DAKON SO Page 1 to 5
Driven dinta ake a mota inda ita kuwa ta kasance cikin nishadi da wal_wala Kallo daya zakayimatah ka gane tana cikin farinciki. Yarinya ce Yar kimanin shekaru 16_17 da Haihuwa kyakyawa ceh ajin farko mai kyau na halitta da kuma kyaun hali.
Hujaima Hashim kenan Yar asalin jihar bauchi ceh, sunan mahaipintah Alh Hashim Babban dan kasuwane a cikin garin bauchi, matansa 2 a duniya hajiya Zaliha da hajiya jamila.
Hajiya zaliha itaceh mahaipiyar Hujaima kuma itace uwargida, Mahaipinta jinin sarauta ne a garin Dutse, shine emir na garin jigawa_dutse
Hujaima tana SS3 ne a nigerian Turkish dake abuja. A bangaren ilimin addinin islama kuwah ta saukieyh alqur'ani sannan kuma tayi karatun littafai da dama.
Hajiya jamila bata taba haihuwa bah a gidan Alh Hashim. Hkan yasah kiyayya mai tsanani ta shugah tsakanintah da hajiya zaliha da "yarta hujaima.
Alh Hashim yana matuqar son yarsah Hujaima a duniya komai nashi na rayuwarshi na hannun Hujaima kama daga abuncin da zaici ita ke kawoshi komai nashi dea.
Hajiya jamila Yar wani mai kudine dake garin Yola kasancewar bafulatana ce, tana da kyau sosai. Mahaipintah mai fada a ji ne a garin Yola. Wannan kenan.
******
Alhmdlh!! Ta furtah lokacin da suka iso kopar babban gidansu mai kama da gari gudah. Masu gadi suka bude musu kopar, Inda driver ya Shiga da mortar a ciki. Yana parking Alh Hashim na fiotwa daga falonsah shida Sadeeq, far'ah kawea yakeyi, hujaima na bude motan ta fitoh ta langabey kai tare da Murmushi a fuskartah.
Alh Hashim yaceh "My Dota u ar wlcm back to d family" tank u dad ta fada ta ruga da gudu ta rungumieshi. Ya makaranta? Tace hba daddy instead of kazo a daukoni shine ka aika driver kuma ko Yaa tycoon bai zo bah! Ta fada cikin muryar kuka. Alh Hashim yace " hba Hujaima ba gashi ynxn kin ganmu bah? Kai ta daga masa alamar eh.
Sadeeq dake gefe yana kallonsu yaceh Hujaima wlcm back, kallonshi tai taceh tnk u. Daga nan suka zarce cikin gidan.
Wanene Sadeq?
Sadeeq sabeer, wanda akeyiwa laqani da tycoon, dan dan yayan Alh Hashim ne wanda suke uwa daya uba daya.
Tun yana yaro yake hannunshi kasancewar Allah yayiwa Mahaipin sadeeq rasuwa tun yanada shekara 4 a duniya kuma shi dayah y mallaka. Tycoon mutum ne mai kyau na fitar hankali yana da dadin murya mai dadin sauraro.
yana da kyau na halitta da kyau na jiki, dan gayu ne na karshe yana da ilimi sosai both western and Islamic education.
Tycoon mutum ne mai sanyin hali bashida fada. Kasancewar ma ba'a nan Nigeria yay karatunsa bah,a qasar Ghana yay karatunshi na likitanci. A bangaren mata.
Shekarunsah bazasu wuce 30 bah, amma akuyshiey da kaipin hankali da basirah. Wannan kenan
******
Suna isa cikin babban falon gidan, suka samieyh guri suka zaunah inda maman Hujaima ta hadumusu kayan ciye2 da lase2 da dea sauran abubuwa.
Alh Hashim yace "Baby bazaki ci abunci bane"? Ta yatsine fuska sannan tace "Daddy sea nayi wanka tukun kuma nagaji wlh" Alh Hashim yace to baby jike kiyi wankan amma kada ki jima, kai ta daga masah ta tashi ta wuceh zuwa dakintah daya kasance up_stairs ne.
Tana shigah ta fara cire kayantah ta daura towel ta shiga toilet tai wanka ta fito, ta zaunah kan kujera dake gaban dressing mirror, tace oh ni hujaima! Har ynxn Yaa tycoon na nan da halin nan nashi na rashin yawan magana? Kai ta grigiza sannan tace am back so I will make sure in shaa Allah nasa kazama Parrott just lyk me.
Tana kammala fadar hka taji ciwan Mara ya taso mata. Ta kwalla wani irin ihu, daga Alh Hashim har tycoon da Mum din Hujaima suka rankaya zuwa dakintah.
Suna isa dakin hujaima suka sameta tana ta murkusu da mara har ta fado kasa da hanzari Mamanta ta isa garetah. Ta fara kiran sunantah hujaima!!! Dago idanunta tai tace Mom! Sea kuma ta qara kwalla ihu! Hankalin su gaba daya ya tashi.
Tycoon yace Mom bara in dubatah, tace to ta janye yaxo ya zukonah ya taba jikinta yaji ya fara zapieyh, yace Mom a sata a kan gado,daukantah Mom tai tare da taimakawar Alh Hashim suka ajiyetah kan gadon, nan tycoon ya dakko kayan aikinshi ya fara dubatah, yana kammalawa yace Dad am coming.
Yana fitah ba'a jima bah ya dawo allurai be y shigo dasu a hannunshi, nan yay matah alluran,take wani bacci mai nauyi ya dauketah.
Dad yace tycoon wea mi ke damunta ne? Tycoon ya nisa yace Dad ba wani matsala bane, Dad yace To Allah y kawo sauki. Hanya suka kama suka fitah inda suka koma falo. Suna isa suka samieyh guri suka zauna.
Mom tace tycoon fada mun mike damun hujaima ne? ajiyar zuciya yay tukunnah yace gsky Mom hujaima ciwan Mara ne ke damuntah, kuma yayi tsanani! and d only solution we have now kawea shine ayi mata aure.
Hakan yayi dea2 da shigowar hajiya jamila a falon, wani murmushin mugunta tai tukunnah ta samu guri ta zaunah,ta kalle Dad taceh Abban hujaima ai kuwa faduwa tazo dea2 da zama tunda nan da 2weeks data fara exam dintah ai kam ykamata ayimata auren nan a huta ko bkomai saboda lpynta.
Dad yace hakane hajiya amma kuma ai bata kula Samari, anty amarya tace ai Alhj akuy brother Dinah wanda yay karatunsah a USA dama wancha zuwan da yay kuna umrah kaida hajiya yaga hotonta yace mun yana sontah. Sea kallon Kallo tsakanin Mum da Dad da kuma anty amarya.
Shin wanene wannan saurayin?
Khair Yola, qanen anty amrya ne sunansah khair
Cikakken mashayine kuma dan giyah, yana da kyau amma idan aka hada kyaunshi Dana hujaima ko tycoon sea y koma baidashi, farine kyakyawa amma shaye2 yasa y koma sea a hankali. Wannan kenan.
Dad yace to Hajiya nidea bazanyiwah hujaima auren dolebah idan taganshi tace yayi mata kuma ta aminta dashi to Alhmdlh zan bashi itah. Murmushi anty amarya tai tace Hka nakeso yanzun zan qara wani shiri na ganin sea naga bayan hujaima da uwarta a cikin gidan nan. Duk wannan maganar da take a cikin zuciyarta take.
Tirkashiyh! To y kenan?
Karfeyh 12pm dea2 hujaima ta farka daga bacci, tana tashi, Mum da Dad ne tsaye a kantah, Mum tace sannu Hujaima, hujaima ta amsa da yauwah Mum, Dad yaceh Baby kin tashi? Kai ta daga masa alamar eh, dakin ta qarewa Kallo gaba daya taceh, Dad Yaa tycoon fah? Murmushi Dad yay yaceh Baby kinsan kema yana dakinshi yau baya zuwa aiki.
Shiru hujaima tai tukunnah taceh Dad, pls kace yazo y dubani, Dad yace to baby, tashi yay Inda Maman hujaima ta rufa masa bayah, suna isa dakin tycoon Dad ya sanar dashi sakon hujaima, babu gardama babu musu, Yaa tycoon y kama hanya sea dakin hujaima.
Yana isah ya Tarar da ita zaune kan gado,Sallama yay ta amsah, yace Hujaima sannu ko? Kallonshi tai ta amsa da yauwah, taceh yanxn Yaa tycoon bazaka zo ka dubani bah sea na Roka?tycoon yace b hkne bane Hujaima naga kina bacci so na bari ne sea mun hadu a falo idan kin tashi sea in muki y jikin.
Tohm naji ynxn dea kaga naji sauki, tycoon yace ai naga alama, hujaima ta matso kusa da tycoon taceh Yaa tycoon let's play a game.
Game kuma? Eh Yaa tycoon game fah, abunda zea faru shine, zan fada maka wata kalma sea kayimun bayanintah idan kayi to ask duk abunda kake so zan maka, hka Nima idan kai, kayi winning. Bata jira amsar da zea bata bah tace OK.
Yanzun ni zan fara: hujaima tace Menene ma'anar Kalmar DAKON SO?
Tycoon ya niesah yace baby meye kuma DAKON SO? kai ta langabeyh taceh ur tym x running up! Shiru tycoon yay tukunnah yaceh to ai Kalmar dako kamar tana nupin daukar kayah, so idan aka hada DAKO da SO, zea bada ma'anar DAUKAN SO! hkane? Yarfeyh da hannnu hujaima tai taceh yh u ar ryt and u win.
Tohm yanzn saura ni ko? Tycoon ya daga matah kai, baby tace ask duk abunda kake so, Tyccon y niesah yaceh tohm menene fa'idar yawan surutu? Daria baby tai tukunnah taceh Yaa tycoon ai surutu Nada fa'idah buh mai amfani ba mara amfani bah, idan kana surutu zaka zama active ko a cikin mutane ko y kaceh? Tycoon yaceh yah hkne. Bby tace yes I win! tycoon yaceh so am i. Baby tace so ynxn mi kakeso? Tycoon yace kiyi shiru ki Deana yawan magana. Fuska ta tabieyh tace hba Yaa dan Allah! Bai jira ta qara magana ba ya kama hanyar wajeyh.
Da hanzari ta kira sunanshi, tsayawa yay yace baby menene? Tace saura ni ai, ban fada abunda nakeso bah, juyuwa yay yace to mi kikeso?
Yauwa Yaa tycoon, nidea abunda nakeso gskya Yaa shine mu fitah kawea ka kaini gidansu ummetea,tycoon yaceh sheikenan? Taceh a'ah daga nan kuma mu tafiyh gurin shan ice cream,pls!!! Ta kama fada kamar zatayi kuka harda had la hannuwantah guri dayah, x OK! Zamu tafiyh amma karfeyh nawa?Yaa tycoon after asar sea mutafiyh ko y kaceh? Tycoon yaceh yanda kike so hka za'ayi baby, yana gama fadar hka ya fitah dakin, a cikin zuciyarsah kuwa mamaki yakeyi surutu irin na hujaima amma kuma duk surutuntah a cikin gida ne.
A chan bangaren hajiya jamila kuwah tana zuwa dakintah da dakko waya ta kirah khair, ringing 2 ya dauka yaceh "Hello" a cikin muryar yan shaye2, anty amarya taceh khair kana ina ne? Khair yaceh Allah dea yaja ran antynah da Nisan kwana, anty amarya tace khair inada magana dakai, eh eh yo ina jinki ya fada a cikin muryar shaye2.
Anty amarya ta nisah tukunnah taceh "khair alfarma nake nemah inaso dan Allah kazo ka nema diyar mijinah Hujaima da aure, saboda nayi masah qaryar cewar kace kana sontah, anty ni kuma? Anya zea bani ma kuwah? Anty amrya taceh khair ka tsaya kaji mana, yace ina jinki. Tace yauwa zea baka mana amma inaso ka taso kazo Bauchi nan da gobe, amma kazo da dare lokacin kowah yayi bacci, kuma dan Allah kada kayu shaye2 din nan, khair yaceh ke nifah anty kada ki matsamin, anty amrya taceh ba hka bane khair Inaso ne ka aure hujiama, idan ka aureta ka muzguna matah ka wulaqantata kaci mutunchintah ka wahalar da ita a rayuwah wanda nakeso hakan yazama sanadiyar ajalintah, kahir "yaceh an gama ki saurare zuwana gobe. Anty amarya tace ko kaipah inn kanena, kashe wayar kawea yay ba tare dayaceh da ita komai ba.
Anty amarya taceh "I will make sure I destroy ur happiness, da duk wani Abu da kika mallaka
Karfeyh 4pm dea2 sun kammala sallah asar, Hujaima ta shirya tsaf cikin wata dogowar rigah Yellow da stones dintah black, komai yellow n black ta saka abintah tai simple make up ta dau wayartah kirar Ipad ta dauka air piece dintah ta kamo hanya ta fitoh daga dakintah zuwah dakin Mom dintah, Mum taceh hujaima ina zuwah? Mum gidansu ummetea zani, driver zea kaiki ne? Kai girgizah mata alamra a'ah taceh to waye zea kaiki? Taceh Yaa tycoon, Mum taceh a dawo lpy, hka ta tafiyh tayiwa Dad dintah sallama Inda y bata kudi 20k yaceh gashi ko zata siyawah ummetea wani Abu a hanyah karba tai, tai gdya ta fitoh zuwah dakin tycoon, tana isah yana fitowa,India yay shigar manyan kaya yayi kyau sosai, hujiama "taceh yauwa faduwa tazo dea2 da zama mutafiyh ko? Yh mutafiy shine amsar dayabatah, tare suka fitoh kai da ganinsu kasan sun dace da junah.
Motarsa suka nufah wadda take mai kyau da tsadar gaske gata fara, bude motar yay inda hujaima ta shigah gaba, masugadi suka bude musu kopar gidan, Tycoon yaja motar sea gidansu ummetea, suna isah taceh Yaa abeg ka jirani ba jimawa zanyi bah, to kawea yaceh da itah, tana fitah ya dakko wayanshi ya shigah whtsapp ya chanza status dinshi zuwa DAKON SO!
Tana shiga gidan da sallamartah ta isah, mai gadin gidan ya amsa matah ta ciro 3k ta bashi, ya karba yay ta gdya, tana isah main tsakar gidansu, ta tsaya tana kallon ummetea, ummetea bata ko lura da itah bah kasancewar tana karatun wani littafi ne mai suna KECE JININA UMMI AYSHA! hujiama tace surprise! Hkan yasah ummetea dagowo suka hada ido ita da bestyn tata.
Umeetea ta taso ta rungume Hujaima taceh baby dama kin dawo? Kai ta daga mata taceh yah yau na dawo kuma gashi Nazo in ganki, ummetea tai Murmushi taceh Baby kenan, gashi ba kowa a gidan sea ni dayah, mujieyh daki,hujaima taceh nop wucewa zanyi buh in shaa Allah kapin in koma zan dawo kinji, ummetea taceh baby kinsan i trust u, hka sukayi sallama ta dawo motan, tycoon yacah sea inah? Taceh gurin shan ice cream, hka kuwah akayi suka Lula sea AYSHKAUS OASIS! nan suka sha ice cream din suka kammala suka juyo zuwa gidah.
Suna isah Hujaima taceh "Yaa tycoon ngd amma dan Allah even once ka dingah Murmushi akai2 mana Murmushi yana da kyau sannan kuma mutum mai Murmushi yana qara kwarjini musamman aceh yana da kyau kaji, tana gama fadar hka ta bude Motan ta fitah.
Tycoon yama kasa fitowa a Moyan yay zaune sea tunano irin kirniyar da Hujaima tai gurin shan ice cream yake da kuma maganganuntah na yanzun,tycoon yaceh in shaa Allah zan dubah ko bkomai kodan farinn cikin qanwatah. Yana kammala fadar hka ya fiosh daga Motan ya wuce dakinshi.
Washe gari da mislin 10pm na dare khair ya iso daga Yola zuwa bauchi sea warin giya yakeyi, anty amrya ya kira yaceh "keeee ganifah a kopar gidanki" Hamdala taiwa Allah taceh hakan yayi dea2, gani nan zuwah, cikin sanda ta tashiey, taxo ta tada mai gadi ya bude matah kopa ta shigo da khair zuwa side dintah kasancewar Alh Hashim ba dakintah yake bah.
Suna shigah taceh zaunah khair, khair ya zaunah "taceh bana buqatar maimaita maka abunda na sanar da kai a waya, ynxn abunda nakeso shine dan Allah wannan shaye2 din ka Deana ka bari sea kunyi aure kaida hujaima kaci gaba, inaso kazamaa mutum mai kammala ta yanda bazasu gane ko kai waye bah. Anty amarya ta tashi tsaye taceh saboda inaso ingah bayan zaliha! Da yarta hujaima da duk wani jin dadi natah na rayuwar duniyah. Wannan alqawari ne na daukarwa kaina.
Ta juya ta kalliey Khair taceh "Khair Zanso ka zama mai bin umarninah, khair "yaceh anty ke nifah bacci nakeji, Murmushi tai taceh ga daki chan na karshe ka shigah, tashi khair yay ya wuce zuwa dakin, ko takalmi bai cirebah ya kwantah a kan gadon. Anty amarya taceh Woo ni duniyah kina min dadi, inyi abunda nakeso inyi istigifari.
Washe gari da misalin karfeyh 8am, tycoon ya shirya zuwa office, yana fitowah yaci karo da hujaima, kallonshi tai tayi masah Murmushi taceh "yaa tycoon ina kwana? Lpy qlw y batah amsah, ya wuceh abinshi, mtsww tai tsaki taceh wannan mutumin sea a hankali, dea2 wannan lokacin anty amarya ta shigo side dinsu hujaima, hujaima ta gaishetah anty amarya ta amsah.
Hujaima tace anty wea yaushe zakijiey yolane? Anty amarya taceh sea nan da wata dayah, hujaima tace Allah y kaimu.
Anty amarya side dinta ta koma ta taddah khair sea bacci yakeyi abunshi "ruwa ta Dibah ta watsa mushi, take ya farka, Murmushi anty amarya tai masah shima ya mayar matah kasancewar ya dawo hayyacinshi, duk magagen shaye2 ya bar jikinshi. Anty amarya taceh "khair ya kamata a fara mission din nan kapin hujaima ta komah makarantah, kallontah yay yaceh angama , anty amarya taceh buh khair yuh hv to promise me bazaka kara shan wani kwaya bah har sea ka aure hujaima. Kallon anty amarya yay yaceh na maki alqawari zan Deana buh ykmata a hanzarta ayi auren nan duk abunda kikeso sea ayi hka.
Gud taceh yanzun kasan mai zea zamu farayi? Kai y girgizah mata alamar a'ah.
Anty amarya taceh "inaso ka shirya tsaf zuwa 12pm ka biyo ta hanyatah nikuma zan jiey side din Maman hujaima sea kace kazo bana nan kagane hausatah? Nikuma nasan duk yanda zanyi kaji? Khair ya amsah da to.
A chan bangaren hujaima kuwah tana komawah daki ta kira bestynta ummatea, ringing biyu wayar tai ta dauka tare da sallama hujaima ta amsah taceh "Bestynah, wlh bazan boyemuki bah Allah ya azamun kaunar Yaa tycoon, ina DAKON SON Yaa tycoon, buh bansan y zanyi in sanar dashi bah.
Ummatea tai ajiyar zuciya taceh hujaima yayan nan naki fah yana da wuyar sha'ani wlh irinsu da kike gani basuda saurin gane manufar mutum, hujaima taceh ummetea nifah tsaya kijieyh nagaji da DAKON SO! hba wannan wace irin rayuwaceh? Inaceh ke baki taba son wani bane a rayuwarki bah. Ummetea taceh hba tawan ai abun b hkne bane, ynxn dea ki dea ta addu'ah akan Allah y zaba muki abunda yafiyh zama alkhairi. Saboda a kullum kuma a koda yaushe yana da kyau mutum ya riqa maida lamuransah ga Allah.
Hujaiam tace hkne u ar ryt, jibi zanzo in muki sallama dan zan komah school, a hka sukayi sallama da junah.
Karfey 12pm dea2 anty amarya tayu side din su hujaimah, koda ta iso ta same hujaima na chat, wani murmushin muguntah tai, taceh Alhmdlh, da hanzari ta isah garetah taceh "Baby mi kike hka? Hujaima taceh anty amarya ina chat ne da school mate dinah, anty amarya ta zaunah, hujaima da son jiki ta axa kantah a bisah kafufun anty amaryah, ta cigaba da chat dintah, kusan 10mnt da zuwan anty amarya akayi sallama, Kai hujaima ta dago sukayi ido 2 da Khair, Murmushi yay matah wanda hkan ya qara masah kyau da kwarjini, anty amarya ta daga kantah taceh ah "khair mutanen Yola" yaushe kuma kazo garin? Ka karaso mana, karasowa yay ya zaunah ya kallieyh hujaima yaji wani irin abu a tare dashi gaba dayah sea yaga tai masah kwarjini.
ji yay ta matuqar burgeshi, humm masu karatu y kenan? Anya kuwa plan din anty amarya zea yuwu kuwa? Ehum mujieyh zuwah. Tashi Baby tai, taceh anty bara in dakko masah ruwah, hka kuwah akayi ta wuceh kitchen dinsu, nan suka hade da Mum, Mum taceh Hujaima dubieyh shigarki, dagake sea wannan rigar, Baby taceh hba Mum ba kowah fah, Mum taceh to, Baby ta wuceh ta bude fridge ta dakko juice da ruwan swan na gorah da cup, Mum taceh ina zuwah? Hujiama taceh Mum uncle khair ne qanen anty amarya yazo, Mum taceh to kisah hijab amma kapin ki komah, hka kuwah akayi ta biyah dayake akuy kopah a kitchen din da zata sadata da dakintah ta dakko hijab dintah, ta dawo, Mum taceh ko kefah, Murmushi hujaima tai matah ta wuceh ta ajiye masah drinks din, ta qara komawah kan kafafun anty amarya ta zaunah, kadan yasha ya ajiyeh cup din, anty amarya taceh "khair ga 'yata hujaima, hujaima ga khair brother dina ne.
Murmushi kawea hujaima tai masah, hkan yayi dea2 da dawowar Tycoon, da hanzari Baby ta tashi ta tafiyh zuwa gareshi, taceh wlcm back, da murmushinta a fuska , tycoon yaceh tnx, zaunawah yay, inda ta komah kitchen ta dakko masah drinks da ruwa ta zaunah kusah dashi taceh Yaa kasha, kallontah yay yaceh nagode.
Kallonshi kawea take dan itah har ta shagala da waiyh anty amarya na dakin, sea da tashi taceh baby ni na wuceh zan kai khair masauki, baby taceh to anty ta maidah kallontah ga tycoon. Wannan kyau irin naka Yaa akuy burgewah hka ta fada a cikin zuciyarta.
Yana kammala shan lemon ya tashi y dau jakarsah ya wuceh daki hujaima taceh oh ni kainah yau na gamo da DAKON SO! ta koma ta daukieyh wayarta ta cigaba da chatting.
Karfey 5pm dea3 Anti amarya ta shigah kitchen ta hada dinner kasancewar yau Alh Hashim a dakintah yake kuma tasan dole sea hujaima na nan zaici abunci hkan yasa ta girkawah hujiama best food dintah, tana kammalawa ta shigah toilet ta chanchara wanka ta ratsa wata uwar kwalliyah, ka fiyshie jikintah da turare, hakan yayi dea2 da shigowar hujaima a dakin tare da sallamartah, gaishetah tai ta amsah taceh anty Dad fah? Anti amarya kapin ta bude baki tai maagana Dad yaceh gani Baby, yauwa daddyh kasan na kusah komawa school ko? Dad yaceh eh nasani fah, Hujaima taceh so dad gsky kasan wannan itaceh final exam Dinah so ykamtah aceh duk kunzo idan zanyi graduation, Dad yaceh Indai wannan ne an gama. Murmushi hujaima tai taceh "dats my Dad, u really be d best in d world".
Anty amarya taceh sannu Abban hujaima, hujiama Yar gatan Dad, duk sukayi daria daga nan suka zarce dining room, suka fara cin abunci, hujaima "taceh anty amarya ina uncle khair? Dad yaceh dama khair yazo ne? Anti amarya taceh eh yana daki yana bacci.
Hujaima taceh bara in taddashi, wanne dakin yake? Anty amarya taceh last room, hka kuwah akayi hujaima ta kama hanya sea dakin tana isah ta sameshi kan gado yana bacci da takalmi, kan gadon dayake ta fara bubbugawah, hakn yasa ya farka, hujaima taceh "uncle khair wea kazo inji anty" budar bakinshi yaceh okyh am coming, har zata wuce ta juyu taceh Uncle khair babu kyau bacci da takalmi dan Allah ka deana. Tana kammala fadar hka ta fitah dakin ta koma dining room.
Murmushi yay yaceh jitah zakiyi bayani, hanya y kama zuwa dining room din, cikin girmamawa ya gaida Alh Hashim, Alh Hashim ya amsah, ya kuma ybawah khair, addu'ah sukayi suka fara cin abuncin bayan sun kammala, Anty amarya taceh "Abban hujaima, Dad ya amsah da na'am, anty amarya taceh "Ga khair, wannan shine wanda nake fadamaka nasan kasan sunanshi kawea dea Baku taba haduwah bane.
Alh Hashim yaceh hkne, Suka qara gaisawah, Anty amarya taceh "Babay tafiyh da khair ki nuna masah dakinki, hujaima bata kawo komai a ranta bah ta tashi, taceh "uncle mutafiyh, hanya suka kama zuwa dakintah, suna isah, ta fara nunawah khair dakintah, har suka isah wani guri wanda yake da labule,khair yaceh nan fah? Ba'a shigah ne ya fada tare da daga girar fuskarshi wanda hkan y qara masah kyau da kwarjini.
Baby ta zaunah kan madubi taceh uncle khair wannan secret room dina ne, ni daya ki shigah a ciki ko Mum Dinah bata zuwah, Murmushi. Yay yaceh to, mu koma ko? Baby taceh a'ah ni kwantawah zanyi, ka tafiyh sea da safey, khair yaceh to Hujaima sea da safeyh, hanya y kama yana tafiyah, a cikin zuciyarshi kuwah cewa yay "kai wannan yarinyar idan ta fara shan wahala jikin nan natah zea bada mamaki, hka y fadah y kyalkyale da dariah.
Washe gari 2nda safeyh, Tycoon y shirya zuwah officeh kasancewar an kirashi da gaggawah zayyiwah wata mata aiki, yana fitowah hujaima na kawowa, kallonta yay yaceh wea ke lpy? Taceh lpy! Amma dea Yaa tycoon kasan ina gidan nan ko sallama bazaka mun bah? Tycoon yaceh dallah malama bani hanya in wuceyh Sauri nakeyh,kapin ta qara wata magana ya bankadetah ya wuceyh, wasu hawaye suka gangaro daga fuskartah, taceh lallai DAKON SO! da wahala, ya Allah ka zabamun abunda y fiyh zama alkhairi.
Tana kammala fadar hka ta kama hanya ta wuceh side din anty amarya, gaishetah tai taceh anty Dad fah? Anty amarya taceh yana daki bacci yakeyi, har zata wuceh ta dawo taceh "uncle khair fah? Wani murmushin muguntah tai taceh yana dakinshi, okyh bara in gaisheshi, hnya ta kama ta tafiyh dakin kodah ta isah yana kan gado, sallama tai ya amsah taceh "ina kwana uncle khair? Lpy qlw Baby, laah uncle da girmana kana kirana baby? Khair ya gayra zama sannan yaceh ai ko kin qara shekaru dubu nan gaba baby za'a riqa kiranki kinji? Daria hujaima tai harda kyalkyalwa. Nan suka cigaba da firah, cikin dan lokaci kadan suka sabobda juna sosai.
Yau saura kwana 1 hujaima ta komah school sabodah hka ta shirya zuwah gidan qawartah ummetea, shiryawah tai tsaf cikin wasu English wears rigah da seket yellow and black ta saka komai yellow and black ta fitoh, tana fitowah Khair na shigowah side din nasu, kasancewar Mum dintah na dakin, ya gaishetah yaceh "Babay ina zuwah? Taceh gidansu qawata zani kasan gobe zan koma school uncle, okyh tom ko in rakaki? Kai ta girgizah alamar a'ah, yaceh too b damuwah Allah y kiyaye hanyah, mu tafiyh in kaiki gate, hka suka kama hanya zuwah gate din hkan yayi dea2 da shigowar da tycoon gidan, wani Abu yaji ya ziyarci zuciyarshi wanda bai San ko meye bah, kuma hakan y faru ne ta sanadiyyar ganin Khair da yay tare da Baby
Tsuke fuska yay yaceh ke ina zuwah? Cikin rawar murya taceh gidansu ummatea zan tafiyh, to shigo in kaiki, babu gardama ta shigah a hka har suka isah gidan ya jirata bayan tayiwah Ummatea sallama ta dawo suka juyu suka kamo hanyar gidah.
KUNA TARE DA NI MU CI GABA?
0 comments:
Post a Comment