallonta tayi tana girgiza kai tace " Surayya bazan iya ba ni nasan mai nake gani daga taimako na janyo wa kaina masifa,gidanmu zan tafi,idan Abdulmajeed ya dawo ki fad'a masa na tafi gidanmu,Surayya babu yanda bata yi ba akan Muhibba ta zauna a gidanta kar ta tafi,amma Muhibba tak'i Hijabi ta bata,ta d'auko dubu d'aya ta bata da sauri Muhibba ta saka hijabin dan burinta kawai ta ganta a gida padlock ta k'arba awajen Surayya ta kulle gidan,Surayya ma kulle gidanta tayi dan cewa tayi bazata iya zama ba ita ma gidan d'aya makociyar ta su ta tafi,Muhibba kuwa ta dau hanyar bak'in titi,dan gidan nasu a dan lungu ya ke,tana isa bakin titi ta tari adaidaita sahu ta hau,tafiyar minti 20 ne ya kai ta karkasara,tana sauka ta shige gidansu dan gidansu a bakin titi yake, atsakar gida ta tarar da Nafeesa kanwata dake binta tana wanki,da alama uniform d'in islamiyya take wanke wa,Sallamar da tayi Nafeesa ta amsa cikin murna ta tafi ta rungumeta tana "oyoyo" murmushi Muhibba ta yi tana kallo k'ofar palonsu tana "ina Umma"?

"Tana d'akinta" Nafeesa tace a dai dai lokacin da ta cika Muhibba ta na kallonta dan taga Muhibban a firgice ba kamar yanda ta saba ganinta ba.
.
.
ita kuwa Muhibba d'akin Maryam mahaifiyarta tayi da saurinta,da sallamarta ta shiga d'akin Maryam dake linke kayanta ta juyo da sauri tana amsawa,Muhibba dan dukawa tayi tana gaisheta,Maryam ta amsa tana leka fuskar Muhibba," Muhibba lafiya dai na ganki awani firgice" Maryam tace a lokacin da take ajiye kayan hanunta,shiru Muhibba tayi nan da nan hawaye ya hau zubo mata," Subhanallahi Muhibba mai ya faru? ina Abdul d'in?
Fad'a kuka yi?" Duk ajere Mahaifiyarta tayi mata tambayar,shiru muhibba tayi bata yi magana ba,"ina tambayarki kin min shiru mai ya faru" muhibba d'agowa tayi ta fara magana cikin sheshek'ar kuka "Umma Aljana ce take bibiyata daga taimako mata wlh na d'auka mutum ce bansan aljana bace"

Ware ido Maryam tayi tana "bangane mai kike nufi ba,taya ya kika taimakawa Aljana"? Muhibba share hawayen fuskarta tayi tafara bata labarin abinda ya faru,sallati maryam ta ringayi bayan ta gama jin labarin abinda ya faru,"muhibba mai ya kai ki bud'ewa aljana k'ofa har ta Shiga band'akinki? Mai yasa kika b'oyewa mijinki gaskiyar abinda ya faru ai dole yak'i yarda dake ya d'auka karya kike" oooo ni maryam daga taimako kin janyo wa kanki,Allah ya kareki daga sharrinta,bari babanku ya dawo ya kira mijin naki awaya ya fad'a masa abinda ya faru Idan addua za adage da yi kafin ki koma gidan dan hatsarine komawarki gidan yanzu, wuce kije d'akinku ki kwanta tunda kince jiya bakiyi barci ba" mik'ewa Muhibba tayi ta nufi d'akinsu dan barcine a idonta sosai,tana kwanciya barci yayi awon gaba da ita.
.
K'arfe biyar da rabi Abdulmajeed ya dawo gida,mamaki ne ya rufeshi daya ga k'ofar gidansa a kulle,parking d'in lifan d'insa yayi ya nufi k'ofar gidan Surayya dan yana kyautata zaton Muhibba a gidan take,aransa kuma yana ayyana irin rashin da zai yiwa Muhibba wato shi zai ce ko k'ofar gida kar ta fita,amma sabida bata jin magana shine zata tafi gidan makota har da kulle gida,buga k'ofar yyi da k'arfi,Surayya da bata dade da koma wa gida ba sabida tsabar tsoron da take ji,ganin biyar tayi ne yasa ta nufi gida dan ta d'ora girki,tana cikin jajjage taji an buga k'ofa wurgar da tabaryar hanunta tayi ta shige d'akinta da gudu ta rufe k'ofa jikinta sai rawa yake,jin da tayi an k'ara buga k'ofar ne yasa ta fara"
.
wa innahu sulaimanu wa innahu bismillahi ku kuke ganin Mu, ba mu muke ganinku ba"duk adduar daya zo bakinta karantawa kawai take in banda gumi babu abinda ta keyi,Abdulmajeed jin shiru ba amsa bane yasa yayi tunanin ko basa gidan,suna gidan Hadiza d'aya makociyar tasu da wanan tunanin ya nufi gidan Hadizan yana shirin kwankwansa,ta bud'e k'ofar ta fito da alama wani wajen zata,da sauri ta gaishe shi,ya amsa yana tambayarta ko su Muhibba na nan,ce mishi tayi,Muhibba bata nan amma Surayya bata Dade da barin gidanta ba,ta tafi ta d'ora girki,godiya ya mata ya nufi gidan Surayya yana mamakin inda Muhibba taje,k'ara kwankwasa gidan yayi,Surayya da tun lokacin tana jikin labule sai addua take,jin an k'ara buga k'ofar ne yasa ta saki fitsarin daya matseta,dan duk a tunaninta aljanar ce take buga gidan tunda taga Muhibba bata nan,Abdulmajeed gajiya yayi da buga k'ofar ya koma kan lifan d'insa ya zauna ,zuciyarsa sai tafarfasa take, Yana zama da minti biyar,Ayuba shima ya k'aryo kwana parking yayi a k'ofar a gidansa ya sauk'o daga machine d'insa ya nufi wajen Abdulmajeed dake karkada k'afa hannu ya mik'a mishi suka yi musabiha yana kallon k'ofar gidansu Abdulmajeed, tambayarsa yayi Muhibba bata nan,cikin tsananin Bacin rai Abdulmajeed yace masa bata nan shima bai San Inda ta tafi ba ya ma d'auka tana gidansa Ashe itama surayyar bata nan,Ayuba juyawa yayi ya kalli k'ofar gidansa,ganin babu padlock daga waje ne yasa yace mishi Surayya ta nan k'ofar gidan ya nufa shima ya fara kwankwasa k'ofar,ganin ya kwankwasa sau hud'u ba a bud'e bane yasa yayi yayi amfani da mukullin gurinsa ya bud'e k'ofar,Surayya kuwa tana jin an bud'e k'ofar ta saki ihu tana " wayyo Allahna kiyimin rai Ku kuke ganinmu bamu muke ganinku ba,Allahu la illah ha illa huwa Al hayul al qayyum,inna anzalnahu fi lailatul kadir,wa shamsu wa duhaha,kowane sura kamowa kawai take jikinta na rawa,Mamakine ya rufe Ayuba yace " Surayya kina da hankali kuwa mai yake damunki,"?shiru Surayya tayi da taji muryar Ayuba lek'a wa tayi ta windown d'akin sai da ta tabbata shine tafito daga bayan labulen ta bud'e k'ofa ta fito,Ayuba jikakken skirt d'inta yafara bi da kallo,ya dawo da kallonsa kan fuskarta da ta had'a gumi,sai muzurai take,"Surayya lafiyarki kuwa? Ayuba yace yana k'ara binta da kallo,"ina fa lafiya ayuba aljana ta sako Mu agaba tun dazu take buga min gida,Muhibba ma ta tafi gida tace bazata iya ba ta tafi gidansu,Ayuba mamaki ne ya rufe shi yace "bangane mai kike nufi ta da tafi gidansu ba"? Surayya kwashe komai tayi ta fad'awa Ayuba,girgiza kai yayi yace mata Abdulmajeed na waje bari ya fad'a masa Muhibba ta tafi gidansu,Surayya Hijabinta ta zura ta bishi suka yi waje dan tace tsoro take ji,Ayuba bayani yayi wa Abdulmajeed,Surayya itama ta bashi labarin yanda aljanar ta ringa tsorata su tana ita bata San tsautsayin da ya kai Muhibba ta bari aljana ta shigar mata band'aki ba,Ayuba Shawara ya hau bawa Abdulmajeed akan yasa ayi mishi sauk'ar Qurani,tunda suka fara mishi magana ya saki Baki yana kallonsu dan ba haka Muhibba ta ce mishi ba,kenan karya muhibba take mishi data ce Almajira ce tayi bara,aljana ta bud'ewa gida ta shigar musu band'aki,wani irin tafasa yaji zuciyarsa nayi yana ganin Muhibba ta gama rainashi duk gargadin da ya mata Ashe bata ji ba, godiya yayi wa Ayuba ya k'arbi mukullin padlock d'in daga hanun surayya ya bud'e gidan ya shigar da lifan d'in sa
.
Abdulmajeed ransa a mutuk'ar bace ya zauna a Palo sai karkad'a k'afa yake yana tunanin matakin da zai d'auka akan Muhibba,ga yunwan da ya koro shi,gashi bai iya girki ba,tsaki yayi a fili yace "zaki gane kurenki bazan je gidan naku ba,in kin gaji zaki dawo da kanki" kwanciya yayi akan dogon kujeran yana jin yanda cikinsa ke k'ugin yunwa.

B'angaren Muhibba kuwa sai wajen k'arfe 2:30 ta tashi daga barci wanka ta farayi,tayi sallah. abincin da Nafeesa ta zubo mata ta jawo taci ta koshi,ta nufi d'akin Mahaifiyarta,ganin bata d'akin ne yasa ta koma d'akinsu ta zauna ta rafka tagumi tana kallon Nafeesa dake shirin tafiya islamiyya,tunanin Abdulmajeed ta fara yi tana tunanin ko ya zai ji idan ya dawo ya tarar ba ta nan,tunani tayi na ta kirashi a waya, ta fad'a mishi da kanta,wayar Nafeesa ta k'arba tayi dailing Number Abdulmajeed,taji switchoff,mik'awa Nafeesa wayarta tayi ta cigaba da tunaninta,ta rasa mai yasa aljanar data taimaka wa take bibiyarta,Muhibba ahaka ta wuni tana tunanin sai wajen k'arfe shidda Mallam Hashimu Mahaifinta ya dawo daga kasuwa,sai da yayi sallar isha yaci abinci Maryam take bashi labarin abinda ya faru da Muhibba,sallati yayi yasa aka kira mishi Muhibba,ya k'ara tambayar ta abinda ya faru ta k'ara bashi labarin abinda ya faru,ba k'aramin firgita Mallam Hashimu yayi ba daya ji abinda Muhibba tace dak'ewa yayi bai nuna mata ba ya rufe ta da fad'a yana mai ya kai ta ta bud'e k'ofa ai gashi nan daga taimako ta janyo wa kanta fad'a ya ringa mata sosai yana kar ta sake irin wanan gangancin,gobe zai bata adduoi ta koma gidanta insha Allahu,Allah zai kareta daga sharrin aljanar,jin abinda yace ne yasa Maryam tayi magana tana "bai kamata Muhibba ta koma gidanan ba tare da anyi saukar Qurani ba ita ganinta a kira Abdulmajeed awaya ace masa yazo inyaso sai su bashi shawaran yasa ayi saukan,da wanan shawarar suka yanke zasu nemi Abdulmajeed,Muhibba ta tashi ta nufi d'akinsu tana tunanin Abdulmajeed.
.
Abdulmajeed kuwa da k'yar yayi sallar magriba dan jikinsa har rawa yake sabida yunwar da yake ji,mik'ewa yayi daga kan sallayar ya d'auki mukullin lifan d'insa dan bakin titi yake so yaje ya siyo tsire yazo yaci,ji yayi ana kwankwansa gidan,hanyar waje yayi yana bud'ewa yaga Ayuba a tsaye da flask a hannu,Ayuba mik'a mishi flask d'in yayi yana cewa "ga abinci nan yaci tunda madam bata nan,da sauri ya k'arb'a yana mishi godiya,kulle k'ofar gidan yayi,ya ajiye flask d'in hanunsa sai da ya fara tada engine tukuna,ya nufi Palo, a tsakiyar Palon ya zauna ya bud'e flask d'in lafiyayyen jollof d'in shinkafa da yaji kayan had'in kayan lambu yayi tozali dashi,aikuwa da gudu ya nufi kitchen ya d'auko plate da spoon, yazo ya zauna ya zuba ya fara ci, sai da yaci ya koshi sosai yayi hamdala,dak'yar yayi sallah isha sabida koshin da yayi,plasma dake mak'ale a jikin bango ya kunna bayan ya idar da sallah ya fara kallo Dan ya rage dare,Dan ji yayi gidan ya mishi fad'i ya kuma rasa mai yake mai dadi,tsaki yayi a lokacin da ya dau remote Dan ya chanza tasha yana " gida idan babu mace tamkar kango ne" kallo yake amma tunanin
Muhibba yake ahaka ya ringa zuba tsaki shi kadai,wani irin tsoro ne ya rufeshi a lokacin da yaga horror film akeyi dan Inda aka nuno yanzu ba k'aramin tsorata yayi ba da sauri ya kashe kayan kallon,yayi waje band'aki ya nufa Dan ya d'auko bokiti ya zuba ruwa ya watsa Dan kwanciya ya keso yayi duk da bashi da tabbacin in zai iya baccin,ganin babu ruwa abokitan gidan ne yasa ya ja ruwa a rijiya,ya kai ruwan band'aki ya koma d'akinsa ya cire kayansa ya d'auro towel ya nufi band'akin brush ya farayi kafin yayi wankan Dan ya Riga ya saba,takun takalmi ya fara jiyowa daga tsakar gida,takalmin ma irin mai tsinin nan,"kwas kwas kwas " kawai yake jiyowa,gabansa wani irin fad'uwa yayi Dan yasan ya kulle k'ofar,towel d'insa ya janyo da sauri yayi waje yana "waye" waige waige ya fara yi yayi hanyar k'ofar gida yaga k'ofar na nan a kulle,ciki ya koma ya duba ko ina bai ga kowa ba,rufe ko ina yayi ya koma band'akin yana tunanin kunensa ne ya jiyo masa takun takalmi towel d'insa ya cire ya fara wanka,
.
yana wanka yana kallon mudubi,duk'awa yayi Dan ya debo ruwa ya watsa yana d'agowa idansa ya sauka akan mudubin band'akin Matan nan ya hango abayansa ta zuba mishi ido tana kallonsa idonta jajaye kamar jini, dogwayen hak'oranta awaje,gashinta kuwa har kasa,wani mugun ihu Abdulmajeed yayi,yafita waje dagudu,cal cal cal ya shige d'akinsa ya kulle jikinsa na rawa, Numfashin sa kamar zai d'auke sabida tsabar tsoro,ahankali ya zauna akan gado yana mai da numfashi ya ma manta babu komai a jikinsa" adduoi yafara yi yana dafe da k'irjinsa ahankali ya fara samun nutsuwa,sai da kai Minti talatin azaune,ya mik'e ya d'auko gajeran wandonsa yasa,yana shirin sa vest yaji an bud'e k'ofar kitchen aguje ya hau kan gado ya janyo bargo ya rufe kansa jikinsa kuwa sai rawa yake,hawaye ya hau zubo mishi yana " Ashe Muhibba dagaske take da aljana a gidanan shi kenan tawa ta kare" ahaka ya cigaba da rawar d'ari yana adduoi ganin bai k'ara jin motsi ba yasa ya yaye bargon da ya rufe Kansa ya zauna akan gadon sai da yafara lek'a ko ina ya duro daga kan gadon,Touch light ya d'auko ya kuna,yasa agafen gadon,duk da engine a kunne yake fitilar d'akin a kunne yake,wayarsa ya d'auko ya kuna torchlight d'in Dan ba k'aramin tsoro yake jiba Dan in ya rufe idonsa aljanar nan yake hangowa,gadon ya hau ya kwanta yana kalle kalle,bakinsa d'auke da addua Dan babu yanda zai yi ne in ya fita zai iya ganin aljanar da ba abinda zai sa ya kwana a gidan,ahaka ya kwanta a tsorace said wajen k'arfe d'aya da rabi barci ya d'aukeshi,wajen k'arfe uku na dare yaji motsi a gefensa ahankali ya bud'e idonsa cikinsa wani irin murd'awa yayi gudawa mai k'arfi ya taho masa sakamakon tozali da yayi da aljanar nan azaune a gefensa tana murmushi idonta ya k'ara girma razanan ihu ya saki ya mik'e aguje ya bud'e k'ofa yafita waje,ganin zai iya kashi awando ne yasa ya nufi band'aki da gudu ya rufe k'ofa ya hau kan Masai ya hau sakin gudawa jikinsa na rawa rufe idonsa yayi gam,kirjinsa sai dukan goma goma yake,babu abinda kake ji sai sauk'ar gudawansa

ji yayi kamar an bud'e k'ofar band'akin,cikin tsananin tsoro da firgita ya fara ihu yana " kiyi min rai karki cutar dani kiyi hak'uri Dan Allah" ihu yake sosai jikinsa na rawa shirun da yaji ne yasa ya bud'e idonsa ahankali ganin bai ganta a band'akin bane yasa ya d'iba a guje ko tsarki bai tsaya yi ba,ballantana akai ga yasa wandonsa,k'ofar gida ya bud'e ya fita waje,kasancewar babu wuta garin duhu,wandonsa yasa da sauri ya nufi gidan Ayuba ya fara kwankwansa da sauri yana waige waige ,Surayyan dake rungume ajikin Ayuba tana barci,jin da yayi ana kwankwasa gidan ne yasa ta tashi a firgice ta hau kan Ayuba tana nuna mishi k'ofa.
Abdulmajeed buga gidan yake da sauri yaji an dafa bayansa fitsari mai zafi ya saki awando a juya ahankali aljanar nan ce ta da fashi tace da muryar yara "Abdulmajeed ina zaka ni Dana zo na ta yaka hira"Abdulmajeed zubewa yayi akasa sumame.
0 comments:
Post a Comment