JUWAIRIYYA Part 6
.
Da gudu Ya Rayyan ya tare ta ana ta sallallami yace a bashi ruwa. Shafa mata ya rinka yi a fuska Mama na fifita har ta dawo hayyacinta. Kanta a cinyar Amal ta ganshi sai kawai wasu hawaye masu zafi taji suna fitowa daga idonta. Baba yace azo a tafi asibiti kwana biyu dama ya lura bata cin abinci. Ya Rayyan yace indai ta danji sauki gara su wuce kano kawai. Babu wanda ya musa masa ita Amal da tazo wudil da niyyar sati tare suka juya. Kafin su iso tayi amai sau uku Ya Rayyan tuki yake kamar zai tashi sama. Tafida Clinic suka wuce direct kafin su karasa su Mami wadanda Amal ta kira a waya sun riga su zuwa.
.
Bude ido tayi ta ganta kan gadon asibiti ga drip a hannunta. Yasmin ce ta fara ganin ta tashi ta taba Amal wadda take rike da hannun Ju har ta fara gyangyadi. Wani hawayen taji suna hada ido da Ya Rayyan ita kanta ta rasa dalilin wannan kuka Mami tace dena kukan mana Ju kefa dadina dake shagwaba. Ina yake miki ciwo yanzu tace ciki ne. Baba likita da kansa yazo yace kowa ya fita daga shi sai su Umma da Ya Rayyan. 'Yata me yake hanaki cin abinci ulcer tayi miki kamu irin wannan ya dubi umma kuma abin ya hade mata biyu harda MP. Ana murna yar uwarki da Alh Idris sun sami lafiya sai ki tada mana hankali. Bata ce komai ba ya bada umarnin a bata abu mai dumi tasha kuma bazai bari ta koma gida ba sai yaga tayi biyun kibarta. Mami murmushi tayi to ke taki ta same ki kullum tuwo zan baki. . Amal tayi nacin a barta ta rinka kwana da Ju Umma taki amincewa tace kema lallaba ki muke yi. Muje gida Rayyan sai ka taho da Fauza. Suna zuwa da Fauza Ya Rayyan yace ta zubawa Ju kunun da suka taho dashi sannan yace ta bashi wuri zasu yi magana. Kunun ya mika mata karbi ki shanye ta karba tana sha kadan kadan. ki bude baki kisha don kara miki zanyi. Sai da yaga ta shanye yace Juwairiyya what were you trying to do zaki dena cin abinci. Ni ba dena ci nayi ba ta fada bata ko kallonsa. Baba yayi miki karya kenan. Tayi saurin dago kanta a'a. To meyasa kika tafi wudil bada izinina ba nasa miki ido ina jiran ko zaki bugu kice ga dalilinki amma ko sau daya banji wayarki ba. Wani sabon kukan ta fara kinga idan bakiyi shiru ba Allah a dakin nan zan kwana kowa yazo gobe ya ganni. cijin kuka tace Yaya ko sau daya baka kira kaji ya jikin Babana ba kuma ni saboda naga Ya Amal ta samu lafiya shiyasa na tafin. Kusa da ita ya koma ya zauna kice fushi kike yi dani ko ya fada yana murmushi. Saboda haka kika dena cin abinci I believe to kullum sai nayi waya da Mama da Baba ki tambayesu ki ji.Ya goge mata hawaye da hannunsa. Lallai ina da aiki tunda na hadu da sarauniyar shagwaba. Ju tausayin kanta take ji a ranta domin ta san babban abinda ke damunta baya wuce son Ya Rayyan da kuma tsoron rabuwa dashi tunda Ya Amal ta warke don ita kam bazata yarda ta hada miji da yayarta ba. . Satin Ju daya a asibitin su Mama harda Baba sunzo dubata sau biyu daga wudil. Kebewa Mami tayi da Mama tace idan Ju ta sami lafiya sai mu fara shirin biki ko. Mama tace Yaya ban tare ki ba amma inaga a ware auren nan da Juwairiyya kada a sami matsala. Mami tace ko kadan baza ayi haka ba tunda haka Allah Ya kaddara musu auren miji daya dole su hakura.

*******************
Bayan an sallami Ju tana gida Mami bata sata aikin komai wai gara ta huta. Kullum Amal zata kaiwa Ya Rayyan abinci idan taje suyi hirar su. Ko ya kirata suji bangaren Hajja. Wani lokacin a gaban Ju ake hirar ma. Ko idan Amal ta dawo tayi ta bata labarin yadda hirar ta kasance. A wannan lokacin Ju ta tsani zaman gidan Mami domin wani irin kishi take ji a ranta. Ni kam bazan yarda muyi wannan zaman da Ya Amal ba abinda take fada a ranta kenan kullum kuma taga a gidan babu mai zancen auren nasu saboda haka Amal bata sani ba. Ju ta yanke shawarar yiwa Ya Rayyan magana. . Text ta tura masa na tana son magana dashi yayi mata reply idan ya dawo zai nemeta. Ta sake yin wani ita bata son kowa ya gansu. Yace akan meye kike son maganar kawai sai ta tura masa da reply din da ya tada masa hankali ( Yaya ina ganin ya kamata ka sanar dasu Baba a warware auren nan dama anyi shi ne saboda Ya Amal kuma ta warke. Nasan dukkanmu dole aka yi mana gara kace ka fasa ku zauna lafiya da Ya Amal nima sai na auri wani ).
.
Aikin da bai karasa ba kenan ya baro office. Yana zuwa gida Umma ya nunawa text din tace Rayyan tunda Amal ta warke kake neglecting dinta duk irin halaccin da tayi mana. Nasan ance a bari Amal ta yi wata daya da warkewa kafin ayi mata zancen aurenku amma dole taji ba dadi tunda tasan dama auren hadi ne. Wallahi ina sonta Umma tun kafin ku hada kema kin sani kawai ina kokarin samawa Amal farinciki ne don ta wahala. Umma tace amma kana yi ne at the expense of happiness din Juwairiyya. Ka samu ka lallaba ta har a fadawa Amal din. . Allah Ya taimake shi yau asabar Mami sun fita da Amal sunje gidan Dada lokacin da zasu fita kuma Ju da Yasmin sun tafi yin post UME saboda haka ya sami chance din ganinta bayan sun dawo. Abinci yace ta kawo masa taki zuwa daga karshe da kansa ya bita falon Mami ya sameta tana cin abinci sai ya karbi spoon dinta ya zauna a hannun kujerar da take zaune yana ci. Ju ta ajiye ta bar masa abincin sai ya tashi shima ki biyoni ina jiranki tace bazan zo ba. My Ju nima bakya raga min wannan tsiwar. To akan text dinki zamuyi magana. Tana zaune a kan kujera shi kuma gefen gado yace naga text dinki kuma kiyi hakuri i got carried away na share ki. Hajja ce ta bada shawarar a bari Amal tayi one month da warkewa sai a fada mata zancen auren ni kuma ina tsoron kada taga ina yawan kula ki ban san yadda zata ji ba shiyasa na hakura gaba daya. Ya mike ita ma ya tayar da ita sai taji ya rungume ta. My Ju dana fada miki you are special i meant it from the bottom of my heart. Ta suma yi masa kuka ni bazan iya kishi da Yayata ba yace nima bana so kuyi amma haka Allah Ya kaddara mana. Bazan taba sakin kowa a cikinku ba you just have to learn to live together. Ni.....sai tayi shiru. Ke me? Kishi gareki haka Juwairiyya ya fada yana shafa mata baya....gaba daya jikinta ya kama rawa Yaya ka barni na tafi yace ba kina kishi bàne ko haka nake wa Amal idan tazo tayi saurin cewa a'a ganin yadda ta tsorata ya bashi dariya. Bata ankara ba taji yayi kissing dinta tun tana kokarin gudu har ta hakura. Sai da ya sake ta yace this is how much you mean to me. Tana kokarin fita don gaba daya a rude take yace Ju ta tsaya cak amma bata juyu ba I LOVE YOU kuma bazan taba sakinki wani ya aura ba. .
.
Yau Ju ji take kamar an mata albishir da kujerar makkah. Ita tasan ba auren soyayya suka yi da Ya Rayyan ba amma indai Allah Ya kaddara musu zama tare tana son ko dan yaya ne ya so ta domin babu abinda take tsoro kamar auren wanda baya sonta. Wai I love you, kai anya kunenta ya jiyo mata da kyau kuwa. Haka ta yini tana sake sake da ta tuna abinda Ya faru a dakinsa kuma sai wani murmushi ya bayyana a fuskarta. Suna shirin bacci ita da Ya Amal, fauza da Yasmin kowa tana bawa Amal labarin saurayinta. Amal tace Ju wa kika samu mana nan gabanta ya fadi sai kallon kallo tsakanin yan matan Fauza tace Yaya kyale wannan ta fiye boye boye. Ba yadda zaayi su fadi gaskiya don an kwabe su sun san ba huruminsu bane. Ya Amal tace ku barta idan tayi tsami zamu ji ne. Ni dai kowa yasan nawa ta fada tana fari da ido suna ta dariya tace yadda muka tashi gidan nan iyayenmu ba kishiya muma Allah Ya tsare mu da ita. Ju kam kamar an watsa mata ruwan zafi. Sai da kowa ya kwanta ta tashi tayi alwala tana nafila domin ita yanzu a tsorace take. Tana addua tana kuka sai taji an taba ta. A firgice ta juya taga fauza itama hawayen take. Ju tun ranar da Ya Amal ta warke nake ji miki tsoron makomar auren Yaya. Ju tace amma duk baku yi min zancen cikin kuka gani nake kamar yanzu i am intruding into your lives za ku fi samun farin ciki idan na tafi. Fauza tace ko kadan Ju nasan yadda Yaya ke sonki ko bai fada miki ba kuma kema yanzu na yarda kina son shi. Ki cigaba da addua nasan Allah bazai bari ki tabe ba kuma suma iyayenmu baza suyi miki sakayya mara kyau ba. fadawa jikin Fauza Ju tayi tana kuka sosai i am confused fauza. Kada abin nan ya bata zumunci. Hakuri Fauza ta rinka bata har suka yi bacci.

*********************
Da safe wayar Ya Rayyan ce ta tashi Ju sai tayi mamakin yadda bata farka da wuri babu kowa a dakin koda yake kusan kwana tayi kuka. Me kike har yanzu baki fito ba karfe goma da rabi fa ya tambayeta. Tace Yaya ina kwana. Ban ganshi ba ya bata amsa, haka aka koya miki ana gaishe da miji. Zan koya miki at the right time yanzu dai ki tashi kiyi breakfast kada kizo kina rike ciki anjima.Ta gama shiryawa zata fito fauza ta shigo dakin tace Ju kinga yadda idanunki suka kumbura kuwa. Ki dan yi kwalliya yadda zata boye idan ba haka ba zaa gane kinyi kuka. Tayi murmushi ta kara gyara fuska Fauza tace Yaya ya dace wallahi. . Sun fito suna dariya suka hadu da Amal tana ta danne danne a computer suka gaisa da Ju tace mata Umma da Mami sun fita da wuri saboda shirye shiryen biki zasu je zabar curtains dina dana Fauza. Ju tace shine baku tashe ni ba ina ta bacci ko gaisawa banyi dasu ba. Ta shiga dakin Hajja ta gaisheta zata fita Ya Rayyan da Ya Aliyu suka shigo ta gaishe su tana daga labule zata fita taji wani abu yayi kara kamar ya fashe tayi saurin fitowa suma su Ya Rayyan din fitowa suka yi a tsatstaye suka tarar da Amal, fauza da yasmin sai laptop a kasa ta rabe gida biyu. Ya Rayyan yace Amal garin yaya kika fasa min laptop.
Bata bashi amsa ba sai ji suka yi tas tas ta bawa Ju mari har biyu nan take hancinta ya fara zubar da jini. Tana shirin kara mata Ya Rayyan ya rike hannunta yace wallahi kada ki kara. Ita Ju ta rike fuska tana hawaye Hajja tace Habiba wane irin rashin hankali ne wannan Amal na huce itama hawayen take ta dubi Ya Rayyan amana ta zaka ci ta juya ga Ju ke kuma munafuka shine kika dauki hotuna kika tura masa ko ina kwance ba lafiya dalilin wan ubanki shine zaki min kwacen miji. Wallahi baki isa ba idan ma abinda ya kawoki gidan nan kenan to da kafarki zaki fita. Dama talaka bai san alkhairi ba. Hajja tace rufa min baki a gabana kike wannan diban albarkar. Amal dai rai ya gama baci bata yi shirun ba ta cigaba da cewa Ya Rayyan da kanwata zaka ci amanata shima ya gama kulewa amma ya daure yace Amal ki zauna muyi magana a tsanake sai kawai ta rarumi part din laptop din da ta fasa tana kokarin kwadawa Ju a ka Hajja tace ke Habiba yadda kike matarsa haka itama Juwairiyya matar sa ce. Amal sakin abin laptop din tayi a kasa tace ME KIKA CE HAJJA Gidan Alh Tafida akwai kallo
.
Hajja ta sake cewa Rayyanu mijin Juwairiyya ne kamar yadda yake mijin ki. Amal wata irin kara ta saki ta fita daga falon da gudu ta koma bangarensu. Dakin Mami ra shiga ta rufe kanta ta zauna tana kuka mai tsuma zuciya. Wai ita ce da kishiya? Kishiyar ma Ju. Rayyan kokarin duba fuskar Ju yayi wadda ke zubar jini ta hanci ta doke masa hànnu. Itama dakin Hajja ta shiga tana nata kukan. Hajja tace wallahi bazaku tada min hawan jini ba ke Fauziyya kira iyayenku su dawo gida. Rayyan haka ya zauna a falon Hajja zuciyarsa na masa suya. Har iyayen su suka dawo. Amal bata fito daga dakin Mami ba sai da taji Abbanta yace idan bata fito ba ta bari ya shigo jikinta zai gaya mata. A falon Hajja wurin hada ko warware ko wani al'amari aka zauna ga iyaye ga ma auratan guda uku. Baba ne ya fara magana yayi wa Amal fadan abinda tayi wa Ju. Sannan yayi mata bayanin dalilin hada wannan aure. Ya cigaba da cewa Amal duk abinda akayi domin well being dinki ne. Saboda son kanmu ko tunanin meye a zuciyar Juwairiyya bamuyi ba aka daura auren nan. Iyayenta karshen halacci sunyi mana tunda sunsan dalilin zamanta a kano da irin dawainiyar da take dake amma ba musu suka bada auren da muka nema. Yanzu don kin sami lafiya kuma sai tashin hankali? Dama shiru akayi wai ki kara samun lafiya. Sannan muka sake yin shawarar sai kin shekara gidan miji zata tare. Wannan magana gobe nake shirin zuwa sanar da iyayenta sai wannan abu ya faru. Baba, Umma da Mami suma duk bayanin da suka yi mata kenan. Amal ta gama jinsu cikin kuka tace yanzu da kanwata zanyi kishi Baba? Abba yace ke ki fita idona wallahi duk abinda akayi domin ki idan baki gode mata ba ai bazaki saka mata da tsiya ba. Komawa tayi kusa da Mami tana kuka don Allah Mami ki taimake ni wallahi bana son kishiya. Bazan zauna da Ju ba. Ju wadda tun zamansu banda sharar hawaye babu abinda take sai share hawaye tace Abba sai kowa ya juyu gareta ta cigaba don Allah ku raba auren nan tunda Allah Yasa ta warke. Kowa yaji tausayinta Rayyan kam ya kasa magana amma Ju na ambaton saki yace ni bazan saki kowa ba. Yana fadan haka ya fita. Tashin hankali dai aka yini anayi a gidan. Mami ta tsare Ju a daki tace kada ta sake ta fadawa iyayenta abinda ke faruwa har ayi resolving issue din. Ju tace to zata fita sai Mami tace garin yaya Rayyan ya sami hotunanki har Amal ta gani. Ju tace cewa yayi na tura masa kuma lokacin ma bata warke ba. Kiyi hakuri Mami shine kawai abinda tace ta fita.

Dare yayi ana shirin kwanciya yau Amal dakin Mami ta tafi su Ju suna dakin Hajja. Amal dai kukan ta cigaba da yiwa Mami tace ko sau daya Ya Rayyan bai yi tunanin bani hakuri ba. Mami duk tausayin 'yarta ya kamata tace kiyi hakuri Amal nima ko kadan banso hadin nan ba amma da naga it is to your own benefit na hakura. Kuma kinsan Abbanki bazai taba yarda a raba auren kowa a cikin ku ba. Ju tana dakin Hajja tana aikin kuka don ita wannan abin ita aka fi cuta. Gata cikin tashin hankali kuma an hanata fadawa nata iyayen balle su rarrashe ta. Hajja ta biyo su daki su Fauza suna ta bata hakuri itama hakurin ta bata game da irin abinda take fuskata a gidansu. Tana shirin tada sallah Ya Rayyan ya kirata a waya taki dauka. Yayi ta kira tana kallon wayar daga karshe sai ta tura masa da text. ( yaya don Allah ka sauwake min auren nan hankalin kowa ya huta ) Tana tura text din tayi saurin kashe wayarta. . Sai bayan asuba bacci ya dauke Rayyan. Da gari ya waye kowa a gidan bashi da cikakkiyar walwala. Ju ta shiga bangaren Mami su gaisa sai taci karo da Amal a falo.
.
Ya Amal ina kwana ko kallon Ju bata yi ba ballantana ta amsa. Ju ta wuce dakin Mami anan ne Mamin ke tambayarta ko zata aminci a raba nata auren da Rayyan. Ju tace Mami ai tun jiya hakan na fada yau ma kuma hakan zan fada musu. Tayi saurin tashi saboda kukan dake kokarin kwace mata. Mami ta tsayar da ita ko kina son sa ne? A'a mami ai dama saboda Ya Amal ne na aminci. Da sauri ta fita har tana karo da Ya Sagir tana kokarin bashi hakuri hawaye wani na bin wani. Yaji tausayin ta sosai bai ce mata komai ba har ta fita ya wuce daki ya dauki key din motarsa. Gidan Dada ya wuce. Kamar jiya yau ma an sake taruwa falin Hajja da niyyar kawo karshen wannan matsalar sai dai yau kannen su Baba mata suna zaune. Kafin kowa yayi magana Amal tace ni dai na hakura da auren nan Hajja ya sake ni kawai na koma makaranta. Baba yace bana son na sake jin zancen saki a tsakaninku. Anti Usaina tace yanzu ke Amal banda butulci irin na dan Adam har zaki ce ba zaki zauna da Juwairiyya ba? Amal ta suma hawaye Mami tace haba Usaina me ya kawo maganar butulci kuma. Ta koma kan Ju ke kina son zama dashi ne Ju ta girgiza kai alamar a'a. Abba yace ku zaku yanke maganar ne ko kuwa. Nan dai Ju ta tabbatar Mami tafi goyon bayan yarta amma bata ga laifinta ba. . Kowa da irin tasa shawarar karshe dai aka yanke shawarar ya sake duk su biyun indai ba zaayi sulhu ba. Amal sai kuka take ita zaa raba ta da Ya Rayyan a dalilin Ju.
.
Mami itama cewa tayi bata yarda ba ai Ju din ba auren soyayya tayi ba. Rayyan sai ya tashi ya dubi iyayensa Baba ina son Juwairiyya bazan sake ta ba. Nan fa wuri ya kaure da surutun mata kowa tana fadin nata itama umma ta goyi bayan danta ya zauna da wadda yake so. Ana haka sai suka ji sallamar Dada da Ya Sagir kafin ta zauna Ju ta rungume ta tana ta kuka. Ya Rayyan kuķàn nan har zuciyarsa yake ji. Bayan ta gaisa da su Hajja ,Dada tace yanzu Asiya yau kece akan yarki kike neman bata zumunci? Mami ta harari Sagir wanda yace ni naga yarinyar nan babu kowa nata a wurin nan shiyasa na dauko Dada. Dada ta cigaba da cewa Haj Habiba indai ba kwa bukatar wani taimako daga yarinyar nan ni zan tafi da ita. Tazo gidanku ta taimaka muku da abinda ko ke Asiya da kika haifi Amal sai kin kai zuciya nesa zaki jure masa amma ji yadda kuka taru a kanta saboda Amal bata son kishiya. Yanzu ba don yarinyar mai hankali bace kuna tsammanin da tuni bata kira nata iyayen ba. Hajja dasu Abba suna bawa Dada hakuri Sagir ya lura Ju bata falon. Ina Ju tayi abinda ya tambaya kenan hankalin kowa ya dawo inda ta zauna.
******************
Ju ganin ana ta cece kuce a falon sai ta sulale tayi waje tana tunanin ina zata je ba tare da an gano inda take ba. A daidata sahu ta tara tace masa ya kaita shagari qtrs. Daidai kofar gidan Samira ta tsaya tace ya jira tana zuwa. Tana sallama samira ta tashi da murna ta tare ta. Sai Ju tace Samira bani 200 zan sallami mai adaidaita. Sai data dawo Samira ta kamo hannunta suka zauna lafiya yar uwa? Me ya same ki haka? Ai kamar jira take nan Ju ta fashe da kuka tana yi harda shessheka. Mijin Samira yayi saurin fitowa sai tayi masa signal da hannu alamun ya koma ciki saboda kan Ju a sunkuye yake. Sai da tayi mai isarta sannan Samira tace mu shiga daki muyi sallah sai muyi magana. Duk suna kan abin sallah basu tashi ba Ju ta fadawa Samira abinda ke faruwa da ita. Tace ina son Ya Rayyan Samira amma abinda yafi damuna yadda zumuncin mu ke neman baci. Wai ni Mami ke goyon bayan a saki. Wallahi da Mama zata zo abin sai yafi baci don tafi Mami zuciya da fada. Ni yanzu so nake idan basu ganni ba asa ya sake ni na koma gaban iyayena.
******************
Wasa farin girki har magriba tayi babu Ju ba labarinta gashi ta kashe waya. Su Mama anki fada musu ana kokarin a gano inda take. Ya Rayyan yafi kowa shiga tashin hankali, bai taba sanin haka yake son Ju ba sai yanzu da yake tunanin rasa ta. . A bangaren Ju kuwa bayan ta gama bawa Samira labari tashi tayi ta hado mata tea mai zafi ta kawo mata. Ki daure ki sha Ju duk kin fada tashin hankalin kwana daya kawai. Allah Yasa lahirar mu tayi kyau. Ju tace ni bana jin Yunwa. Samira ta harare ta so kike ulcer dinki ta tashi ko to ba a gidana ba. Muna tsaka da amarci Ya Rayyan yasa a kama mu. Dan murnushi Ju tayi, Samira tace idan ma baki sha ba kulle ki zanyi a daki na kira yan gidanku.
.
Ju na zaune a falo tare da Samira da mijinta yace gaskiya na tausaya miki sai dai ya kamata ko mutum daya ne a sanar inda kike saboda halin rayuwa. Yanzu Allah kadai yasan halin da suke ciki. . Hankalin Baba a tashe tun jiya yake kiran Ju baya samu. Itama ma Mama tace tun tana kira wayar na shiga har ta dena shiga. Daga karshe dai Mami ta kira wadda a wannan lokacin sun gama rudewa da rashin sanin inda Ju take. Tana ganin wayar kanwar tata Abba ta mikawa shima yace me zan fada musu, sun bamu amana mun ci? Da suka ji shiru baa dauka ba Mama ta kira Dada tana kuka tace tun jiya na kasa samun Juwairiyya ita ma kuma Yaya bata daukar wayar. Dada dama bata bar gidan Hajja ba tace Mariya gobe ku taho kano. Mama na jin haka sai kuka ta ajiye wayar ta fadawa Baba ya fita ya kira Ismail da Najib. Gaba dayansu a motar Najib din suka gwamutsa harda su Bidaya. 9:47 suka isa gidan Hajja.

Lallai kudi da 'ya'ya suna iya haddasa fitina a doron kasa domin yau Mama ta fadawa yayarta kalaman da bata taba tsammani ba akan Juwairiyya. Mami shiru tayi domin tasan rabon da suyi fada irin haka da Mariya tun irin fadan sakonni ta tabbatar bata kyauta mata ba. Gaba daya gidan ya hargitse Baban Ju yace ni dai Alhaji Bashir ku taimake ni a raba auren nan kowa ya huta. Hajja dai ranar har kuka tayi yadda al'amarin ya lalace lokaci guda. Tace Mariya kiyi hakuri in Allah Ya yarda zamu ganta domin tana da hankali nasan bazata inda bai kamata ba. Kowa yaje ya kwanta dare yayi gobe sai mu san abinyi. Su Mama dai gidan Dada suka wuce don tace bazata kwana a gidan ba. Ya Rayyan kuwa tunda aka fara neman Ju ya fita daga gidan. Ya rasa inda zaije dubata domin kuwa kawayenta kadan ne a kano. Karshe gidansu Abbas ya tafi sai dai cikin dare zazzabi ya rufe shi baya ko iya magana. Wurin karfe uku na dare Abbas ya kaishi asibiti aka kwantar dashi.
********************
Yadda iyayenta basu yi bacci ba itama Ju haka ta kwana kuka, sallah da adduar neman mafita daga Allah. Amal kuwa duk sai ta tsani kanta. Me yasa tabi son zuciya ta cutar da kanwarta? Gashi yau a dalilin ta iyayensu sunyi fada gida ya rasa kwanciyar hankali. Da safe mijin Samira yace da Ju wa ta yanke shawarar a sanar da inda take. Sai tace zata tafi gidan kakarta. Samira tace kaga gara mu kaita da kanmu don kada tayi wani wurin.
.
Sha daya na safe suka shiga gidan Dada sai dai sunyi rashin saa bata nan. Ju tace nasan ta koma gidan Hajja ku barni a nan zan shiga makotan ta na jira. Samira tace a'a gaskiyq ban yarda ba. Dole suka koma da ita don tace bazata sharada ba gidan Hajja. A asibiti Amal na tsaye gaban gadon Ya Rayyan tace kayi hakuri yaya bansan kafi son Ju a kaina ba. Ni na hakura idan an ganta a kai maka ita gidanka. Tana fadin haka ta juya zata fita Mami tace Amal ko ciwon da kikayi ne ya taba miki kai ace ko tausayin halin da yan uwanki ke ciki baya damunki. Ya Sagir ne ya ja hannunta suka fita waje. . Cikin mota suka shiga tana masa kuka yace wallahi idan bakiyi shiru ba zan miki dukan tsiya a wurin nan. Yanzu Amal ina iliminki da hankali ya tafi? Na zata ko yau Ju ce ta wayi gari tace tana son Rayyan ke me bashi shawarar aurenta ce. Nan ya rinka yi mata fada da nasiha karshe yace Amal ina ji miki tsoron zama daga cikin mutane masu butulcewa rahmar Allah. Da Yaso fa da kina nan kamar karamar yarinya ita kuma a kaita gidan idan sun so su kula dake idan sunki su cutar dake. Ni shawara kawai na baki kiji tsoron Allah. Amal tace nima abin na damu na Yaya kishi ne yake sani yin hakan.

Washegai Fauza da Nafisa ne a gidansu Samira bayan sun gaisa da Ummansu Fauza tace ni kawar Samira ce tare muka yi secondary school ta fada min zata yi aure amma bana gari shine nazo a raka ni gidanta don wayata ta fadi bani da number dinta. Umman Samira ta kira kaninta tace ya rakasu. A waje Yasmin tace dana biku zata ganeni. Allah Yasa tana gidan dai.
0 comments:
Post a Comment