MATAR ALI Page 1-10
.
Na
BILKISU BILYAMINU
1-5
Ta gefin ido take kallan shi,gaba d'aya ya tafi da imanin ta,ita dai sosai yake burgeta,zata zauna gidan auran ta kuda kullum zai dinga yankar naman jikinta ne karewar shariya,kuma badan haka ba,zata yima baffan ta biyayya kamar yanda ya bu'kata.
Daga saman bene take sak-kuwa gaba d'aya ilahirin jikinta rawa yake,riga ce iyakarta gwaiwa da kadan ma ta idasa gwaiwar,mai hannun vest ce,kuma daman ba'a maganar breaziya saboda da breaziya take had'e,santala santalan chinyoyin ta a bayyane suke daga saman benan da take sak-kuwa ya kalleta ya kauda kai,idan akwai wadda ya tsana gaba daya rayuwar shi bai wuce *_MUNAYYA_* ba,wadda tun farkon haduwarsu ya d'auki karan tsana ya dura mata,gashi wai yau itace matarshi,tsaki yayi ya kara tamki fuska,d'aya daga cikin kojeran _daining table_ din ta jawo ta zauna, tana yatsina fuska,wani mugun kallo ta watsama *_DIJE_* ai bata san sadda ta mike ba ta nufi saman bene ta shige dakinta.
.
_Flacks_ ta jawo da niyyar ta zuba ruwan zafi sai ta ga koko ne,da sauri ta ajeyi shi ta kwalama peter kira,cikin sauri ya bayyana gabanta yadan rissina yace _"good moning_ ma"
_"You are such an animal,how dia you_ zaka dama mana koko a cikin wannan gidan, an gaya maka muma dangin yarbawa ne?"
"Sorry ma,ban dama koko ba wallahi"
_Flacks_ din ta d'auka ta jefa mashi, bayan yayi saurin gocewa da ya fasa mashi ciki,ya buge bango ya fad'i kasa ya fashi tace"uwar kace nan ciki?kana nufin na maka 'karya kinan?"
"Sorry ma!amman ban dama koko ba wallahi,ga _flacks_ din da na dafa ruwan zafi can"ya nuna matashi da hannunshi.
'Kara kulewa takeyi idan yace bashi ya dama kokon ba" akwai wani kuku a gidan nan bayan kai ko?"
Kai ya kad'a yace"babu ma"
.
Tashi tayi daga inda take taje har inda yake ta d'aukishi da wani mari tace"uban wa ki maka karya?bayan ga kokon ina gani"
"Ina ganin _Aunty_ karamace ta dama ma oga saboda naga jiya ta aiki Audi driver ya kai mata markadan gero"
"Wacece _Aunty_ karama kuma a nan gidan"ta fad'a tana yamutsa fuska.
Peter yace "Mai kama da larabawan nan"
Ta gane wadda yake nufi,duk wannan abin dake faruwa tsakanin peter da *_MUNAYYA_* yana jinsu amman ku kallan banza basu ishi shiba.
Dawowa tayi ta zauna saman kujera sannan takai duban ta inda *_ALI_* yake yanayin fuskar shi ya tabbatar mata da babu sassauci a tare da shi, tsaki ya ja mata ya kara kauda kai ya cigaba da shan kokon shi da kusai wanda *_DEJI_* tai karambanin had'a mashi,a tsamanin bazai shaba sai gashi kuma yasha sosai.
.
Tsaki tayi niyyar maida mashi sai kuma ta tuna da rashin mutuncin shi,sai ta fasa,saboda bata san daliliba yau kawai sai taji tana shakkar shi, _flacks_ din ta jawo da niyyar ta had'a shayin da zata zuba ma cikinta.
Daga chan bayan ta taji ana fadin"wake mana hayaniya tunda safin nan kamar gidan haya?kuma naji ana maganar koko,kamar gidan tsiya"
*_MUNNERA_*ce take sakkuwa daga saman benan kumai na jikinta bayyane yake idan akayi duba da wata riga da ta saka,slik ce amman gaba d'aya ta d'ameta,ga _eirpace_ ta makala a kunnuwan ta, tana danna waya,cikin sakan din da baifi goma ba ya kare mata kallo,babbar mtsalarta karya da jin kai ga gadara kamar diyar shugaban kasa,shi kuma ya tsani makaryace farkon ganin da ya fara yi mata da karya ta tareshi shiyasa ku ganinta bayya sanyi,kai ya kauda ya taba baki yana jin wani bakin ciki a zuciyarshi,da Alhajin shi ya tara mashi mata hudu a gida babu wacce ta zaba,kuwacce ya tsani ganin ta ma sannan ga wadan nan rid'a rid'an da kullum sai sun tada mashi hankali da iri irin muggan shigar da sukiyi,bai saniba ku da gayya ma suke Mashi haka,oho amman sannu a hankali zaiyi maganinsu d'aya bayan d'aya.
'Daya daga cikin kujirun _daining table_ din itama taja ta zauna,sai suka sakashi tsakiya gefan shi ta kalla domin ta gaida shi,idanuwan shi ya dago suka had'a idanuwa da sauri ta dauki kanta,sai ta wayanci ta kwalama peter kira,gargadi ta hango na zakici ubanki idan kika daman.
Ran *_MUNAYYA_* ya gama baci da *_MUNNERA_* saboda tana mata shigar hanci da kudun-dune tsaki tayi tace"gidan tsohu mai kike ce inba koko da kusan ba,dan kin samu an had'a da Allah da Annabi an wurguki nan gidan shine zaki kara farashin karyarki,tunda Allah ya halicci duniya ban taba ganin makaryaciya irin kiba"
"Kina bani mamaki,kina mace amman fitinar ki tafi ta ta'kadarin namiji yawa,ki kuwa baki barshi ba anya kuwa har tsofaffinki kina raga masu kuwa?ku da yake wanda ya gaji tsiya,cikin tsiyar zai daw-wama"
Duk abinda ki faruwa tsakanin su *_ALI_* yana jinsu,amman ku kallo basu ishi shiba,yama 'kagara ya gama abinda yake ya fita gidan,idan yasu su kunna ma kansu wuta kariwar futina.
.
Peter ne yazo,ya rissina cikin girma mawa yace ma *_MUNNERA_* _"good monin ma"_
Hannu ta dan d'aga mashi tace" _please help me with is"_ ta nunama shi tarkacan kayan shayin,daman kuma yasan aikin shi, saboda duk sanda zata zauna cin abinci sai dai ya _saving_ dinta kumai, a cewar ta wai ai biyan shi akeyi,saboda haka duk cikin aikin shi ne.
Yana had'a mata tea din amman gaba d'aya hankalin shi na kan *_MUNNERA_* wadda kirjin ta yake tantsan da dukiyar fulani,saboda kyansu da girman su har wani kyalle sukeyi,gaba d'aya ya raja'a ga kallan ta, *_ALI_* ya gama _break_ dinshi ya dago zai ma peter magana ya kai mashi _briefcase_ mota,sai ya ankara da abinda ki faruwa,ranshi yayi kululuwar bace,gyaran murya yayi,da sauri peter ya bar wajan har yana tun-tube saboda yasan gaman su da *_ALI_* a wannan gan-gancin da yayi.
*_MUNNERA_* da bata san abinda ki faruwa ba tace"bazan iya had'a wajan _break_ daki ba ,bari in bari ki gama na dawo inyi kada ki tambaru wata karyar da zaisa in zubda yaran cikina gaba d'aya"tashi tayi ta nufi _stairs_ din hadda d'an gudunta take had'awa,sai ya zamana hatta yar rigar dake jikin ta tana d'agawa,ta wutsiyar ido yake kallan duk abinda takeyi,wani mugun tsaki ya ja wanda har *_MUNNERA_* sai da ta waiga tana kallan shi,hantar cikin ta ta kad'a,yanda taga idanuwan shi sunyi ja,fuskar shi ma tayi ja, saboda tsananin bacin rai,a zuciyar ta take ayyana wannan akwai kudugu sarkin zuciya.
*.
Ranshi ya gama baci da abinda ya faru,lallai yazama sakarai da zaibar wadan nan karnukan yaran su nime su sa mashi hawan jini,kuma a gidanshi,wani banzan arni can yake kallan abinda aka aji a gidanshi da sunan wai mallakinshi ne,da sauri shima ya tashi ya haura saman stairs din,kachibis sukayi da *_AZEEMA_* wadda take shirin sakkuwa itama,domin halartan wajan breakfast din,yana yinshi kawai ta kalla ta bashi hanya ya wuce,da kallo ta bishi tana mamakin abinda ya hawo dashi saman su, bata ta'ba ganin ko kallon saman ma yayi ba, ballantana ace ya haura tun ranar da aka kawosu a matsayin matanshi,baki ta taba tace"any way"
Bayan *_MUNAYYA_* ta shige dakinta ta turoshi,amman bata rufe ba,saboda tasan babu wanda zaiyi gigin shigo mata daki,wani dan kurido ta nufa ta cire 'yar rigar dake jikinta,ta d'aura towel da niyyar ta shiga wanka,jin budewar kofa tayi da mamaki take kallan wanda ke niyyar shigo mata, *_ALI_* ta gani ya shigo sannan ya maida ya rufi hadda murza key,gadan- gadan ya tunkaruta da mamaki take kallan shi.
Sannan tace"lafiya malam?mai ya kawoka d'akina?"
Shakaruta yayi sannan yace"ubanki ya shigo dani,kedin banza da zaki tambayine mai ya shigo dani wani sashi na gidana,ku gidan ubankine?"
.
Shakarar da yayi mata bata wasa baci dakyar take iya magana tace"dalla malam sakarmani wuya kada ka kashine"
Kara farashin shakar ta yayi yace"ai gwamma in aika daki inda ba'a dawowa,'yar iska in huta da tsiyar da aka kawo mani gida,karya kawai kazar kuwa sai da aka gama daki sannan aka kawo mani fanko cikin gida"
Ai kuwa da gaski yake zai iya kaitan lahira,sai da ta tattaru miyan bakinta sannan ta tufa mashi a fuska,ai kuwa akayi rashin sa'a ya shigar mashi idanuwa kuma dukka guda biyun,ai kuwa babu shiri ya sakita yana goge fuskar shi,da tunanin idan ya kamata tabbas kuda bata mutuba zata shaki kamshin lahira.
Sai da taje kusa da toilet,ta tabbatar ta rike handle din toilet din sannan tace"aikin banza aikin wufe,ku nima zuwa akai ai mani fin karfin da zalincin da aka saba yima mutane,kuma ka sani nafi karfin karya sai dai idan kaini karan,saboda takamar ka ana cemaka _young millonia_,kana da kudi,kuma da kake cimani 'yar iska,ai kafi kuwa sanin waye d'an iska tsakanina da kai,saboda iskancin ka shiyasa tsoho ya cika maka gida da mata har guda hudu,wama ya sani ta sanadiyyarka yara nawa akaima fyde"tagama sanin idan ya riga ya kamata wahalar da zataci kilama ya aikata inda bazata taba dawowa ba,sai tai wup da niyyar ta shige bayi ta kulle kofan.
Ai kuwa cikin zafin nama ya danna kofar daman abunka ga namiji,kuma namijin mai kirar mazan sosai,ai kuwa sai gashi shima cikin bayin hannuwanshi dukka biyu yasa ya d'aukuta chak,ya fito da ita daga bayin, sannan ya direta a kasa,sai da ya bata lafiyayyun mari guda ukku sannan yace"lallai yau duk wani rashin imanina da iskancin nawa da zalincin da kika lissafa zasu kari a kanki"
Kara d'aukarta yayi ya direta a kan gado,sannan yasa kafarshi guda d'aya ya tukari mata hannu d'aya yanda bama zata iya gigin tashi ba,rigar shaddarshi dake jikinshi ya cire ya zamana dagashi sai dugun wandan shaddar da vest din ciki.
Ihu ta saka saboda ta gama sanin yau kwananta sun kari tunda ya damkita,sai da ya tattaru gashin dukin datake karawa a saman kai,ya murda shi sosai sannan yajashi wani ihu ta sake mai wahala,sannan kuma ya had'a hannuwan ta waje guda,ya matsesu sannan ya had'a bakinshi da nata,ya fara tsotsar shi,cikin mugunta da zalinci babu halin kuka amman hawaye sunata ratata ta gefin idanuwan ta gashi ku mutsi bata iyayi kuya ta mutsa sai taji kamar ana d'aurita ne,sai da ya gaji dan kanshi ya saki bakin nata,ai kuwa yana sakin bakin nata ta tattaru yawon bakinta ta tufar.
Sannan tace" Allah ya isa mugu azzalimi, da in had'a baki dakai gwamma na hada da aladi zaifi man sauki"
Dariya yayi a cikin zuciyarshi a fili kuma sai yace" lallai ki jarumace inasan game da irinku masu dauriya da jure wahala"
Bakinta ya kamu ya matse sannan ya zuba mata miyan bakinshi sannan ya danneta ya tushi mata hanci,tana ta mutsu-mutsu ta kwaci kanta amman ta kasa,bata da wani zabi wanda ya wuce ta had'eyi miyan kawai, saboda idan ta cika mutsima zata iya karkaryewa,kutttttt kakeji ta hadiye miyan
Cemata yayi"to ya kika gani? yanzo kuma sai ki fito da 'yan hanjin cikin ki kinan ko?"
Kakarin amai ta fara tana kuka,kara dannita yayi ya bude bakinta ya kara maida nashi ya cigaba da tsotsar ta a hankali,yaji yanayin shi ya fara canzawa yana san ya kama wata tashar,a wahalci ya zare jikin shi daga nata, sannan ya d'auki rigar shi da niyyar ya fita,saboda bazai ta'ba yadda wani abu ya shiga tsakanin shi da wannan ashawo girl din ba,tunda ya gama sanin ku itadin wacece.
"Mugu kawai Allah ya isa"
,
Dawowa yayi da baya ya ajeyi rigar sannan ya kara matsawa kusa da ita yace"ina gudan maki rashin imani na kada ya rataya a wuyanki,amman kina kukarin tunzirani ga aikata maki abinda khaf danginku zasuyi dana sani,da wannan tsohun naki dangin mayu,amman bakyaji ku?"
"Akwai dangin mayu sama daku?kud'in mai dattin hula ai anci na dodo ne,bana Allah da Annabi bane"
Ranshi ya gama baci da mugun kazafin da taima Alhajin shi,wani zazzafan mari ya wankita dashi sannan yace"inaga zan kawo karshan abinda kike takama dashi,kuma daman iskancin nake yasa kin fara tallar kanki wajansu peter kina yawo tsirara,a cikin gidana"
Dan towel din jikinta ya finciki yayi jifa dashi gefi guda,sannan ya d'aura hannuwan shi dukka biyun bisa na shanonta,murzasu yakeyi cikin mugunta,ihu take tana kuka,sannan ya maida hannunshi wajan pant dinta,shima ya fincike shi da karfin tsiya, cikin rashin sa'a sai ga pad ta biyu pant.d'ayan hannun nashi ya maida saman breast dinta ya matsa da karfin tsiya ai kuwa ta fasa wani ihu,daga bisani kuma sai kumai na jikinta ya sake(suma).
.
A can palo kuma matan gidan sun hallara suna jiyo ihun *_MUNAYYA_* sunyi cirko-cirko,hankulansu tashi,da yake *_DEJI_* mai saurin kuka ce har ta fara matsar kwalla.
*_MUNNERA_* ta dubesu tace"kada fa ya kashi masu yarinyar mutane,gaskiya ni dai kuma mai zai mani zan shiga in taimaka mata"
*_AZEEMA_* tace"baki da hankali kin kuwa san waye ya Ali?ai da ki shiga dakin can da sunan citon wata gwamma kin rungume transformer kinsan irin bala'in da kika saka kanki ciki,amman kuma ga fili ga mai doki"
*_DIJE_* tace"to dan Allah ki fad'a ma Alhajin shi mana,idan yayi mashi magana nasan zai kyaleta tunda dole yaji maganar mahaifinshi"
*_AZEEMA_* tace"Allah ya kyauta in tafka wannan babban kuskuran da har in kuma ga mahaliccina ina dana sani,nasan bayan nabar gidan nan kuma zan kara samun wani tukwaicin daga garishi,nikuwa idan har inason barin gidan nan to inason mutuwata,nida gidan ga sai mutuwa"
*_MUNNERA_* tace"to yanzo ya zamuyi haka zamu saka ido,ayi mana kisa cikin gida?"
*_AZEEMA_* tace"abu d'aya zan iyayi,shima sai na tabbatar da asirina bazai tunu ba"
.
*_MUNNERA_* tace"please menene?"
*_AZEEMA_* tace"ya *_OMMAR_* shi kadai zai iya zuwa gidan nan ya taka mashi birki kuma ya hanashi aikata abinda yake niyyaryi"
Da sauri *_DEJI_* tace"dan Allah kirashi mana"da sauri ta fad'a dakinta ta d'auku waya ta nemo number yayaynta *_O'MARA_* ringin d'aya zuwa ukku ya d'auka daga bangaranshi yace"ya akai?"
"Yaya wallahi ga ya ALI_* nan zaiyi kisa cikin gida,kuma ya saka ma d'akin sakata"
"Kisa kuma!?mai ya faru?"
"Bamu sani ba shida *_MUNAYYA_* ne dai"
"Ok,ganinan zuwa please"
"Ah yaya dan Allah ka rufa mani asiri kada kaci ni na fad'a maka,kasan dai halinshi"
.
Bai bata amsaba sai dai taji ditttttttt an kashi wayan,kallansu tayi tace"ina tunanin yanzo zaku ganshi ya iso"gaba d'aya sun manta kishiyoyine su,kuma babu mai shiga harkar kuwa.
Bangaran *_MUNAYYA DA ALI_* kuwa bayan ta suma,sai ya matsa side din gado ya d'auku rubar ruwan faro cikin friage mai d'ankaran sanyi sannan daga tsayan da yake ya bude ya kwarara mata tundaga kanta har zuwa kafafuwanta,firgigit ta tashi ta kwalla wata kara.
Dai-dai lokacin da ta kwalla 'kara dai-dai lokacin *_OMMAR_* ya shigo gidan,cikin sauri yayi hanyar stairs din yana tambayar mike faruwa,gaba d'aya suka had'a baki wajan fadin suma basu sani ba,murd'a masangalin kofar yayi ya jita kulle,bubbugawa ya hau yi amman shiru kakeji(kamar an shuka shirwa)wayan shi ya zaro yana neman *_ALI_* amman sai ya jita can saman sofan falon kusa da briefcase dinshi tana ringin,tsaki yayi ya kara bubbuga 'kofan amman still ba'a bud'e ba.
Kafa d'aya ya d'auka ya d'ura saman bedside din gadanta, sannan ya rankwafu yace"ina tausaya maki zaman da zamuyi gidan nan nida ke,zan tabbatar da cewa duk bayan minti d'aya zaki dauwama cikin 'kuncin rayuwa,mai tunaninki yake baki?nashigo dakin kine saboda wata manufa?ku daya kada kiyi tunanin haka saboda jaka na daukike,a cikin jakunan ma no'1,"
Kunnanta yaja da karfi sannan yace"ki kiyayi kanki da fito mani zindir cikin gida kina tallar kanki wajan masu aiki da masu gadi,idan kuma baki gyara ba lallai ina maki albishir da zamanki gidan nan zai kari da wuri,bayan na tabbatar nayi maki babban tabo,wanda har iya rayuwarki bazaki manta dashi ba"
Sannan ya sakar mata kunne,hawaye ne kita kwarara a idanuwanta gaba d'aya ilahirin jikinta yayi jawur saboda wuyar da tasha wajan *_ALI_* ,a zuciyarta tana ayyana irin fansar da zata d'auka wajan shi,dan ba lallai ya sha ba.
Rigarshi ya d'auka yayi hanyar fita daga dakin keyn ya murza sannan ya bud'e ya fito,da ka kalle fuskarshi zaka tabbatar da babu manzon rahama a cikinta,da sauri *_OMMAR_* ya tasu ya tareshi yace" kana da hankaline da kakesan yin kisa a gidanka?"
Tsaki yayi sannan ya d'auki kanshi daga kallan da yake mashi ya kama hanyar sauka daga stairs din, *_OMMAR_* ya kara binshi a baya sun sauka daga kan binan yana binshi a baya yana kara tambayarshi abinda ya haddasa fitinar,sai da ya sauka kasa ya aji rigarshi gefan kujera shima ya zauna sannan ya dube *_OMMAR_* da rinannu idanuwan shi da suka can za kala daga farari zuwa jajaye sabida tension.
Yace"dalla malam kada ka daman mana"
0 comments:
Post a Comment