MATAR ALI Page 11-20
.
Tsaki ya 'karayi, sannan ya d'auki rigara shi yayi hanyar site d'in shi,da yake duka matan nashi saman binan suke,shi kuma yana 'kasa.
.
Tsaki ya 'karayi, sannan ya d'auki rigara shi yayi hanyar site d'in shi,da yake duka matan nashi saman binan suke,shi kuma yana 'kasa.
Girgiza kai *_OMMAR_* yayi sannan ya 'kara haurawa saman ya iske su kuwacce tana tsaye suna tunanin shiga,saboda a iya zaman da sukayi na wata d'aya a gidan sun gama fahimtar wani abu daga cikin rashin mutuncin *_MUNAYYA._*
A haka *_OMMAR_* ya same su yace"bai kamata ni in shiga ba, saboda rashin dacewar haka, *_MUNNERA_* shiga kiga what going on"
"ok ,bari in shiga,man dincan dai bazai ce kumai ba ku?"
"Bazai kara wai-wayar tanan ba, kuma idan ma zaice wani abu akai,i will handle the issue"
*_MUNNERA_* tace "That is fine"
.
'Dakin ta nufa ta shiga,har bakin gadon ta isa,fuskarta ta kalla taga tayi jawur,alamun tasha maruka kinan, gefin gadon ta zauna tace"wai mai ya hadaki da Man ne?"
.
'Dakin ta nufa ta shiga,har bakin gadon ta isa,fuskarta ta kalla taga tayi jawur,alamun tasha maruka kinan, gefin gadon ta zauna tace"wai mai ya hadaki da Man ne?"
Banza tayi da ita,ta kauda kanta,saboda tsananin rad'ad'in da takeji a jikin ta,da kuma bakin cikin abinda *_ALI_* yayi mata suke damunta.
Gaban tane ya bada daram!!!da ta ankara da cewa babu kaya jikinta,amman domin ta tabbatar da zarginta sai ta dafa kafadarta tace"bari in taimaka maki duk da dai baki da mutunci,ba dan halinki za'ayi maki ba"
Kukarin janye bedsheet d'in take,sai taga jini gefen blanket d'in da ta rufe jikinta dashi,zargin ta ya tabbata gaskiya kinan.
Baki ta taba tace"kuda yake ma babu taimakon da zan maki,shida ya aikata aikin tunda ya iya tafiya ya kyaleki ni me zan iyayi maki,nima tafiyata zanyi a karata lafiya"
.
Hanya ta kama tayi tafiyar ta,inda ta barsu nan dai ta kara iske su, *_OMMAR_* yace" mai yayi mata,bugunta yayi?kume?"

*_MUNNERA_* tace"Shi ya kamata ka tambaya tunda yasan abinda yayi,ni kaga tafiyata" ta shigewar ta d'aki ta banku kofa da karfi saboda bacin rai.
Tsaki *_OMMAR_* yayi yace"babu wani bayani cikakke da tayi da zai fahimtar damu abinda ki faruwa"
Idan shi ya maida sai tin da *_AZEEMA_* take,tun kafin yayi magana tayi hanyar d'akin ta,saboda ta gane abinda *_MUNNERA_* take nufi.
Dafe kanshi yayi ya maida duban shi wajan da *_DIJE_* take a zuciyar shi yana ayyana kan-kantar *_DEJI_* bazata iya taimakon wani ba, ita ma taimaku take nema,dan inda za'a cigaba da rainan ta tana bukatar hakan.
.
Kusa da shi ta matsu tace" idan akwai wani abu da za'a yi mata,zan iya taimakawa"
.
Kusa da shi ta matsu tace" idan akwai wani abu da za'a yi mata,zan iya taimakawa"
Kallan ta ya karayi sannan yayi murmushi yace"ok shiga kiga maiki faruwa"
"To,bari in shiga"
'Dakin ta nufa,bayan ta shiga ta isa inda take tace"sannu,ya bugeki ne?"
Kai ta kauda tanajin kuna cikin zuciyarta,na wulakanta ta da yayi, tunda har ana mata layin shiga daki,ana ganin kwa-kwaf.
.
*_DIJE_* ta lura da pant dinta da aka jefar gefi daya,sannan kuma ga jini jikin banket dinta,daga can bakin kofa sukaji ana noking da sauri *_DEJI_* taje ta bude sai taga *_OMMAR_* ne yace"ya dai?"
.
*_DIJE_* ta lura da pant dinta da aka jefar gefi daya,sannan kuma ga jini jikin banket dinta,daga can bakin kofa sukaji ana noking da sauri *_DEJI_* taje ta bude sai taga *_OMMAR_* ne yace"ya dai?"
*_DEJI_* tace"wallahi yayi mata dukan tsiya,fuskarta duk ta kumbura,sannan kuma duk jini bisa gadanta,da kuma wandanta"
Da sauri *_OMMAR_* yace"to,yi shiru haka nan"
Safa da marwa ya farayi saboda ya gama gano aika aikar da *_ALI_* yayi,amman kuma shida ya tsani yarinyar kamar mutuwar shi mai ya kai shi aikata hakan,kudai duk yana cukin abinda ya tanadar mata na daga tuzarcin da ya ambata?tsaki yayi yace" _Khadija_ abinda ya faru tsakanin su bazaki iya taimaka mata ba"
.
"Zan iya insha Allahu,gaya man yanda zanyi"
.
"Zan iya insha Allahu,gaya man yanda zanyi"
Bayani ya fara mata "idan kika shiga,sai ki shiga toilet soryy _(saboda batayi karatun boko ba)_ bayi,ki had'a ruwa mai yawa cikin abin nan da kuke wanka cikin shi,sannan ki samu dettol ki zuba kadan,ruwan zafin fa dai-dai yanda hannun ki zai iya shiga bawai tafasar shi batasan yanda zatayi,kin gane ko?"
"Eh,na gani"
"Kinsan dettol din ko"
Murmushi tayi tace "nasan shi mana"
Murmushi tayi tace "nasan shi mana"
"Ok to shiga kiyi yanda naci maki"
'Dakin ta kuma sannan ta kara isa wajan da har yanzo take kwanci tana kukan wahala da bakin ciki.
*_DEJI_* tace"Abokin yaya *_ALI_* ne yace inzo in taimaka maki"
Ran *_MUNNAYA_* ya gama baci watau suna tunanin cewa *_ALI_* ya santa a 'ya mace kinan,shi yasa har ake ikirarin a taimaka mata,ranta bace tace ma *_DEJI_*"fita kibarman dakina tun kafin inci mutuncin ki,bakar munafuka kawai"
"Kiyi hakuri tunda zan taimaka makin"
.
Bata jira ta 'kara magana ba ta wuce cikin bayin ta had'a ruwa kamar yanda *_OMMAR_* yace mata sannan ta d'iga detto a ciki,tasa hannun ta taji yayi yanda zata iya shiga, taji yayi zafi da yawa ta 'kara sirka shi,yayi dai-dai misali,sannan ta fito ta matsu kusa da ita tace "zaki iya tashi ku in kamaki?"

Wani mugun kallo ta bita dashi,sannan ta yunkura da niyyar ta tashi aikuwa sai taji gaba d'aya kasusuwan jikinta sun amsa,ba shiri ta kuma ta kwanta tana kara jin tsanar *_ALI_* a ranta.
Tausayin ta sosai *_DEJI_* take ji,kusa da ita ta matsa ta mika hannun ta ta kamata cikin muryarta wadda ta dakushi tace ma *_DEJI_* "miku man towel in daura"
Da sauri *_DEJI_* ta nufi toilet ta d'auku mata towel ta kawo mata,amsa tayi dakyar ta iya janyi bargon ta dan daskwana towel din a jikinta,sannan ta muskuta da niyyar ta tashi ta kasa *_DEJI_* ta matsa ta kamata ta mikar da ita,da kyar take iya tafiya jin wani abu nabin kafafunta yasa ta kara jin kamar ta nitsi 'kasa,daman ita idan tana al'ada haka yake mata zuba kamar mai karamar nakuda.
.
Cikin tashin hankali *_DEJI_* ta saka kuka tace"wallahi wannan ya kusan kashe ki,wai mai yayi maki haka jini yake ta zuba a jikinki?"
.
Cikin tashin hankali *_DEJI_* ta saka kuka tace"wallahi wannan ya kusan kashe ki,wai mai yayi maki haka jini yake ta zuba a jikinki?"
Banza tayi da ita, bayan sun shiga bayin sai *_DEJI_* ta fito ta rufu mata kofar sannan ta dawo wajan gadon ta dage bedshet din taga jini sosai ya zuba,idanuwa ta zaru tana 'kara shari hawayen dake zubu mata na tausayin *_MUNNAYA_* gaba d'aya bedshet din da blanket dukka ta kwashi,sannan ta fara tunanin inda zata ga wasu ta sanya mata, sai ta duba inda taga wardrove tace bari ta duba kila itama a nan take aji kayanta,tana dubawa kuwa ta gansu sunfi kala talatin,nan ta kusa lalacewa wajan za6in maikyau,karshi dai ta d'auku wani mai kyan gaski fari mai kwaliyar fulawa ja da baki ta shimfida,ta lailayi gadon sosai yayi kyau, sannan tadan yafa blanket din shi daga bakin gado,shima abinda yasa ta iya wani lokaci tana kallo sai taga anata nuna gadaji sai ta lura duk wanda za'a nuna da blanket dinshi,kuma haka ake sanya shi, tundaga nan ta kuya take gyara gadanta a haka.
.
.
Wai kai wane irin mutum ne,zaka kama matarka kayi mata wannan irin mugunta matarkaci fa,bawai yar iska ba da dan zakai _having sex_ da ita sai kayi mata mugunta"
Wani mugun kallo ya wurga mashi sannan yayi tsaki ya kauda kai yace " _plase will you get out of hia?"_
Banfita tunda kai ba'a fad'a maka gaskiya, tunda kai baka jin shawara, _how could you imagine_ cewa zaka iya aikata wannan d'anyan aikin,na d'auka na wajan da ka saba yima wulakanci su zakayi mawa duk da dai da yawansu suke kawu kansu wajanka, _this is desgasting_wallahi"
*_ALI_* yace"Amman kai sakarai ne, ya kaki tunanin zan iya tsintar wani abu jikin wannan jakar yarinyar,wadda sai da ta gama gantalin ta a hotels da club sannan Alhaji ya kwasuta ya ajiman ita cikin gida a matsayin wai mata,yace _"i cant blive all this"_
To mai ya hadaka da ita?inba hakan ba"
.
"Ban sani ba ubana,wai zaka fita ka ban waje ku ni kake so in fita inbar maka dakin,tunda na fad'a maka cewa banda burin ma kallan ta ballantana har a kaiga matakin da zan had'a wajan kwanciya da dukkansu ma bawai ita kadai ba"

OMMAR yace"To ai abinda ya had'aka da ita nakesan inji da ka rufe d'aki kana fad'a da ita kamar da sa'anka kaki fada"
Tsaki *_ALI_* yayi sannan ya kama hanya ya shige toilet domin ya kara sakarma kanshi ruwa,wata kila ya samu saukin zuciyarshi.
Girgiza kai *_OMMAR_* yayi yana mamakin hali irin na abokinshi,idan bai mata kumai ba,hakan na nufin duk bayanin da *_DEJI_* tayi mashi karyane?ai kuma *_ALI_* baya karya idan ma yayi mata wani abu zai fada,wadannan amsoshin duk shi ya kamata ya bashi su,to yama 'ki sauraran shi ballan tana yaji abinda ki faruwa,tsaki ya karayi sannan ya kuma bisa duguwar kujira ya kwanta yana jiran fitowarshi.
Bayan *_DEJI_* ta gama gyara gadon,ta duba bisa drissing mirrow ta d'auku freshna ta d'an fisa mata a dakin ya dauki kamshi mai dadi,sai ta d'auki wanda ya baci da jinin ta fita dashi domin taji baya ta wanki mata.
Har ta kai bakin kofa sai taji budewar kofan bayin da sauri ta dawo tana kallan *_MUNAYYA_* cikin tausaya tace"sannu,ya jikin?"
.
Banza tayi da ita ta nemi bakin gado ta zauna tana cije baki saboda azabar da takeji a jikinta,gaba d'aya yayi tsami ga wani zazzabi dake sakku mata, _save_ ta nufa dakyar take tafiya ta d'auku jallabiya baka ta saka sannan ta bude firstaid box,tana niman _paracetamol_ tasha.

Da sauri *_DEJI_* ta Isa baki _friage_ d'inta ta d'auku rubar ruwan _swan_ ta zubu a _cup_ ta kawo mata,hannu ta mika ta amsa sannan tasha
*_DEJI_* ta kara cewa "sannu,Allah zai baki lafiya?"
Ciki-ciki tace ma *_DEJI_* "ki bar wad'an nan kayan zan ba lantana ta wanki so"
*_DEJI_* tace"a'a zan wanki maki,kibar wata lantana kada ta san abunda ke faruwa a cikin gidan,a baya ma zanji in wankisu yanzo insha Allahu"
Kallanta tayi tana tunanin wai su duk tunanunsu cewa *_ALI_* ya _making_ dinta _women_ tsaki tayi sannan ta kwanta taja bargo ta rufe jikinta saboda mugun sanyin da take ji,ga rawar sanyi tanayi taba *_DEJI_* tausai sosai.
.
Cikin rawan sanyi maganarta na fita dakyar tace ma *_DEJI_* ta kashi mata _AC_,DEJI tace"ai bansan ac dinba"
.
Cikin rawan sanyi maganarta na fita dakyar tace ma *_DEJI_* ta kashi mata _AC_,DEJI tace"ai bansan ac dinba"
Da kyar ta tashi tana bin bango taji tayi _swiching_ dinshi _off_,ta dawo ta kara lullubewa da bargo tana rawar sanyi.
Sannan *_DEJI_* ta 'kwashi kayan ta nufi baya domin ta wanki mata.
Bayan *,ALI_* ya fito daga _toilet_ *_OMMAR_* yace mashi"wai kai yanzo bazaka fad'i abinda ya had'aka da ita ba,har ka fitar mata da jini haka tunda kaci bakayi _having_ kumai da ita ba,tunda ni bazaka fada mani matsalar gidan ka ba babu aminci tsakanina da kai kinan,d'an uwa na d'auki ka bana 'boye maka sirrina ku wani irine,duk wata damuwata ina _shearing_ dinta da kai ne,ku iyayena bana tattauna matsalata dasu sai da kai, _dat means u just take me as a fool,never mind_ kada ka fad'a kama kashisu ai zaman ka sukeyi,idan an maka magana sai kadinga ma mutane fada kamar ka haifisun, _you are always like this_"tsaki yayi sannan ya mike tsayi cikin bacin rai yace" _i have to take a leave_"
Ya kama hanyar tafiya har ya kama kofa zai bude ya fita sai *_ALI_* yace"_already_ kasan banasan raini,kuma bana san wawanci da shashanci abinda nafi tsana a mace fidda tsiraice,ita kuma abinda ta dugara dashi kinan fituwa tsirara ga wadan nan arnakun mazan suna yawo _all over_ a gidan nan, _dat mean she want to make a fool of me,i wan't let this happen in my house, i will never_"
.
Hannuwa *_OMMAR_* ya tafa yana dariya yace"ka fara son matan ka kinan tunda kana kishin *_MUNNAY_* _that is a good boy_"
*_ALI_*"Babbar matsalar ka kinan,san wasa da d'aukar mutane mahauka ta yanzo meyi na dariya kuma?"
*_OMMAR_*" _Hold on_,fad'i takamaiman abinda tayi maka kayi mata wannan hukuncin"
Kalolin mayukan shi ya cigaba da shafawa, sannan ya kuma wajan save dinshi ya na duba kayan da ya kamata ya saka ma jikinshi.
*_OMMAR_* yace"ina fa jinka _go on"_
Banza ya karayi dashi ya cigaba da d'auku kayan da zai saka,wani _blue jeans_ ya d'auku da _red sheet_ ta _company rugbay_ sannan ya d'auka ya shiga chan kuryar daki domin ya saka,bayan ya fito ya zauna yana saka agogon _company gucci._
*_OMMAR_* yace"da kaifa nake *_ALI_* kayi mani banza,inba ka fara sonta ba to ya abin yake?"
*_ALI_*yace"Ban sani ba sai ka shakine sai in fad'a maka,idan ka shirya jin abinda zan fad'a maka sai ka fad'a mani yanzo inason inje wajan Alhaji kana iya tahuwa mutafi idan kuma nan zan barka to sai mun had'u"
Kama hannunshi *_OMMAR_* yayi yace" _less talk serious matter,_ ina sauraran ka please kada kaci bazaka fad'a ba na had'aka da girman Allah"
.
Tsaki *_ALI_* yayi ya kauda kai yace" _like before_ da na fara fad'a maka cewa tana fituwa da kayan da basu dace ba,kuma a gaban kuwa,kada ka d'auka ina kishin ta ne no,kafi kuwa sanin cewa na tsani macen da bata da kamun kai,wadda zata dinga banzatar da kanta ga kuwa,so kamar haka ina _break_ tazo da irin rigar nan ta bacci wadda iyakar ta cinya sannan bata da hannuwa saina vest haka _some how,you know,_tazo ta gama rashin kunyarta _i didn't say anything to her,so_ ashi peter yana ta kallan kirjinta, _lokly_ sai kawai na ankara,shima abinda yasa na gani saboda in bashi umarni ya kaiman breafcase dina mota saboda zan shiga in dauku wasu takardu,yana ta kallanta kamar tsohun maye,bayan ta gama fada da sauran yaran, sannan ta gama kud'a ma peter mari, saboda taga wannan abin da ake damawa da kusai mayi sunan shi ma?"

*_OMMAR_* yace"kusai ko?"
*_ALI_* _"Yeah_ shi fa,so i like the thing sai nake sha _she just slap the boy_ wai waya ce yayi masu abinda ka fada yanzo a gida,all abinda suke ku kala ban fada masu ba saboda bamana son shiga shirginsu,so bayan duk ta gama rashin mutuncinta ma kuwa,sai na bita sabida inyi _warning_ dinta,shine take fada wai Alhaji kudin dodo garishi _that what make me angry_ na bata wahala _that is all"_
" _Wat did you say to her_ da tace kudin Alhaji na dodo ne"
Hannu ya yarfi yace"nace mata dangin mayu ne kawai"
*_OMMAR_*"Oh,kawai ne ma kinan?kaci mata tace maka ai ina tunanin anyi _50-50_ kinan"
"Indai wahala ce yanzo muka fara saboda ban taba ganin mara kunyar yarinya irin wannan ba, amman akwai tanajin da nayi mata"
*_OMMAR_* yace"To jinin dake jikinta fa ina aka samushi?"
.
*_ALI_* yace" _Oho i didnt do anything to her,_kafi kuwa sanin haka, _but i think she is in menstration period_ saboda na yi niyyar yi mata fyaden da tace ina ma yaran mutane,shi yasa tsohu ya cika mani gida da mata hudu tace,Allah kadai yasan cikin da aka zubda saboda ne,so tana cikin wannan _system_ din ne shiyasa na kyaleta but akwai haduwa wani lokacin, _from known on i have to wach her_ da na gyara mata zama zata wuce gidansu da babban matsayi na saki ukku _i blive"_

*_OMMAR_* yace" _Look_ *_ALI_* yaka mata fa kadinga tuna cewa bafa kai ka aura ma kanka wadan nan yaran ba Alhaji ya aura maka su,saboda haka baka da wani dalilin da zaisa ka saki wata ba tari da izinin shi ba,and tunda kasan yazama dole ka zauna dasu ya kamata ace _by know_ ka fara kuyama kanka yanda zaka so matanka,ita rayuwa kumai hakuri ake da yanda kumai ya zo maka,and ni ina ganin ma wani gata Alhaji yayi maka da ya had'aka da mata har guda hudu kuma dukkansu kyawawa masu kyau da asali,so ina ganin kayi hakuri ka rungumi wannan kaddarar _my man please come dwon and be strong"_
.
*_ALI_*"Bazan taba amsar karnukan yaran nan a matsayin matana ba,zan cigaba da kuya masu hankali har sai sun gwammaci kida da karatu,har sai kuwacce ta hada kayanta ta tafi gidansu da kanta"
.
*_ALI_*"Bazan taba amsar karnukan yaran nan a matsayin matana ba,zan cigaba da kuya masu hankali har sai sun gwammaci kida da karatu,har sai kuwacce ta hada kayanta ta tafi gidansu da kanta"
*_OMMAR_*"A dai dinga sanin dai-dai da rashin dai-dai tunda kai dai ba yaro bane,kuma ka kwana da sanin cewa Alhaji bazai taba barinka ka bata ma ku d'aya bama ballan tana a kai ga matakin saki,ina ganin hakurin ya kamata kayi kawai"
0 comments:
Post a Comment