MATAR ALI Page 21-30
.
_You alwys saying_ hakuri, _how could you imagine_ cewa kai akai ma wannan yankar kaunar, _am not a kid fa,am enop mature,how Alhaji do such king of things like this,am very much angry about this_"ya fad'a ranshi na matukar suya idanuwan shi sun kada sunyi jawur.

"Kana da wani zabi bayan abinda shi Alhajin ya zaba maka?"
"A kullum kai sai ka dinga nuna cewa kai kad'aini mumine,zaka nuna mani bin iyaye,wai d'akata _please_ idan kai aka yima wannan _how did you feel,tell me?"_
.
"Zan d'auki hakan a matsayin kaddara,kuma bawai dan ba'a 'kaunata ba,isa ce tasa akai mani haka,kuma ma ai kai fa ka jama kanka *_ALI_* tunda _strogling_ din ka da mata yayi yawa,Alhaji zaiyi la'akari da tunda matan kaki so bari ya cika maka gida da duk irin wadda kaki so"

_"Oh really?_kasan Allah gaba d'ayansu sai nayi masu saki ukku-ukku yanda babu wacce zata dawo rayuwa ta _for ever,_kuwacce bawai tana sona dan Allah bane fa,ita wannan 'yar karyan tace ita duk duniya bata da wanda ki mata kyau a fuska iri na,and kuma _atlest_ zata fantama yanda take so,saboda ina da _current,_idan kyan nawa ya dushi fa,haka kuma idan yau aka wayi gari bani da kudin fa? _what did you think_zata iya zama dani ku zata gujeni?"
"Ita wannan d'iyar marasa kunyan wadda bata san kumai ba sai rashin mutunci _she is idiot after all_ kuma naganta a _hotel_ sannan na ganta _club dat means_ 'yar iska ce,Allah kad'ai yasan iya a dadin mazan da tayi mua'a mala tare dasu,kuma kai kanka kasan rashin mutuncin ta tunda tayi maka ka gani,bazan iya zama da yarinyar da bata ganin mutuncin kuwa ba,hatta iyayen ta bata ganin su da daraja, kaga kuwa ai tana da had'ari,daman ace zan iya hakuri in zauna da ita _defnetly_ zan kuya mata sanin dai-dai da sanin darajar na gaba da ita,to amman _i really hate her the most"_
.
"Sannan ita kanwar ka *_AZEEMA_* _i dont know why_ tayi _involving_ kan ta cikin _track_ dina, _sorry to say she cant cercrifys her self to me,_saboda ita ma d'iyar zamani ce,ba zata iya zama dani ba, kuda ina cikin matsin rayuwa da halin babu, ka gaya mani amfanin zama dasu?duk fa babu wacce take za'bina ma babu wadda zan kalla inji sauki sai dai inji zafin zuciya da bakin ciki,bansan _truble_ ba sai akan su ban san tunani ba sai a kansu,kullum tunanina yanda zan fidda su daga rayuwa ta.

*_"OMMAR_* yace ita fa *_DEJI_* ka manta da itane da baka lissafa da ita ba,ku ita bata bata maka rai?"
"Wacece *_DEJI_* kuma?"
*_"OMMAR_* yace kai fa d'an iska ne,wai ya za'a aji maka mata a cikin gidan ka har kaci baka san da ita ba,wallahi *_ALI_* ka kiyayi kan ka da shiga fushin ubangiji"
"Nifa ban san wata *_DEJI_* ba wallahi,suma din ban iya fad'a maka taka maiman kaman ninsu sai gwamma *_ZEEMA_* saboda ina zuwa gidan ku a _times she bring something for us"_
.
*_"OMMAR_* yace lallai akwai matsala kinan"
.
*_"OMMAR_* yace lallai akwai matsala kinan"
" *_ALI_* yace babba ma kuwa wallahi"
"Wadda ke a 'kauyan da gonar Alhaji take kankara, _that girl_ wadda idan munji dubawa take kawo mana fura, wadda kaci kamar Aljana, kuma 'kazama ce,baka cika san tana kallan ka ba"?
"Dan Allah ka bari *_OMMAR_* wai kana nufin a kwaita a gidan nan? _that villager girl?"_
"Ita ce wadda tayi maka koko kasha yau"
_"Oh my gosh_ na shiga ukku yarinyar tana gidan nan kinan?lallai Alhaji ya tara mani ma'kiya a gida da sunan matana,akwai lokacin da nace mashi bana son ina ganin yarinyar nan saboda farin ta yayi yawa,kuma idanuwan ta suna wani juyawa _i dont like her,_ shiyasa yayi amfani da wannan damar ya kawota gidana kinan,lallai akwai rigima"
"Babu wata rigima yarinyar ta canza daga lokacin da ka santa, yanzo ba laifi an samu cigaba"
*_ALI_* yace _"Oh no,please shut up,i cant blive all this"_ya fad'a kamar zaiyi kuka.
.
A can kuma bangaran su *_DEJI_* bayan ta fito da zanin gadon da niyyar taje baya ta wanki,sai ta hadu da *_MUNNERA_* tace mata" ina zaki da wannan _bedsheet_ din?"
.
A can kuma bangaran su *_DEJI_* bayan ta fito da zanin gadon da niyyar taje baya ta wanki,sai ta hadu da *_MUNNERA_* tace mata" ina zaki da wannan _bedsheet_ din?"
*_DEJI_* tace"Baya zan zagaya in wanki shi,saboda ni ban iya wanki da wannan engine din ba,kuma ai wannan bazai shiga ciki bama"
"Duk wa ya tambayi ki wannan duguwar maganar?kada ki saki ki wanki shi,maza ki kaima *_ALI_* shi zai wanki, saboda shi ya fito da jinin daga inda yake ,da kin kai mashi zai kar6a"
Ba tari da tunanin kumai ba tace"ai bansan d'akin shi ba"
*_MUNNERA_* tace"ga wani d'aki can idan kika sauka 'kasa, to nan zaki shiga,nan ne d'akin shi,sai ki shiga ki bashi kice gashi ya wanki tunda shi ya aikata"
Hanya ta kama ta sauka daga kan stairs d'in,ta nufi hanyar d'akin da akai mata kwatanci a matsayin dakin maigidan.
.
Daga bakin kofa sukaji sallama *_OMMAR_* ne ya amsa *_ALI_* kuwa baki ya saki yana mamakin mai gan-gancin shigo mashi d'aki kuma mace ma.
Daga bakin kofa sukaji sallama *_OMMAR_* ne ya amsa *_ALI_* kuwa baki ya saki yana mamakin mai gan-gancin shigo mashi d'aki kuma mace ma.
Bayan ta shigo ta dan rissina tace ma su"barkan ku da hutawa"
*_OMMAR_* ne kadai ya amsa yace "bismilla mana zauna"
"A'a tafiya ma zanyi,daman na kawo mashi wannan zanin gadon ya wanki ne,inji wannan mai barin kumbunan a hannuwa, sannan tana saka wannan wayar a kunne"
.
Anan suka ganu cewa *_MUNNERA_* ce,ta gama kashi *_ALI_* je yake kamar yaji ya shakita kawai ta mutu,lallai yaran nan suna son haukata shi kinan.
.
Anan suka ganu cewa *_MUNNERA_* ce,ta gama kashi *_ALI_* je yake kamar yaji ya shakita kawai ta mutu,lallai yaran nan suna son haukata shi kinan.
*_OMMAR_* yace"to shikinan aji ki tafi"
Cikin bacin rai *_ALI_* yace"hold on,"
Ya tashi tsam daga inda yake yaji har inda take tsayi jikin ta na rawa tun lokacin da suka hada ido dashi, wani mugun tsoro da dana sani ya ziyarci ta.
"Uban wa ya baki damar shigo mani daki?sannan wa ya baki umarnin kawo wannan abun na hannunki?"
.
Ta rasa wace tambaya zata amsa sai kawai ta fara kuka saboda gaba d'aya ta rikice ga wata nadama da ta zu mata.
.
Ta rasa wace tambaya zata amsa sai kawai ta fara kuka saboda gaba d'aya ta rikice ga wata nadama da ta zu mata.
*_OMMAR_* ne ya tasu ya kama hannun *_ALI_* saboda yasan a _stage_ din da yake haka yana iya kai mata mari, ranshi ya gama baci yace"wa ya turo ki,ki kawo wannan abun?"
Jikinta na rawa tace"bansan sunan ta ba,mai dai barin farata a hannuwan nan ce"
"Ina ta ganki ta aiku ki?kuma mai tace ki fad'a"
.
"Cewa tayi in kawo maka kai ya kamata ka wanki tunda kai ka aikata,jinin ya fito,kuma zanji baya in wankine sai tace in kawo maka kai ya kamata ka wanki"
.
"Cewa tayi in kawo maka kai ya kamata ka wanki tunda kai ka aikata,jinin ya fito,kuma zanji baya in wankine sai tace in kawo maka kai ya kamata ka wanki"
Cikin bacin rai da kunan zuciya yace _"dat is fantastic"_ da hannu ya nuna kan shi yace"ni zan wanki zanin gado"?
kumawa yayi ya zauna ya dafi kai zuciyar shi na tafasa, wai ya Alhaji yake so da shi ne,so yake sai bala'in yaran nan ya kashi shi,ku minti goma cikakku ba'ayi ba ya gama da wata, yanzo ga wasu na kukarin kunna shi yayi _spark"_ya Allahu"
*_DEJI_* tayi tsoro tsoro kamar wadda take jira aci tsen ta tsuge da fitsari gaba d'aya hankalin ta baya jikinta.
*_OMMAR_* yace"aji ki tafi to"
.
Wani mugun kallo *_ALI_* ya jifa mata,'kara 'kan'kami zanin gadon tayi yace _"stop all this nonses_,ka barta ta kuma dashi inda ta fito,kawai kada raina ya idasa baci inyi abinda har ni kaina sai nayi dana sani _so please"_
.
*_OMMAR_* yace"khadeeja ki tafi kawai, idan zaki iya wankiwa ki wanki idankuma baki iyawa ki magana sai a samu mai wankiwar?"

Cikin shar-shikar kuka tace "zan iya daman zan wankine tace sai dai in kawo mashi"
*_OMMAR_* yace"to je ki wanki kinji"
Da sauri ta kama hanya ta fita tana dana sanin aikata wannan abin da tayi.
.
Safa da marwa ya fara yana neman hanyar da ya kamata ya fara dai-dai ta yaran daki cikin gidan shi kamar an tsinkule shi ya mike da sauri zai fita waje,shima *_OMMAR_* da sauri ya kamu hannun shi, ya rike yace _"please control your self_ mana,wannan shine 'kalubalan auran hakuri da d'auki kai akan abubuwa da dama"

*_ALI_* yace"Kana _moking_ dina ne ku maye?an gaya maka mahaukaci ne ne, _am in control_ ka jirani in dawo mana"
_"Ok, to please_ kada kayi somthing stopid"
_"Never mind"_
.
Kamar zaki haka ya fita,har ta kusa fita ta 'kofar baya ya 'kwala mata kira,da sauri ta juyu,zuba mashi idanuwa tayi,cikin kad'uwa,shima idanuwan ya zuba mata cikin yan mintika 'kalilan ya gama gane ta sai dai ita wannan babu kazan ta jikin ta, amman _still_ da ka ganta kaga yar kauye fitk ba laifi babu kazanta ku d'aya jikinta,sannan kuma farin wannan yafi na wacan yawa ma, ga idanuwan ta manya da tsari,ranshi baci yayi tsaki yace"zo nan wajan"
.
Da kamar ba zata zo ba sai kuma ta dinga tahuwa a hankali saboda tsananin tsoro d'an nisa dashi ta tsaya.

Tace"dan girman Allah kayi hakuri,wallahi ba ni na kawo tunanin kai na ba ita tace in kawo"
Ganin idan ya tsaya nan zata iya tara mashi mutane yasa yace mata"ina ne d'akin da aka baki ki zauna?"
Hawaye ta sharce tace"gashi can na tsakiya"
Kai ya kauda saboda bacin ran da ki d'awai niya dashi yace"kije ki aji a d'akin za'a turo mai wankiwa"
Ya juya ya tafi har yayi taku ukku sai kuma ya juyu yace mata"idan ta tambayi ki kin bada kice kin bane"
*_DEJI_* cikin sauri tace"to"
.
Dakin ya kuma yace ma *_OMMAR_* _"lest go"_
.
Dakin ya kuma yace ma *_OMMAR_* _"lest go"_
_"I hope_ bakai mata kumai ba?"
"Mai kuwa zan mata?"
"Haba *_ALI_* nafa san halinka, _please_ ka dinga hakuri tunda haka Allah ya 'kaddara maka, _after all_ kuma kai kaja ma kanka"
Banza yayi dashi ya dauki key din mota ya fita ya nufi _parking space_ ya shiga d'aya daga cikin motocin da ke wajan wata bakar _mercedez c-class_ baka wulik yayi mata key ya bar ta tana _worming_,sai ga *_OMMAR_* ya iso inda yake ya shiga motar yana dariya yace *_"ALI_* gadanga kusar yaki , *_ALI_* mai mata hudu kyawawa"
Horn yayi tun kafin ma ya rufe marfin motan,da sauri maigadi ya wangame mashi gate,da gudu ya kwashi motar.
*_OMMAR_* yace"taimaka mani kada kayi sanadin barina duniya,ba tare da nayi aure ba,kai tunda ka riga ka cika sunnar,ni ka aika dani lahira"
.
Ranshi a matukar baci yake driving duk abinda ki faruwa dashi Alhaji ya jaza mashi, inda bai had'a shi da mata har hudu ba a gida ai da yana nan hankalin shi kwanci babu tunanin yanda zai yi da rayuwar shi.
*_Ahmad &Son's Nigerian Limited_* aka rubuta daga gefin titin jikin wani katin _symbol,_ga wata katuwar masana anta wadda da gani kasan wani daji ne aka diba aka maida shi masana 'an wadda ga alama ta tara bil'adama masu yawa,idan akayi duba da yawan masu shiga da fita.
Tun kafin ya 'karasu yake danna uban horn,gaba d'aya _security_ din dake bakin kofar sun rikice, ga saboda wannan uban horn din da yake ta yi masu gashi kuma ya tuku motar a dari,da sauri d'aya daga cikin su yayi azamar wangame bakin gate din,kamar zai tashi sama haka ya shigo masana'antar birki ya ja kuuuuuu har kan *_OMMAR_* ya buge airbag din motar,ku ta kanshi bai bi ba ya bude kofar ya yayi tafiyar shi ya barta a bude.
Leburori suna ta kawo gaisuwa ,amman yau ku hannun ma yaki daga masu,da steep ukku yake tsallaki binan da zai sada shi da office din Alhajin shi.
Noking kawai yayi ya fad'a da sallama ciki ciki ba kuwa ma zai iya cewa yaji abinda ya fad'a ba.baki ya tadda cikin office din,daman _already_ sun riga sun gama tafiya zasuyi, ranshi ya kara baci da yaga Baban *_MUNAYYA_* kai ya kauda gefi ya samu d'aya daga cikin kojirun da suke a office din ya zauna.
.
Cikin farin ciki Alhaji Ma'aruf yace"barka da zuwa my boy"
.
Cikin farin ciki Alhaji Ma'aruf yace"barka da zuwa my boy"
Kai ya kara kaudawa ranshi na suya da rainin wayan da yake mashi na gangancin kiran shi danshi saboda ya bala'in tsanar shi.
Kallan shi Alhaji Ahmad yayi da kyar yace"sannun ku"
Ya kara bata fuska dan kada Alhaji ma ya kara bashi wani umarnin.
'Daya daga cikin Abokan da suka kawo ma Alhaji Ahmad ziyara mai suna Alhaji osca yace"ku _*ALIYU*_ ne wanna?"
Alhaji Ma'aruf yace"shine mai auran diyata *_MUNAYYA_* ba"
"Eh"
"Masha Allahu,Allah ya tabbatar da alkairinsa a cikin zaman takiwar su"
Kuwa yace Ameen amman banda *_ALI_* ya kagara su tafi yayi abinda ya kawo shi ya kara gaba.
.
Sallama suka kara yi,Alhaji Ahmad ya tashi domin ya d'an taka masu,a bakin kofa suka ci karu da *_OMMAR_* yana niyyar shigowa suna niyyar fita,cikin girmamawa ya duka har kasa yana gaishi da su,sunji dad'in hakan suma hakan ya bayyana ne akan fuskar su.

Bayan sun tafi, ya dawo daga rakiyar su ya zauna bisa kujiran da take mallakin shi ce shi kadai,ya jawo wata takarda yayi 'yan rubuci rubuci a cikin ta sannan ya dago kai ya kallesu yace"akwai matsaka ne?"
*_ALI_* yace "babba ma kuwa,Alhaji dan girman Allah kayi mani rai ka rabani da wadan nan yaran,wallahi bana cikin natsuwa saboda halin da nake fuskanta da zama dasu"
"To yanzo ya kake sun ai maka?"
"Ka bani izini ku wacce in mata saki ukku,zan kawo maka zabina insha Allahu"
.
"A mutunci nawa da daraja da mutane ki gani bazan iya baka umarnin da zaka saki iyalinka ba kuda saki daya ne ballantana saki ukku, kai tsayi lokaci guda,kuma kada tunanin ka ya yaudarika ya kawo ma ranka cewa zan aminci maka ka saki matanka,wallahi bazan taba ba,har sai inda dalili kwarkwara,shima sai in abin yaci tura to wannan kuwa,amman _for know_ kama bar wannan maganar kawai dan bazan maka abinda kaki so ba"

"Alhaji kafisan a wayi gari na mutu kinan"
"Ai shi d'an adam bai taba mutuwa har sai kwanan shi sun kari,sai dai kumai da sanadin shi,amman bazan taba aminci maka da aikata hakan ba"
.
Kanshi ya dafi yana jin wani abu yana yawo a cikin kirjin shi, ji yake kamar ya mutu ya huta,anya kuwa Alhajin da yake ikirarin yafi son shi feyi da kuwa yana son shi? anya shi ya ma haifishi kuwa ai sai wanda ba'a su za'a hada ma mata hudu a cikin gida a lokaci guda.

Kanshi ya d'agu yace"Alhaji ka yiman rai ,ka taima ka mani bazan iya zama da kuwacce daga cikin su ba, tunda bana son su,a duk lokacin da zan ga d'aya daga cikin su ji nake kamar in mutu saboda tsananin kiyyaya"
"Ban tsammanin cewa baka da kirki ba sai yau,a gaban *_OMMARU_* kaki furta zaka yima matan ka saki ukku ciki hadda jinin shi wadda suke uwa d'aya uba d'aya amman kake fad'an haka,ai ana barin halas dan kunya,amman kai ka shafa ma idan ka tuka"
Murmushi *_OMMAR_* yayi yace"Alhaji idan dai da wani taimaku da za'ayi mashi,a tai maka"
.
"Ba wani taimaku da zan mashi musamman idan kukayi duba da kuwacce ni da kaina naji na nemu auran ta,ba aikawa nayi ba,ni ba karamin mutum bani da mutunci na da daraja ta ba mai maidani tsohun banza,kuma kai fa kaja ma kan ka,ban taba tsammanin cewa kana aikata abinda aka fad'a mani ba,wanda ya fad'a mani ma cewa nayi sharri yake maka sai da na gani da idona ,duk kalar macan da kaki so akwai a gidan ka saboda haka kama bar maganar nan kawai zai fi alkairi"

"Nayi alkawarin na daina ai"
"Na yadda ka daina musamman da kai mani alkawari saboda nasan kasan mahimmancin alkawari,kuma baka saba shi"
"To ka taimaka mani zan sake sabuwar rayuwa"
"Nima zan ruki alfarma a karu na farko a rayuwata da kai,a matsayina na mahaifinka kaje ka zauna da matanka ka kuma kuyi hakuri, nasan kana da juriya hakurin ne dai baka da shi,to kayi hakuri dasu,Allah zai baka mafita a dukkan abinda ka sanya a gaba,Allah yayi maku albarka"
Kwalla ce ta zubu mashi a karu na farko tun sanda aka fara hargitsin auran, *_OMMAR_* ya kadu da yaga hawaye a idon abokin shi tun tasuwar su yauni karu na farko da yaga hawaye a idon shi,lallai wannan aure baya san shi,tausayin 'yar uwar shi ya kamashi da ya tuna cewa akwai ta a gidan *_ALI_* a matsayin *MATAN ALI.*
.
Idanuwan shi sun kada sunyi jawor ya dago kai yace ma Alhaji "inason zan kuma in karasa wannan coase din da nakeyi"
.
Idanuwan shi sun kada sunyi jawor ya dago kai yace ma Alhaji "inason zan kuma in karasa wannan coase din da nakeyi"
"Babu damuwa kamar yaushi kaki tunanin tafiya?"
"Zan fara niman visa daga yau insha Allahu,zuwa jibe zan tafi"
"Babu damuwa Allah ya kaimu,amman da zaka d'an daga kafa akwai wasu kayan da za'a shigo dasu Nigeria jibin kuma kai naki san kayi tsaye a kansu,idan zai yewu a bar tafiyar zuwa nan da sati d'aya"
0 comments:
Post a Comment