JUWAIRIYYA Part 5
.
Ju bata sake cewa komai ba ta gama tsefewa Amal kai taja hannunta suka tafi daki. Rayyan yana falon Hajja sai ya jiyo kukan Amal. Yana kokarin tashi Hajja tace wankin kai akeyi indai kaji kukan nan amma bata kukan kitso ai. Wata kitkat din ya dauko ya shiga dakin sai ya ga Ju daga ita sai daurin kirji tana gogewa Amal kai. Ai tana ganinsa da yadda tsaya kallonta duk da Amal na kokarin kwace chocolate din da ta gani a hannunsa yasa Ju kwalla kara Hajja ta dogaro sandarta tayi saurin shigowa tana tambayar lafiya yace nima ban sani ba. Ju kuwa cikin karamar murya tace Allah Ya isa. Kwana hudu kenan da Ju tayiwa Rayyan Allah Yasa tun daga ranar take wasan buya dashi don tasan yaji ta saboda wani kallo da yayi mata. Tana kitchen suna aikin abincin sadaka ita da Mami na juma'a kamar yadda al'adar gidan take. Yau turn din mami ne tayi abinci Umma kuma tayi zobo. Wayar Ju ce take ta ringing taje ta dauka wata classmate dinta ce ta kira take fada mata Waec ta fito taje ta karbi scratch card a makaranta ta duba. Da murnarta ta fadawa Mami tace mata to tunda goma batayi ba taje ta fadawa Yasmin suje driver ya kaisu su karbo. Gaba dayansu suna da 9 credits don haka da murna suka dawo aka nunawa kowa. Bayan magrib Mami tace Juwairiyya ki dauki abinci ki kaiwa Rayyan tun dazu ya dawo. Ju tace ni kuma Mami tace tace kinga wani a nan ne. Ki tafi da result dinki ma ki nuna masa don tun zuwanki garin nan shi yake biyan kudin makarantarki. Ju cike da mamaki tace ba Abba bane. Mami tace a'a Rayyan ne kuma daga yau kullum rana da dare rinka kai masa abinci daga nan don na riga na fada masa ma.

*************************
Jikin Ju a sanyaye ta dauki abincin da copy din result ta fita. Mami a ranta tana tausayin Ju sai dai tasan dole idan zaayi zaman auren dole su saki jiki da juna shiyasa ta fadawa Umma a dena aje masa abinci. Tunda ta nufi shashen su Ya Rayyan gabanta ke faduwa. Tana isa kofar dakin ta rasa me ya kamata tayi. Karshe dai ta yanke shawarar ta kwankwasa kofa kafin ya bude ta ajiye ta gudu. Sai dai tana kwankwasawa sau daya taji ance mata come in. Wani dum taji gabanta ya fadi sai tayi saurin dokawa ta ajiye ta gudu sai dai kafin ta dago kofar ta bude ya koma ciki. Turus tayi a gaban tray din har sai da yace ke me kika jira ne. . Yau ce ranar farko da Ju ta fara shiga dakin Rayyan.
.
Kwance ta sameshi yana waya ta ajiye tray din zata fita ya daga mata hannu alamar ta tsaya. Haka ya cigaba da waya kusan 15 minutes tana tsaye. Can dai sai ta fara tsaki ya wani harareta kawai sai ta juya zata fita. Bata ankara ba taga Rayyan a bakin kofa ya rufe ya cigaba da wayarsa. Ai daga nan Ju sai kuka ba shiri ya ajiye wayar ya kalleta ke lafiya me nayi miki tace cikin kuka na gaji. Kin gaji fa kika ce to ai baki ma fara tsayuwa ba punishment dinki kenan. Tace Allah Yaya naci jarabawar ka gani fa. Ya karba very good amma am not punishing you for that. Ju har gumi ta fara ba komai ke damunta ba irin fitsarin daya matseta kamar tayi a tsaye. Ta daure tace me nayi. Allah Ya isa kika yi min ko kin dauka banji ba. Zo ki zuba min abincin ya fada yana canja tasha a tv. Ko da Ju tayi yunkurin motsawa sai ji tayi fitsari ya digo a ranta kawai cewa tayi komai ya fanjama fanjam ta ruga da gudu toilet din dakin tayi fitsarin. Ya Rayyan binta yayi da ido kawai sai yaji shiru kusan 10 minutes da shigarta taki fitowa. Kunya ta gama kamata ta yaya ma zata fito wannan abin kunya da yawa yake. Nima na tayaki jin kunya Ju .
.
Ke me kike yi ne shiru yaji ya sake maimaita tambayar ba amsa. Kawai sai ya kama kofar zai bude, ba shiri Ju tayi sauri ta danne kofar don ta manta bata sa key ba. Ya Rayyan yace mata kinsan baki fini karfi ba idan baki fito ba zan balle kofar nan. Tace to ka dan fita daga dakin zan fito, lallai yarinyar nan ta raina ni abinda yace kenan a zuci. Tura kofar yayi iya karfinsa ya zare mata ido zo ki fice. Ai da gudu ta fita har tana bugewa da kofa. Sai da ya tabbatar ta fita ya kwashe da dariya Allah Sarki ashe fitsari take ji. Allah Ya taimake ta a bangaren Hajja take kwana da Amal da bata san me zata gayawa Mami ba matsayin dalilin da yasa ta dade daga kai abinci ba. Daren nan Ju har mafarki tayi Rayyan ya bude ta a toilet tana fitsari. Washegari tun safe Ju tace kanta yana ciwo don kada taje kaiwa Ya Rayyan abinci da taga bai dawo da rana ba ta ware tana harkokinta magariba nayi ta kwanta harda shan panadol extra ita a dole ga mai ciwon kai kowa yana mata sannu. Kwana uku a jere ana ciwon karya Mami dai har ta gane na rashin son zuwa ne don haka tace zata yi maganin abin. Kamar yadda ta saba Ju ana idar da sallar isha ta nemi magani zata sha bata ganshi ba. Data tambayi mami sai tace ita ta gaji da home remedy asibiti zasu tafi ta kira ance akwai likita. Karya ba kyau Ju dai ta sako hijab tana zuwa falo taci karo da Ya Rayyan. Mami tace jeki mijinki ya kaiki dama tun safe na gaya masa zai kaiki sai kiyi musu bayani sai magriba ciwon yake tashi. Idonta tsilli tsilli tace Mami ai yau baya ma ciwon sosai idan nayi bacci zanji sauki. Dama abinda Mamin tayi tunani kenan ciwon karya ne sai tace gara dai kuje nima zamu dubiya nan makota da umma. Ba yadda zata yi dole ta fita gashi su Fauza sunje gidan kanwar Umma a abuja zasu kwana biyu. . Bayan mota Ju ta nufa zata shiga Ya Rayyan ya ce ke nayi kama da driver dinki ne. Sumsum ta koma gaba ta rabe da jikin kofa. AC ya kunna sanyi ya fara kada ta ga karatun Qur'ani yana tashi tana bi a hankali. Sai da suka kusa isa asibitin ya tsaya a gefen titi yace ke taki amsawa ya maimaita still bata amsa ba sai yace idan baki amsa ba zansa a kwantar dake idan muka je asibitin naga kamar baki tsoron allura. Tace naam cikin karamar murya. Ciwon kan nan ki fada min gaskiya na gaske ne ko na gudu na ne. A hankali tace na gaske ne. Kin tabbata tsakani da Allah. A'a shine kawai abinda tace. Uhmm to bari mu koma gida zan fadawa Baba sun aura min mai shan kwaya. Wallahi bana shan komai ni tana fada sai hawaye. Ke hawaye baya miki wahala ne da anyi magana sai kuka. Akan me kike shan magani kullum. Shiru dai Ju tayi zai sake magana wayarta ta fara ringing sai taga kiran Mami ne. Shi ya dauka yace gamu nan dawowa Mami jikin nata da sauki. Bayan ya ajiye wayar yace daga yau kullum kika kawo min abinci zaki gyara min daki. Tace eyye yace eh ai kinji me nace. Ya juya kan mota suka koma gida.

**********************
Sati uku da faruwar haka kullum Ju zata kai masa abinci kafin ya dawo taje ta gyara dakin duk da kullum taje gado kawai take gyarawa sai ta goge center table da,saman fridge da kan tv. Kullum dakin babu datti. Ya Rayyan akwai tsafta ga kamshi dake tashi a dakin kamar dakin mata. Baba ne ya kira Rayyan yace tunda ya fara annual leave dinsa ya kamata yaje Wudil ya gaishe da iyayen Ju. Siyayya yayi ta kayan abinci da sauran kayan masarufi ya nemi Sagir su tafi tare sai Hajja tace wai ku yaran zamani yadda ake jan hankalin mace ma sai an koya muku. To ka dauki Juwairiyya ku tafi tare. Ju ta gama shiryawa Mami tace na fada masa gidan Dada zaku fara zuwa daga nan sai ku wuce. Ki kula da kanki kuma don Allah banda tsiwa. Murmushi tayi ta fice da gudu don taga alama yau Mami kakar take da ita yau. Bayan sun gaisa da Dada suka danyi hira ya kawo dubu goma ya bata tana ta godiya dayi musu fatan alkhairi sannan suka tafi. A hanya babu wanda ya kula dan uwansa har suka isa tayi mamaki daya gane gidansu. Baba yayi murna sosai tare suka je masallaci da Rayyan.
.
Mama da Baba suka sake musu nasiha tare sannan Baba yace don Allah idan Amal ta sami lafiya ka kwatanta adalci tsakaninsu. Rayyan yace da yardar Allah bazamu sami matsala ba. Sai da suka yi sallar magriba suka kamo hanyar kano. Kafin su iso Ju har tayi bacci. Ko da yayi parking sai ya rasa yadda zaiyi ya tasheta daga bacci. Kallonta kawai yake tayi masa kyau sai da ya hango Abdul ya nufo motarsa sai ya shafi gefen fuskarta ke tashi ki shiga gida. Wani yarrr taji a jikinta ta tashi ta fita. Har ta kwanta sai taga text ya shigo wayarta ( ina fata kinyi sallah) tayi reply ( who are you and why do you care) ( hmm i guess your English has improved alot) ( what ever) ( baki ansa min tambayata ba fa) ( malam ina da aure fa ka dena damuna ko in maka Allah Ya isa) Rayyan dariya ce ta kamashi sosai ( to sarkin Allah Ya isa baki gaji da punishment din tsayawa bane) Subhanallahi shine abinda Ju tace daga nan bata sake reply ba. Da yaji shiru sai ya kirata kamar ta share sai dai ta dauka tayi sallama. Ya amsa yace wannan number ta ce kiyi saving...goodnight
.
Tun daga ranar kullum dare Ya Rayyan zai kira Ju yace mata sai da safe. Su Yasmin an dawo daga abuja ana ta bawa Ju labarin wuraren shakatawa tace nima in Allah Yarda zani wataran Fauza tace ki bari ayi biki kice da Ya Rayyan nan zaku je honeymoon ke na tuna ma ai yanzu ma zaku iya zuwa tunda an daura aure. Nan dai hirar ta koma tsokana da abin ya isheta Yasmin na cewa wai kina ma son yayan kuwa? he is very good looking nasan by now kin fara sonsa. Ju har ranta tasan ta fara son Ya Rayyan don kuwa yanzu duk dare bata bacci sai ta jira wayarsa wadda babu abinda yake cewa sai kinci abinci, yaya Amal babu matsala ko daga nan sai yace sai da safe. Kallon Yasmin tayi ta wani kashe ido tace so kai. motsin da taji a bayanta ne yasa ta waiga ashe Ya Rayyan na bayanta a tsaye su Fauza suka yi ta tunzura ta. Bata kara magana ba ta tashi ta koma dakin mami suna mata dariya. Ya Rayyan yace ina wasa daku ne kowacce ta tashi suna masa dariyar shakiyanci.
.
An fara bikin aminiyar Ju a makaranta Samira dama Mami ta riga tasan da maganar har anko tayiwa musu ita da Yasmin tunda duk ajinsu daya. Ranar kamu tasa ankonta wanda suka dinka fitted gown tayi musu kyau sosai an sha dauri suka kawo mayafi iri daya suka yafa har ka. Sun shiga dakin Hajja yi mata sallama Ju harda sanda kada Amal ta ganta sai Hajja tace wai ni Juwairiyya yayanki yasan da maganar bikin nan ta ce a'a amma duk su Umma sun sani. Hajja tace buga masa waya maza baki san fita ba izinin miji duk taku a wuta mace take yi ba. Ju ta dauka Hajja da wasa take sai taga abin ya wuce wasa dole ta dauki waya ta kira sai aka yi rashin saa yana meeting wayar tana office ta kira ya fi sau goma don bikin Samira ne ko rokonsa ne zata yi. Tace da Hajja bai dauka ba ina ta kira Hajjan tace sai ki hakura Yasmin taje don bazan yarda da fita irin wannan ba. Kafin kace meye wannan Ju sai kuka tana rokon Hajja abu ya hada dasu Umma amma kememe Hajja tace ita bata san wannan tarbiyarba. Umma har text tayi masa shiru. Yasmin dole ta tafi ita kadai Abdul ya kaita Ju kuwa yini tayi kuka dakin Hajjan ma tayi masa kaura. Ya Rayyan ya fito daga meeting ya tarar da missed calls da tawa. Umma ya fara kira tayi masa bayanin kiran sai ya kira Ju ta kalli waya tayi tsaki karshe ma kashewa tayi gaba daya. Ya kira wayar Mami amma sai ya kasa cewa ta bawa Ju. . Bayan ya dawo ya tarar yau bata kai masa abinci ba ya sake kira still wayarta a kashe sai ya tafi wurin Umma tace ita bata aje masa ba tana dariya yau ka taba amarya zaka yi kwanan yunwa. Girgiza kai yayi anya Umma baki fi son yarinyar nan ba a kaina har dariya kike tace ai ko yadda take kular min da Amal dole na so ta. Fita yayi ya kira Yasmin a waya wadda tana wurin Ju tana bata labarin biki da yadda amarya bata ji dadin rashin zuwanta ba. Tace amma na fada mata baki da lafiya ne. Ya Rayyan cewa yayi tace wa Ju umma na kiranta. Suka fito tare sai suka hadu dashi yace wa Yasmin wuce gida ke kuma biyoni ta wani gatsina fuska umma ke kirana Umma ta kwanta ni nake kiranki. Tsayawa tayi taki tafiya sai kawai yaja hannunta ya koma dakinsa da ita

***********************
Yaya ka sakar min hannu bacci zanyi ko kula ta baiyi ba sai da suka shiga dakin ya rufe kofar harda sa key. Ya bude fridge ya dauko youghurt yana sha ta tsaya tana share hawaye. Ke zauna tace ba sunana ke ba bai kula ta ba ya kuma cewa nace ki zauna da yaga taki yace ashe kina son kwana a dakin nan. da sauri tace Allah Ya kiyaye, ajiye robar yayi yace what did you say...shiru tayi ya biyota tana ja da baya sai da taji bango a bayanta. Maimaita abinda kika ce nan ta fara kokarin gudu yasa hannuwansa biyu ya kafe a jikin bangon ba hanyar gudu. Tuni cikinta ya duri ruwa don ta fara tsorata ya matso da fuskarsa kusa da tata yace me yasa baki fada min kina da biki ba idanunta a rufe saboda yadda take jin numfashinsa dab da fuskarta tace babu komai a hankali. To kinga ba laifina don an hanaki fita ni kuma bana son short notice so ragowar events din ma bazaki ba.
.
Bude ido tayi a hankali ga wasu hawayen na shirin sauka tace don Allah itace babbar kawata idan banje ba zata yi fushi. Tausayi ta bashi to idan na sake ganin hawaye bazaki ba hannu biyu tasa ta goge idonta yace gobe me zaayi tace dinner to ku shirya Abdul sai ya kaiku amma da sharadi daya ina jin yunwa. Ju murmushi tayi har dimple dinta ya fito yace ke kin ci tace a'a amma zanci idan na shiga....wato hunger strike kike saboda kina fushi dani. Har ta kwanta sai tayi sauri ta dauki wayarta ta tura masa text. ( yaya please ka fadawa Hajja kada ta sake hanani fita) ( idan naki fa) ( don Allah kada ka ki) ( ki taya ni addua gobe ina da case. goodnyt) Ju bata yi reply ba sai tayi alwala tayi sallah tare da roka masa saa. Sai bayan magrib suka shirya zasu tafi Mami tace kada ku wuce 9:30 amarya tazo ko bata zo ba. Ju tace in sha Allah Mami. Sunyi wa Hajja sallama tace wa Ju yau babu kuka ko tun safe ya fada min. Zuwaira kenan wai an iya fushi jiya kika barni da Amal ta hanani bacci. Abdul yayi ta dariya mu dai mun ganku a rana. Tara da yan mintuna Ya Rayyan yayi wa Ju text ( ki fito mu tafi) ta nunawa Yasmin ba don sunso ba suka yi sallama da amarya don ma sunyi saa ba ayi african time ba an fara da wuri. A waje suka tarar da Abdul da Ya Rayyan yace ka dauki Yasmin ku tafi na manta bance kada ka dawo daukarsu ba. Ju bata ji dadi ba don yayan nata ya fara bata tsoro. Ju da Rayyan nice couple ko . A hankali yake tuki kamar bazasu gida ba kowa yayi shiru da abinda ke ransa.
.
Ju ta kwantar da kai jikin kofa tana hamma Ya Rayyan yace ke kada kiyi min bacci fa ba dama kiji sanyi ac sai ki fara hamma. Mayafin ta taja ta rufe fuska. Au ni bazan ga kwalliyar ba? Sai a gidan biki kike nunawa. shiru tayi har suka iso gida tana kokarin fita taji motar a rufe. Ina zaki yau zance zamuyi na ma fadawa Hajja don kada taji shiru ta rufe kofa. Yaya ni bacci zanyi ta fada tana hammar karya. Bata ankara ba tayi ya janyo ta kusan rabin jikinta duk akan cinyarsa take fuskarta a kirjinsa. Tun tana kokarin kwacewa har ta hakura don ba karfinsu daya ba. Zame mayafinta yayi daga kanta yana shafa mata gashi wanda yasha gyara a salon. Wani irin yanayi suka sami kansu mai dadi can taji yace wa Juwairiyya gabanta har faduwa yayi don bata taba jin ya kirata ba....are you happy with this marriage? Kasa amsawa Ju tayi. Idan baki amsa ba sai mu koma dakina kila zaki fi sakewa a can.A'a yaji tace to give me an answer. Da yaji ta sake shiru ya cigaba I just want you to know ban amince da auren nan ba don kawai kina kular min da Amal. I love my wife kuma kullum ina mata adduar samun lafiya amma you are also special kada ki taba zaton ina tare dake don kina taimaka min kamar yadda aka fada miki a gida. I care about you. Dadi mara misaltuwa Ju taji a ranta gyara mata zama yayi ta koma seat dinta sai ya dauke ta a hoto. Kunya duk ta rufe ta yace idan kin shiga gida ki turo min wasu ina jira. Tana jin alamun ya bude lock din taja dauki dankwalinta ta gyara mayafi zata fita ya sake rike mata hannu gobe ma zaki bikin ta eh,to ki fada min idan kun shirya tunda saturday ne bana son ana kalle min mata....murmushi tayi ta fita. God i love this girl abinda ya fada kenan a fili.

Ju ta tsinci kanta cikin nishadi bayan ta kwanta taji wayarsa tana dauka ina jira kawai taji yace ya kashe wayar. Nan ta duba wasu hotunanta masu kyau ta tura masa ta whatapp duk da bata taba chatting dashi ba. Kiranta ya sake yi kinyi kyau nagode. Mu kwana lafiya. Wani malami anti Hassana tazo dashi gidan washegari tace a islamiyyar yaranta yake koyarwa amma taji ance yana ruqiya shiyasa tazo dashi gidan. Ya Rayyan aka taso daga bacci tare da sauran mazan gidan malam yace duk suyi alwala nan ya fara karatu Amal sai ta fara ihu sosai. Su Ju suna side din Mami su duka harda su Mamin suna ta addua. Tuni ma ta manta da yau zaa kai samira. Malam yana ta karatu Amal ta fara fizgar gashinta nan Rayyan da Abba suka danneta ta fara cewa cikin muryar maza zan fita wallahi zan fita dama turo ni akayi. Ku kira uwarta tasan wanda ya turo ni. Malam yasa aka kira su mami Ju ta shigo taga yadda Amal ta fita hayyacinta sai kuka.
.
Malam yace muna sauraronka makiyin Allah azzalumi. Aljani wanda yace sunansa Zazzaq boka ne ya turo ni bisa umarnin mal Yau yace in hana babarta sukuni don ta dena taimakon kaninsa. Ju najin haka kukanta ya tsananta. Shima kanin mu muka rufe masa ido ya dena gani kuma muka ruguza kasuwancinsa amma wallahi zan bude don duk ka kona ni. Wannan yarinyar ma tasan sanda aka binne asirin a kofar gidansu. Duk ranar da tayi niyar fada sai na saka mata wani mummunan tsoro a zuciyarta amma na tuba na bika. Malam yace ni karka bini ina son ka fita daga jikin yarinyar nan kuma makahon nan ma ka bude masa ido idan ba haka ba duk inda ka shiga a duniyar nan zan maka addua kuma kasan baa boyewa Allah. Addua Malam ya cigaba dayi dai Amal tayi atishawa mai karfi....ta dan jima a kwance sai can ta bude ido taga wanda ya rike mata hannu tace Ya Rayyan kai ne?. To ga Rayyan, Amal da Ju me zai faru da auren su? . Farinciki ne ya cika zuciyar kowa da jin yau Amal ta gane wani bayan Ju. Nan 'yan uwanta sai suka rinka cewa nima kin gane ni tana murmushi tana basu amsa. Tana zuwa kan Ju ta tashi ta rungumeta iyakar karfinta tana kuka. Su duka kukan suke har suka bawa mutane tausayi. Amal tace duk duniya babu mai saka miki Ju sai Allah. Wani lokacin ina dawowa hayyacina amma sai na kasa yi muku magana amma duk irin kulawar da kike min nasani. Malam na shirin fita Ju tace malam mahaifina ne makahon, Abba yace hakane itace yarinyar da ya nuna ai. Malam yace me kika sani game da ciwon mahaifin naki. Ju cikin kuka ta fadi yadda taga baba Yau ya binne zakara mai rai da wasu layoyi a kofar gidansu sannan yace kamar yadda na binne zakaran nan Idris haka na binne arzikinka da ganinka.
.
Yadda gadon mahaifinmu bai amfaneni ba kaima bazaka zauna cikin jindadi ba. Ta cigaba da cewa tun daga ranar duk sanda nayi niyyar fada sai inji tsoro kamar idan na fada din Baba mutuwa zai yi. kowa ya tausayawa Ju sannan malam yace gobe zan dawo da safe muje wurin sa. Anyi kwanan farin ciki gidan ranar sai dai Juvda zullumi ta kwana don tsoron kada idon Baba yaki budewa. Wurin 11 na safe suka shirya da Abba, ya sagir da Ju sai malam suka wuce wudil. Abin mamaki Ju a tsakar gida taga Baba yana tafiya ba sanda. Mama ce tayi musu bayani ai yau tun asuba idonsa ya bude. Nan dai Malam ya sake basu wasu addu'o'in yace kuma su kiyaye da yawan azkar. Mama ta tayasu murnar samun lafiyar Amal tace zata zo kanon idan an kwana biyu Baba ya kara jin sauki. Maikoko tazo gulma ta kuma ganewa idonta Baba ya sami lafiya. Taje ta fadawa Baba Yau yace ke banda munafunci babu abinda kika iya. Ina ce zaituna da Lami duk ciki garesu ga Tasi baya da aiki sai shan kayan maye. Ki bari muji da masifar gidanmu yanzu. Tace malam daga kawo labari sai fada. Cikin fushi ya maka mata carbin dake hannunsa ba ke kika rabani da dan uwana ba. Matsa ki ban guri.

********************
Yau kwanan Ju hudu a wudil amma ko sau daya Ya Rayyan bai kirata ba tunda ta taho. Da farko tayi masa uzuri don Amal ta sami lafiya bayan shekara hudu da ciwo. Sai dai a ranta tana sa rai ko sau daya ya kira yaji jikin babanta. Wasa wasa sai da tayi sati biyu a wudil amma kullum suna waya da mutanen kano su mami da Amal. Suna waya da Mami tace zuwan Sagir biyu na dauka zaki biyu shi tace Mami zan tawo da Ya Najib. Washegari Ju ta tashi da matsanancin ciwon mara wato period pain ga zafin gari ya isheta ta shimfida tabarma a tsakar gida ta kwanta daga ita sai wata vest da dogon skirt. Tana kwsnce bayan tayi amai Nafisa ta nayi mata fifita sai suka ji sallamar su Amal. Tare suke da Ya Rayyan suka shigo aka gaisa Mama rungume da Amal tace mungodewa Allah da samun lafiyarki. Amal ta kalli Ju da jikinta kwatakwata babu kwari ta tambayi me ya sameta. Bidaya tayi saurin cewa period pain ne. Da kyar ta tashi suka gaisa da Amal tana yi mata sannu. Ya Rayyan shima sannun yayi mata ta wani harare shi duk da tana jin jiki. Tana kokarin mikewa sai kawai ta fadi a sume.
0 comments:
Post a Comment