MATAR ALI Page 31-40
.
Dakyar ya iya furta "babu damuwa zan bari har zuwa lokacin"
.
Dakyar ya iya furta "babu damuwa zan bari har zuwa lokacin"
Yayi kyau "zan gana da ma'aikata sai wani lokacin mun had'u a gida"
"To Allah ya kaimu"
Dakyar ya tashi suka tafi shi da *_OMMAR_* bamai cema kuwa kumai daga bangaran *_OMMAR_* yana tunanin cewa anya tafiyar da Alin zaiyi akwai alkairi a cikinta,sannan kuma yana tunanin kanwarshi wadda ta saka kanta cikin wahala da gararin rayuwa tunda har ya furata baya sansu to yana nufin hakan mai zaiyi ya taimaka ma kanwar tashi, *_ALI_* bangaran shi kuma ya gama had'a yanda zaiyi amfani da tafiya couse din da zaiyi wani jego na guduwar shi da yima kanshi katanga daga jarabar da aka had'a shi da ita,zai fara chan za _univercity_ d'in da ya fad'a ma Alhaji zaiji daman singapho zai je amman yanzo zai canza i zuwa America babu yanda za'ayi a nemishi har su tafi ku kuma shi Alhajin ya maida ku wacce ga iyayanta.
_Parking space_ din suka isa *_OMMAR_* yace"meye mafita?"
Kauda kai yayi yace"babu abinda za'ayi inba d'aukar kaddara ba"
"Meye plan d'inka na tafiya couse d'in"
Har zai fad'a mashi plan dinshi sai ya tuna cewa hadda kanwar shi a gidanshi kuma bazai ki kanwar shi ya so shi yace"banda wani plan ai ba dad'iwa zan yi ba dukka shikara d'aya ne kawai"
"Kana nufin a tsawan shikarar da ka fad'a zakayi bazaka zo ka zu kaga iyalinka ba"
"In lokaci ya bada zanzo inga hajjata mana"
"In kuma bai bada ba bazaka zo ba kinan?"
.
"Kusan hakan abinda ka fad'a"
.
"Kusan hakan abinda ka fad'a"
Tsura mashi ido *_OMMAR_* yayi yana nazarin shi,saboda bai yadda da abinda ya fad'a ba yace"anyway yanzo ka ajine Bank sai ka wuce"
"Ok nima zanje inga Hajjata sannan in wuce, _office_ inga yanda abubuwan suke tafiya"
Mota suka shiga sannan *_ALI_* yayi mata key, _security_ suka bud'e mashi gate ya d'auki hanyar da zata kai shi Firstbank _direct,_ *_OMMAR_* ya aji sannan yayi hanyar _family house_ dinsu.
Alhaji Ahmad haifaffan garin kankara ne daki cikin jahar katsina,Allah ya azurta shi da iyale yana da yara ukku maza biyu mace d'aya babban d'anshi shine *_ALIYU_* sai mai bimashi kuma *_MAHMUD_*,sai karamar kanwarsu *_AMINATU_* wadda daga ita ba'a kara haihuwa ba a gidan.
Hajiya Asma'u itace mahaifiyarsu kyarkyawa mace mai hankali da tunani ga kyauta da sanin yakama ta bata da ruwa tana da tausayin talakawa,saboda tasan halin rayuwa kuma tasan rayuwar da talaka yake yi musammam wani lokaci da ya shud'i da suka kasanci cikin talauci har e zuwa yanzo da Allah yayi masu arziki,shiyasa take girmama talaka take taimakun su.
'Kirarran gida Alhaji Ahmed ya gina musamman dan iyalin shi,a duk fadin wajan babu gida sama da nashi ba kananun kud'i ya kashi wajan kira shi ba,kuda yau shi cike yake da 'yan uwa da abokan arziki masu niman taimaku,babu kyara babu hantara,indai kazu da bokatun ka babu makawa za'a taimaka maka.
.
*_ALI_* kyarkyawane sosai amman kuma miskiline na bugawa a jarida idan ka ganshi yana dariya sosai sai da mutum biyu Hajjan shi sai kuma *_OMMAR_* _good best friend_ din shi,tun suna yara suke tari baka taba rabasu har kawo girmansu kuma,akwai kyakyawan aminci tsakanin su da fahimtar juna,amintarsu mai amana ce,yana da tausayi da taimakwan talakawa amman kuma baida ragi ku raguwa ga duk wanda yayi kukarin shiga gunar shi,bai cika san mu'a mala da mutane ba saboda shi kan shi yana tsoran kanshi idan zuciyar shi ta mutsa,basu wani cika shiri da *_Mahmud_* ba amman yana bala'in son *_Aminatu_* saboda kusan halinsu yazo daya sai d'an banbancin da aka samu khalilan,yana _struggling_ da mata amman ba kasafai ba saboda yawancin lokuta matan ki kawo kansu idan yaga kin mashi yana iya d'an latsawa idan kuma baki mashi ba baima kallan ki ballantana ya taya.

*_MAHMUD_* yana da kyau iya nashi amman kuma bai kai Ali ba wajan kyau da haduwa,yana da wasa da dariya da kuwa kuma yana da alkhiri musamman ma idan ka kasanci talaka zai maka kyauta kamar yana tsoran ka,amman akwai shi da san 'yan mata kuwacce budurwar shi ce,ga fafa,yan mata har zuwa niman shi suki,yana d'aya daga cikin dalilin da yasa basa shiri da *_ALI_* ya bala'in tsanar hakan.
*_AMINATU_* kya kyawar yariya ce,mai kyau da aji,ga gayu miskilace sosai wani lokacin ma takan fi *_ALI_* miskilanci,bata da san raini kamar yayan ta, haka kuma bata d'aukar shi ku kad'an, tana da saurin yin fushi abu kad'an ki sata fushi,aman kuma tana da sau'kin kai, akwai hakuri da dugaru da kai,duk da iyayanta suna da kud'i amman tana da shago da ake sai da mata kayan kwalliya na mata duka kalar wanda kaki so akwai shi,kama daga takalma da dai sauran kayan aras na mata.
_Horn_ yayi mai gadi ya bud'e gate,ya shiga _parking space_ yaji ya aji motan shi, kamar mara lafiya haka yaja kafan shi ya shiga babu kuwa a falon,duguwar kojira ya samu ya kwanta ya dafi kanshi da ke sara mashi,sosai waya ya d'auku daga aljihun wandan shi yayi dialing no' *_AMINATU_* _ringing_ biyu zuwa ukku ta d'auka cikin yanayin bacci tace. _"big bros_ yane?
"Babu kuwa a falo kuna ina ne?ina Hajjata?"
" inajin tana d'akin ta tana bacci tunda muka gama girki muka d'an 'kwanta"
"Zo ki kawo mani ruwa mai sanyi,ina falon 'kasa"
"Ok,ganinan zuwa"
.
.
Dakyar ta iya tashi saboda baccin daki idanta in ma bacin shine da gaskiya bazata iya tashi ba, friage din dake d'akinta ta d'auku ruwan ever da cup tayi hanyar falon 'kasa kan kujira ta iske shi kwance kamar mara lafiya,isa tayi inda yake ta mi'ka mashi,bayan ta zuba mashi cikin cup din,amsa yayi ya shanye sannan ya kara mika mata ta kara zu'ba mashi rabin cup,kai ya d'aga yana kallanta,ta gane abinda yake nufi,rubar ruwan ta 'kara d'agawa ta ida sa cika mashi cup din,shima ya shanyi, anan ta gani yana cikin damuwa, d'aya daga cikin alamun da take gani yana cikin 'bacin rai kinan,shan ruwa mai sanyi a kalla wajan kofi ukku ku hud'u,kumawa yayi ya kara kwanciya a hankali yaji zazzabi da wani mugun ciwan kai suna sakku mashi,ga zuciyar shi tana tashi,cup din da rubar ta d'auka ta mai da inda ta d'aukusu, bayan ta biya kichin ta d'auku mashi snack da danbun nama,a falon dai ta 'kara iski shi bisa kujera ya 'kudun-dune, matsawa tayi kusa dashi.
Tace"yaya *_ALI_* ga sanck da danbun nama na kawo maka, jiya nayisu _only for you_ nasan kana san su _the most"_
Hannun shi ta kama tace _"get up"_
Kamar baya so yace _"plese Meenah leave me,_ bana iya cin kumai in _fact_ ma bana jin dad'in jikina, _but later"_
Kallan shi tayi cikin tausaya wa tace _"sorry_ Yaya, ai ban sani ba"
.
Plate din ta d'auka ta mai da snack din da danbun naman inda ta d'ibosu,ta saka plate din a ma'ajiyar wanke- wanke, sannan ta 'kara kumawa palon, waje ta samu kusa da kujeran da yake kwanci ta zauna tana kallan shi,tayi uban tagumi tana tunanin tun farkon fara wannan hatsaniyar auran Yayan ta bai zauna lafiya ba, kullum cikin damuwa yake da tashin hankali, baida isha-shan kwanciyar hankali, yanzo haka rayuwar shi zata zauna kullum cikin damuwa _that is not possible_

A hankali ya bud'e idanuwan shi yaga ta zuba mashi idanuwa,yanayin ta ya nuna tana cikin damuwa a hankali ya bud'e baki yace"zunan My Menah"
.
Tashi tayi ta kuma kusa dashi ta zauna, can karshan kujera sannan ta daga kan shi ta dura saman cinyar ta tana shafawa, sun d'auki kusan minti biyar babu wanda yace uffan a cikina su hawaye suka zubu mata a hankali ta sharisu,amman sai da suka zuba saman gushin sa,idanuwan shi suna lumshi amman ba bacci yake ba,hannun ta d'aya ya kamu yace _"what make you cry?"_
Matsa hannun shi ita ma tayi tace _"Nothing Yaya"_

_"I dont like all this so please"_
.
"Yaya _how long_ zaka cigaba da saka damuwa a ranka,gashi ka saka ma kanka ciwu kuma duk wannan damuwarci, wai mai yasa ka kasa fad'a mashi cewa bazaka iya ba,tunda gashi kana cutuwa, muma muna cikin damuwa ,bazan ta'ba jurima ganin ka a wannan yanayin ba,akwai kya- kyawar fahimta tsakninmu da iyayanmu zan sami Alhajin,amman _i cant take it anymore"_

_"Dont ever think of doying such king of this,_ ki bari kawai duk rintsi yana tari da sauki,yasan zan iya ne shiyasa yayi haka, badan kuma baya sona ba"
.
"Bafa zaka iya ba, tunda daga lukacin zuwa yanzo baka 'kara kwanciyar hankali da farin ciki ba,kullum cikin damuwa gashi ankai matakin da ciwo zai kama ka ciwan ka na farawa ne daga zazzabi da ciwan kai kuma gashi duk akwaisu"

_"Forget it,_kawo man _paracetamol_ insha, insha Allahu zai sauka na sani"
"Ok,Allah yasa bari in d'auku maka a d'akina ina dashi"
.
Tashi tayi ta d'auku _paracetamol_ ta had'u da sauran ruwan da ta maida d'azun ta kawo mashi,ta balle maganin ta mika mashi,tashi yayi da kyar ya jingina da kujera sannan ya mika hannu ya kar6a ta mika mashi ruwan cikin kofi ya amsa ya sha,sannan ya kuma ya kwanta,matashi ya 'karayi da chinyarta,ta cigaba da shafa kanshi tana tufa mashi addu'a a hankali yake iya magana saboda zazzabin yake ji a jikin shi sosai yace _"tank you very much"_

_"Please stop you deserve to do everthing to you_ in dai zakai farin ciki _am ready to do it_ ku kad'ai ne garine _i love the both of you,very much"_
Murmushi yayi ya kara riko hannunta yace _"thank you so much_cigaba da addu'ar _i like it_ ina samun sassauci"
.
'Kara damki kan tayi ta cigaba da yi mashi addu'a,a hankali bacci ya dinga firzgar shi daga karshi taji kumai na jikin shi ya saki alamu sun nuna yalula bacci kinan,a hankali take zami jikinta daga kanshi kamar mai lalla'ba 'karamin yaro,sannan ta kashi mashi kallon da yake tayi tun wayewar garin da aka kunna shi,dakin Hajja ta nufa,ta iske ta tashi tana ta yan gyare gyare da goge-goge wanda daman sabanta ne, amshi tsumman hannunta tayi tace"oh Hajjana baki rabuwa da aikaci aikaci wallahi,duk sanda mutum zai samiki baki rasa abinyi ace rayuwa babu hutu?"

" ki kika ga hutu a rayuwar duniyar nan,malalaciyar mace ce bata da aiki sai kwanciya da kallo,in anyi magana ace hutu hutun banza dai da sakaci"
"To ai dai ana san mutum ya dinga samun realif ko?"
.
"Mu iyayanmu sun gina mu da aiki shiyasa kuda mukayi aure bamu sha wahala ba wajan kumai,kuma ba 'kaza mai bane mu,tunda duk rintsi zaka tashi kayi aikin ka,ni dan ma Alhaji ya'ke yadda a ragi masu aikin nan wallahi"

"Tab kice kin dinga aikin ki ki d'aya kinan"
"Ko alama na kusa daina kumai ai ki cigaba da aiyukan gidan nan"
"Su kike in mutu kinan Hajja yuh ai ni kuda girki kika barni ai na kad'i ballan tana kuma aikin gida dukka"
"Yuh menene a cikin girkin?"
"Sai fa kiyi girki kala hud'u lokaci guda"
"To ja can ki bani waji in 'karasa ayuka na Alhaji ya kusa isuwa"
"Hmmmm wai duk wannan gyaran na dawowar Alhaji ne,kinfa gyara d'aki Hajja,kika ce in 'kara gyarawa na 'kara gyarawa,yanzo kuma gashi kina gyarawa bayan banga abinda kike gyarawa ba"
"To wai zaki fita ki bani waji ku kuwa"
"Toba naki Hajjarmu,Yaya *_ALI_* fa yashigo,yana palon kasa kwanci bashi da lafiya"
"Baida lafiya?"
.
.
"Eh bai da lafiya, kanshi ki ciwo sosai"
"Inalillahi,to yasha magani ko?"
"Na bashi magani yasha"
"Mai kika bashi?"
_"Paracetamol(pain realif)_ yace in d'auku mashi"
"Ok,kin tabbata yasha dai ko,dan bayasan magani?"
"Eh yasha mana Hajjah, sai kaci karamin yaro"
.
"Har yanzo karamin yaron ne mana,tunda bai son magani sai in yaji cewon na niman kwantar dashi"
.
"Har yanzo karamin yaron ne mana,tunda bai son magani sai in yaji cewon na niman kwantar dashi"
"To yadai sha yanzo"
"Ya kyauta ma kanshi,Kuma sai ya kwanta a kojira,ya bai tafi d'akin shiba?"
"Hajjah bai fa lafiya, ki barshi yayi baccin kawai a kojiran tunda ida ya tashi kinsan bai kumawa bacci,shi yasa baya san ana tashin sa a bacci"
"Hakane,Allah ya sauwaki,ya kuma kyauta ai duk damuwar shi ya jama kanshi ita,ba sai yaje yaji da abinshi can ba" tayi tsaki.
A zuciyar Aminatu tace yauwa nasamu damar bullu ma da Hajjah tambayar da naki sanyi mata,tunda shi ya'ki fad'a mani.
.
"Yauwa Hajja,wai mai yaya yai ma Alhaji yayi mashi wannan hukunci haka,bayan ina da tabbacin yaya bai fidda kuwacce mace a matsayin wadda zai aura ba,sai gashi an tara mashi mata hudu a cikin gida"
.
"Yauwa Hajja,wai mai yaya yai ma Alhaji yayi mashi wannan hukunci haka,bayan ina da tabbacin yaya bai fidda kuwacce mace a matsayin wadda zai aura ba,sai gashi an tara mashi mata hudu a cikin gida"
"Hmmm mai yasa baki tambayishi ba, tunda babu abinda kuke buyema juna,ai shi ya kamata ya fad'a maki"
"Ai ban tambayi shiba,saboda naga kullum yana cikin damuwa banasan in kara taimakawa wajan hassasa damuwar shi ne,shi yasa na tambayi ki wata kila ina da hanyar da zanbi in sama mashi sauki"
"To nima ban sani ba,waka abakin mai ita tafi dadi,tambayan shi zakiyi zai fad'a maki inba akwai rashin gaskiya a ciki ba"
"Nidai ki fada mani mana haba Hajjarmu" ta kuma kusa da ita tarike mata hannu.
"Nifa bazan fad'a ba, sakar mani hannu in cigaba da aikina kada Alhaji ya dawo ina nan kin tsarine da tambayan shirmenki"
"To shikinan tunda bazaki fad'a mani ba,daman ai na dadi da sanin kin daina son Yaya,shi yasa kika ba Alhaji guyan baya aka had'a shi da tashin hankali,mata har hudu, yayan da mata basa gaban shi, 'kawayena da yawa suna nuna mashi soyayya amman bai ma ku kallansu, amman ya kari da mata hudu,duk ina zai kaisu,haba Hajjah ki tausaya mashi mana,amman kwata-kwata baki nuna damuwar ki ba"
.
"Bana son shi din tunda ba nina haifishi ba,kuma na isa in hana abinda Allah ya tabbatar da faruwar shi,kuma kinsan ku giyar waki nasha ban isa inyi musu da abinda Alhaji ya zartas ba,sai ya d'auki hakan a matsayin kaddararsa"

Ranta baci take fad'in maganar,hakan ya fahimtar da Aminatu cewa ita ma tana jin zafin abinda akai mashi,sai dan bata da yanda zatayi ne.
"Ki wuce site din Alhaji ki tabbatar da kumai ya dai-dai ta yanda ya kamata, nasan gaf yake da shigowa shida bakin"
"To"
Kawai ta iya cewa ta fita,bayan ta fita hawayen da Hajjah take buyewa suka idasa sulaluwa kan fuskar ta,sosai take tausaya ma d'anta,tafi kuwa sanin shi baya san hayaniya kuma baya san raini da wulakanci,namiji mai hakuri ne zai iya tara mata hudu a gida kuma ya zauna dasu lafiya,to shi bai da hakurin ne kwata-kwata amman ya ta iya,hawayen ta shari ta cigaba da aikace aikacan ta amman ranta babu dad'i hankalin ta duk yayi wajan *_ALIn._*
**********
A can rugar malam Audu kuwa har zuwa yanzo fitina taki kariwa,Saude mahaifiyar *_DEJI_* taki yadda da duk bayanin da Malam Audu yayi mata na cewa ya bada *_DEJI_* aure ga amininshi,kuma shi ya tambaya,ma'ana ya nema ma d'an shi auran ta da kanshi,amman tace ya sai da mata da d'iya ga 'yan yankar kai, tunda su Baddo suka kai *_DEJI_* suna dawuwa suka saka kuka suna bada labarin irin had'uwar gidan,kamar na 'yankar kai,ai kuwa suka 'kara rud'a Saude ta dinga kuka shine fa tace Malam Audu idan bai dawo mata da d'iyar ta ba,babu zaman lafiya kuma duk wanda ta gani sai tace uba ya bada kan d'iyar shi saboda kudi,yau ma kamar kullum tun faruwar auran bayan ya dawo daga gona da ciyawar dabbobi a bayan keken shi da kyar ya shigo gidan saboda gajiyar da yayi,d'auki kai Sauden tayi kamar bata ganshi ba,sa'banin da daya shigo har azama take ta amshi abinda ya shigo dashi,sannan ta dinga jira mashi sannu babu a dadi,sannan a kawo mashi ruwa da fura,ta zauna kusa dashi tana 'kara yi mashi sannu,amman yau ku kallo bai ishita ba,sai ma ta shige d'aki tana jin wani bakin ciki na nukur-kusar ta daga 'karshi ta saka kuka.
Labulan d'akin ya d'aga yace"Saude yanzo ku arzikin ruwa bazan samu ba?"
Shuru tayi ta'ki magana,daga inda yake yana jiyo sha-shikar kukan ta,baiyi fushi ba ya 'kara cewa"ki d'ibu mani ruwa ki kawo mani ina d'aki na gaji zan d'an huta"
Banza ta karayi dashi,yana tafi yana mamakin canzawar da tayi akan wani dalili mara tushi,a tarihin rayuwarsu da ita bata ta'ba bijiru mashi da iri irin wannan mugun halin ba sai yanzo,tsaki yayi ya girgiza kai a fili yace"mata sai a barku,da halin ku"
0 comments:
Post a Comment